← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 66

Sashe 36

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Suma haka kake musu? " me nake musu? Kuma suwaye? " Y'an matan ka, ta fada kai tsaye, " menake musu yafada cikin wani irin jin dadin ganin kishin shi a idanun ta "dukan kirjin shi tayi cikan shagwaba "ban saniba tana juyawa tareda juya mai kugu " Ahhhhhh baby yafada tareda saurin fisgota "please kidaina juyamin su haka zaki sa in kwana akanki yau Allah, come and tell me your problem, banza tayi dashi tareda janyo towel zata daura ya fisge "Allah kika rufemin zanyi miki Allah ya isa Kibarni in kalli Abuna. Yafada yana bata wani irin kallo tareda lumshe idanu kamar suyi Aman sparm
Kara juya mai tayi tareda sa sauri ta haye gadon ya fisge numfashi tareda binta cikin sassarfa ya cire jallabiyar ya cillar kasa dama towel ne a ciki ya fada jikinta "zaki kasheni baby idan kuna juyamin nafada miki tuni yafara murzata tana nidai banaso ina bakinta ya Kama, tayi saurin kawarda nata "why baby me yafaru? "Kabani Amsar tanbayata, "oh come on letter not now, ta tashi kawai yayi saurin riko hannun ta "Sory baby karki yi fushi dani kinsan yanda nake don haka kiyi hakuri da duk Abinda yafaru a baya lokacin bakya cikin rayuwata ki fuskanci future,
Kwantar da ita yayi tareda kissing bakinta saudaya, "wannan ne baki na farko da nafara tsotsa believe me ya kuma tsotsa kadan tareda kuma sauke kanshi kasanta ya bata wani irin soft kiss tareda dawowa "kasanki ne nafara d'an danawa
And it test sweet kisa aranki ke kadaice nake kwadayin saduwa dake ina son komai naki baby yafada tareda shafo kirjinta dake tsaye,

Tuni taji ranta yayi fari tafara bashi hadin kai tareda shigewa ta manne mai gam, hannun ta ya janyo ya dora Akan jikinshi "hold it tight baby takice ke kadai kece kadai matar da zakiji zakin ta don haka kibani dama in moreki yanda nakeso, aikuwa nan tayi Amfani da shawaran Aunty maryam ta zake tana bashi wasa ta fitar hankali tuni ya rikice mata tareda Alkawura Kala Kala, a daren ya moreta kamar yanda yakeso tsbashi hadin kai sosai duk da taji jiki, saida suka kuma yin wanka ya janyo ledodin da yashigo dasu ya bude wata mai dauke da tanbarin exclusive jewelry ya fito da wata dankareriyar sarkar daham katuwa wadda kana gani kudi yayi magana ya matso tareda mika mata case din "wannan gift dinki ne na Auren mu na first night zaizo idan mun isa kd

Tayi matukar godiya tareda jin dadin kyautsr tashi ya bata kiss a kuma tunta dake fitarda murmushi mai burgewa "I want to see this on your face All the time baby you look more pretty when you smile, "oya muyi bacci inada aiki early morning so zankara da safe kafin infita aiki, yafada yana daga mata gira,. Kwanciya sukayi cikin farin ciki bayan ya nuna mata sauran kayan Gayun da ya suyo mata,

Da safe Saida ya Ajiye musu kudi mai tsoka yace driver na nan zai kaisu shopping idan sun shirya, ai kuwa ranar sunsha yawo a garin na Abuja sunyi siyayya sosai sunyiwa yaran su sunji dadin wannan tafiyar sosai, bayan sundawo ne Aunty maryam tace "yasmin mama na gaisheki tace bakya ko kiranta da baba, "wallahi Aunty inason jin muryar su Amma ta ina zanfara kiransu bayan MA ya gama dani, " hhhhhh murjewa zakiyi ai ki fuske mai afkuwa ta auku,

Haka suka shafe sati dayan nan cikeda farin ciki yasmin ta zama y'ar hannu suna kwasar soyayyar su kullum kara manne mata yakeyi tana daurewa sosai ganin ta bashi hakkin shi yadda yakeso ta murje tayi wani irin cikar Amarci takara fresh kullum suna karkashin a c ga cima mai kyau ga kulawar gwarzon mazajen su, sai Ana gobe Zasu koma suna kwance sungama murzar juna ya janyota hannun shi akan kirjinta tace " mine kabarsu haka fa sungaji kaga har girma suka kara, "Ahh aini din banawasa bane hannu na ya kunbura su ai Kibarni in more kayana nawa ne, "Ai idan munkoma kd zangudu gida sai Anyi biki zandawo, saurin tashi zaune yayi tareda matse fuska "baby don't try that please karki Barni ko na dare dayane bazan iya numfashi ba nariga nasaba da dumin jikin ki karki tafi ko ina ki kwana sai tare dani, "ok tafada tana dariya tareda janyo shi "bazan tafiba nima bazan iya nisa da kaiba zumata, rungume ta yayi yana jin dad'i,

Washe gari suka kamo hanyarsu tadawo bayan ya kammala Abinda yakaishi suna kwakume da juna hannun shi a cikin rigarta yana sans ar sai shagwaba take zuba mai sun hakimce a bayan katuwar jeep din da ake daukar shi ac na bugasu, sun isa lfy su Aunty maryam suka shige nasu gidan bayan sun gama magana a tsakanin su matan BARIKI sun zuba musu ido suna kallon su cike da mamakin ganin su Maman Auwal tareda Oga a jeren motocin shi,

