Sashe 17
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hilwa dan Allah kimun Managa, bakiji yanda zuciyata ke d'aci ba akan rashin jin muryanki kina mun magana, ki taimakeni ki sassauta mun wannan hukuncin yamun tsauri,ga mamakinshi harya qaraci surutun sa batace masa ci kanka ba, sakinta yayi zuciyarsa namasa zafi yaje ya zauna saman kujera yace a kasale
"Hilwa ki zauna a kusa dani plss" Hanyar waje ta nufa batare data koda kalleshi bane, bata dawowa dakin ba harya qaraci xamanshi yabar wurin. ....
Yaudai Huddy ta shirya zuwa gun fulany domin ta dawo Manga b'angarenta kafin tariyarta zuwa yanzu cikinta ya soma mata girma ga nononta dake dauke da cutar sanqarar mama harya soma wasu ruwa masu warin gaske kullum take dreasing abinta da knat, ciwon dayake mata ya soma wuce tunaninta yana neman zautar da ita, yasoma kaita fagen da bata iya koda aiki idan taje office har dan kansu sun bata hutu tare da bata shawarar zuwa wajen datace kafin ta haihu domin a ceto rayuwar ta..... Da sallama ta dira part din akai mata iso kai tsaye wurin fulani, bayan ta gama kwasar gaisuwa ta soma magana
"Ummu dama nazone ina roqon Alfarma abani manga mutafi da ita wurina, sosai banida lafiya har wurin aikima sun dakatar da zuwana akan sena samu sauqi, zuwa yanzi ciwon jikina harya soma wari yana fitar da wasu bakuna masu bani tsoro ummu, bansaniba ko zan rayu amma ina cike da tsoron bari harna haihu duba da cewar har yanzu akwai sauran wata biyu haihuwar, kuma idan na haihu dole na jira babyn yayi qwari kafin ayi tafiyar yin aikin, wannan azabar danakeji banaji zan iya daurewa kaina ita har zuwa lokacin, da zan samu Manga tazo tana kamamun wasu ayyukan" jinjina kanta tayi sabida tana ganin wannan ne jaronta na farko da huddy tayi mata irin wannan bayanin me tsawo gashi wani uban tausayinta ya kama ta
"Muje daga ciki Hudaisa" ba musu ta miqe suka shiga dakinta a tare ta kalleta tace
"Huddyn ummu budemun ciwon naki in gani, banasan kice kunya inaso inga yanda ya dawo sabida insan abinyi" Ba musu ta cire rigarta har rigan mamanta, koda ta janye dressing datayiwa wurin Ummu kasa daurewa tayi ta saka kuka, gani take duk laifintane da ace tana janta ajiki da tuni tasan cewar ciwon ya mata nisa toshi kuwa Ali yana me basu shirya zuwa aikin ba har ciwo yakai haka? lallai sunyi babban sake akan lamarin, zaunar da ita tayi ta mayarda kayanta, kai tsaye ta sanarwa me martaba halin da ake ciki ta waya, shi kuwa dama baya kula Ali yama hanashi zuwar masa se bayan 1 yr, yace agayawa Ali lallai ya tabbatar nanda sati daya sun bar kasar zuwa india anfi samun qwararrun likitoci acan din, hakan kuwa akayi......
Visa din Manga ne ya sanya sukayi 2 weeks basu tafiba sabida ita bata tab'a fita waje ba, kuma huddy ta dage se tare da ita zata tafi.....
