Sashe 51
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta gyara tsayuwa kafin ta mata mugun murmushi "first love my foo, to me yasa bai Aureki ba me yasa ke ke binshi shi baitaba binki ba can you tell me how many time yaje kofar gidan ku,? Duk namijin da yake sonki shi zai biki bake zaki rika binshi ba Amma dayake ke Rayuwar karuwanci ta Aure ki kullum kina hanyar gidan saurayi saboda a Sara,
Wani irin bakin ciki ne ya turnuketa tareda wani malolo da ya taso mata tace "kin shigo cikin Rayuwa ta kin kwace min saurayi da mugayen Asirin ki da yana sona yana gudun bacin raina amma ko yanzu ai yafara karye wa tunda ya Barni a gidan shi kuma for your information muna tare dashi har gobe ya bukata zanbashi farin ciki baki isa ki hana ba,
Wata dariya tayi "Allah uwar sharri naji kuma ko gobe yazo yace yana bukata kibashi idan ma yaci bai biyaki ba tunda sana ar kenan ku siyar a ci a biyaku taxi no garage ki kirani zan biya ki don ina son farin cikin mijina.... Wani irin takaici ne yasa ta dago hannayen ta zata gabza mata Mari ya daka mata muguwar tsawa "don't you dare, wallahi that's is your worst mistake da zakiyi a Rayuwar ki inkin tabamin mata,
Dama tunda suka fara ya taso tareda zuba musu ido suna fadawq juna magana tareda jin dadin raddin yasmin saidai ganin tana shirin taba mai mata yatashi ba shiri, da kyar ya iso yana jin zafin hannun, yana zuwa ya riko Yasmin tareda shafo cikin ta ya manna mata kiss a goshi, kafin ya juyo kan zuby,
"Me ya kawoki nan? Kinsan matsayin wannan kuwa? Let me tell you "she is my wife not my prostitute matata ce farin cikina uwar baby mai zuwa who are you da zaki zauna kina cacar baki da ita? Look zuby before you disgrace your self just leave, and don't worry you said you are pregnant with my baby ko? "Ya kalli shafaffen cikin ta "oh baby how are you? Am waiting for you your dady is waiting for you,
Ya bata wani mugun kallo " ina kallon kine kawai tunfarko ke Kinsan ba Abinda ya shiga tsakanin mu dake so don me zaki yi ma kanki karyar ciki? And kisani inada file dinki na Asibiti I no bazaki taba iya daukar ciki ba tunda kin watsar da ya'yan ki wajen Abortion a u. s then daga yau kibarmin gidana kafin ma indawo BARIKI nabarki ne for the sake of our friendship bazan manta da Rayuwar da mukayi a baya ba but naga baki san kawai ciba daga yau karki kuma zuwa kusada gidana ko iyali na if not zan wulakanta Rayuwar ki zaki zama Abin kwatance forget your mother is some one in kaduna,
Wallahi mune Nigeria gaba dayanta don haka get lost tayi mugun jin kunyar Abinda MA yayi mata ya akayi file dinta yaje hannun ta wanna sirrin ita Kadai tasan da shi ko Maman ta bata sani ba, lallai MA Aljani ne duk inda ta bullo sai ya ganota,
Haka ta tafi batareda ta cimma burinta ba tana fita yasmin ta dauki Jakarta itama zata tafi, ya tare hanya tareda zuba mata ido, "ina zakije? "Gida, tafada kai tsaye, "why? "Kasata dawo kuzsuna tare dama tace kuna tare tuntuni nice na shigo cikin Rayuwar ku dama don haka ni na hakura dakai tazo kawai ta zauna
Riko hannun ta yayi tareda mayarda ita cikin dakin kafin ya dawo ya rufe kofar ya zauna ya zuba mata ido na tsawan lokaci yana ganin yanda take kunbura tsabar kishi dake dawainiya da ruhinta, "Yasmin, yakira sunan ta kai tsaye "karki bata rawarki please kin kare ni a gaban ta kizo kuma kinaso ki kawo mana wata matsala, ", oh nice ma mai matsalar bayan ga matsalar da ka janyo mana A Rayuwa, meye Amfanin bin matan banza? Yau ga result nan Ina kwashewa idan wannan tazo gobe wata ce zata Kara zuwa suna min kallon Abinda nake takama dashi sunrigani sani to saime,
Dariya maganar ta ta karshe ta bashi ya matso tareda zama kusa da ita yana Kara riko hannun shi domin mugun zafi yake mai, "yanzu tafiya kikeso kiyi kibarni bayan kin koreta? Harara ta maka mai zata tashi ya kuma zaunar da ita relaxed madam idan kintafi mezakiyi a gida bayan mijin ki na gadon Asibiti, "please ki kyale zancen zubaida daga yau tabar Rayuwar mu idan kuma ta dawo kiyimin duk hukuncin da zakiyimin
Kece kawai nake tunani kece farin ciki na kece matar Aurena ba itsba I love you baby kinsani ba macen da zatayi min Abinda kikeyi inbita because I love you ki zauna close to me I need to see you All the time a round me, keda my little baby, now ki kiramin Ahmad a wayarki I lost my phone sai na siya wata nayi welcome back ko zaki siyamin ne Mrs Muhammad? Yafada yana Dan dukan kafadar ta cikin wasa, dole ta saki ranta ta ciro wayar tareda dialing number shi,
