← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 66

Sashe 57

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna isa ya cire hannun shi a jikinta ya fito dakyar yake bude ido ya bude mata side ta fito ya kankameta don idan yace zai tafi da kafafunshi za a ganoshi duk da Ana ganin shi ansan a hannu yake, dakin da yakama ya bude suka shiga itadai sai Shiru, tundaga kofar dakin yafara zuge zip din rigarta yana bin jikinta da kisses duk inda ya samu sai ya manna mai tuni ya gama rikicewa yafara rikitata kamar ya shekara baiyiba, tace "zuma kabini a hankali please nifa idan kana haka tsoro kake bani kuma baka min ta wasa jiya fa kwana mukayi kana Abu daya dakyar yake iya magana " leav me ai kece kikaja kuma kece kika sa na zama haka bazan iya hakura da gidan dadin nan ba baby I can pay any prize to get in, anything for this sweet thing, yafada yana dagata zuwa bed din tuni yafara ba kanshi farin ciki, saida ya kwashe hour daya kafin ya samu natsuwa ya lafe ajikinta yana zuba numfarfashin gamsuwa, wani baccin wuya ne ya kwashe yasmin ya dago tareda zubawa kyakkyawar fuskar ta ido yana fitarda murmushi mai kyau tareda manna mata kiss a lips dinta masu kyau, " anything for you my sweet wife I can give my life to save yours, ya fada yana manne naked body dinshi da nata shima baccin ne ya kwashe shi basu farka ba sai magrib ita tafara bude idanun ta
Ta tuna inda suke ta zabura tareda dafe marar ta data rike gam tace Auchh, saida ya tashi da sauri ya riketa " yadai baby " marana ya rike, sorry yafada tareda kwanto da ita jikinshi ya fara shafa wa har ya saki ta tashi tareda cewa ya saki zanyi wanka muje ka mayarda ni gida kaga za aga rashin kunya ta yanzu gashi zamuje kai Amarya ma, bata fuska yayi baice komai ba ya koma ya kwanta yace jekiyi inkin fito zanyi nawa, kallon shi tayi tasan bai shirya Abin arziki ba tunda baice suyi tare ba, haka tashiga don tanajin kiran salla ta yi wanka tareda daura Alwala ta fito daure da towel tace nafito, tashi yayi ya shiga batareda ya rufe jikinshi ba tabi abs dinshi da kallo da manyan muscle dinshi da kallo tana girgiza kanta, saida ya dauki minti talatin yafito daure da guntun towel a west dinshi,
Jallabiya ya ciro yasa ya ciro mata wani hijabi cikin kayanshi ya mika mata tareda kayan bacci ta waro ido don batasan lokacin da ya saka a kayanshiba kut me yake nufi da ita haka?............ 🖊

"Mahassadanka fadawwnka ikon Allah Alhmdulillah Ala kulli halim godiya nake Aunty Aisha dahiru much love Allah yakarq shirya zuri' a ya kuma kara budi da Arziki, uwar dakin MA ummi zaria jinjinar bangirma hussy Ali godiya mara adadi suwaiba ina tsananin yinki Ummu sayyid and nur mom soja ina matukar godiya ki kara nema mana kariyq a daki mai tsarki Allah ya kawomin ke nija Lafiya bazan taba suya in manta da Albasa ba Ummu jidda I love you All masoyan Asali samunku a Rayuwar NAFISA Alkhairi ce much much much love
[10/4, 8:02 PM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

Written by FENERH

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

63&64

*Y'an mata Adon gari naku daban ne kanni na MARYAM HARUNA, y'ar dakina love you beb tareda ke my MEENAH inayinki irin sosai dinnan Hmmmmm FAUZIYA kema ta musamman ce a gareni Allah yabar kauna, my takwarori NAFISA &NAFISA kuna cikin zuciyar FENERH, Ummi KHADIJA nima ina sonki my friend, ina Alfahari da soyayyar ki Ummu surayya y'ar mutan Niger Allah ya karo kauna da SOYAYYA a tsakanin mu masoya*

Umarnin shi tabi sukayi salla tare yana idarwa ya mike tareda janyo wasu kuloli da baban zango yace asaka mai su a mota dazu bai budesu ba saboda yana sauri ya je yaganta, soyayyun kaji ne na Hausa jar suya da kuma rice and stew yaji namomi nasu daban mama ta girma musu bisa umarnin baban zango uban gayya, farin ciki yaji ya rufe shi yanda suke mugun bashi girma da mutun tashi yana mugun ganin girman surukan nashi
Sosai, tasowa tayi cikin sauri domin yunwa takeji sosai, bajewa tayi ta cire hijabin tareda saka hannun ta ta cire daya tafara ci yana kallon ta tareda murmushi ya zubawa kirjinta dake bayyane ta cikin rigar baccin don bata saka ko bra ba saboda kirjin ta na zafi yana hango niple dinta a bayyane,

