← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 66

Sashe 62

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana fita ya zabura ya maida kofar ya garkame ya haye gadon tareda rungume ta tsam " tank you tank you baby, Auch tace domin tanajim zafi a kasan ta bata ma iya hade kafar sosai, " sorry sorry my dear tundazu nake bukatar privacy nida iyali na su hajiya sun hana, bakinta ya kama yabata short kiss tareda zame towel dinta ya zubawa kirjin nata ido " wow sun kara kunbura yarana zasusha dadi, yaron ya dago akan laps dinshi tareda dukawa bata zataba ya saka bakinshi akan niple dinta, yadan zuka kadan, " wow yummy, baby akwai ruwa Ashe, kallon shi takeyi tareda mamakin kullum karatun rashin kunyar shi hawa yake don yau yayi digiri, dayan ya kuma zuka kadan kafin ya manna bakin yaron da kamar ankoya mai sha,
Ta runtse idanun ta saboda zafin yanda yaron keja, " yadai? " zafi, dage gira yayi " Hmm Amma da babanshi yasha har wani lumshe ido kikeyi ko in kama dayan ne shi yasha dayan? Yanda bazakiji zafi ba? " naki wayon bayan kaine ma ka janyomin ciwon nakudar dazu Ai wallahi zuma kai karshene, " hhhhh ai gashi yarana sun zo duniya ina kallon su inajin dadi, baby a matse nake kema Kinsan nayi mugun kokari shiyasa bansan nayi aika aika ba, ai hajiya ta gano har ta titsiyeni, nashiga uku da gaske? Uhm to meye mutum da matar shi,

Tom nidai ka bude kofar kar mama ta dawo taji ta A kulle, saida yaron yasha sosai kafin ya koma bacci ya karbeshi ya shinfide a gadon, tashi tayi A hankali zata mike ya maida ita " ina zakije? Kaya zansaka, da kanshi ya ciro mata kayan bacci masu kauri riga da wando harda bra shi ya taimaka mata tasa kafin ya shafeta da Mai ya manna mata kiss " I love you my happiness, yafada tareda nufar kofar ya bude, yana budewa mama hindatu ta shigo da tuwon semo miyar kuka taji manshanu da namomi tace " maza kici ki kwanta don gobe Y'an barka bazasu barki ba marayam suntafi tace ta zo ta kuma ganin yara taji dakin a rufe, sosa kai yayi tareda cewa " ai shiryata nakeyi shiyasa na rufe dakin, itadai sai Shiru don bacci takeji sosai ta dan ci sosai da tea mai kauri ta kwanta ya rufe ta da duvet kafin ya fita a dakin................ 🖊

"Ahayye mata ku shirya kwasar shagali ranar akwai shaku shaku dole muyi kara, I tunda bamuyi na biki ba Aisha dahiru ku shirya keda Ummu jidda mai zuwa biki da kulan rangem zamu debo rice ranar nidai zanje cin kauri naji zancen raguna tun yanzu don haka nayi gaba sai kunzo ina gidan MA sai anyi suna,

* Matar Soja*
[10/8, 11:52 AM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

Written by FENERH

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

67&68

*Masha Allah, haduwa dake haskene marubuciya mai tashe ga sanin ka idar rubutu, ina matukar kaunar ki Har cikin zuciya ta, dake nake my eloquent writer you are the best Among the rest kedince dai HASSANA DAN LARABAWA marubuciyar cin Amanar ruhi Allah yakara daukaka ki ya kareki daga sharrin mahassada ina jinjina*

Hajiya da mama hindatu kuwa raba dare sukayi saboda farin cikin da suke ciki a yau
Har karfe goma sha biyu suna hira a tsakanin su
Ya shigo falon ya " har yanzu baku kwanta ba? " eh ai farin cikin da muke ciki yau bazai bari mu runtsa ba, to saida safenku, ya fada tareda nufar dakin Yasmin din, ido kawai suka bishi dashi, yana shiga ya zubawa Y'an matan shi ido daketa cilla hannuwa da kafafu da Alama yaran nada hakuri, wani irin dadi yakeji yanzu shine da yara har uku, matsawa yayi ya dakko dayar ya shinfide ta kafin ya ciro dayar ma
Uwar ya kalla da namijin dake kwance a gefenta da Alama ya kuma shan nonon ne,

Matsar dashi yayi ya kwantar da babbar ya fara kokarin ciro mata nonon, saida ya kallesu sun wani irin cikowa ya manna mata ta cafke, saida uwar ta bude idanun ta, " Sorry sun tashine sunajin yunwa, " runtse idanun ta tayi domin zafi takeji sosai akan nonon nata, saida ta tashi zaune tabawa dayar kafin ta koma ta kwanta. Ya gyara yaran tareda zuba musu ido baijin yau zai iya kwantawa, Alwala ya dauro ya fita zuwa falon yaga sun tashi yadawo tareda tada salla, har zuwa Asuba yana kan dadduma har saida ya sallaci Asuba kafin ya tashi, ya shiga bathroom ya hada mata ruwa mai zafi ya dawo A hankali ya tasheta, dakyar take bude idonta. " muje kiyi wanka,

