Sashe 49
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wallahi Y'an uwa duk wadda tasan 44 gefen Y'an lfy dole idan har ta taba shiga saita koka sojoji ne daga meduguri sai ka musu kuka kaga mutum da ranshi ya rasa kafafu ko wani bangare na jikinshi saboda bautawa kasar shi wallahi kutaya sojojin mu da Addu a suna cikin hadari a Rayuwa wata ma mijinta zai mutu shekara guda bazata sani ba Wasu ko gawar su ba agani, Allah yasa mudace,
Kamar wadda kwai yafashe mata takasa karasawa wajen datake tunanin MA dinta ne akwance hannun shi a nannade ga kanshi ma haka duk fuskar shi a kunbure kamar bashiba wani irin jiri yaso yarda ita hajiya ta rikota tamau duk da batada karfi, takarasa da ita cikeda karfin hali, kuka ne ya kufce mata ta rufe bakinta domin akwance yake kamar gawa ko motsi bayayi ga oxygen a hancin shi batasan lokacin da ta sulale a sumeba, da taimakon Ahmed suka fita da ita saida aka bata gado a wani word din suka daura mata drip tareda Allurai kafin ta farfado, ta zabura ta kuma sa kuka "mama ku ciremin ruwan nan zankoma wurin shi inganshi ya farfado!?
Mama ma idanun ta sun ciko sosai don ta bata magun tausayi Aunty maryam kam saida tayi kuka ganin halin da mijin y'ar uwar tata ke ciki, "kiyi hakuri yasmin Kici wani Abu kinga kodan cikin ki likita ma fada yayi yace harda rashin cin Abincin ma ya janyo miki jiri, ki kwantar da hankalin ki da izinin ubangiji zai samu lfy, "mama bakiga halin da Muhammed ke ciki ba tafada tana wani irin kuka, kiyi hakuri kinfi mahaifiyar shi Sonshi ne ki kwantar da hankalin ki KO zata samu kwarin guiwa kina kallon tsohuwar nan akwai tawakkali da karfin imani,
Haka suketa mata Nasiha saida ruwan ya kare suka matsa mata tasha ruwan tea mai kauri saidai tana gama sha tafara kelaya Amai saboda yunwar da ta shigeta, maryam ta kuma hada mata ta sha kadan, ta mike ita dai zata koma wajen shi, sun canja mai daki saboda gudun hayaniya sunason idan ya farfado suga aikin da sukayi mai akai KO anyi nasara, dakin ta koma duk da nurses din sun so hanata ta shige tareda zama kusa dashi ta riko hannun shi mai lafiyar ta dora a saman cikinta tareda fara yimai magana a hankali, "my sugar please katashi babyn ka na son ganinka gashi yafara motsi, ina kewar ka please ka tashi bazan rika complain nagaji ba daga yau KO sau goma zakayi,
KO motsawa baiyi ba haka ta cigba da zuba mai sambatu daga karshe ta dora kanta saman hannun mai Lafiya, kallon kirjinshi fari tayi mai suma luf luf a waje ba Riga a jikinshi sai dogon wandon kaki kawai saboda kana nun ciwon dake kota ina a jikin nashi, duk da yana cikin ciwo muscle dinshi na nan sai Kara kunbura da sukayi , wata nurse ce ta matso tareda cewa "madam please karki dame shi fa bamason ana mai hayaniya,
Itadai kokarin janyo zanin rufarda ke gefen gadon takeyi ta rufemai kirjin shi don wani irin kishi takeji yanda nurse din nan ke kalle mata miji ba Riga, "noo please madam he needs a fresh air so that the wound will heal quick, anki abarshi a buden shegiya wato ta kare Mai kallo, tafada cikeda masifa itadai nurse ba Hausa bataji Ashariyarda ake lafta mata ba ta juya ta fita tana mamakin yanda Yasmin keda mugun taurin kai taki KO bari ta kula da wannan handsome guy din duk dama wai bai da Lafiya baima san me akeyiba,
Sai kusan dare mutane suka watse anyi fama da ita ta tafi KO wanka tayi taki sallah kawai take matsawa tace sai ya farfado zatayi wankan hajiya tace abarta tunda Ahmad na kusa tunda shima bawai an sallame shi bane kawai ganin ciwon ogan nashi yafi nashi dole ya mike , gadon dake gefen nashi ta kwanta wayarta ta kunna da tun zuwanta bata koma kantaba gaba daya ta kasa bacci daga karshe ma dadduma ta haye tafara nafiloli, wajen karfe shabiyu ya bude idon shi, a hankali yakebin dakin da kallo ya hangota a zaune a sallaya, motsawa yayi domin kanshi da bakinshi sunyi mai nauyi sosai,
Saurin tashi tayi ta nufi gadon da sassarfa, idon shi dake cikeda ciwo ya zuba mata domin sunyi mugun ja da Alama yanajin ciwo sosai Amma yakasa cewa komai sai ido, " baban baby kafarka Alhmdulillah tafada cikeda farin ciki ta riko hannun shi sai wani irin hawayen farin ciki ke fita " Alhmdulillah kafarka Sannu my sugar, tafada ganin yana juya kai ta zabura batareda tsoran komai ba tafita, a nan ta samu likitan dake on duty ta kirashi jikinta na rawa,
