Sashe 13
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dukkkanin abinda yaron nan ya aikata arayuwa laifin nake gani, tarbiyar yara kacokam an d'aura ta akan iyayene mukuwa maza maza sabida nauyin ayyukan dake kanmu muka baku ragamar komai, haqiqanin gaskia kinyi mun sakaci da tarbiyar yaro kuma ni yanzu dagake harshi kun janyomin tozarci mafi muni na tabbatar wannan abin seya tabamun mutuncina a idon duniya, dakinja shi ajiki dole ne ya sanar dake damuwarshi koya nemi shawararki yanzu wannan haukan dayayi wa gari ya waya??" duqar da kanta tayi cikin b'acin rai lallai seta koyawa Ali Abbas hankali
"Me martaba dan Allah a gafarcemu,inshaa Allahu hakan bazata qara faruwa ba" murmushi yayi sannan yace
"Ke hafsatu sanar dani kanki tsaye zaki iya zaman auren dashi ko kuwa?" sadda kanta tayi qasa batace komai ba" daddy ne yace
"me martaba ni inaga abar Ali da matarsa tunda ya buqaci hakan, ita manga dama tanaso sanda akai auren ai" shiru me martaba yayi can kuma yace Baban Manga
"Malam Iro menene ra'ayinka game da auren erka da Ali?"
"Ranka ya dade inaga abar musu aurensu Allah shi kadai yasan ma'anar yin hakan" godiya sarki ya masa ita kuwa fulani tace
"Ranka ya dade ina roqon alfarma abani dama na hukunta Ali Abbas daidai da laifinsa,sabida ya cancanci hukunci gaskia" Murmushi me martaba yayi yayinda qirjin Ali Abbas yayi mugun domawa sabida yanda takira sunansa kanta tsaye yaune karonta na farko data furta kalmar ita kanta ta sani tun bayan da aka sanar mata sunansa, ya tsorata ainun da yanayinta ba kad'an ba, kasa daurewa yayi ya duqar dakai sosai
"Ummu dan Allah ayimun sassauci" banza ta masa,me martaba yace
"Kije kimai hukuncin daya dace dashi kowane irine injini, kuma hukuncina na gaba shine karka kuma zuqarmun nan koda gaisuwane she bayan shekara daya idan ka nutsu ka tariyo cewar addinIn Allah na tura saudia ka koyo ba wofintar da aure ba" kuka Ali Abbas ya soma yayinda kowa ya watse har me martaba aka bar shi shishi kadai a fada.....
*Bayan sati Biyu*
Har yanzu huddy babu wanda ya mata zancennan domin daddy yasan halin Amminta bata barwa Allah lamuranta, ko Ali Abbas be mata zancen ba ita kuwa bata nemi sanin komai ba........
Ali kuwa tunda aka gama wannan zaman rabon dayaga Manga koya samu wayarta, gabaki daya hankalinshi ya gama tashi, gashi baze iya tambayar fulany ba waneshi ma tunda bata amsa gaisuwarsa, idan yaje bangarenta ma bata fitowa,yakuma bincima an tavbatar masa Manga bata gidan......
A adamawa Manga nacan cikin dangin mahaifiyar Ali Abbas tana samun gata da kula na musamman, ba laifi tanajin dadin zamanta dasu........
Mom Nu'aiym
Kuyi hakuri da wannan se kuma gobe inshaa Allah..
[7/6, 8:24 AM] +234 813 124 3554: *HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Sadaukarwa gareki qawa ta gari Fulany saddy*
*Ina baran adu'arku mamana batada lafiya*
09
Zirga zirga Ammin huddy keyi tamkar me yunqurin naquda, gabaki d'aya hankalinta ya tashi jin wannan xancen da daddy ya gaya mata, tayaya ma d'iyar wulaqantacci irin su Baban Manga zata auri d'an sarki even so ma ace wai kishiyar erta, ina Manga tayi matsayin dazatayi kishi da Hudaisan ta? Ina ita ina matsayin likita? Wacece ita dazata yi wannan haukan? Wato ma cutar ta Manga keyi duk zaman da wannan munafukin mijn na huddy yakai Manga gidansa tanayi ashe zaman aure suke, Allah ne ma be bata haihuba kenan da yanzu ta haihu..."Wlhy indai ina numfashi baze tab'a yiyuwa inbar auren nan na su ya d'ore ba, sena ga bayan wannan mangar sena wulakanta rayuwarta sena sanya ta gudu da qafafuwanta daga Nigeria gaba d'aya, dangin ubanta da uwarta zata koma koma ta shiga duniya, da wanne huddy zataji a rayuwa?" kwafa tayi bayan data gama sambatunta tabar cikin dakin ta dauki wayarta ta dannawa huddy kira.....
