← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 66

Sashe 29

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ango kuwa yau ba a magana tun safe ya wuce malali a gida ya shirya cikin babbar Riga gezner fara kal taji dinkin sarauta kamar wani sarki ya Dora hula ga bakin takalmi ga Agogon Gucci mai tsada Abinka da fari har wani daukar ido yakeyi ya fito yayyin shi suka fara yimai tsiya "gaskiya Amaryar nan tayi sa ar miji irin wannan sankacecen namiji haka,

Dariya yayi sosai yace Hajiya kifada musu itama kyakkyawa ce nine nayi dace "barsu baba ai basuganta bane da Zasu sani,

***************

Karfe biyu Al Umma suka shaida daurin Auren Fatima da Muhammad sai kuma ismail da zainab a babban masallacin sultan bello dake tsakiyar Kaduna,

Tarone da ya tara manya a ciki harda gwamna mai ci ga sarkin zazzau da ya wakilci uban gidan nashi Wato burutai da baisamu zuwa ba dole su baban zango suka kauce mai martaba ya bada Auren yasmin ga kanin baban shi,

Manya fa sun hallara gaba daya sojoji sunyi wa wurin zobe kowa yasan wani kusa ne ke Aure yau y'anda aka datse titin ta ko ina,

Inkaga bakin Ango abin ba a magana ismail dai ba yabo ba fallasa don yasan yasmin tamai nisa sai ma dayaga convoy na sojoji yasan ai ta wuce da tsarin shi harma da ajin shi dole ya baje ya bawa Ango hannu don yashafi ta baraki,

Sai rabon kudi manya keyi a wurin Shima Ango na barar wa maroka har saida baban zango yaja kanin baban shi gefe yace suyi mai magana karya karar da kudin shi don maroka basuda hankali,

Dariya kawai yayi mutumin yace kabarshi malam mamuda ai yatara kuma farin ciki yakeyi,

Baba madai yau farin cikin shi a bayyane yake sai gaisawa yakeyi da mutane a yau yasan matsayin da y'ar shi ta taka don ganin irin manyan da sukazo kawai yasa yaji jikin shi yayi mugun sanyi yayi nadamar jayayyar da yayi akan Auren maryam don yau Auren ta ya kulla Alkhairi Babba,

Nan ya Kara godewa Allah da ya bashi ya'ya biyu rak masu Albarka,

MA fadawa mota kawai yayi yabada umarnin akaishi wurin Matar tashi Ahmad yayi dariya "Oga ai bazaka samu ganin taba ko dazu gidan ba sauki bare Yanzu,

Muje dai ya fada yana dokin ganin Yasmin a matsayin Matar shi yau, farin cikin dake fuskar shi baya faduwa,

Kofar gidan ma makil yake da mutane kowa saida yazubawa convoy din idanu ganin irin motocin da suka jero ga hilux cike da sojoji bai fitoba yace "Ahmad ka kiramin ita har yanzu wayar ta a kashe take,

Maryam yakira yace don Allah sufito da AMARYA suna waje da Angon, ta fada musu tuni suka fara canja mata kaya zuwa wani code less sky blue yana daukar ido kamar readymade suka murza mata head tareda wankan turare harda su humra masu kamshi tayi kyau fiyeda farkon ta saka takalmi golden da pos dinshi irin na Amare rigar saida ta d'an rike saboda saukar da tayi,

Y'an matan suka fitowa baki daya kowacce ta dauki Ado maryam ma ta y'arda NANA wurin mama hindatu tuni ta murzawa baban Auwal ado mai daukar hankali,

Fitowar su yasa gaba daya kallo ya koma kansu ya tuni masu hotuna suka fara daukar AMARYA da kawayenta, Oga MA kuwa yana cikin motar mai tinted ya hango fitowar ta tuni ya sauke glass din ta hanyar danna wani Abu a jikin motar, ya zuba mata ido kamar ya Ruga ya sungumota yakeji yanzu Matar shi ce wannan wow"

Alhmdulillah ya furta ganin masu hoto sun hanashi ganin ta ya bude motar tareda jefo kafar shi waje cikin isa yatako tareda matsowa kusa dasu,

Y'an mata tuni sun zuba mai ido suna kasha Allah Amira ma yau taga Oga MA ido da ido ba lbr ba,

Yasmin kuwa saida kirjinta ya buga ganin y'anda yakara kyau ga kwarjini wani kishi taji ganin Y'an mata suna kallon mata miji,

Yana matsowa ya rungume ta tareda dukawa kadan ya daga ta, tuni sukasa shewa tareda ihu irin na Y'an mata, ya yi saurin sauke ta ya rike hannun ta batareda ya damu ba yace muje,

Maryam yau taga Rashin kunya agabanta ko a jikinshi ta ja mijinta sukabar wurin shi kuwa ko a kwalar rigar shi

Masu hoto kuwa ai sai kashe Kala Y'an mata sai Adduar samun danshin yasmin sukeyi,

Motar ya bude mata tashiga Shima ya zagaya ya shige, ........... 🖊️

🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

Aisha dahiru banda leke ta glass ba Abinda zaki gani

*Matar Soja*
[8/31, 8:53 PM] Asli Smasher 💕: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

_written by FENERH_
Maman Ammar

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

35&36

Suna shiga ciki ya ma driver a lamar su tafi kawai, ta waro idanun ta waje cike da tsoro "ina zamu tafi?