*India*
Yamma likis suka isa birnin india, ko a jirgi Ali Abbas beyi yunqurin yiwa Manga magana ba sabida a yanda ya kula ma batasan tafiyar sam, koda suka isa masauki shida huddy ya kamawa d'aki d'aya yayin da Manga kuwa ya kama mata d'aki daban...Kasancewar sun gaji ya sanya kowa nacin abinci ya nemi wurin kwanciya, Manga kuka ta zauna tana dirza aranta tace duk yanda naso in yafewa Ali Abbas bazan iya ba, wato ni shekaruna hudu da kusan rabi da aurena akanshi amma sati uku kawai nayi ina moruwar aurenshi, moruwar auren ma mara amfani, be taba koda aikamun saqon sumba baki da baki ba, mena masa? Ni banida jinine? Kokuma ni itace bansan dadin auren ba? Bansan salon kwanciya da miji ba kokuma bansan amfanin 'ya'ya ba, nima inaso ingq jinina, inaso inji dadin mijina,inaso in ganni a qirjinsa kwanxe ina bacci,wannan wane irin shiga haqqi ne daze kawoni India sannan ya shige daki daga da matarshi taso ni kuma ko oho, ni er talakawa kenan, mara galihu,banida gata banida haqqi" kwafa tayi ta k'udurcewa ranta lallai indai har muddin Ali Abbas be kusancetaba har suka bar k'asar India bazata tab'a barinshi ya samu abinda yakeso aguntaba alokacin dayazo yana buqatar hakan, ranar dai a zaune ta kwana yayinda Ali da huddy suka kwana suna matuqar kulawa da juna musamman shi dai ya damu da ita sosai, motsi daya seya mata sannu tana maqale ajikinshi.....
Washe gari wuraren qarfe bakwai na safe tajiyo ana mata knocking, batare da wani tunani ba tazo ta bude kofar, kallon sosai suka tsaya yiwa juna yayinda ta mugun had'e rai batai masa magana ba kurun ta juya zuwa ciki, mazaunanta yabi da kallo ya had'iye wasu yawu masu d'aci ya qaraso ciki ya zauna kan gado, ita kuwa tana zaune kan kujerar dake cikin dakin ta had'e fuskar nan, sunfi minti biyar yana jiran yaji ta gaidashi amma sam ko gezau batai ba, jinjina kanshi domin yagano d'an Adam yanada wuyar gane hali sosai,be tsammanin cewar akwai sanda Manga zata sauya har haka ba, gyaran zamanshi yayi yace
"Duk kanin abinda ya shiga tsakanina dake baze zama hujjarki ta rainani har haba, wlhy zan matuqar sab'amiki idan ina miki magana kina qin amsawa,kokuma kina qin gaidani sabida niba sa'an kibane dazan zo induba lafiyarki ki budemun kofa ki juya batare dabgaisuwa ba, kina jina kam ko?" se a wannan lokacin taji matuqar kunyar halin data mai na rashin kunya kallonshi ta qarayi ido cikin ido
"Kayi hakuri, ina fatan ka tashi lafiya" amaimakon ya amsata seya miqe "Nizan tafi asibitin da za'a duba huddy na, dama zuwa nayi inga yanda kika kwana, dakuma me kikesan ci?" Dukar da kanta tayi tace
"Na qoshi, Allah ya kiyaye" juyawa kurun yae ya fita a dakin, hawayen datake tarewa ta ji ya silalo mata bata manta wani yammaci da gadanga ya fita ya dade sosai be dawo gida ba, lokacin tana Amarya data soma fushi taqicin abinci sosai ya damu ya dinga rarrashi tamkar ba gobe, dole seda ta sassauta fushin taci abinci amma ji wannan? Meke nan yake nufi yunwar ta kashe ta? Lallai ma, kukanta tasha me isarta seda ta qoshi sannan dan kanta tayi shiru....
