Sashe 59
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafada ya daga mata Alamar oho suka shiga cikin gidan da yazama two side plat biyu right and left sai tsakar gidan da zasu iya haduwa a tsakiyar in sunso maidan girma tsarin gidan yayi masifar yin kyau, wasu irin hawaye ne sukafara fito mata ta kalleshi wato shine godiyar da ake mai tun tuni shine yasa su mama hindatu sukace zasu dawo kd, rungume shi tayi tana kuka, " mezanyi infaranta maka my zuma for making me happy All the time? " Kici gaba da sona da bani kulawa that's All I demand baby, yafada yana lashe tears dinta da halshen shi, "Zuma ka gama min komai I can re pay you no matter what, "baby meye don nayiwa mahaifana hidima don't you agree they are my family to? Ko ke Kadai keda su? "Aa nakane kaima tank you, "no stop thanking me am doing my duty as good son ne baby mezanyi da kudin in na Ajiye inban wadata family naba hajiyata ba Abinda zatayi da kudi yaranta mata sunyi mata hidima tunban tasoba dangin mu kuma kin sansu na fada miki yanzu haka my Auncle kudi yake bani he don't care Abu daya yarage min in wadata matata itama kafin yarana su zo badon na raina Arzikin ku ba, meye Arziki ko hadin kansu baba kawai babban Arziki ne I like them Wallahi so much like my family,
Saida ya zaga kowane part da ita taga iri daya ba banbanci kafin su tafi gida, itakuwa me yarage mata a duniya? Babu sai fatan dacewa gobe kiyama kawai
*********************
Haka Rayuwar take ta tafiya yau fari gobe tsumma har cikin yasmin yakai wata tara, yayi mugun girma gaba daya ta kunbura tawani irin budewa sometimes inta zauna sai antaimaka mata ta tashi hajiya ta karo musu mai aiki wata tsohuwa domin komai bata iyayi gashi ya koma aiki kullum saidai kiran waya ba adadi kafin yadawo daga office, tunda cikin ta ya girma hankalin shi ya tashi don ko matsa mata bayayi yanzu saboda condition dinta yauma suna baje baba jummai sai matsa mata kunburarrun kafafunta takeyi tana mata Sannu, " baba ki huta kibarni haka ai nariga nasaba yanzu ' "aa y'ar nan wannan kunburi naki ai ba na Lafiya bane idan kika kasa mikewa fa gwara dai inyi miki yanda kafar zata sake, nagode tafada domin tanajin dadin yanda take matan, sallamar hajiya yasa ta tashi cikin murna hade da shagwaba " Oyoyo momy NA, dakyar take daga kafa, " Fatima na shigesu yarnan wane irin hawa kikayi haka ni jikar mutum hudu, kukan shagwaba tasa mata " wallahi ni ma tsoro nakeji ko jiya munje Asibiti likita yace is normal, tom Allah dai yaraba Lafiya, ina baba na yake? " baidawoba sai karfe biyu, ok ina jiran shi ai mara kunya nace yakawon ke yaki har ki haihu tunda yace bazaki gida wanka ba, Shiru kawai tayi itama Tanason tafiya gida tunda yanzu su mama hindatu duk suna nan zata samu kulawa sosai Amma yaki shiyasa bata ce komai ba don tasan halin kayanta bazai yarda ba,
Kinga tunda nafara maganar ya guji gidana to ina jiranshi mara kunyar da yayarku nace ta mai magana sai ce mata yayi shi ba inda za ace mai da mata wani wankan jego, to nazo da kaina, dariya tayi ta makale mata a jiki tareda cewa momy na me za akawo miki? " aa akoshe nake ina jummai ta kawon zobo inkunyi irin Wanda kike aikamin din nan " ai kuwa akwai baba jummai, ta kirata suka kara gaisawa, don Allah kikawo ma momy na zobon nan, to uwar gida, ta juya ta kawo mata, shikuwa a office sauri sauri yake yaje ya ganta don Sam bai cikin natsuwa,
Saidai yana isowa yaci karo da drivern hajiya ya bata rai "kaida waye kukazo? " hajiya ce na kawo, ya shiga gidan fuska tamke, dakyar yake gaisheta, " oho inkaso ma karka gaisheni mara kunyar banza kawai ba Abinda zai hanani tafiya da ita kai ko tausayinta bakaji yarinya tayi irin wannan nauyin Amma jarabarka bazata kareba, " nifa hajiya ba wani jaraba da nake binta da ita ki tanbayeta munfi sati biyu ban....