Shiru kawai yayi mata tareda sanya wayar shida ke ringing a kunne, "Yaya Halima ki budemin side dina ta back yard ina zuwa yanzu,

"Wane irin bude side Baban Hajiya Baki na jiranka kazo direct cikin gida "su waye suke jirana? Y'an Uwa mana kana tanbayata, Yaya kice musu ankirani aiki please zanzo da my wife don't tell Hajiya please,

"Wace Matar ta fada da sauri tana barin cikin mutane tareda nufar side din nashi dake gidan, baban Hajiya kanada hankali kuwa? Ka bari ta tare yanzu daga daura Aure yau ka dakko musu ya' me zaka yi mata,?

"Bari dai in iso zakiga me zanyi nidai find food for me "don Allah ka komar musu da yarinya karka fara yin haka, kit ya kashe kiran, ya zuba mata ido ganin tana juya kai" don Allah ka tsaya karka tafi dani haba wane irin rashin kunya ne haka?

Dage gira daya yayi tareda mata kallon banajin yaren ya mata banza, kiran Ahmed yayi yabashi umarnin su wuce kawai driver ya kaishi gida,

Daga NDA suka rabu driver Kawai ya wuce dashi malali, su kuwa su Amira Baki sake sukabi motocin da kallo daga daura Aure yau ya tafi da AMARYA? Lallai wannan Angon akwai aiki,

Aunty maryam suka fadawa tace suyi shiru kawai tasan mezata fada kafin su dawo, Ahmad takira ta tanbayeshi KO BARIKI suka tafi, yace eh amma Oga yayi malali,

Ajiyar zuciya tayi tace tom, tasan dole yadawo da ita saidai tana Addu ar Allah yasa yadawo da ita da wuri,

Bai koma kanta ba yana kallon y'anda ta daure fuska tayi kicin kicin da fuska tareda turo bakinta mai kyau yayi murmushi tareda shafa goshin shi,

"Duk wayon AMARYA sai ansha manta ya fada a hankali tajishi sarai, tayi mai dif, suna zuwa Mai gadi ya wawake mai gate driver yashiga da ita, dai dai part din driver ya Ajiye motar,

Yaya Halima ta fito domin ganin da gaske yakeyi KO wasa don tasan ba ataba yiba bare a fara ta kansu,

Baki ta saki ganin ya fito tareda zagaya wa dayan side din ya bude mata" fito yace taki motsawa hannu yasa ya janyota tareda dagata cak in a bridal style,

Yaba driver umarnin ya tafi karma a san ya dawo,

"Baban Hajiya da gaske dauko ta Kayi da tsakar rana? "Toh sai me ba a shaida bane? Kunya ta mugun rufe Yasmin ganin fuskar y'ar uwarshi dakana gani kasan jinin su daya, don suna mugun Kama ga hasken su daya

Ta sunne kanta cikin kirjinshi cike da kunya "please ka Ajiyeni tafada idanun ta na cikowa takasa dago ido, "yi hakuri Fatima nasan balaifin ki bane nasan rashin kunyar baban Hajiya sarai, wallahi ka mayar da ita kafin Inturo maka su Yaya Hauwa su tugeka, "noo my sister nasan ke ce zaki rufamin Asiri please ki ce bandawo ba kawai,

Ya wuce ya barta Baki a sake ta dafe kai na boni kar ya illata musu ya' don tana hango yarintaka a tare da ita gashi kuma tsohon tuzuru,
Komawarta tayi ciki cike da mamakin halin kanin nata,

Suna shiga tafkeken falon ya sauke ta tareda kulle kofar ya shige ciki Abinshi tareda cire malum malum din ya Ajiye akan kujerar tareda cire links yana wani irin murmushi,

Saida ya rage dagashi sai singlet da rigar shaddar ya dawo kusa da ita'

"Baby wannan fushin fa? Dama ta cika tuni tafara zazzaga mai masifa, "Don Allah wane irin Abin kunya ne wannan daga daurin Aure ka dakko ni inkoma gida ince musu me in kallesu da wane ido,

"Alright Ashe kinfa iya masifa? Ok to bazama ki koma ba sai ki huta da jin kunyar basu ganki ba bare kiji kunya, nidai saika mayar dani, "umarni ne ko roko? Ya fada,

Matsowa yayi tareda bata hug "ok ya isa kizo ki yi Abinda yakawoki the earlier the better inkin sallame ni in mayarda ke da wuri inkin ki kuma mukwana a nan kinsan KO a rigata,

Kokarin cire hannun shi takeyi a kugunta yaki tareda ture head dinta tareda daga ta cak ya nufi cikin katon bedroom din dake falon mai dauke da tafkeken gado hade da waldrop da komai a hade,

Tsakiyar shi ya Ajiye ta kafin ya cire wandon shaddar ya haye,
Baya taja da sauri tareda kokarin samai kuka, "don Allah kabari MUHM'D , "lala sunana har yau kike fada? Bari inyi Abinda zaisa ki daina adresing dina da suna na,

Kuka tafara sosai ya tsaya ganin y'anda ta kwabe fuska ga make up din dake fuskar ta ya zubawa red lips dinta ido ganin yanda take sharbe kuka,

Dariya yayi sosai "baby Sory nine KO "ka mayarda ni gida mana tom" ok ya isa ya fada tareda matsawa gab da ita ya riko kumatun ta,

"I love you kinsan da haka ko? Ban taba tunanin Aure ba saida na hadu dake yau gashi Alhmdulillah kin zama matata today you are Mrs Muhammad Abdullah for ever insha Allah,
Yasmin ina cikin farin cikin da bansan da wa zan yi shearing ba saida ke din da Allah ya bani,
Chapter 29 · 0% Book details