Sashe 8
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau dai Manga morn lecture tayi koda k'arfe goma tayi tafito daga lecture shikenan kuma se gobe, a city campus tayi lecture d'in ba main campus ba, wannan ya sanya tayi sha'awar hawa a daidaita taje gida batare data kira direba ba, Fuskar data gani ne ta d'auki hankalinta harta manta a inda take tsaye, gigicewa tayi ta soma yunqurin tsallake titin dayake da yawan cinkoson mutane hartahau taji an cixgota da qarfi ga wani uban burki dataji anja, wani mutum ne ya janyota
"ke bakida hankali ne? Kina kallon motoci zaki je tsallaka titi" batama saurarenshi ta d'aga kanta domin qara ganin wanda takeda tabbacin bawai gizo bane shi d'inne ta gani amma wayam ba kowa a wurin, hawaye ta somayi tana girgiza kanta......
A sukwane ta shigo gidan kai tsaye dakin Aunty taje ta soma knocking, tana budewa tace
"Lafiya dai manga irin wannan knocking?" ..
"Aunty huddy yaa gadanga na gani a hanyar campus, kuma wlhy ki yarda dani shine kanna d'ago kaina kuma ban ganshi ba"
Kafad'arta ta rik, "Kinga manga banasan fitina, menene ze kawo mutumin zaria sokoto, ki kwantar da hankalinki gizo kurun yake miki, kumama banda abinki da gadanga nada lafiyar zuwa sokoto aida kd ze fara zuwa nemanki ko?" shiru tayi
Kumafa hakane? Yanda gadanga ke sonta aida yanzu kd sun kira sunce yazo,lallai gizo ne kawai tunda har gashi koda ta duba baya nan, juyawa kurin tayi batare datayi magana ba takai kanta dakinta da k'yar.....
*Bayan kwana biyu*
Tun ranar da Manga taga Gadanga gabaki d'aya ta kasa sukuni, gani takeyi tamkar shidinne da gaske, in rayuwarta tayi dubu toko a bace take kasancewar setaji wannan lokacin tafi buqatar sa fiyeda ko yaushe, bata cikin nutsuwarta sam.....yauma garden d'inda ke gidan taje ta zauna tana aikin data saba na kuka, zuwa yanzu har wata sha'awa ke yawan taso mata dannewa kurun takeyi sabida tasan batada mafita, kuma ta sani indai har gadanga ba zuwa mata yayi ba toko itada aure har gaban abada, saman lilin dake wurin tahau, ta rufe idonta tana turashi a hankali, jin an riqe igiyar lilon ya sanya ta bude idanta a hankali, sauri sanya hannu tayi ta share kwallar daya silalo mata ta qaqaro murmushi
"Sannu yaa ALi ina wuni" murmushi ya sakar mata
"Hilwa kukan kuma na menene ehn?" qirjintane yayi mugun dokawa jin yakirata da wannan sunan,wanda a iya saninta gadanga kawai ke kiranta dashi, kuma babu koda acikin qawayenta wanda ta tab'a baiwa labarin sunan, bama wannan ba agaban mutane gadanga baya taba kiranta da sunan, Beside wannan muryan me sanyi na gadanga ne shishi kad'ai meye had'in yaa Ali da gadanga? Kallon yanayin shigarshi tayi qirjinta ya qara dokawa sakkowa tayi ta qura masa ido sosai batama qaqqautawa wannan karon sosai take hango idon gadanganta cikin na Ali Abbas, sake qarewa qirar jikinshi kallo tayi har zuwa qafafuwanshi da en yatsunsa, ja tayi da baya tabbas wannan gangar jikin gadanga ce amma fuskar Ali Abbas, to amma mesa cikin qwayar idonshi take ta iri daya data gadanga sak??? Kumama mesa sautin amon muryarshi ke kamanceceniya data gadangan ta, dafe qirjinta tayi ta sunkuya da qasa da sauri, tsaye yake tamkar wani tsatue yana nazarin yanayinta, ga alama saqon dayake shirin aika mata ya samu karb'uwa acikin zuciyarta... Alamomi sun nuna cewar babu memory d'aya na gadanga data manta dashi a rayuwarta, matsawa yayi kusa da ita yace
"Hilwa so kike ki kashe kanki akan gadanga ne wai? Bazaki nutsu ba ki fuskanci duniyar ki ta yanzu" hannu ta sanya ta toshe kunnuwanta,gani takeyi tamkar gabaki d'aya bawai Ali Abbas bane Aljanaine suka soma bibiyarta, ganin ya rikitar da ita ya sanyashi juyawa kai tsaye zuwa cikin gidan, huddy ya had'u da ita a parlor ita kanta mamakin yanayin shigarshi takeyi