Yi mun shirru shiryayyen banza, yayi dariya kasan ciki itama tana yi musu yace wallahi ba inda matata zataje nama dauki hutu don in kula da ita saita haihu, don haka muna nan tare, ya wuce Abinshi bakinsu sake wato akan yasmin rashin kunyar shi a bayyane take,
Yana shigewa tace " ikon Allah Fatima kiramin hindatu a waya inji, mama hindatu takira mata tana dauka ta mika mata Gata momy, "Assalamu Alaikum, Amsawa tayi tagane muryar hajiyar don yanzu mugun zumunci sukeyi a tsakanin su don har gidan suke zuwa, "Hajiya Amina kece? " eh hindatu nace wai bazakuzo ku murje ku dauki y'ar kuba harta haihu gaban wannan mara kunyar, yarinya duk ta kunbura haka, tunda ku surukaine ya barku ai, dariya mama hindatu tayi tace " aa hajiya Amina barsu kawai inta haihu ni zanzo inzauna da ita tunda bai ra ayin hakan kubarmai matar shi " oh kice kema kina goyan bayanshi bani Saude, mika mata wayar tayi dama tanajin su tana musu dariya, , "barka da rana hajiya Amina, " barka dai Saude ke ma kina bayan dan naku ne ? Aa ni ba ruwana maganar kuce iyayen yara keda hindatu nawa ido, " to magana daku batada rana sai Anjima ta katse tareda tashi, Yasmin ni natafi gidana tunda suma su hinden duk bakinsu daya,.............. 🖊
Please masu neman littafin nan su nemi wannan number please ko masu nema daga farko wallahi I can't send it to ta private da kuke bina Inada uzurori da yawa please,
0706 096 4645
*Matar Soja*
[10/6, 9:43 AM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by FENERH
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
65&66
*Masha Allah, maman sadiq ina godiya a gaskiya comment dinki yasani farinciki sosai har narasa da bakin da zangode miki tareda ke Habiba lawan ina godiya masoya domin kuwa kuna fahimtar sakonnin cikin wannan labarin nawa da nake kokarin aikawa Allah yabar kauna nagode*
Hajiya natafiya ta shiga dakin tana daga kafa dakyar yana ganin ta yayi saurin tasowa ya riketa yana mata Sannu, saida ya zaunar da ita a kasa domin batason zama a sama Sam yanzu shima ya zauna a gefen ta, "Ina hajiya? " ta tafi, " meyasa baka tsaya kunyi magana ka shigo kabar ta, please ka shirya kaje ka bata hakuri Am not happy the way you behave,
Gyara zama yayi ya riko ta, "kema kina bayan su ne baby? " Nop zuma soyayyar ka gareta yasa take sona nima take kula dani duk Abinda takeyi is for your on happiness ne, wallahi kowa murna yake tayani da samun uwa tagari kamar hajiya, don ni a matsayin uwa nake ganin ta ba uwar miji ba zan iya fada mata Abinda bazan iya fadawa su mama ba itama a matsayin ya ta dauke ni ba suruka ba, how many women ke fuskantar matsalar uwar miji a duniya? Am such a lucky girl best husband good mother in low and the best family, " please am begging just once do as she demand da nan da gidanta duk daya allow me to go please hubby,
Wani irin farin ciki yaji har kasan zuciyar shi ya shafo fuskar ta, yakara ganin darajar ta a idonshi yanda take respecting mahaifiyar shi, yasan zataso zuwa gidan iyayenta ta haihu Amma ta zabi gidan hajiyar shi just saboda ta faranta mata, " wow my wife I love you more and more, because of you baby I can do anything Koda banaso, don haka kishirya muje inkaiki gidanku gobe, " Nop gidan hajiya zanje nidai, tafada cikeda shagwaba "ok naji tunda hakan kikeso,
Kokarin tashi tafarayi kafafunta suka rike gam, yayi saurin mayarda ita " Ina zakije? " zankawo maka Abincin ka ne, hade fuska yayi " what is that? Bana fada miki kidaina wahalar da kanki ba yanzu idan inaso nasan inda zanje indakko ba, " sorry zuma nariga nasaba yana min wani iri innaga kana komai da kanka, pray for me inhaihu Lafiya inci gaba da kulawa dakai , " baby Koda yaushe Addu ata akanki ne, Allah ya saukeki Lafiya ya fito min da baby na lafiya, Ameen Zuma tafada tana shafo kyakkyawar fuskar shi, cikinta ya dafa da yayi mugun bajewa ta KO ina a jikinta ga kirjinta ma sun kara cika hips dinta ya kara budewa, ya mike tareda dagata, muje ki motsa jiki yanda doctor yace, da taimakon shi ta tashi ya riketa suka fita harabar gidan dai dai motar hajiya nafakawa, " momy na ta dawo zuma ta saki hannun shi ta nufi motar dakyar,
Fitowa hajiya tayi tareda riketa " ina zakije Fatima kina fama haka? " nan bayan lambu zamuje mudan zagaya likita yace inrika dan zagayawa lokaci lokaci, " to nadawo sai kinhaihu in koma Fatima nakasa natsuwa dana koma hankali na yaki kwanciya nabar yaran a gidan da masu aiki kodan hankali na ya kwanta in ina ganin ki, Wasu irin hawaye ne suka cika mata ido ta rungume ta tareda cewa " ina sonki momy na da baki dawo ba ma gobe zandawo gidanki ya y'ar da, " kedai barni dashi dani yake zancen Ai mara kunya, sosa keya yayi tareda matsowa yace " sorry momy na Kinsan tunda kika tafi y'ar ki ta titsiye ni dole inkaita wurinki dole na hakura tunda kinzo ma shikenan, ko tankashi batayi ba tayi cikin gidan shi ya kwaso kayan ta datazo dasu suka koma ciki yasmin ta kara ganin kimar hajiya sosai a idanun ta,
Yanzu wata sai tace uwar miji tazo gidanta me tazoyi sa ido saboda andauki uwar miji enemy wallahi mata a gyara da bata haifaba ina zaki ganshi ki Aura ai duk Abinda tayi bata cancanci rashin kunya ba da wulakanci,