← Book details Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 38

Sashe 25

Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin dare wani zazzafan zazza'bi ya tashi Ali Abbas ba yanda ya iya dole ya tashi Manga, ita sam ta manta awace duniyar take ma, da magagi ta farka,tunawa da inda take da kuma yanayin ya da taji hannayensa saman jikinta ya sanya ta tuna a inda take din, zabura tayi ta lalubi side lamp ta kunna sannan ta lalubo wuyanshi gaba d'aya

"Yaa Gadanga sannu menene yake damun ka? Meya sameka haka? Wani abinne? Kanada wata damuwa ne? Jikinka da zafi yaa Gadanga kalli idanka yayi ja?" kallonta yayi cikin azaba yace da qyar

"Hafsat banida lafiya zazzab'i nakeji sosai ki gasamun jikina da ruwan sanyi dan Allah" da sauri taje ta dakko towel dinta na wanka tazo ta gama shashafe mai jiki da ruwa masu sanyi seda jikin ya sauka sosai, sannan ta gyara masa pillow ya kwanta da kyau tace cikeda tausayi

"Yaa gadanga bakada wani magani da kakesha ne idan kana zazzab'? Ko zakasha tea ne na had'o maka?"Kallonta yayi yanda duk ta rud'e lokaci d'aya yaji zogin da zunciyarsa ke masa ya ragu ganin yanda ta damu da samuwar lafiyar sa

"Idan kika rufamun duvet kika zo kika shiga jikina zanyi bacci ne Manga,sanyi nakeji sosai" Dukda kunyarsa dataleji haka ta masa yanda yakeso sannan ta kashe fitilar dakin, ta kwanta cikin jikinsa sosai, hannayensa duka biyu ya sanya ya rufeta acikin faffad'an qirjinsa bayan ya daura mata kanta saman hannunshi,sam baka ganin Manga sabida yanda ya mata girma, wani shock taji ya ratsata sanda ya rungumetan,qamshin turarensa ya mamaye ilahirin mashaqar numfashin ta, a hankali ta sauke ajiyar zuciya tanaji inama ace zataci gaba da kwanciya acikin wannan faffadan qirijin na Ali me cikeda sanya nishadi da ni'ima, wani yanayi takeji na daban dabatasan dashi ba a duniyarta tada, kasa haquri tayi da yanayin ta qamqame Ali Abbas sosai tanajin wani yanayi har cikin b'argonta, hakan take a wurin mara lafiyan duk yanda ya daure wa kanshi kasa wa yayi yanda nonuwan manga masu laushi suke kwance luff asaman qirjinsa seya kasa hakuri ya soma sauke numfashi me ban tausayi, hannunshi ya sanya bayan ya raba jikinsu kadan ya dage yaloluwar rigar baccin dake sanye ajikinta ya manna abubuwan dake fizgarshi da qirjinsa ya qara sauke wani dogon numfashi, haka manga ma yaudai ta rasa nutsuwarta gabaki daya bakin tsiwa ya mutu, a hankali ya soma shafe mata bayanta da hannayenshi duka biyu dake bayan nata, har zuwa wuyanta, hannu yake sakawa yake shafeta gaba d'aya yayinda manga batada masaniyar sanda taji nata hannun a saman qirjinsa, batasan yanda akayi ta soma shafe dukkanin wata gab'a ta jikin saba ita dai iya abinda ta sani shine hannunta shine qwalwarta a wannan lokacin shine yake janye da ragamar rayuwarta sabida sam ita batasan ina take tab'awa ba inane kuma bata tab'awa.....gogan ya gama rikicewa da yanayin Manga besan sanda ya lalubo bakinta ya soma tsotsa ba a hankali yanda yake cafke harshenta ya tsotse tatas haka itama da zaran ya sake nata take kamo nasa harshen ta tsotsa san ranta, ya kula sosai ya cutar da Manga, yakula sosai Manga keda buqatar sa akusa da ita tuni ba yanzu ba, ya gano baiwar Allah'r sam ayau ta had'u da farin cikin dabata tab'a tsintar kanta a kwatan kwacin saba, bakinsa ya janye a hankali tana me bashi tausayi ya da gaba d'aya ta gama rud'ewa dad'in takeji bilhaqq!!! Ta rasa nutsuwar ta!!! Ta dawo tamkar wanda yasha abin maye be san inda kansa yake ba!!! Tazama wata iri raqumi da akala se yanda yae da ita a matse take....Lallausan harshensa yakai asaman Nipple d'inta ya latsa a hankali wani banqarewa Manga tayi sabida yanda taji bata tab'a samun dad'i makamancin wannan ba koda a qwaryar abincin tane, tausayin ta yakeji, gani yake tamkar ze haukatar mata da kai, shisa ya zame jikinsa kurin ya koma ya kwanta, wasu zafafan hawaye ne suka soma saukar mata, dama kanta yana saman hannunshi se saukar hawayen yaji yace a hankali

