← Book details Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 38

Sashe 35

Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Mlm lapia dai" mamakin jin furucinta yae ya d'agata kurun se Auwal yawa wannan godiya ya rufa masa baya, kokarin sauka takeyi yayinda yaci karfin ta da adu'an dayaketa tofe ta dashi yana sassarfa ba qaqqautawa.....ahaka ya dira d'akin Ali Abbas ba qaramin me ilimi bane ta fannin addini, wannan ya sanya ko sanda ya aikatawa manga wannan shirmen mahaifinshi yaji zafinsa sosai sabida yafi kowa sanin haqqin aure, Zama yayi ya ebo ruwa a kofi yadinga adu'a yana tofawa aciki yana ebo ruwan yana shafe ilahirin jikinta dashi se wani kuka ta somayi dabesan ta da wannan amon muryan ba, Aljanin ne yayi magana akan shi adena qonashi turoshi akayi akan in ba'a dena qonashiba ze koma wurin wanda suka turoshi ya batar dasu a duniyar su, magana sosai ALI ABBAS yayi dashi yasha fama har kusan Asuba akan aljanin ya fita amma pir yaqi akan lallai seya aiwatar da abinda aka umarceshi dashi, seda yaga duk an qonashi sannan kuma yayi hanzarin fita tare da alqawarin baze qara waiwayarta ba, Ali abbas ajiyar zuciya ya sauke idashi duk yayi ja ya kalli yanda wani hayaqi ke fita daga bakin Manga ta bashi tsananin tausayi,harse yaushe ne Manga zata samu kwanciyar hankali dajin dad'i? Ya tambayi kanshi,me manga tayiwa su Ammyn huddy? Meta tsare musu? Menene laifin ta? Beji dadi ba sam sabida an gaya masa da sanya  hannun Ammy aciki da huddy,yana san huddy mesa zata sauya? Da wannan kurun ta gama b'atawa kanta wayo a wurinsa ace musulmi da shirka irin wannan,sallah yaje yayi ya dawo ya daga manga dake baccin gajiya zuwa gado shida Auwal suka zauna tattauna matsalar haka kawai yaji Auwal ya kwanta masa yasan sirrin sa be boye masa komai ba ya gaya masa labarin rayuwar manga da tashi gaba daya Auwal yace

"Ni yallab'ai  a ganina matarka dake gida zigata akeyi irin wannan tunda aikin datake ma na neman lada ne bawai sabida ta rasa abin bane datseshi zakayi ka dauketa itama daga Nigeria din ka kaita Madina inda kake shirin kai Mangan koda na wata shida ne ko kuma shekara d'aya,ina ganin sam be dace ka bari a wargaza mata rayuwaba harda Aikata shirka alhali kasan bawai haka bane halinta dacen" nisawa yayi yace

"Zanwa Ummu waya in sanar mata komai tayi shawara da me martaba yanda suka yanke hakan za'ayi ni ina tausayawa rayuwar Huddy ina tsoron ingantaccen hadisin nan ya tabbata akanta, dake sanar mana mutum ze kasance yana aikata Aiki irin na aljanna harse ya kasance tsakaninsa da ita be wuce kamu d'aya ba sekuma ya dawo ya aikata aiki irin na 'yan wuta kuma ya shige tsundum a wutar, kazalika masu aikata irin na wutan seya kasance tsakaninsu da wutar be wuce kamu d'aya ba sesu aikata aiki irin na en aljanna be wuce kamu d'aya ba  seya aikata aiki irinna en aljanna kuma ya shigeta, dukda yake rayuwar kowa a hannun Allah take amma tun zuwanmu india an sanar dani dayan Maman ta ma ya kamu kuma idan hakan ta kasance sedai ajira lokaci sam huddy batada lafiya qarfin hali kurin takeyi kuma na sani amma kishi yana hanata ango rayuwarta na cikin garari se shirme takeyi me Manga ta musu? Yarinyar nan da Badan Allah ya taqaita mata wahala ba  da baka gantaba wlhy daban masan ta fita ba Da Allah ma yasa kun hadu jiya kayi saurin ganeta, kaima gudun dakasha Allah ya saka maka alkhairi ya ceto rayuwarka sanda tsananin buqatar hakan Ameen" murmushi yayi yayinda shi kuma ya tashi zuwa dakin nasu, koda yaje ta farka amma ta kasa tashi, murmushi ya sakar mata ita dinma haka ta mayar masa da martanin murmushin sa, yace yana qoqarin boye mata meya faru

"Ki tashi kiyi sallah har tara ta gota se tashinki nakeyi kiyi sallah kinqi" zumburo baki tayi tace

"Nidai nayi mugun mafarki wai inata gudu bansan inda zani ba, ynzu kuma na farka gashi inata faman tsamun jiki na kasa tashi" zuwa yayi ya d'agata ya daura kan cinyarsa, sumba ya manna mata a goshi sannan ya cire mata yaloluwar rigar ya wurgar a gefe sannan ya d'aga ta cak zuwa ban daki,da kanshi ya had'a ruwan zafi ya mata wanka ya gaggasa mata jiki se shagwab'a take narka masa, yayinda takejin jik8nta tamkar ba nata ba dukda yake yayi mata matuqar nauyi, a haka ta dauro alwala ta dawo tae sallah breakfast kurun taci ta zari wayanta kallon sosai ya mata yace

"Manga inaso ki ajiye wayar nan zamuyi magana dake" nutsuwarta ta tattare gu d'aya shi kuma ya soma magana