Tundaga falon ta saki baki domin an canja komai na falon daga purple da bari zuwa blue da fari tsarin yayi kyau sosai ba acewa komai yayi dariya tareda rungume ta ta baya "baby yayi miki gidan? "Wallahi yayi sosai ya burgeni, "tank god tunda kin yaba yafada tareda riko hannun ta suka nufi ciki" muje Kiga cikin,
Da jin dad'i ta bishi saidai suna shiga farin cikin ya ya tsaya cak domin ganin wata katuwa kwance akan gadon da yake ikirarin tazo tagani ta baje tana bacci,

Kallon shi tayi tareda bashi kallo mai cikeda tanbayoyi Shima fuskar shi ta sauya yakasa cewa komai, "wacece wannan MUHM'D? Ita kumafa wacece ita har cikin bedroom dinka? Tafada hawaye na zubo mata masu d'aci kafin yabata Amsa ta bude idanubta tareda sakkowa cikeda yanga da karairaya, "oh my MA you are back wel.... Yayi saurin tureta "what the hell are you doing in my house impact who give you the right? Yafada cikin karaji, tafara karkada jiki cikeda karuwanci "or relaxed dear my baby gave me the right that your baby in my tomy wani irin kallon yasmin yakeyi dake ja baya tana girgiza kai tareda hawaye masu zafi, ta fita aguje,

Matsawa yayi batareda ya iya bintaba don yasan bazata wuce gidan Aunty maryam ba gwara yafara cin uwar wanna karuwar kafin ya koma kanta, "ke Dan ubanki me kikace "baby my baby what baby how? Tell me yafada yana matsota jikin ta tuni yafara rawa ta fara ja baya sorry please ba laifina bane, "no karki fara confess tunyanzu sai naci ubanki tukuna zakiyi bayanin, "no please I will tell you everything please don't beat me,

Emanuel ya kwalawa kira ya zo aguje don baisan da zuwan ogan ba ya Sara mai cikeda tsoro musamman ganin wadda ke cikin dakin "heee I tink I tell you to go Oga no day so you no go you come enter Oga.... "Keep quit my friend, yafada cikin tsawa don hankalinshi yayi mugun tashi ganin tashin hankalin Yasmin, wurga mai belt din yayi tareda komawa gefe ya ce idan baiganta a sume ba sai shi ya koreshi a aiki,

Ai tuni Emanuel mugu ya zage ya hada mata jini harda majina kafin ya kwasheta ya watsata a waje don ba belt ba har da kafa da hannu ya saka mata don datayi mai sanadin aiki gwara shi yayi Ajalinta, ya dawo yace daga yau yadaina zuwa gidan shi baya bukatar shi tunda bai iya tsaremai gida, yana kuka yana rokonshi ya ce yafita kawai , yabarshi da bala inda ya janyomai ,

Yasmin nafita Jakarta kawai ya fisga ta fice da gudu ko Aunty maryam bata nema ba ta tari mashin tace ya kaita bakin titi, tana sauka ta zaro dubu daya tabashi ko canji bata nema ba ta tare wani ta haye, yanata godiya, tace Unguwar dosa batareda tunanin komai ba ta manta yanda tabar gidan ma......... 🖊

*Afuwan my fans hannu na naciwo typing ba kullum zanrika yiba kuyi hakuri*
[9/9, 6:47 PM] Asli Smasher 💕: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
Auren Soja
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

Written by FENERH

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

*This one's special for you my father 80k Allah ya karo din bin jama a da kuma hakuri dasu jinjinar bangirma tsoho mai rankarfe*

43&44

MA na gama korar Emanuel ya fito cikin sauri tareda nufar kofar gidan Aunty maryam nocking yayi Ahmad da ko zama baoyiba ya fito, ganin ogan nashi a birkice ya fara tanbayar akwai matsala ne? "First tell me ina matata? "Ai bata shigo ba, dafe kanshi yayi cikeda jin matsanan cin haushi ya naushi iska, tareda kallon Ahmad " look ka yi ma good for noting din yaran nan da ka Ajiyemin a kofar gida da basuda Amfani am taking this bull sheet for years wallahi if something happens to my wife I want spare them yazasu rika barin ko wace shegiya cikin gidana koda can ai sai wadda nayi ra ayi bare yanzu da bana bukatar ko wace karuwa Wallahi duk shegiyarda nagani Ariyar gidana sunan ta gawa,

Ya juya fuu batareda Ahmad ya ce tak ba, saida ya wuce yasamu sojojin Shima ya nuna nashi girman ta wurin basu warning, kafin ya koma cikin gidan yana fadawa maryam, "Amma dai Yasmin akwai wawuya wallahi Meye na wani tafiya don iskanci a haka zatayi nata Rayuwar Auren, "ki kirata first kiji dalili don Oga ihu kawai ya saukemin ban gane me yafaru ba,

MA falon shi ya koma kamar yayi ihu saboda takaici "why baby why zaki tafi just for small issue,, "ga wayarta ya kira taki dagawa wani irin jifa yayi da wayar tareda dagargajewa lokaci daya ya haye saman shi saida ya canja kaya kafin ya fita kotakan driver bai bi ba ya fada motar ya fisgeta,
Chapter 36 · 0% Book details