Sashe 27
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saidai kuma wani hanzari ba gudu ba kasan da zancen Aurenta da Dan uwanta to yanzu dai yasamu wata kaga iyaye mata muke jira yanzu sukai akwati in Allah yakai mu jibi a daura Aure,
Toh yanzu dai naku maganar Auren sai manyanka sunzo sai muga kamar wata nawa zamu sa, yayi saurin kallon baban dake magana
"A gaskiya inaso a daura da namu jibin ni basai kun tsaya wani shi shiri ba tunda dama a shirye kuke da Auren don haka don Allah Karku daga a barshi a hakan,
Baba kallon shi kawai yakeyi y'anda ya ke rokon a daura mai Aure jibi sai kace y'ar tsana ko kuma mara Gata,
Baban zango yace "ka bar magana sai su manyanka sunzo wannan tsakanin mune zamu tsara komai,
Shiru kawai baba yayi yana ganin zamani agabansu yaro yazo yana zaben ranar Auren shi,
MA shiru kawai yayi bai gamsu da wani zancen daga Aure ba, don bazai haifarda da Mai idoba don gaskiya hakurin shi yakai bango,
Kamar a mafarki Yasmin take jiyo maganar shi atsakar gidan tareda kamshin shi mai rikitarwa duk da haryanzu katifar ta na kamshin jikinshi Amma Wanda takeji tasan fresh ne, ta zabura tareda lekawa ta window shine da gaske tana mam akin y'anda ya zage sai hira sukeyi kamar sundade da sanin juna gashi harda kofin koko a gaban shi lallai MA baida ta I do,
Kamar yasan tana kallon shi yakalli dai dai window sukayi ido biyu ya kashe mata ido tareda bata wani shegen murmushi, tayi saurin sakin labulen ta koma tana dafe kirji kawai tagama sallama wa MA,
Wayar shi ya danna ya tura mata sako _"kifito ko intashi inshigo kinsan zan iya_
Ai ba wasting time ta sako guntun hijabi akan kayan doguwar rigar dake jikinta kana kallon ta kasan bacci ta tashi,
Tafito kamar mara gaskiya ta gaida su baba batareda ta kalleshi ba baban Zango yace "Aa mama na dama kina ciki a she? "Eh baba bacci nakeyi, "to y'ar Albarka kwashe kayan nan ki shiga dasu mungama,
Tunda ta fito ya zarga mata na mujiya tareda yin Ajiyar zuciya yana jin wani irin nishadi Allah yasa su baba su yarda su mallaka mai wannan halitta ko zai samu natsuwa shidai gaskiya ya mutu kan kaunar Yasmin,
Kasa fitowa tayi daga kitchen din tarasa Abinyi idanun shi sunyi mata kaifi sosai, jin yana musu sallama yasa tayi Ajiyar zuciya tareda hamdala,
Saidai yana fita ya dsnna mata Kira ta daga ba bata lokaci yace "ki fito inganki ina waje,
Zuru tayi Rashin mafita yasa ta fito sum sum ta fice, a jikin motar shi ya dogare tareda zubawa kofar gidan ido,
Tsayawa tayi daga nesa ta kasa cewa komai, "good morning madam Muhammad Abdullah, murmushi tayi mai kayatar wa kafin ta Gaishe shi yace ki motso ko inzo indauke ki,
Karasowa tayi cikin takunta mai ban sha awa "wow masha Allah yafada yana kallon ta kamar ya rungumota yakeji,
"Baby Hajiya tayi farin ciki sosai da maganar Auren nan Hajiya ta na sonki sosai, "Nima ina kaunar ta sosai tunfarko ta nuna tana kaunata don haka Nima dole insota, wani irin dad'i yaji har cikin zuciyar shi yace hmm "Maison Uwa ya so d'an ta,
Kallon shi tayi kafin tace "ai dole ne kodan Alharkar Uwa a so d'an, zaro ido yayi "yanzu ke bakya sona sai don Albarkar Hajiya?
"Ina sonk... Tayi saurin rufe bakinta ya yi dariya sosai "no need baby nasani kina sona ko baki fada ba and I love you too much baby,
Kisa baki a mana Aure jibi kar in baki ciki a gida don nakusa aika aika Wallahi, Wai meyasa bakajin kunya ne?
"Wane yarene kunya kuma? Ya fada tareda rike kuma tunshi tace nidai banajin wannan yaren,
Isowar Aunty maryam tareda mijin ta yasa Yasmin ta shige gida da gudu cike da kunya tabar shi, Ahmad na fitowa ya Sara ma ogan shi cikin girma mawa,
"Oga a she nan kazo? "Eh ina nan baby ta hana ni zuwa aiki, dariya kawai Ahmad yayi domin shikan shi baisan komai ba saida maryam tafada mai jiya, bayan baba ya kirata ya wanke ta tas,
Gaida maryam yayi cikin bata girma $Sannu Auntyn mu kunya ta rufeta domin tunda take bata taba haduwa da ogan mijin nata face to face ba sai yau,
Lallai dole mata surika rububin shi gashi duk iskancin da suke fada nashi yau yadawo yana son kanwar ta,
Shigewa tayi tabarsu rike da y'ar ta a hannu da sallama ta shiga cike kuma da farin ciki domin tunda tabar gidan bata kuma zuwa ba saboda baba sai yau da rikicin na Yasmin ya taso,
Dakin maman ta tashiga cikeda farin ciki mama ma tayi murnar ganin ta ta karbi NANA Aisha "mama ina d'an rigimar ki ko baya damun ki? "Aa ba ruwan shi sunfita da malam yanzu,
Bayan ta natsa sungama d'an zantawa da mama sannan ta mike domin samun Yasmin,
Tana shiga dakin ta ce "toh kingama gudun munafuka? Wallahi Yasmin kin gama binne ni da raina a ce muna tare dake ki kasa fada min komai kinja baba ya warwareni jiya Banji ba bangani ba?