"A d'an zaman nan damukayi dake na kula da abubuwa dayawa gamedake,da farko dai idan kikayi sallah Allah Allah kikeyi ki sallame ki dauki waya ko kallon tv ko karatun novels kodai wani abu mara muhimmanci a rayuwarki wanda ko a duniya baze qareki da komai ba bare kuma lahirarki, ki sani bakya san yawaita adu'o in tsari ko Azkhar dan Allah Manga ki taimaki rayuwarki ki dena wannan abun, yanada kyau matuqa ki ragewa baiwa waya muhimman lokutanki ki sani ba abu bane me kyau ace wai bakada lokacin mahaliccinka sena kanka, ki sani Allah baya buqatar komai daga wurinki kece kikeda tarin buqatu awurinsa wanda duniya kaf dama lahira shi kadai ya isa ya biya miki su, so ki nutsu ki riqe Allah mintuna biyar dai bayan ko wace sallah ya isheki kiyi adu'a bawai da zaran kin gama ki gaggauta miqewa shagalta da lamuran duniya ba,sannan kuma ki sani ina kulawa dake bakya adu'a yanzu idan zaki shiga ban daki, saka tufafi ma wannan yanzu mutane sun wurgarda yin bismillah kafin su saka kema kuma kina ciki, abubuwa masu muhimmanci an watsar sabida haka ki kiyaye, yanzu kina kewaye ko mahasada so kina azumin litinin da Alhamis da yawaita adu'o i da kuma istighfari, dan Allah ki kiyaye,kuma adena gayu na tsiraici ga kwalkiya nan da gayu masu aji, base ka wofintar da tsiraicinka ba dan Allah a kiyaye da yanayin shiga ina fatan kin gane?" jinjina kanta tayi

"Inshaa Allah yaa Ali zan kiyaye duk zanna yi" murmushi yayi ya yai alamu da hannunshi akan tazo

"Thats ma baby love,common lemme hug u" rungumeta yae sosai a jikinsa ya cura bakinsa a nata passionately yake kissing nata mutuniyar harta soma shid'ewa, cafko masa nashi bakin tayi ita ba qaqqautawa take kissing nashi batamasan sanda hannunta yayi tattaki zuwa cikin rigarshiba, gashin qirjinsa ta soma wasa dashi har zuwa saman nipples d'inshi wani dad'i takeji idan suna cikin irin wannan yanayin harda ke sanya take manta me takeyi, nonuwanta ya soma sosa mata a hankali seda ta kusan aomewa sannan ya kai harshensa ya soma wasa da nipples din....nidai ganin tamkar za'a samu matsala ayi sirri a gabana ya sanya na sulale na kauce wa masoyan.....

   Tun bayan da akayi sallan asuba Ammyn huddy ta zari key ta fita tabar gidan, sanin halinta na ficewa aduk sanda taga dama ya sanya babu wanda ya nemeta har aka kwana aka wuni, seda yayanta qanana suka ga shirun yae yawa sannan suka fara nemanta inda ko labarin motarta babu bare ita gaba daya........ Ummu kuwa Ali abbas ya sanar mata komai sedai ya gaya mata be gayawa manga komai ba yadai bata adu'an dazata riqayi na tsari....baqaramun godiya ummu tawa Allah ba akan kubutar da manga dayayi, sannan ta shaida masa akan huddy kam se yanda mahaifin sa ya tsara....

   Yaudai manga an dira a Madina, tun bayan kwana biyu data gabata suka samu labarin b'atar Ammyn huddy yayinda Ali Abbas ya kasa gayawa kowa meya sameta tunda a duk fadin duniya shine kurin ya sani se kuwa Auwal....Tunda suka isa Manga keta tsulala amai, acewarta sam batasan warin dakin dasuka sauka, ko ruwa tasha se amai dukta gama galabaita, ya sauya musu masauki kusan sau biyar  amman haka taketa yin aman har washe garin ranar da suka isa wannan ya sanya yakaita asibiti badan yasoba, gwajin farko kuwa akace manga ciki ne da ita da wata daya kacal, an samu an tsayarda aman Ali abbas se rawan qafa akeyi aranshi yace wannan cikin a madina za'a haife masa abinshi kuma bama ze sanarwa kowa ba har Ummu se an haihu tukunna, se murna ake anata jijji da manga yayinda ita kuwa se narkewa takeyi tana shagwaba, dukta gama feqe qa ciwon kwana daya tayi fayau da ita.....

Mom Nu'aiym
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*

*👑ALI ABBAS👑*

*Billy Galadanchi*

*Sadaukarwa gareki qawa tagari Fulany saddy*

                               28

Ammy bayan barinta gida duniya kawai ta shiga, haka ta dinga shiga daji batare datasan inda ta dosa ba, tayi tafiya mara adadi sabida da full tank ta fita a motar ta amma seda manta ya qare qat sannan taja burki ta tsaya sannan ta waiga ta kalli wurin, bata kawo komai akanta ba sabida sam tama manta wacece ita a wace duniyar take kuma menene ma rayuwar gaba d'aya.... Direwa tai ta soma bin hanya da qafa batareda tasan inda ta dosa ba

A b'angaren huddy kuwa tunda labarin b'acewar mahaifiyar ta ya risketa seta kasa nutsuwa tabbas tasan yanayin yanda sukai baran baran awaya akan abinda uwar tagaya mata ta sanya anwa Manga da mahaifarta takuma san idan basuci nasara ba k'aik'ayine ze koma kan masheqiya, Tayi kukan abinda Ammyn ta tawa manga da ita kanta rashin mahaifa ai musibane, tanan ne take samun take fitar da cututtuka yanzu idan akace babu ita aita shiga uku, ganin haka ya sanya taje hargun me martaba bata b'oye masa komai ba se kuka take, yayi bakin ciki ya kira mahaifinta suka dunguma zuwa kaduna harsu Baban Manga, Mahaifin huddy yayi kuka tamkar wani yaro yace
Chapter 35 · 0% Book details