Se bayan la'asar ya sake dawowa d'akin wanda Alokacin ita gaba daya taji ta qara tsanarsa, sabida sam batai tsammanin cewar ze iya barinta da yunwa har haka ba,gashi tanada judade a hannunta cox anbata amma batasan ko ina ba,ko kallon inda yake batai ba tace murya can laqe
"Ina wuni yaa Ali" kallonta yake harya zauna
"Lapia lau" yabata amsa a taqaice "Me zakici" ya buqata, wani irin takaishin shi taji ya tarnaqeta tace dashi
"Meko zanci aina qoshi a qoshe nake" kallonta yayi sosai yace " Kinyi ordering wani abinci ne daga reception?" kallonshi tamkar zatai kuka tace
"Sosai nayi harma na biyasu" murmushi yayi yace "To daga yanzu idan kinyi ki dena basu kudi nine zan biya komai idan na tashi" uhm kawai tace cikin takaici
"Ya jikin Aunty huddy?" ta buqata "Taji sauqi amma tana can asibitin bazasu barta a wurin muba, sunce ma cikinta 8 month ne bama qirga da kyau, ita dince da kafiya tun a can tayi ultrasnd taqi ashe cikin yayi nisa, yanzu sunce anan wurinsu zasu barta, dakamar aikin tare zasu yishi su cire babyn kuma suyi aikin breast din" jinjina kanta tayi
"lallai kam cikin yayi girma, Allahu ya bata lafiya me d'orewa" miqewa yayi yace
"Zanje d'akina akwai abinda kike buqata?" d'agowa tayi ta hadiye wasu yawun takaici tare da cura manyan idanuwanta cikin nashi tace
"Meko zan buqata ni Hafsatu Manga,bana buqatar komai se kad'aici" kallonta yayi yanaso ya gano ma'anar kalamanta amma san yanda fuskarta take a d'azu yanzun ma haka ne, be gane inda kalamanta suka dosa ba kad'aici kuma? Ma'anar ta bata buqatar takurawar dayake mata ne? Lallai ma batare dayayi magana ba ya juya kawai zuwa dakin shi yana mamakin sauyawar halin Manga sam ta zama wata kala kuma ta sauya kyawawan halayenta amma ya kula shi kadai take mawa........
Ammi tayi zaman dirshan wurin boka tana kora masa bayani akan taji shiru har anbar qasar tare da wannan yarinyar ihu bokan yayi yace
"Daga yaron har yarinyar babu wanda aljani ke iya zuwa wurin shi, sabida sunada tsari me girma ajikinsu shi mijin ma gabaki daya acikin ambaton Allah yake wuni ita kuwa bata rabo da azkar da adu'o in kariya na tsari ajikinta, sannan ko wannensu yana sanye da zobe har er taki da baya bari wani shaidani ya iya zuwa kusa dasu komai qarfinsa, sabida haka babu abinda zan iyayi akai kije ki sauya shawara da tunani kawai, ga hanyoyi nan idan ta dameki ki sanya a kasheta kawai, hanya dayace dana kula zata iya bulle mana itace basu taba saduwa da mijin ba, zan iya tura mata cikin iska shima dan aljanin ze hura ne daga nesa, idan anje gwajin asibitin ma ze nuna cewar akwai cikin, kuma zeyita girma,idan kin yarda sena tura mata cikin na iska, mu rikitar da komai a tsakanin su kinga daganan ba aure se mutuwar sa kenan,idan auren ya mutu semu b'atar da zancen cikin kowa ya huta, murna sosai ta shigayi ta zazzage mai jakarta tabar wurin cikeda d'oki da murnar abinda zeje ya dawo......
Haka suka zauna a india na tsawon watanni biyu tunda sukaje banda gaisuwa ko hira Manga da Ali basayi abinci kuwa sedai tace mai ta karba amma yoghurt ne taketa sha da snacks kullum,tama rame sosai, Anyi aiki kuwa an cirowa fine girl me kyau sosai, breast dinma an cire dayan an kashe wurin da wuta kar ciwon ya dirar wa dayan yanzu huddy ta samu lafiya sosai batada wata damuwa, shirye shiryen dawowa suke tayi ita kuwa Manga se a wannan lokacin ta soma ciwo, haka suka dawo gida kullum cikin Amai take da yawan kasala, bata samun wadataccen bacci, wani yammaci ta shirya zuwa sashen ummu, dama tunda suka dawo a bangaren huddy ta sauka lokacin kwanansu uku da dawowa daga India, tana zuwa ta sakawa ummu kuka akan batajin dadin jikinta, ita sam batawa ummu kallon suruka kallon uwa ta dauketa yanda itama ta dauketa 'ya,