Sashe 26
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Menakeji hakannan a zuciyana gameda Aunty huddy,kaddai kishi!!!" tsaki taja tace "Banda haukana mata da mijinta" se kuma ta qare had'e fuska "Duk da haka ana shiga haqqina zancen banza suke tayi agaban yanzun ma wataqil tasan bashi bane take wani zancen bazata haqura ba,kar Allah yasa ta hakuran inna barshi ya koma ba sunana Mangan innoh ba haka kawai shekaru kusan biyar bana tare da miji tsabar ba Allah a ranta dan kwana biyar ma setamun bakin ciki,muguwa da ita" murmushi ya sub'ucewa Ali Abbas, yana mamakin Manga da masifarta ashe dai bata dena wawta ba har yanzu dama damuwane ya boye shirmen, kuma asarari ma take masifan kome jiddah tace mata oho... Tana juyawa wayan ya soma ringing da sauri taje ta dauka tana ganin huddy ce tai rejecting tama kashe wayan gaba daya a sarari takara cewa
"Jarabbiya nama fasa tashinsa bacci yaci breakfast kifi ruwa gudu,na ganki a agadaz yanzu tsabar love" ta bar dakin Fuu bayan ta ajiye wayar,duk a zatonta fa ita lallai bacci yake yayinda shi kuwa tana fita ya bude idanshi gaba d'aya dariya ta bashi yakoyi abinshi tamkar baida damuwar komai "Manga ikon Allah" ya furta asarari bayan ya miqe zuwa toilet,bayan yayi wanka yafito yana shiryawa,Manga kuwa ta gama shirinta a dakin datakai kayanta tana fitowa taga zuhair yazo gaisawa sukayi ta shiga ciki kiran Ali Abbas, tunkararta dakin yayi daidai da kiran da Ali Abbas yayiwa huddyn shi....
"Kai baby dan Allah a rage rigimar nan,ina wurin me martaba sarkin agadaz ne kakan Manga, yaya zanyi in daga wayarki" shine abinda taji yana fada,batasan me akace ba a daya bangaren tadaiji yayi dariya
"Baby akwai dan abinda ankeyi anan din, idan ma kinzo bazan samu lokacin kulawa dake ba, kiyi hakuri bazan wuce kwanaki biyar ba kinga yanzu har anyi kwana daya ma saura 4" shiru taji yayi can kuma ya soma rarrashi
"Haba huddy yanzu kuma senazo baqunta na nemi Manga anan, duk shekarun datayi a matana ban nemetaba se yanzu kuma nazo gidan sirikai, karki damu ruwan kozekai shekara ajikina bazan saukeshi ko inaba se a jikinki, d'an baba zanzo in zira miki" dafe qirjinta tae sabida abinda yace din,itaba yarinya bace ba, bakuma jahila bace da bazata gane inda ya dosa ba,k
Bata qare da wannan ba taji ya kuma cewa
"To naji na miki alkawarin harna dawo bazan kwanta da itaba, shimenan?" shiru se kuma taji yana dariya suna gaisawa da yaranshi, wani qololon bakin ciki ne taji ya taso mata zuciyarta taji tana wani rad'ad'i da quna,da qyar ta iya saisaita kanta, da sallama ta shiga d'akin tayi kyau matuqa, wannan ya sanya ya qura mata ido baya ko qyautawa...sanye take acikin atampha sampurin qirar holland me matuqar kyau asalin dinkin riga da zani aka mata amma sam hakan be hanawa surarta fitowa ba yayi daram ajikinta, kalar ta purple tayi matuqar karbar skin color dinta,yanda yake kallonta ita d'in ma shita qurawa na mujiya dama mana manga kanta tsaye take kallon mutane.... Gab dashi ta tsaya har suna jiyo numfashin juna tace cikin murya me sanyi,wanda yasanta kallo daya ze mata ya gano bata cikin nutsuwarta sam kuma tana qoqarin boye hakan,seda ta janye idanta daga nashi sannan tace