"Manga na kuka kuma menene?" ya fada yana me matsowa daf da ita ya sanya hannunshi ya tallafi fuskarta tamkar yana ganinta" cikin muryan kuka tace

"Kanajin warin buzaye ajikina ko yaa Ali,gashi kuma bakaso kayi hak....." kanta qarasa fad'ar abinda zatace ya manna bakinsa da nata, seda ya tabbatar ta soma wasa da harshensa sannan ya saurarawa bakinta ya sake qanqarawa yakar harshen saman cibiyarta wanda anan ma qaramin suma ne kawai batayiba, haka ya dinga lasarta har saman wuyanta da qasan qwanqwasonta dukta gama fita hayyacinta, wani salo yake da harshensa a saman Nipple nata me matuqar wuyar fassarawa,tun tana numfarfashi harta soma kukan dad'i,itama din ganin zata zauce ya sanya tace cikin raunanniyar murya

"Yaa Ali kayi hakuri, idan kaci gaba da wannan abin zaka zautar dani, ji nake tamkar nai ihu dan Allah ka barni haka" murmushi yayi ganin ya iya tafiyar da matarshi ya rungumeta sosai a jikishi sannan yakai hannunshi ya shafi hq d'inta,,, matse kafafuwanta tayi da sauri murya a sarqe tace

"Kayi hakuri" bakinsu ya qara had'ewa ya soma shafar saman mararta a hankali harseda ta soma manta jihar da suke,cikin nutsuwa ya sauke hannunshi cikin manajan shiri wanda ruwan dayaji kadai sun isa sanar masa cewar saqon sa ya karbu,kuma ya samu matsugunni,tausayi ta bashi ya sani ya tauye haqqinta da yawa for long, dayan bangaren yana godiya wa Allah domin yasani Ni'ima kadai ta isa ta sauke wannan ruwan, a yanda ya kula idan yayi wa Manga shigar sauri ze kashe er mutanene, da wannan ya yanke shawarar lallai ya shafa mata lafiya tai bacci har seta gama dauke wannan karatun!! ..rungumeta ya qarayi yana shafata a hankali wannan sauran awannin daya rage musu sedai bacci barawo yayi awon gaba dasu baki d'aya.....

Washe gari shine ya rigata farkawa, bayaso ya takurawa jin dadin ta gashi lokacin sallah ya shige sabida har bakwai ta gota, haka yaje ya watsa ruwa ya dawo yae sallah sannan ya tasheta,sosai takejin nauyin abubuwan daya shiga tsakanin su jiya yaudai duk rashin kunya irinna manga kasa d'agowa tayi ta kalleshi, haka ta shiga toilet tasani wanka kam ba fashi ya kamata tayi wanda sannan tazo tayi sallah yana nan zaune a inda yae sallah bayan ya tasheta nan ya zauna adu'a,yanzu kuma ya gama amma yana wurin still, ahankali ta ce

"Yaa Abbas Barka da kwana,ya baqunta?" murushi ya sakar mata yace

"Ni d'an gidane ba baqo bane kinji,zo nan Manga zo kusa dani kinji zan miki adu'a" matsawa tayi daf dashi ya kama kanta ya dade yana mata adu'a sannan ya sake ya rungumeta,bata iya kallonshi sam, da murmushi a fuskarsa ya soma qyalqyalarta tun tana daurewa harta soma dariya seda kusan sheqe, ringin d'in wayarshine ya dakatar dasu kwantar da ita yae asaman cinyarsa sannan ya daga wayar