Yana zuwa ya saramai "tank God oga you are fine girgiza mai kai kawai yayi ya duba shi tareda zare mai oxygen din yace " madam congrats oga is Alright saidai raunin jikinshi da hannun shi da aka dora sai ankula kar aikin ya lalace, godiya tayimai yace zata iya bashi KO ruwan tea ne saboda yasha drugs dinshi, jikinta na rawa ta bude kayan tea da aka ajiye musu manya ta hada mai dama akwai katon plask ta zuba ruwan zafin tareda Ajiye hijabin ta domin likitan ya tafi, ido kawai yake binta dashi kayan baccin jiyane a jikinta,
Masu santsi Riga da wando dogo rigar Mai hannun shimi ce KO bra babu a juk8nta,
Da taimakon ta ta dagomai gadon ya zauna sai ido kawai yake binta dashi saida ta zauna yace "go and lock the door yafada dakyar kalmar tafito domin wani irin kishi yskeji ganin yanda yake hango kayanshi kar wani yashigo ya ganta yasan wani na kallar mai ita zai karasa shurawa for sure,
Kallon shi kawai tayi ta taka ta rufe kofar da key tabarshi a jiki tana murmushin jin dadi wato yana ciwoma halin na nan cikinta ya koma zubawa ido yana hango yanda ya tasa yayi wata Ajiyar zuciya ta matso tareda dago cup din ta kai bakinshi, "spoon yace mata ta gane me yake nufi ta fara bashi a baki a hayana kare mata kallo don jiyake idan ya bude baki kamar kanshi zai cire,
Saida yasha sosai kafin ta bashi maganin ta maida gadon ya kwanta still ido kawai yake binta dashi, sai a lokacin takejin bazata iya bacci ba wanka ba bathroom din da yake fes tashiga ta kwabe ta sirkq ruwa mai zafi sosai tayi wanka domin akwai komai sabo a ciki dakin special ne saida ta tsane jikin ta da towel kafin ta mayarda kayanta dole ta fito ya zuba mata idanun shi, "wanka yanzu da tsakar dare? Yafada dakyar, "um banyi wanka ba yau saboda kai,
Bai kuma cewa komai ba sai ido ta rufe mai jikinshi saboda sanyin garin har bacci ya daukeshi ta zauna tareda zuba mai ido batajin zata iya runtsawa ganin mijinta a cikin wannan hali tasan don yana jarumin namiji ne har yake iya bude baki yana mata magana tasan da Lafiya lau yake da tuni ya makale mata irin kallon da taga yake aika mata dashi,
Saida aka kira sallar Asuba ta koma bathroom tayo Alwala ta tada nafila kafin tayi sallar Asuba, tana zaune a wurin har gari yayi haske, bai kuma tashiba domin magun gunan akwai ma bacci da zasu taimaka mai, karfe bakwai Asibitin ya kuma cika har da su baba yauma mama ta kawo mata break fast din da takeso taci sosai domin hankalin ta ya kwanta tunda ya farka ta gani a daren jiya, koda hajiya ta iso taga fuskar ta da walwala tace "Alhmdulillahi Fatima daga ganin fuskar ki babana ya farfado KO, ? "Eh hajiya Amma kuma tunda ya koma bacci bai tashiba kuma har yanzu tafada muryar ta na karyewa,
"Ai haka ma mungodewa Allah Fatima wasu ma ran suka rasa baki daya sai muyi mai fatan samun Lafiya kawai, tace tom Aunty maryam ma ta iso wurin, ta tanbayeta ya su Maman Amla ? "Wallahi zaki tausaya mata yasmin rashin miji ba wasa ba saikin zubar mata da hawaye, ta mugun jin tausayin ta tareda Addu ar Allah ya musu gafara,
Mama ta matsa mata ta je gida ta huta tunda jikin da sauki kodan cikin ta, ita kanta bacci takeji sosai don bata runtsa ba Sam jiya, dakin ta koma ta dauki key din motar ta kafin ta matsa kusa dashi ta shafo gefen fuskar shi wurinda ba kunburi ta duka ta bashi kiss a goshi " Allah yabaka Lafiya Zuma ta, saida ya dan motsa idonshi kafin ya ci gaba da baccin ta tafi,
Gidan ta ta koma tanayin fakin ta shiga tasamu baba jummai zaune ita Kadai tana kallo a falon, "uwar dakina Sannu da zuwa, "yauwa baba "ya mai jiki kuma jiya mai gadinki ke fadamin Allah ya Kara tsare su ya kuma bashi Lafiya Amen tace ta wuce dakinta kai tsaye bathroom ta shiga ta yi wanka tareda watsa kayan a dustbin ta dauro towel KO mai bata tsaya shafawa ba ta fada gado, bacci ne ya dauketa mai Lafiya,
Bata farka ba sai karfe goma sha biyu ta mike bakinta daukeda salati, ta janyo wayarta taga time durowa tayi ta koma watso ruwa, cikin sauri ta shafa mai da humrar ta mai taushin kamshi kafin ta bude katon walldrp dinta ta ciro wata doguwar rigar voil orange mai kyalkyali taji aiki ga rigar ta mugun fito da surar kirjinta domin play ce ta kamata daga kirjinta zuwa kugunta daga kasa ta bude sosai, ta daura dankwali tareda dakko matching gyale light orange da takalmi ta yafa ba make up a fuskar ta KO kadan sai wet lips da powder, tayi matukar yin kyau sannan ta dauki wayarta da jaka ta fito, dakin da baba jummai take ta karasa