"Barka da war haka yaa Ali" Murmushi yayi ya sanya hannu ya tallafo hab'arta amma ga mamakinsa ta hanasu had'a ido dashi kuma sam qwallan datake qoqrin dannewa seda ya silalo
"Hafsat kuka kuma? Subhanallah menene ya sameki?" murmushi take qoqarin lallai setayi alhalin bazata iyaba kasancewar Allah ya halicceta da kishi me tsananin zafi balantana kuma dataji ana wa wata alqawrin ruwan maniyyi lallai wannan abin ya tokare a wuyanta ko a litattafan hausa bata tab'a jin irin wannan ba, ganin bazata iya daurewa ba yasanya kurin ta sanya wani kuka me ban tausayi ta fad'a jikinshi....be kawo aranshi taji yana waya ba se kawai abin yabashi tsananin mamaki yace yana bubbuga bayanta a hankali
"Subhanallah Hilwa,meyake damunki haka? Waye ya taba minke ne inji e?" bata d'ago ba haka bata ansashiba kukanta tayi me isarta shikuwa yanzu har mamakin Manga yakeyi yanda arayuwa take sanya abu qalilan arayuwarta....zame jikinta tayi ta soma share hawayenta juya masa baya tayi
"Yaa Zuhair yana jiranka a parlor,and also ur breakfast is ready" kallonta kurin yake taje toilet ta wanko face dinta ta dawo,bata ko kall8 inda yake ba ta juya kurin gaba daya part din ta bari zuwa sashen main house d'in hankalinta ya gama tashi dajin kalaman Ali Abbas badan komai se dan ganin datakeyi tamkar zaman dole yake da ita, kai tsaye part d'in wata qanwar mamarta ta wuce wacce mijinta ya rasu ta dawo gida da yaranta aka ware mata gun zama,suna matuqar shiri da Manga, acewarta manga tana matuqar kamanni da yarta ta biyu wacce dangin babanta suka hanata zuwa da ita anan.....kallonta Manga tayi tace
"Mama kin taba zama da kishiya wai?" kallonta maman tayi tana murmushi tace
"Acikin kishiyoyi ma ba daya ba,mesa kika tambaya?" sunne kanta tayi tana murmushi tace
"Mama banaso mijina yafi san kishiyata akaina, kokuma yafi kulawa da ita sama dani ni sam ji nake ma bana san kishiyar gaba d'aya kuma kwana kinnan na soma jin hakan" murmushi tayi tace
"Hafsat babu wata mace da namiji ze ajiye agidanshi batare dayana sonta ba,shi namiji baya zama da mace don yaranta macece take zaman gidan miji komai wuya sabida yaranta.....Duk yayinda amatsayinki na mace kika tsinci kanki acikin kishiyoyi ko kishiya toki sani bawai anfi sanki dasu bane sedai ki siwa kanki soyayya fiye data kowace mace ta hanyoyi kamar haka
*Yin Biyyayya tamkar ba gobe*
*Gujewa b'acin ranshi akomai*
*san mijinki fiyeda yanda zaki so kanki*
*Kiso yaranshi tamkar ke kika haifesu tsakani da Allah koda kuwa bakece kika haifesu ba*
*Jajircewa wurin tarbiyantar da yaranshi*
*Kare masa dukiyarshi koda baya nan*
*Nuna qwazo a saman shinfidarsa*
*Karki zamto me yawan kai qarar kishiya,yaranta ko kuma karar shi mijinki agidanku ko konasu*
*yawan adana sirrin mijinki awurin mutane*
*Iya tattali wa komai*
*Tsaftar jikinki,shinfidarki da gidanki baki daya*
*Danne kishinki akan kishiya koyaya kike jinsa*
*Karki kuskura ki d'aga muryanki sama da tashi*
*Alkunya...,yakasance saka idanki a nashi ze zamtone iya lokacin da kike tsananin buqatarshi yanda hakan ze zamto kullum sabo a wurinshi*
*Dagewa sanwar ki,ma'ana komai qanqantar cefane ki iya sarrafa shi yayi taste me ma'ana..*