Yana dauka yace "yadai madam Yasmin,? "Kazo yana neman ka, "waye? Yafada cikin tsokana, tako bashi Amsa tareda gimtsewa "mijina, dariya Ahmad yayi tareda kashe wayar, shikuwa wani irin sihirtaccen kallo yake binta dashi , kalmar mijina ya mugun burgeshi wani irin dadi yaji, ba bata lokaci Ahmad ya shigo dakin kai tsaye yace ya kira mai doctor please,
Kallon shi tayi shine baka fadamin ba inje inkira shi, "saboda gani dan iska kije kina magana da wani katon banza ina kwance,, Shiru tayi kawai ya koma ya kwanta shikadai yasan me yakeji a hannun, ,likitan ya shigo ta gyara mayafin ta dakyau saboda oga kishi ,yace ya duba mai Hannun shi yana damun shi ko yama ciremai Abinda aka rataye shi kai tsaye,
Dubawa yayi tareda cewa "ai oga sai ankuma daurawa munfada maka karka yi sex da hannun ko ka motsa hannun da yawa aikin zai iya baci, wani mugun kallo ya watsamai kafin ya janye hannun ya fara zuba mai ruwan bala,i "kaje tunda sainayi sex ne zai lalace yanzu banyi ba ya lalace kaje idan nayi sex din na gama sai kadawo ka gyara hannun, Ahmad da Yasmin kamar su nutse a kasa saboda kunya, doctor yafara bashi hakuri ya bari ya gyara mai kar hannun shi ya samu matsala, ya cigaba da sauke mai , mutum baiyi ba ance yayi ai sai inyi gaba dayan kawai,
Ganin fadan nashi na rashin dalili yayi yawa yasa Yasmin matsawa ta rage murya "please meye kakeyi haka kabari ya dubaka mana, "ok, ya koma ya kwanta likitan ya kwance tareda kiran nurse's guda biyu suka taimaka mai, su yasmin zasu fita yace ta dawo , a gadon ta zauna ya kwantar da kanshi saman laps dinta yace suyi aikin su Ahmad dai fita yayi Abinshi,
Runtse idanun shi yayi yanajin zafin yanda suke kara kwance wa rungume ta yayi gam ita kanta ta kawarda fuskar ta ganin yanda suke aikin lallai MA namiji ne haka yaji ciwo a hannun Amma yake wannan karfin halin data barshi sex din ma yi zaiyi don haka dole ma tayi nesa dashi kodan ya warke don inbata yi hakan ba kullum zai kuma bata aikin idan tana kusa,
Saida suka yimai Allura kafin su tafi domin yasamu bacci kozai rage jin zafin bacci ya daukeshi ta gyaramai kwanciya kafin ta tashi tayi salla,
Bai farka ba saida safe lokacin duk Y'an Uwan sun zo likita ya ma hajiya maganar yakamata madam ta koma gida wani ya zauna dashi saboda gudun motswa jikin da yakeyi ko karyaje yayi wani Abunda zai janyo mai matsala ko aikin ya lalace akwai hadari sosai, dole hajiya ta murje tace yasmin ta huta ita zata zauna dashi don haka koda ya farko ta wuce gida Abinta dama ta shirya hakan, ya tanbayi hajiya, "ina baby ne momy na? Ta tafi gida naga batsjin dadi gwara taje ta huta a gida ni na zauna,
Shiru kawai yayi ba haka rai yaso ba yakoma ya lafe,
A haka kwanaki ketafiya har saida ya kwashe sati daya Yasmin bata zuwa Asibitin saidai ta dafa Abinda tasan yanaso taba driver yakaimai ya kirata a wayar Ahmad har ya gaji taki zuwa yayi fushi ya kyaleta, saida ya cika sati biyu aka kwance hannun domin aikin yayi kyau sai Abinda ba a rasa ba, a ranar yace ya gama kwanan Asibiti gida kawai zaitafi likitan yace yabari ya kara sati kafin subashi sallama ya shafe idanun shi da toka yace in ya tashi tafiya ya hanashi inya isa, dole suka rubuta mai sallama tareda bashi umarnin zuwa check up bayan kwana biyu, haka dole hajiya ta hakura suka tafi wani irin mugun kewar yasmin din yake karaji kullum kamar ciwon da yayi jaraba aka kara mai ma yakeji gashi taki zuwa wurin shi dole shi ya bita,
Ana saukeshi hajiya tace ita basai ta shiga ba ya gaida yasmin din , tom yace ya shiga ciki cikeda dokin ganin ta, lokacin tana zaune a falon ta ta baje tana sanye da doguwar Riga mai Hannun shimi ta tufke sumarta ga cikin ta daya mata kyau das a gaban ta tana cin gyada dafaffiya don na musamman tasa mama ta dafo ta aiko mata, da sallama ya shigo tayi saurin dago kanta don batayi tsammanin ganin shi ba , baba jummai ta tashi tana mai barka tareda Mai ya jiki ya Amsa idanun shi na kanta tayi mai mugun kyau, tuni ya manta da komai ya nufeta baba ta wuce Abinta, tace la Zuma ta ansallame ka ne "? Tafada cikeda farin ciki tana kallon hannun shi mai ciwon tace Alhmdulillah
Bata fuska yayi tareda zama gefen ta ya rungume ta "eh banda zuciya ai gashi ni da nadamu dake na matsa dole na biyoki ai, "oh sorry Zuma wallahi I did it for my on good gashi yanzu kawarke da ina kusa kullum sai ka bata aikin wurin jarabar ka,