← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 66

Sashe 56

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Haka suka yita hira tsakanin su kafin maryam ta shigo da Leda " ga ankon ki ki shirya muje wurin Amaren suna gidan baba liman, " kai Aunty nida nake shirin tafiya da madam masaukina, gaskiya da sake bawani inda zataje, kallon shi tayi cikin bata fuska karka mun haka please banga Amarya ba fa kuma yanzu aka fara biki kasan Al adarmu taron yau da gobe ne kabarni inshiga cikin Y'an uwa don Allah, "Ayi mana hakuri in low yau da gobe ne kawai, " to Aunty bari inje zandawo zuwa 4 kuje kuma karta wuce can banason yawo naga mazan garin nan akwai kallo, dariya yasa ya ciro bandir na kudi sababbi kusan guda uku ya mika mata gashi idan zaki raba ga sakon Hajiya nan na jiya, godiya tayi tace " please kabayar akawomin jakata da sauran kayana,

Wani kallo ya jefa mata "muje ki karbo da kanki, tare suka fito sun burge duk matan dake cikin mama kanta duk kunyar da takeji yau ta ware ido ta kalli yaran nata biyu rak masu tarin Albarka tareda Kara godewa Allah, tasan ba duk mace keda sa ar da tayi a duniya ba, a waje ma kallon su akeyi har ya bude motar ya fito mata da jakar ta ta kaya kafin ta bude sit din baya ta ciro hand bag dinta tareda daukar wayarta, yana kallon ta jama a NA kallon su saida ta rufe zata juya yace wait, matsowa yayi gab da ita " please be careful karkiyi yawo kafin indawo, and naso muje tare kwadayi nakeji baby, sorry zamu koma gidan mu ai jibi hmm yace kawai yace bye, ya shige ta wuce ciki aka jashi zuwa masaukin shi,

Kayan da Hajiya ta aiko mata tafara budewa taga turarukan wuta a kwalabe masu kyau da kuma manyan gorunan humra masu tsada da kamshi kowane yakai goma ta dauki waya tanajin dadi takira Hajiya, tana dauka tace " ina cewa akiramin ke sai gaki kun isa Lafiya? " momy na Lafiya lau wallahi rigimar babankin nan ya hana inkira tunjiya inkiraki inyi godiya sai yanzu ya bani kayan ma, dariya tayi ai baba na sai shi to kuma kayan Amarya ne kibata banaki bane, " kai momy Nifa? Ta fada tana shagwaba, " banson haka yasmin ki barmata inkin dawo zansa aka wo miki naki kibata duka kinji matar baba, tafada cikin lallashi tace " tom na hakura momyna nikadai, ta kashe wayar ta na jin dadi Aunty maryam da mama da suka shigo suka kalleta farin cikin dake bayyane a fuskar wannan family bata boyuwa,

" Yasmin ke mai sa ace, inji Aunty maryam, samun miji irin MA uwar miji tagari haka, dariya tayi tareda matsowa ta rungume su, da kuma samun iyaye nagari da y'ar uwa irin tawa sai anyi babban searching a fadin duniya, mama tace Allah ya Albarkace ku yanda kuka zama silar farin cikin mu Allah ya baku farin ciki mai dorewa yabaku makoma ta gari. Amen sukace sunajin dadin Addu ar uwa mai matukar tasiri A Rayuwar ya'ya
Mama hindatu taji dadin turarukan Tanata godiya, harda cewa tayi a hadata da hajiyar suyi godiya,

Wanka suka kumayi dakin maman su dake cikin gidan da suke sauka a lokacin kuruciya idan sunzo suka shirya NANA na wurin mama hindatu Auwal na wurin su baba a waje, suka caba ado kana ganin su kasan YA'YAN GATA ne su ata ko ina takalma iri daya suka saka da jakarsu y'ar dai dai Atanfar ta mugun karbarsu ga dinkin yayi matukar kyau yasmin ma saboda kibar cikin da tayi kayan dakyar ya shigeta fadin kyan da tayi bata bakine maryam ma Masha Allah bazakace ta haifi yara biyu ba, sudai sunga ribar AUREN SOJA don suna cikin farin ciki,suka fito da gyale iri daya kamar Y'an biyu kowa na Masha Allah, mama hindatu tace " to ke nan zakibar sarkin rigimar nan? Ina kunun ta da madara? " ba dadewa zamuyi ba ai suna uwar dakan ki, tom cikin kudin da MA ya bata taba Aunty maryam daya mama daya tace su raba da mama hindatu , suka fita zuwa gidan baba liman da yake ba nisa da gidan, jama a sai kallon su sukeyi duk inda suka ratsa, wani irin farin ciki yasmin takeji tareda godiya da Allah da yasa suka Kasan ce cikin inuwar Aure ita da MA basu yi HARAMTACCIYAR SOYAYYA ba a waje da yanzu bata cikin wannan kwanciyar hankalin da wannan cikin da kowa ke jiran fitowar shi take iya fita ba kunya da a Bariki ta sameshi da saidai ta zama mujiya cikin dangi,