bata fuska tayi "zuma banason wankan nan na ruwan zafi, " come on tashi kafin su mama su tashi suce su zasuyi miki banaso, " yanzu zuma kai zakamun wankan? Yaye bargon yayi tareda dagata cak ya Ajiyeta yafara zame kayan jikinta, tana kallon shi ya barta da pant din dake bra saida suka shiga bathroom ya dora hannun shi zai zame pant din tarike, "please bari in cire da kaina " blood, cire hannun ta yayi tareda zamewa ya cire pad din yana cewa " babyn ma ni nacire jinin ne zanyi kyama baby is you fa my wife my life the mother of my children my happiness, don't doubt my love for you baby, tana kallon yanda yake komai ya cire pad din ya saka a Leda tareda jefawa dustbin, sakata yayi a bathtub din duk da zafin ruwan haka ta zauna yana ratsata ya zubawa kirjinta dake kara cika ido tareda dauke kanshi gudun matsala,

Saida taji dadin kasan ta sosai domin saida tayi kusan sau uku yana canja ruwan kafin ya tara na wankan ya sasukayi zafi sosai kafin ya wanketa tas, ya koma sakin ya ciro mata new pant ya saka pad ya shigo tareda dagata saida ya goge mata jiki sosai da towel kafin ya bata ta zura ya bata katon towel ta fito, tana kallon ikon Allah wane irin mijine Allah yabata ba kyama ba nuna gajiyawa a lamarinta,, da kanshi ya shafeta da Mai ya ciro mata bra da kuma sabon kaya riga da zani ta saka domin tace batason sket tayi wani irin shar da ita tana kyallin jego, zama yayi tareda zabga tagumi ya zuba mata ido kamar ya hadiyeta, gyara zama tayi tareda daukar sarkin tsotson da yatashi ta ciro nono da ya mugun cika tafara bashi tana cije lips wasu irin hawaye ne kebin kumatun shi, tayi saurin kallon shi, "Zuma lafiya? " Hmmm baby is happiness make me cry me Zanbaki baby for this beautiful Angel's dakika bani, hannu tasa tareda shafo tears din " don't want anything only your love zuma Kabani komai Arayuwa saidai Aljannah kawai nake nema a karkashi ka kamun Abinda bakowace mace kesamun irin shiba, "baby kingama samun Muhammad Abdullah nakine mulkinki ne sai yanda kikayi dani baby ni ai yanzu ba sauran mata a duniya saike Kadai nake gani, kinban farin ciki kin cikemin kowane gurbi da yarage a rayuwata and today you gave me the must happiness in the world that's my beautiful baby's so me ya rage mun a Rayuwa?

Matsowa yayi da sauri ya tare kan yaron datake kokarin saki wajen sauraren kalamanshi masu shegen dad'in saurare
" zaki yarmin da yaro saboda soyayyar babanshi, ya fada yana mata dariya, " kokaga laifina ai sai sakaryar mace zatasamu miji irin nawa ta tsaya wasa, dadin kalaman ta yaji ya rungume yaron tareda dora lips dinshi asaman bakinshi ya lashe nonon da ya d'an bata d'an mutsilin bakin tareda bashi kiss tana kallon shi "baby yaron nan duk ke ya biyo Y'an mata na ne suke kama da ni, matsar da fuskar ta tayi ta zuba musu ido tabbas ubansune yaran, "kamun wayau zuma bayan ni nasha wuya, " a ina ai tare mukasha wuyar nama fiki nida na dage wajen aiki badare ba rana ina hada gumi this is my hardworking, dariya tayi,
" um baki tanbayi sunan da na basuba? Meye sunan? Babar hajiya Amina kenan dayar mama saudat sai baban zango Mahmoud, wani irin farin ciki taji sosai ta kalleshi tarasa bakin da zatamai godiya saidai hawayen farin ciki kawai, tace tank you zuma ta, don't tank me, ok I love you, " uhm that's my baby, love you more,

Tace "ina su mama? Suna daki mana, to kafita karsu zo suganka a nan, " na nawa bayan a gaban su na shigo nan suna kallona suma sunsan bazan iya nisa da family na ba, sakin baki tayi " a nan ka kwana? Eh don nayi kokari ma ban rungume ki ba nasha wa innan, yafada tareda taba cikakkun kirjinta, " baby sai kara cika sukeyi yarana zasusha dadi ko za asanmin ne nima,? Yafada yanayi kamar wani shagwababbe, "karufa min Asiri mana inshayarda ya'ya in shayarda uba? "Uhm dama ai kinsaba shayarda ubansu please ko yanzu kar a hanani, " please kafita haka karsu hajiya su shigo kaga gari ya waye kama barni da bayanin kai kamun wanka, kiran hajiya ya hanashi fadar Abinda zai fada " baba kafito mu shirya ta haka banson shirme fa, " kushigo mana ai hira mukeyi kawai hajiya, mama hindatu ta fara shiga da cup da tea mai kauri ya mike yana gaishesu cikeda girma mawa, tace " barka dai dan nan ya kwanan kishiyoyina lafiya lau mama ya riko hannun hajiya " ina kwana Momyn Yasmin, dariyar sunan da ya bata tayi " au kayarda anture ma gwamnati yanzu? Badole naba tunda kikazo gidan nan kika kwana saboda ita yanzu ni ai kin yadani ,
Chapter 62 · 0% Book details