"Abbi Wannan shigarfa?" kallonta yayi yace cikin d'aure fuska
"me tayi?" murmushi tayi tace
"seka tunamun da Gadangan nan na manga, shiyake shiga irin haka kai mutuminnan akwai mugun girman kan tsiya" bece komai ba ya wuce ciki ta bishi da kallo tana mamakin yanayin data kula yake ciki kwana biyu, ta qudurta aranta seta gane menene damuwarshi, yaudai ita ke call asibiti zata kwana dana yammane ya sanya take neman Manga ta sanar mata girkin dazatayi musu, kai tsaye waje ta nufa sabida daga dakinta ta fito batanan, a garden ta sameta tanata uban kuka, yanzu kam tsaki ta saka
"Haba manga!!! Waike wace irin yarinyace me kafiyar tsiya? Wlhy ki sani yau d'innan zan kira daddy a rabaki da wannan jarababben aure a aura miki wani, tun anajin tausayinki har kin soma bada baushi, ni inaji ajikina wlhy wannan guduwa yayi ya barki, shekaru hudu aiba kwana hudu bane bare mukasa jin koda labarin mutuwarshi" matsowa tayi da sauri ta riqe kafan huddy
"A a Aunty huddy karki mun haka,rabani da auren Gadanga tamkar rabani da rayuwatane karki mun haka, ku hakura wlhy nasan gadanga ze dawo gareni,tunda yafara mun gizo nasani tabbas ze dawo gareni ne" wani takaici ta qara baiwa huddy
"Kinsan Allah Manga wannan ya zame miki na qarshe dazaki qara zuwa nan koma a inane ke kinawa mutane kukan rainin hankali senaci mutuncinki, kuma wlhy ki sani idan ina raye semun kashe wannan tsinannen auren,maza ki tashi kije ciki ki daura tuwon semo miyan kub'ewa d'anye kuma ki hada mana mojito,ni zanje office call nakeyi se safe kuma, by 8 a tabbatar an baiwa jekada ya kaimun abinci" tana kuka ta wuce ciki, itama zuwa tayi ta kifa daddy tanamai bayanin yanda take ganin ya dace ayi da auren Manga, koda ta kammala ta juyo ta kalli Ali
"yaa Ali daddy yace idan manga ta kammala exams na semester d'innan a turota gida zataje court araba auren,yaronnan ya cutar da ita da yawa shekaru hudu,koni nan ban yafe masa ba bare kuma ita karan kanta" zabura yayi a gigice
"To mesa bazaku jira dawowarshiba,inaji ajikina ze dawone ai ko,ke kin cika iyayi wlhy sekace arayuwa akanki take zaune ze dawo mana, kumama tsabar kin rainani seki kira daddy amaimakon ni ki fara tun tub'ana banida wani muhimmanci kenan ban isa ba" sororo tayi tana kallonshi zata iya rantsewa tunda takeda Ali yaune karonshi na farko daya mata masifa haka, mesa wai? Tafa kula komai indai na manga ne Ali baya barin kowa yayi, ko qyalle ya ganta dashi indai bashi ya siya ba ya dinga masifa kenan, anya babu wata a qasa kuwa? Akwai ranar data bata kudi ta sauya waya bata mantawa karbewa yayi yace haqqinshine kula da rayuwarta anya wayannan maganganun nashi ba abin dubawa bane? To Amma meye a qasa wai? Gaskia koma miye seta nemo shi...da qyar tace
"Kayk hakuri yaa Ali bazan qaraba,yanda kakeso haka za'ayi" wata masifar ya soma
"Nine nakeda iko akan manga sabida a qarqashin kulawata take, ke din wa dazaki yanke mun hukunci a kanta, karki qara shiga zancen raba auren manga a kotu babu wanda ya isa ya raba wannan auren wlhy,aikin banza kawai" shiru tayi tana nazarin kalamanshi harya fita a daki, azatonta dakinshi yake wannan ya sanya tabi bayanshi, abinda ta gani akan gadon ne ya dauki hankalin ta, gashi baya nan, kai hannunta tayi ta dauki mask d'in ta kura mata ido tana tariyo wani abu, da sauri ta jefar ta dafe qirji ta furta da karfi
"GADANGA"!!!!!! Adaidai lokacin da Ali Abbas yashigo d'akin ya ga meke faruwa!!!!!!!