Dariya kawai tayi tasan ba gaskiya, zama tayi gefen ta domin jin labari, "yaushe aka kulla? Ina BARIKI Bansani ba wai yaushe kukayi wannan sabon Yasmin?
"Gaskiya kin shammace ni ace muna tare ko Alama bangani ba ina tsine mai da kikeyi? Yaushe kema Yama zuciyar ki Gini? "Kai Aunty wa innan tanbayoyi haka,?
"Dole kice tanbayoyi bayan kin gama min boyo Ashe shiyasa ya so ya kulle min miji lokacin da kuke soyayya da Oga umar Ashe kishine yasa yake ma baban Auwal warning oh kice ba abanza ba umar ya fita hanyar ki Oga na ciki,
"Hmm Yasmin to be sincere nayi farin ciki sosai wallahi ki daina maganar mata mafi yawan maza yanzu suna bin matan waje Wanda ya bayyana nashi ne kawai ake gani, bare Oga MA kowa yasan mafi yawan su suke kawo kansu,
"Yasmin koda yana bi ke zaki gyara Abinki, nayi farin ciki A ce kanwata zata Auri Oga MA da ko wace mace ke burin samu, naji Wai har zaki fara murza sitiyari,?
Dariya Yasmin tayi kuma sai bataji dadin boyewa y'ar uwarta ta datayi ba tun farko gashi yanzu taji farin ciki.
"Aunty kiyi hakuri Wallahi ni kunya naji bayan na gama zagin shi kuma infito infada miki Wai muna soyayya kuma gaskiya da farko banaso......
Ta bata labarin komai maryam ta rike baki lallai kin ciri tuta saboda ke zai fita layin gauro, saidai Yaya ismail fa ta ake ciki? Nan ma ta mata bayani sun dade suna hira a tsakanin su saida baban Auwal yashigo suka gaisa da mama ya fara sarawa Yasmin cikin tsokana,
"Toh kanwata haka labari ya juya lallai kin zama Babba dole mubiki mu dangwali arziki dariya sukasa gaba daya, maryam ta kawo musu tsarabar dawowar mijinta harda Yasmin bayan ta bata tace "ai ke mezakiyi da kaya masu Arha bayan kina Matar Oga to be,
Sun wuni cikin farin ciki kafin ta tafi ranar Oga MA bai samu kanshi ba har dare sosai kafin ya kirata a waya,
Zuby kuwa iya naci tayi Amma bataga ko keyar shiba koda ta tashi ranar har ya shirya ya fuce bakin Aikin shi, amma tana nan don jaraba,
Washe gari gidan mama ya fara cika da mutane domin bikin ismail da Zainab don baban Zango ya buda mai wuta sosai dole ya hakura da zancen Yasmin badon yasoba,
Kuma a yaune Zasu tarbi bakin MA Wato iyayen shi masu nema mai Aure,
Aunty maryam tazo da wuri suka shirya musu kayan tarba su snack tareda kaji dakwala tarbar girma dai suka shirya,
Karfe goma baki suka iso falon baba aka bude musu ta waje Wanda dama don baki ya tanade shi yau angyare tas yana kamshi,
Mayan mutane ne kana ganin irin motocin da suka shigo Unguwar kasan MA ya gaji Arziki gaba da baya, baban Zango da baba da Abokin mahaifin su limamin Zango dattijon Arziki suka tarbesu cikin girma,
Maryam ta shigo musu da kayan motsa baki cikin harkar girma kuma sun yaba da inda MA yazo neman Aure, sungabatar da kayan nema irin su giro sweet katan katan dasu biscuit da dai sauran kaya hade da dubu d'ari na gaisuwar iyaye,
Baba liman yace ina Abin yayi yawa kudin gaisuwa ai ba sadaqi bane, sukace Sam Abarshi haka bama haka yaron ya so ba kawai sun ragene don Albarkar Aure kawai suke nema ba riya ba,
Baban Zango yace to Allah yasa Albarka, suka nemi Alfarmar daurin Aure a gobe inyaso tarewa a jira lokacin da duk suka shirya,
Baba baiso hakan ba Amma baida ta cewa don kanin shi tuni ya Aminci da zancen tareda baba liman suka sa Albarka a nan take suka ajiye dubu d'ari biyar na sadaki,
Suka rabu cikin mutunci tareda farin ciki..... 🖊
Kyawon Alkawari cikawa shiyasa nayi muku amma da ba haka ba 😟
Kudai biyoni zuwa jibi my fans🏃♀️
*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by FENERH_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
*Wannan nakine my Aunty Hajiya Sa'adatu Allah yaraya mana Ummu kulthum ya Albarkaji Rayuwarta Heart you wlh irin so na jini*
33&34
Fadin farin cikin MA bata bakine don da labarin za a daura mai Aure gobe yazo yana office kanin baban shi ya Kira ya shaida mai, sujada yayi tareda godiya ga ubangiji yanzu gobe za a daura Mai Aure da Yasmin? Alhmdulillah yake ta mai mai tawa,
Inter come ya danna tareda kiran Ahmed yana shigowa kafin duk ya saramai yayi saurin rungume shi kam tareda cemai "nagode Ahmad sanadin ka nasamu farin cikin Rayuwa, ya sakeshi tareda riko hannun shi,