"Inshaa Allah wannan kad'ai ya isheki makami,se uwa uba yawai ta adu'a da kuma ibada ako wane lokaci, zakiga soyayyar mijinki ta har abada,wanda ko mutuwa kikayi bazai fadi koman ki ba se alkhairi.....Hafsat se kirsa,karki kuskura ki nemi taimako awurin boka ko malami kedai kissar ki ta isheki da iya zama da danginshi cikeda girmamawa da qaunar juna,kuma lallai karki kuskura ki bari mijinki yaji warin baki ko na hammata kona Hq ajikin ki ba, babu abinda yake zubarwa mace qima awurin miji irin wari kowane iri ne kuwa, lallai ne a dire babin kunya alokacin kwanciya a dirje juna, ki kasance bazakiyi wankaba indai a d'akinki yake se tare dashi,banda raba kwarya da miji lallai aci abinci a tare, ki rinqa masa hira me dadi,kuma ki riqa masa labarai masu ban dariya, ki zamto me tsananin kuruciya agabanshi bazaki taba tsufa ba awurin miji 'yata, shagwaba kam kina zabga masa seya kasance idan kika soma seya zama soko agabanki,ina fatan kin gama haddace wannan ?" murmushi hafsa tayi tace
"To yanzu Mama ni idan ina wannan itama tanayi fa, Aunty huddy fa akwai tattalin namiji" murmushi tayi tace "Hafsat kije kiyi yanda babu wata mace dazata fiki awurin miji, idan dai baki fita ba tokuwa saidai kuje wuri d'aya" murmushi tawa Mama tace
"Mama na gode inshaa Allah zan kiyaye da komai ma" harta miqe maman ta riqo hannunta tace
"Manga A riqa turare kaya,kazalika ana turare jiki, wannan turarukan na wuta lallai sunfi qamshi da riqe jiki basa barin jiki sam,yanzunma zonan ba inda zaki se na gama had'aki da qamshi me dadi"....
Ali Abbas kuwa zuwa yayi waje suka gaisa da zuhair sannan yaje sukaci abinci bayan sun kammala suka fita gabaki daya,zuciyarshi a cure yana mamakin dalilin kuka Manga, wani time din kuwa idan ya tuna wawtar data rafka seyayi murmushi....
A bangaren Manga kuwa yau taga gata da gatnatawa,gabki dayi seda mama ta mayar mata da jiki tamkar turaren wutar siyarwa sabida qamshi ita kanta tasani tana qamshin dadi, ta kuma qudurta aranta seta yashe ruwan da Ali ke iqirarin kaiwa huddy,kuma seta gama wanashi kazalika seta tabbatar yayi sati biyu koma fiye a garin agadaz......
Wani wankan tayi ta sake turare jikinta da turarukan da mama ta bata tayi zaman tsuguno da wani turaren,sannan ta shirya ajikin wata rigar jallabiya kalar ja me santsi tayi matuqar mata kyau kuma ta kame ta asaman a qasanta a bude, dama ta kammala girkin rana itada hadimanta se wani murmushi takeyi lokaci zuwa lokaci, tana zaune parlor ta kishin gida suka shigo shida zuhair, qura mata ido zuhair yayi aranshi yace lallai Ali Abbas soko ne,wannan tsalaleliyar haka,wani kallo Ali Abbas ya wurga mata sabida ya kula da kallon da zuhair ke mata, ita kanta ta kula seta tsargu zuwa tayi daki ta sako hijab ta had'a musu abinci sannan ta bar wurin har lokacin da zuhair yabar gidan Ali Abbas se wani kumburi yakeyi, waishi ala dole kishi ita kuma ta kasa gane dalilin fushin, qwayar idanshi na daburtar da lissafin ta, kallanshi tayi bayan ta sameshi daki tace
"Yaa Ali lafiya kuwa na kula tun dazu kake cikin bacin rai" wani kallo ya wurga mata sannan yace tamkar ze daketa
"Ya kamata kisan ke matar aurece, ki qara zuwa wurin zuhair ba hijab koma waye ke hijab zakina fita dashi inba hakaba zakiga yanda zamui dake" ita sema yanzu ta gano inda ya dosa murmushi tayi tace cikin rashin damuwa