Sashe 28
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To lallai yau munji Manyan amare, muda muketa fushi anyi aure ba sanarwa, dukda haka bazan fasa baki iya abinda na sani ba,da farko dai kankije wa shinfid'ar mijinki ki tabbatar kin wanke bakinki, hammat, qasanki kuma yana qamshin ruwan miski da gabaruwa da minannas da kanun fara, ki tabbatar qamshin ki bame tashin hankali bane ya kasance me sanyi wanda baya hawan kai, ki tabbatar bakinki yanada wadatar qamshi kuma ki tabbatar kinyi shigarki ta karuwar gida ma'a me rikitarwa, akwai wani kuskure da mata keyi musamman lokacin zafi zakiga sumar kansu yana tashin wani uban wari, karki kuskura ki bari mijinki yaji kanki yana wari, idan ma bakida hand drayer ki siya koda da kitso a kanki duk sanda ruwa ya hau ki riqa busar da kan, ki tabbatar kinada hair spray shima kafin ki kwanta ke koma yaushe kina sakawa da mayukan gyaran gashi masu qamshi sosai.....bayan wannan ki iya kissinga nashi passionately, ki tabbatar kin tsotse ko ina ajikinsa ana yawan hura masa iska me d'umi a kunne, ki dire kunya hajiyata ki sha nonon sa, ki lashe ko ina ajikinsa da harshenki, harshe babban makamine, ki kiyayi yawan shan ruwa me zafi yana sanya harshe yae tauri,kazalika ki guji shan ruwa me mugun sanyi shima yana sanya harshe yae masifar tausri, ko wane kalan ruwa zakisha kiyi sese sese, laushin harshe da lips abune me muhimmanci awurin both mace da namiji, ki tabbatar kafin ku soma sex kunsha wasa,karki koyawa mijinki dira a kanki kamar doki ko wata saniya kindai gane aiko?" murmushi tayi tamkar suna ganin juna tace
"Kai Maman khaddy ni yanzu yanasan zanyi? Kunya nakeji wlhy" tsaki maman khadyy taja
"ke wlhy kije ki tambayi yaa Hajja ma haka abin yake, ai ba'a wasa da shinfid'ar miji,duk wani abu ajiyewa akeyi a sha shagali qawata, ko pherty zahra dabata da aure ta gama haddacewa ta rubuta ta ajiye tace ita sam bazata bari mijinta ya nemi komai awaje ba idan sunyi aure, ni pherty tana burgeni wlhy dagani zatayi tattalin mijinta, ke gakinan komai baki sani ba sabida bakya shiga cikin mutane yanzu zaki wani ce kunya, kinga ko uwani kishiyar jidda data tattare shirme ta ajiye ai Elmustapha da girmanshi da komai ya hau ya d'ana, bare ke kuma" nisawa tayi tace
"To maman khadyy zanyi yanda kikace inshaa Allah, amma yazanyi na hada wannan ruwan miskin?"
"Yauwa ki samu ganyen magarya, ganyen bagaruwa da ita kanta bagaruwar, minanas da kanun fari, se ki saka a butar qarfe ki zuba ruwa da garin lalle da kuma sansaminsa ki zuba ruwan miski da miskil abyal, ki tafasa sekina tsarki da ruwan,wannan had'ine na alfarma koba komai ze saukar da qamshi me dadin gaske ajikinki, kazalika kuma ze hana infection zama ko shiga ajikinki" godiya tawa maman khadyy sannan ta ajiye wayan.
Da qyar ta gama harhada kayan da ka lissafa mata tun tana tafasa ruwan qamshin ya mata yanda takeso, koda tazo tsarkin ma abin ya mata daidai,qamshin ya shige mata kai....ta caba gayu cikin gajeruwar riga iya cibiyarta da dan skirt qarami mara nauyi me pant aciki mahad'in wannan rigar, tayi kyau ta baje sumar kanta daketa tashi qamshi har gadon bayan ta, kallonta Ali Abbas yayi ya had'yi wani yawu,sannan ya dauke kanshi daga dubanta, batare data kalleshi ba ta zauna saman cinyarsa ta fuskanceshi sosai sannan tace
"Baka kwanta ba kenan? Murmushi yae yace "Hilwa baki shigo ba zan kwanta, yazan iya bacci batare dake ba kuma?k murmushi ta masa "Kumafa hakane na tuna ai" kan waninsu yae magana wayan Ali ya soma ringing Manga ta kula ringtone din Huddy ma na dabanne dauke kanta tae ganin ya daga kiran bataso ya kula da dokawar da qirjinta yae har a fuskarta.....
