Sashe 60
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daki na musamman ta ware mata tareda kayanta tasa aka zuba mata duk Abinda take bukata sanin hajiya bata zama gidanta ba fura tasa ya cika mata firij da fura da kuma galuluwan nono, macece y'ar hutu mai sanin ya kamata tana zuwa ta hada mata wasu sake sakin daman Akwai wa inda ta fara bata tunfarko saboda zaki, tayi mugun jin dadin yanda hajiya tayi mata don MA yafada mata ko SALMA dake karama a cikin yaranta mata bata je gidanta ta zauna ba sai Yasmin y'ar gatan kowa,
MA ma yau cike yake da farin ciki don tunda yake Bariki yayita kokarin taje tun yana shi daya taki zuwa Amma saboda yasmin yau har zama zatayi a gidanshi, kallon yasmin yakeyi a hankali ya furta " NURUL HAYAT wato ta zamar mai haske a Rayuwa samun ta a Rayuwar shi haske ne ta rabashi da sabo mafi girma ta zamo uwar gidan shi kuma uwar yayanshi very soon insha Allah, hirar ta takeyi hankali kwance ya mike ya koma dakinsu ya kwanta tareda sa hannun shi kasan kanshi yana kallon saman pop din dakin nasu, wayar shi ya janyo ya bude fuskar yana kallon hoton dake kan fuskar wayar nata da ya dauketa lokacin da suka taba zuwa Abuja tun bata tare ba, tayi kyau sosai jin yake shaukin sonta nakara kowane nama na jikin shi, yarasa wace irin soyayya yake mata da kullum karuwa take karawa bata raguwa shiyasa yaji bazai iya bari tayimai nisa ba ko gidan hajiya data nace zataje ya yarda ne don gudun fushin ta kawai amma kafarshi kafarta ai yanada part a gidan don ko gidansu mama taje yanajin kullum can zai wuni,
Wani irin bugawa yakejin kirjinshi nayi saboda soyayyar ta runtse idanun shi gam yana dafe kirjin shi, ya dauki lokaci a haka, jin ana shafa fuskar shi a hankali cikin wani irin salo tuni tsigar jikinshi ta mike ya bude idanun shi ahankali wa inda ke cikeda shauki, hannun shi ya dora saman nata, " tunanin me kakeyi my zuma? " tunanin numfashin Muhammad nakeyi, yafada kai tsaye, " ina yake numfashin? " kece numfashi na baby I can do without you, I love you more and more every second, Allah ya kawomin baby na lafiya, wani irin sanyi takeji a jikin ta saboda dadin kalamanshi ta gyara zama dakyau ta mike kafa ta dago kanshi tareda jingina da gadon ta dora kan labs dinta, gyarawa yayi ta dora hannun ta saman sumar kirjinshi da yariga yacire riga tun shigowar shi tuni yafara mika tareda rike hannun ta, " please baby karki taboni kinga kina fama da kanki, tausayi ya bata yanda yayi maganar don ya mugun daga mata kafa kusan sati biyu saidai sometimes tana ganin yana shan drugs ko yayi ta juyi da dare,
Dukawa kadan tayi duk da cikin yatokareta ta manne bakinta da nashi tareda murza niple dinshi a hankali dayan hannunta ta tura ta cikin boxer dinshi tuni ya fara loosing control yafara fitarda nishi sama sama kamar mai Asthma ya mugun rikicewa mantawa yayi da condition dinta ya kwantar da ita, tuni tafara data sanin Abinda tayi ita tasone ta dan mishi oral play ya rage zafi gashi gabadaya yafita hayyacin shi don bayaji baya gani haka yake sarrafata cikin zafi zafi ga bukata ga zafin soyayyar ta da yake ji don haka yanzu da ya samu dama tuni yafara fayyace mata hanya mafi dadi,
Kuka tafara saki a hankali don jin take kamar yana kokarin tura mata wani Abu a marar ta Sam batajin wani dadi sai wuya dukan bayanshi takeyi duk da bai danneta ba, " zuma please kadaina zan mutu zafi marata ciki na babynka, ina bayaji yayi nisa saida ya samu natsuwa ya zabura yana salati " innalillahi baby ganin yanda take fitarda numfarfashi sama sama tana dafe ciki, da kanshi ya ciccibeta zuwa bathroom domin tsarkaketa ganin yanda duk ta fita hayyacinta, wani ruwa hade da d'an jini yagani kadan yana bin kafafunta ido ya zaro cikin tsoro " oh my god baby blood ! Yafada cikin tsoro bata iya magana saboda ciwon da marar take mata cikin sauri ya wanke mata jiki shima ya watsa ya dakko ta cikin gaggawa yake komai ita kuwa sai cije baki take saboda Azaba doguwar rigar fubu kawai ya sura mata tareda hijabi ya dagata ganin ta kasa tafiya haka ya kuma cirata cak suka fito shima Jallabiya kawai yasa da boxer ya dauki key din motar ta yana Fitowa falon hajiya yasamu zaune suna hira da tsoffin gidan masu aiki, saurin tasowa tayi " lafiya baba? Yakasa bata Amsa tabisu cikin sauri "ikon Allah bata dade da shiga cikiba lafiya lau me yasameta ko Abun ne yazo? Shidai a matukar rude yake , a baya ya zaunar da ita hajiya ma tashiga dama hijabin ta na jikinta yaja a sukwane, wani private hospital dake Unguwar rimi mai kyau ya kaita dama a nan take awo cikin sauri ya faka ya kuma daukarta ya shiga da ita, cikin gaggawa suka karbeta suka fara bata kulawa hajiya duk hankalin ta ya tashi, likita yafito yana musu magana " ranka ya dade lebour ne Amma da sauran lokaci yanzu tafara inaga tayi Abinda ya tsokano nakudar ne , hajiya tayi carab, "ai bata aikin komai batayi komai ba, " ai ba sai aiki ba ko kila me gida ne ya jangwalo nakudar don ruwa ma nata zubowa a jikin ta kadan kadan da Alama ruwan nakudar ne ke dan zuba don haka zamu bata pills dazasu kara mata karfi nan da tirthy minutes kafin ta gqlabaita, "ok go and take care of my wife please, banason wani dogon turanci,