Amarya tayi farin cikin ganin ta tareda rungume su duka tana cewa " ai na dauka bazakizoba, don naga Aunty maryam ita tunda safe kafin infito gida, yasmin tace ni na isa inki zuwa Aurenki, nasani ko zai hanaki makale matan mijinki ai bazan mantashiba ranar da yasa mu barin daki wai zakuyi magana ga ranar daurin Auren ku ma da ya kwakume ki a gaban mu, dariya sukasa tace " ku koyi irin namu mu ba ruwan mu ko gaban su baba yi mukeyi,
Sai dariya ake musu a cikin Y'an matan suma suka shige ana yi dasu Kasan cewa da yawa Al Adar bahaushe Amarya bata cika zama gidan iyayen ta ranar Aure ba,

Gaba daya ta manta da wani MA ta shige cikin Y'an Uwa ana ta hidima yadawo yanata kiran wayar ta kusan yakira kusan sau goma bata daga ba wayar na jaka, saida sukayi sallar la asar ta bude jakar taga miss call rututu harda Ahmad ta zaro ido tareda calling dinshi back ya yi saurin daga kiran tareda cewa haba madam ina kuke oga duk ya rikitani wurin nemanki, Gamu nan zuwa yanzu, ta yima Aunty maryam magana suka tashi Amaren ma sungama shirin komawa cikin gida domin shirin kai Amarya, tindaga nesa ta hango yanda yake daukar ido cikin white men material mai tsada yayi matukar kyau kanshi ba hula , duk taron matan da suka jero tashi kawai yake gani, tayi mugun kyau saidai ganin ta da gyale yasa yaji ranshi ya kuma baci tun kafin su iso ya daure fuska ya shiga mota, maryam tace " kije lallashi ni dai nashige ciki,

Motar ta isa ta bude ta shiga ta rufe tareda matsawa jikin shi wayarshi yake dannawa batareda ya kalleta ba, tace " sorry Zuma, kallon ta yayi da idanun shi da sukayi ja saboda kishi da takaici, " Sorry for not picking my call or for wearing this net ya fada yana taba gyalenta, " gyalen fa nada kauri zuma, Amma nafada miki fa banaso yafada yana dagota yana kallon ta kalli nan dinki ya bayyana sosai gashi kinyi ado sosai kafin inganki wasu banzaye sunganki baby inada kishi mai zafi akanki don't you know that? Shiyasa nakasa barinki taho ke Kadai and tundazu nadawo ina jiranki nakira kinki dagawa saboda ina damun ki KO? " baby ina sonki sosai Kinsan soyayyar ki a jini na take bana ganin kowa sai ke, I felt incomplete without you Around me.

Hade bakin su tayi ya runtse idanun shi yana Amsar salon kissing dinta mai rikitashi, na tsawon lokaci don tasan ba a ganin su motar mai duhu ce ta zare bakinta yana jan numfashi kamar an kwacewa yaro nono a baki, idanun shi ya juye ya kalleta, tareda riko hannun ta ya dora akan sandar sojan shi, taji irin kunburin da tayi jarabar ta motsa, tadan matsa kadan " sorry my zuma har muje gida bari in lallashe ta, wani Abu ya danna a jikin motar kamar intercom yake yana nuna danja ta waje driver ya shiga motar ya tayar, yace " I can't baby muje kawai kibani hakki na gaskiya, karmuyi haka please Zuma, shige mata yakara yi tareda fara lalubar ta don bayajin zai iya zuba mata ido yanzu bayan ta takalo shi wallahi shidai yanada mata bazai cutuba,
Shiru kawai tayi ta boni wa ya aiketa kissing dinshi ma bayan tasan halin kayanta,
Chapter 56 · 0% Book details