"Baby ina kika shigane inata kiranki a waya baki dagab'a?" a d'ayan b'angaren Manga najiyo ta sabida kusan datake dashi sosai
"Kai hakuri Abbin Ameer naje wankane kuma sanda na dawo ban dauki wayan ba se yanzu" jinjina kanshi yae tamkar tana gabanshi
"To ya jikinki na damu sosai da kikace bakida lafiya, kaddai nonon ne?"
"Na sanar maka koda nake zuwa checkup an sanarmun dayan lafiyanshi lau, bana fatan dan abinda kake moruwa dashi shima ya samu matsala,khair inshaa Allah"
"Allah ya kareki da kariyarsa,yanzu me akeyi ne?j ya buqata
"Kwantawa zanyi bacci nakeji kaifa me kake har yanzu baka kwanta ba? Kallon Manga yayi yace
"Ba komai nima yanzu zan kwanta"
"To muyi labari mana har bacci ya daukemu,ni kamun labari plss" murmushi yayi
"Zanyi wankane yanzu zan kiraki idan na gama da wuri"
"Senaji kamar bakasan mun magana sam" kallon manga yakumayi
"Zandai kiraki nace baby karki damu" kashe wayan tai ga alama taji haushi, Manga juwa wayancewa tai ta kalleshi tana murmushi, kwanciya tai sannan ta janyoshi jikinta, cikeda shagwab'a tace
"Ni tausa zakamun jikina ke ciwo yau na gaji" kwantawa yayi saman ruwan cikinta,ya laquci hancinta
"Hilwa banda rigima plss kinji, yanzu bani mintuna biyu nai wanka plss" batace komai ba harya kammala yazo ya kashe fotila ya kwanta a bayanta, lalubar ta ya soma yi bata hanashi ba, hasalima ta saki jikinta sunyi wasa seda ya soma yi mata sambatu, seda taga ze wuce gona da iri sannan cikin dabara ta zare jikinta tabar dakin, dayan dakin taje ta rufe kanta tayi wanka ta kwanta abinta tana me dariyar shirin ta akan Ali Abbas lallai seya yabawa aya zaqinta sabida kullum haka zata masa, seta saki jiki ya yagal galata sannan ta janye jikinta setaga gidan uban daze kai ruwan ida yamai maqura wurin san zubar dasu.....
Mom Nu'aiym.