Harara hajiya ta watsa Mai " dama nasani don kayita matsawa y'ar mutane da tsohon ciki yasa kaki yarda a dauketa gashi ba aje ko ina ba ka takalo mata Nakuda bata shirya ba wallahi Allah ya shirye ka baba, sosa keya yayi duk da tabashi dariya bai iya cewa komai ba don hankalin shi ba akwance yakeba, ganin har minti talatin Shiru ya fada dakin kai tsaye nurse din na oga please you are not Allowed, " ok stop me yabasu Amsa ganin yanda take gumi duk ta fita hayyacinta yasa yaji mugun tausayin ta ya rufeshi tallabo kanta yayi kan labs dinshi, " Allah ya saukeki lafiya my life hannun shi ta damke tamau kamar zata balla shi likita ya shigo tareda saka mata pills din a kasan halshen ta yace ta rufe bakin ta zai narke a hankali, " oga hope kunzo da kayan baby'? Sai yanzu ma ya tuna da wani zancen kayan baby, tashi yayi ya koma mota hajiya na tanbayar lafiya yace kayan haihuwa sukace akawo, " to mu koma in hado ni bandauka haihuwar bace ai,
No bazan iya barinta ba intafi bari inkira waya, wayar shi ya dakko ya kira Aunty maryam ya mata bayani, tace ok bari taje ta hado kayan haihuwar, tana zuwa, cikin rawar jiki ta saba nana dama Ahmad na gidan ya kaita gidan yasmin din ta dakko duk Abinda ake bukata dama sun shirya komai tuntuni, hardakaton plask ta taho dashi,
Shikuwa cikin lebour room din ya koma ko minti goma ba ayiba nakudar tata so gadan gadan tuni ya hana likitan tsayawa cikin dakin. Saidai nurses kawai dashi don ganin andaga mata kafa dashi ake karbar haihuwar su kansu nurses din ya mugun burgesu daga gani yasan kan aikin shima,
Nan basu san don Yasmin ya Dage yasan wasu Abubuwan ba kodan irin wannan ranar, da taimakon shi kan baby ya fara Fitowa, daga karshe ma sai dai suka koma taimaka mai kawai don yayi kane kane duk ya hada gumi mugun jarumta ya nuna a lebour room din Yasmin kuwa duk Azabar lebourn da takeyi batayi ihuba irin na wasu shashashun mata wai mace na labour tai ta kware baki don iskanci tana ihu ni nafada duk macenda keda bakin ihu ranar lebour dadi ta samu bata sha wuyaba,
Sai Addu oin da take taja a hankali da salatin Annabi, har sukayi nasar fito da katon baby girl kyakkywa fara sol, da ita tuni ya rude ganin kwanshi a duniya ko kyamar jinin baijiba ya manneta a kirjinshi yana bata sumba, "Alhmadulallah baby nasamu baby girl dina yafada wasu irin kwallan farin ciki na zubomai, ko cibin ba a yankeba, nurse tace, "sir it seem like another one is coming cikin rudu yace " what tareda mikawa nurse dayan bayan ta yanke cibin ta daure zaren a cin y'ar uwar gudun komawar nahaifar, ai kuwa wani irin nishi tayi, sai ga wata katuwar baby kamar ta farkon, tuni ya gigice yafara sambatu identical twins oh my god baby kin haifamin twins kyawawa kamarki Allahu Akbar yaketa nanatawa, suka fara kokarin fitarda mahaifar, domin ganin duk ta gala baita, saidai suna dannawa sukaji cikin still da saura tuni suka fara kokarin fitarda abinda ke cikin, batareda sun koma kan oga MA uban rawarkafa duk hankalin shi yakoma kan ya'yan shi, sai kisses yake basu, jin wani kukan babyn bayan wa inda ke tareda shi yasa shi dago kanshi ya kallesu, suka mikamai yaron " congratulations sir madam ta samu triple baby's two girls one boy , kasa karbar yaron yayi ya nufi yasmin da ta koma kamar matacciya, " nurul hayat kin gama da Muhammad Abdullah baki daya na gama zama bawanki a duniya kin gama bani komai farin cikin Muhammad,
Bakinta ya tsotsa kadan tareda riko hannun ta gam, " please sir she need rest bari mu gyarata kuma zamu mata stitches , ina kayan baby's jikin shi na rawa ya fito baki har wuya dai dai Aunty maryam na zuwa da akwati karama, maidauke da kayan, hajiya jiki na rawa tace babana yaya " tahaihu hajiya Y'an uku mata biyu da namiji, Alhmdulillah Alhmdulillah Allahu Akbar suka fara nanatawa itada Su Ahmad da maryam nurse ta fito ta karbi kayan ta shiga dasu ciki yace saidai susa daban daban don baisan me zai haifa ba don duk scarning dinta daya suke gani, Allah ya boye musu Ashe uku ne ringis a cikin,