Billy Galadanchi( mom nu'aiym) idan lokaci ya yarda zan baku da dare inshaa Allah.
[7/6, 1:53 PM] +234 706 571 7620: *Haske writer's Asso.(home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS 👑*
Billy galadanchi
Sadaukarwa gareki qawa ta gari *Fulany saddy*
*Ina baku hakuri barar adu'arku Allah ya biyamun buqatocina na alkhairi*
06
Wani kallo yabita dashi yazo kawai ya wuceta ya fad'a toilet, tsorace yake sabida tabbas indai har huddy ta ganeshi bawai shiba har Manga seta shiga wani sabon tashin hankalin, yasan huddy da kishin tsiya kuma yasanta da qyamar na qasa da ita wannan halinta ne babu me iya sauya mata shi, sedai tanada alkhairi sosai, dire jallabiyar jikinshi yayi ya sakar wa kanshi shaya, lumshe idanshi yana tunanin mafita yafi 10 mnts a haka kanya hakura ya fito ga mamakinsa,tana nan a inda yabarta a tsayen kuma wardrobe dinshi ya bud'e bayan ya kammala goge jikinshi ya dakko qananun kaya yazo ya dauki wani cream ya shafe jikinsa dashi....tana nan dai a tsayen tana mamakin ganin ko a fuskarsa bata hango wata alama data tabbatar da zargintaba, domin kuwa har qirarsa ta qarewa kallo yayinda take tariyo ta gadanga...gyaran murya tayi ta had'yi wani yawu me d'acin gaske tace
"Yaa Ali me wannan mask d'in yake nufi?" kallonta yayi fuska a d'aure yace "Keda kika kira daddy kika yanke naki hukuncin kin sanar dani ne? Ko kinyi shawara dani ne? Kije kiyi naki nima akan nawa hukuncin zanyi shawara ni kad'ai zanga zancen wa su daddy zasu d'auka" d'aure mata kai yai ta tako tazo kusa dashi a hankali tace
"Kayi hakuri yaa Ali ainace bazan qaraba, ya kamata kamun adalci iya tsawon zamana dakai komai nawa dakai nake shawara banda abokanan aikina banida qawa ko daya bare kace,dan dai yau kuskure d'aya seka dinga masifa inata ban hakuri kuma kaqi ka saurareni, dan Allah kayi hakuri yaa Ali" shiru yayi ganin tana sharar k'wallah ya sani yayi over reacting kam, wannan ne karanshi na farko daya taba yiwa huddy masifa haka, janyota yayi jikinshi
"Huddy ya isa haka bari kiji rainane ya baci dake ai, ni kinga danasa akai wannan mask din banyi taking wani action ba sedama na sanar dake naso, dama nasa anyishine sabida asamo namiji ya sanya ya gayawa Manga cewar shine gadanga kuma ya rabu da ita taje abinta kin gane dai, kinga da wannan bazamu wahala da itaba dole ta hakura, a hanjun ta na karbe hoton su naje na sanya akamun shi a london, nasan zakice bansan gadan ga ba, kuma ma a ina na samu hoton shisa nake gaya miki tiryan tiryan, naje miki ne dama da zuwan zan sanar dake nawa tsarin jiran zuwan mask din kawai nake dama" nisawa tayi wani sanyi taji ya ratsa ta jin yanda mask din take sannan tace