"Hello Baby" a dayan b'angaren tana jiyo muryan huddy tace

"Ina kwana Abbi Ameer, ya gajiyan hanya?" murmushi taga yayi ya langwab'e kai ya marairaice fuska tamkar tana ganinshi

"Akwai gajiya huddyn Abbas,gashi bakya kusa bare kimun tausa,ina matuqar missing naki" dariya taji huddyn tayi

"Nima nawan, nayi missinga naka nida yara, jiya mun kira bama samun ka, kuma kasha kuruminka idan ka dawo zan biya bashin dana dauka" murmushi taga ya qara fadadawa

"Na matsu in dawo kuwa, inga yanda za'a biyani wannan bashin,dana miki kyauta" nanma huddy dariya tayi

"Kasanni jaruma ce dai, yanzu se yaushe na matsu ka dawo?" dariya yae me sauti

"Su jaruma manya zanyi magani wannan bakin ai, kema kinsan idan zanyi tafiya bake bawai jimawa nake ba, kwana biyar zanyi shima dai a daddafe sabida rashinki" kan Huddy tai magana Manga ta shaqa a fusace ta miqe tarasa wane irin abune takeji me d'acin gaske haka, wannan aicin zarafine maganr banza sukeyi fa agabanta lallai ma Ali Abbas....koda takai parlor ta soma qwallah dayan bed room din ta shiga tayi kukan ta ma'ishi dabatasan dalilinta na yin saba sam!!!!!!

Yaudai mundan sake layi ayi afuwa...hhhhh

Mom Nu'aiym ce!!
*Haske writer's Association*
(home of expert and perfect writer's.)

*Billy galadanchi*

*👑ALI ABBAS👑*

*Sadaukarwa ga qawar Alkhairy fulany saddy (Helmerh).*

                          19
Koda ya kammala wayan kwantawa yayi bacci me nauyin gaske ya sure shi, sam be kula wai Manga fushi tayi ba aganinshi tasha tarar da shi dauke da huddynshi koma fiye da hakan be tsammanin wai zataji komai ba a ganinshi sam bazatayi wani kishin ba.Manga kuwa ganin be neme taba ya qara tunxurata amma ba tada zab'in dayafi tae haquri da haka taje ktchn da kanta, ta shiga cikin bayin suka had'a breakfast....meat bae suka had'a da chips se kunun farar shinkafa da kwakwa da madara....Da sallama ta shiga d'akin ta tarar yana bacci mamakin shi takeyi wai bacci ma ya koma, wanka taje tayi ta dawo daga ita se d'aurin towel a qirjinta, kusa da shi ta zauna ta sunkuya daidai fhskarshi numfashin su yana gauraya dana juna, qura masa ido tayi ta kasa tashinshi kamar yanda ta kasa dauke idanta daga kallonshi aranta tace "Dama yaa Ali yazomun da siffarshi me kyau haka yafi fuskar yaa gadanga kyau a zahiri" murmushine ya sub'uce mata ta kuma cewa a ranta "Amma ai gangar jikin d'aya ne kuma zuciyar nakewa ba fuskar ba" duk wayannan kalaman bata shirya zuwan su a fili ba azatonta a zuci take yinsu.....yayinda ruwan jikinta ke sauka asaman fuskarshi da jikinshi batare da ta kula da hakan ba,tun sanda ta ranqwafa kusa dashi yake jinshi wani daban kuma ya farka, bayaso ya bata kunya ne ya sanya yae tamkar be farka ba, kafin tae wani yunquri wayanshi ya soma ringin,kallon allon wayanta tayi an rubuta *Baby huddy* shi kuwa yasan kalar kid'an dake tashi idan huddy tae kiranshi special ne nata ita kadai yasanya beyi yunkurin tashi ba yasan bazata wuce bashi 1 msd call ba, har zata ajiye wata zuciyar tace da ita ki daga mana, karawa tayi a kunne bayan ta shafe gefen daga kira kantai magana ma huddy ta soma

"Abbi Ameer,wlhy se yanzu nae tunanin kwana biyar tamun nisa, ina zankai rashinka na tsawon wannan lokacin, dan Allah inda hali ka rage yawan kwanakin,ko kamun izini nazo" da sauri manga ta kashe batare datayi magana ba tace a sarari
Chapter 25 · 0% Book details