Cin namanta takeyi hankali kwance yace " baby Kici a hankali karki shake fa, " Yunwa nakeji tunda mukazo naci Abinci ban kuma ciba fa, tafada tana bata fuska, wani irin kallo yayi mata " baby me yasa zaki horamin kanki da baby da yunwa idan baki ga Abinda kikesoba why don't you call me sai in nemo miki ko ta kama a koma kaduna ne a nemo idan babu a nan, dariya tayi, " yanzu zuma sai a je kd nemo min wani Abu? Matsota yayi ya sanyata a tsakiyar shi tareda dora hannun shi akan Abinda ke tsole mai ido, kafin yakarasa da hannun shi ta cikin rigar baccin nata yafara massaging yana lumshe idanun, mamaki yake bata sosai idan taga yana wani Abu ace mutum bai gajiya Sam da cakudq mace, " sorry baby kiyi hakuri da mijinki ko kinaso inkoma Rayuwar bayane? Inason wannan Yafada yana kara matsatsu, fita hanyar shi kawai tayi tacigaba da durin ta saida ta ci sosai ta gyara zama tace zuma kaima kaci tom, narke mata ya kara yi, "kibani zanci, zagewa tayi tabashi sosai yaci Abincin domin mama akwai hannu a wajen girki, saida yayi kat ya fara tanbaya, " baby waya dafa Abincin nan? " mama ce duk da bana wurin sukayi nasan test din girkin ta, " kice a wurinta kika iya girki, I thought ke kikayi don kamar girkin ki, murmushi tayi " mama na girkin ta daban ne ai, tun muna primary tafara koya mana girki, dayake ni inason girki nariga Aunty maryam iyawa, rungume ta yayi tareda bata fake a goshi, " Rayuwar gidan ku is simple Abin yana burgeni, kara shigemai tayi tace, "Familyn ku ma zuma ba bayaba kai d'an gatane sosai ga ka da yayyi masu sonka ga uwa ta gari duk da bansan baba ba Amma nasan wannan gida yasamu bango mai karfi tunfarko, ajiyar zuciya yayi " ban yi wayau sosai da baba na ba ya rasu Hajiya ta kula damu har muka kawo wannan lokacin da taimakon Y'an Uwan shi duka,

Hira sukasha akan Rayuwar su, basu Ankara ba sai kusan takwas da rabi suka shiga wanka tare sukayi salla ta feshe jikinta da wani hadin humra mai kamshi ta haye gadon don ta Riga ta hakura da maganar komawa don tariga ta gano shi bazai mayar da itaba don haka murjewa zatayi tabi zabin ranshi kodan yanda yake nuna mata kauna da kuma kyautatawa Rayuwar ta tayi Alkawarin daga yau bazata kuma musa mashi ba inda akan Abinda bai sabawa ubangiji bane don A yau takara sanin girman soyayyar da yake mata , yayi mamakin lokacin da ya shigo
Don har tsoron shigowa yayi kartace yazo ya maida ita saidai yasha mamakin yanda yasameta a baje, kafin ya bude baki yayi magana ta tashi tare da cewa " Zuma bacci nakeji kazo kasan kasabamin bacci a manne da jikinka please come, ta fada tana mika mai hannu, jikin shi na rawa ya cire jallabiyar ya matso tareda Ajiye mata fresh milk din da yazo dashi,

Tashi tayi ta zare rigar jikinta ta cillar a kasa tareda kwanciya tana lumshe idanun ta, ta mugun bashi mamaki ba bata lokaci ya kwanta a gefen ta batareda ya tabata ba sai kallon so kawai da yake binta dashi hannun shi ta janyo ta dora saman boobs dinta, ya zaro ido tareda dagowa yace " baby Kinsan me kikeyi kuwa? " uhm am trying ta make my happiness happy, " noo am not selfish baby nasan kingaji ga kuma baby na kar injimai, kawai inaso inganki ne a kusa dani ba sex ne kawai dalilin manne miki ba I really need the whole you around me you are my breath,

Yayi maganar kamar wani karamin yaron dake bukatar lallashin uwarshi, tashi tayi ta turashi ta haye ruwan cikinshi, " baka isa ba malam saifa Kabani hakkina ka dakko ni ka biyawa kanka lokacinda kakeso nima yanzu kwadayi nakeji ka sosamin ko in sosawa kaina, kallon ta yakeyi yanda ta ci serious kamar ba ita ke korafin yana damunta ba kullum, ita kuwa tayi hakan ne kawai don farantamai ta hanyar da tasan ita kadaice damar da takeda ita wajen faranta mai, ganin yana kallon ta ta duka tareda doramai dukiyar rugar a bakinshi tareda danne mai hannci gaba daya dasu tuni yaji numfashin shi yafara canjawa tuni ya harba jirgi sama ya cafke don yana bukata kuma bazai taba gajiya da itaba har abada kawai daga kafa yakeyi don kar ya cutar da ita,

Ta mugun bashi wuta ranar Wanda sai ga mazajen na fitarda kwalla a karon farko harda shashsheka yana kamkameta tsab a jikinshi, tank you baby you make my night seriously, duk da karfin hali tayi saida ta tsokaneshi dangwalo hawayen tayi tace " mazaje sunyi kuka a hannun baby yau, " eh ko gobe kika kuma min irin wannan bulalar sai nayi Wanda yafi wannan ma, " Aikuwa I will try harder just to see this precious tears masu tsada, fadin farin cikin da ya kwana ciki ranar bata lokaci ne he have the best moment bazai taba manta zuwan su zango ba a tarihin su,
Ta shige jikin mijinta suka shaki baccin su,
Chapter 57 · 0% Book details