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Billy Galadanchi*
*Sadaukarwa gareki qawa tagari Fulany saddy*
*Wannan shafin tukwicine agareki fulani shamcy,nagode sosai da kulawa Allah yabar qauna*
21
Wani irin ciwon kaine ya tasowa Ali Abbas tsabar sha'awa, yaje dakin datake ma yayi ta knocking tamai banza,wannan dare gabaki d'aya idanshi biyu be runtsa ba sam, yaci azabar sha'awa ko huddy data d'inga kiranshi kasa d'agawa tayi gabaki daya ya gama shiga tashin hankali.....washe gari tun asuba manga ta sake caba sabon adon, kuma tayi kyau abinta matuqa, kai tsaye ktchn ta wuce waffles sandwitch ta musu da burger sannan se semolina pudding, a gurguje ta kammala komai ta baiwa masu kula da bangaren damar jere komai a dining sannan ta koma dakinta ta qara watsa ruwa ta kimtsa cikin wata lallausa doguwar rigar material ja me ratsin baqi a jiki ta gyara sumar kanta ta kwanta luf abinta, kai tsaye d'akin Ali Abbas ta nufa se tashin qamshi takeyi tako ina, zaune ta taddashi bakin gadon yana waya ga alama shida mahaifiyar shine sun jima suna wayar daga qarshe ya miqa mata suka gaisa
"Auta aini fushi nakeyi dake kuma shakka babu sena zaneki idan nazo garin, zanzo ne zuwa jibi dole na,naji abubuwan dake faruwa nakuma ji cewar ke jinina ce gaba da baya,dama nasan wannan qaunar danake miki akwai jini aciki inshaa Allah kuma zancen da kakan naki keyi baze ma faru ba, auren nan naki tunda Allah be rabashi ba babu wanda ya isa ya rabashi har abada kinji" murmushi tayi
"Ni ummu bazan ma koma Yamai d'inba, bansan da wannan zancen ba se kwanakin can, haka dai kurun bayan duk abinda yamun nataso tamkar baiwa yanzu kuma be daddaraba shine ze wani zo ya kashen aure" murmushi ummu tayi har ranta taji dadin maganar manga tace
"Yauwa auta,amma dai kidena xancen bazaki koma ba, aiko ba komai kakanki ne ya cancanci fiye da biyayya daga wurinki idan akwai so plss ki nustu" gyaran zamanta tayi ta shagwab'e fuska yanda tasaba wa ummu shagwab'a
"Toni ummu haka kurin kuma bema sanni ba daga sama ze wani ce ze takurani, ni ko yaa Alin anan zan barshi Allah idan kinzo qafana qafanki,garin ma ba maggie irin wanda nakeso niya isheni" sosai take birgeshi yanda take rero wa ummu shagwab'a
"Naji auta zanzo mana da maggie seme kuma kikeso?"
"Se tuwon madara da wannan carbin malam d'in dan Allah kuma ki sanya a soyamun aya, ki tahomun da garin dan wake duk babu anan" murmushi ummu tayi tasan dama indai Manga ce akwai shan zaqi
"Auta dan Allah ki rage shan zaqin nan,nidai a kayan zaqin nan ki zab'i wanda kikeso qwaya d'aya shizan zo miki dashi"turo baki tayi tamkar ummu na gabanta
"Nida d'add'ai da d'add'ai zan na riqa sha dan Allah ki tahomun da duka wlhy duk inaso" dariya yanzu kam ummu tayi
"To yayi zan taho da duka da yardar Allah, ki gayarmun da yar riqon taki" tsalle ta daka
"To ummu Allah ya barmun ke, sekin zo" sukai sallama ta baiwa Ali Abbas wayan
"Ummu dan Allah ki qyale zancen Manga zaqin ze mata yawa wlhy"
"Ba ruwanka yaro, ni kaga se anjima mayi magana ma" ta kashe wayan ita kuwa rausayar da kanta tana kallonshi idannan yasha kwalli
"Haba yaa Ali yazakace karta zomun dashi inasone fa yasa nace haka?" murmushi ya sakar mata me laushin gaske...."Manga rigima nida aka gwasale ma tace ba ruwana" gwalo ta masa tace tana kwanciya saman jikinshi
"kasan sarai ummu tafisona dakai miye na wani mana shishigi" jan hancinta yayi yace yana shafar sumar kanta da d'ayan hannunshi
"Mesa kika mun abinda kikamun jiya Hilwa? Kinsan kuwa tsinuwar Allah tana kanki kin gujewa shinfid'ar mijinki alokacin dayake tsananin buqatarki?" lumshe idanta tayi ta bud'esu akanshi a hankali
"Yaa Ali alqawari fa, alqawari kae cewar bazaka yiba, da kunnena naji kana daukar wannan alqawarin bawai wani yagayamun ba,dama ka dena wahalr da bakinka dan bazan maka wannan ba, seka sauke ruwan alqawarin a inda ya dace nina karbi ragowar" shiru yayi yana nazarin kalamanta lallai shima ya sani be kyautawa manga ba, ya zeyi da itane? In hakane ze qaurace mata ya kula bazata bashi hadin kaiba...murmushi ya qaqalo yace