" Amma ke dama huddy kinsan da wannan kika qura ido kika yi shiru? Sekace wata sokuwa mara hankali da wayo? Sekace bani na haife kiba, yarinya sakarya kawai mara wayau"
"To Ammi niya zanyi? Wannan qaddararmu kenan nida ita, tun anan na qara gane Allah shi karimun rahimun ne, saboda bantaba zata inda na sanya qafa Manga zataje ba,segashi wai itace uwargida yayinda nake binta abayan baya ma, Dan Allah Ammi nasan halinki karki soma shiga hurumin Allah wlhy niba ruwana, tunda har gobe mijina yana matuqar kulawa dani kuma yana sona ba iyaka, kimun adu'a akan rashin lafiyata domin ni ina ganin haske sosai a lamarin ina kyautata zaton cewan akaina za'a samu masu cutar cancer wacce zata warke" tsaki taja
"Nafi kowa sanin inshaa Allahu mutuwa ba yanzu ba, kuma indai cancer ne zaki warke sumul, abu daya nakeso ki gane shine wlhy indai ina raye sena raba auren manga da yarima, ke bakya ganin ma tamkar duk zaman da tayi a gidan ha'intar ki sukeyi?? Lallai ki kama kanki wlhy banza sokuwa wacce batasan ciwon kanta ba"
"Nidai Ammi bazan dena miki nasiha ba wlhy, kuma duk abinda zaki aiwatar indai danni ne kidena banso, sannan idan har bakijiba kika aikata wlhy nidai ba ruwana ko a wurin Allah" tsaki uwar tayi ta kashe wayar abinta...
A yola kuwa Manga ta soma shiga damuwa sabida kusan watanninta uku kenan, batasan ma'anar kawota yolan da akayi ba, gata dai cikin gata na musamman amma sam bata jin dadin gatan, wani yammaci tana zaune a d'akin matar data fahimci itace kakarsu Ali sabida yanayin kamannin dasuke da ita se kawai taji sallamar fulany, rungumeta tayi hadda shagwab'a ita adole se bayan sun huta sun natsa sannan fulany tayi kiranta da ban
"Auta nasan bakisan dalilin daya sanya nasa aka kawoki yola ba, nakuma sani bakisa dalilina na sanya ake ta miki gyare gyare ba,ki sani abu mafi farin ciki arayuwata shine samun labarin cewar ke matar yaro ce, bantaba samun farin ciki ba makamanci sanda naji wanda labarin, nasan zakiyi tunanin naso kaina da yawa ace duk abinda ya miki inaso ki koma masa amma ki sani na fahimci kece kadai zaki zamto abokiyar shawarar yaro, kece nake sakaran zaki daurashi akan turban danakeso duba da yanayin tarbiyarki da halayyarki ta kirki, ko tashin Ameer ina sane da yawan adu'o in da kike koyar dashi komai ya iya,daidai da toilet wannan bayajin dadin shigarsa se yayi adu'a bacci ma seyayi adu'a,ina sane da komai....ki sani Auta na dade ina burin inga an raba aurenki da mijinki daya bata in sanya Ali ya aureki koda bayaso, yanzu danasan ke mallakinsa ce bazan yi wasa ya rasa uwar 'ya'ya ta gari ba, hikima ta kawoki tanan shine domin dalili biyu, na farko inaso ya d'and'ani azabar da kika d'and'ana daya barki wannan shine hukuncin daya dace dashi domin kuwa hadimansa da huddy sun tabbatar mun cewa ko abincin kirki baya iya ci...na biyu kuwa inaso ne kisha gyara matsayin ki na matar Yarima be kamaceki ace kije masa hakan ba ya dace ki fito ajinin sarauta sak....zance na gaba kuma inasone asha shagalin bikin babu qaqqautawa ina fatan zaki bani hadin kai" Sam Manga ta tsani Ali amma yata iya uwarta dole ta kalleta tace
"Allah ya saka da Alkhairi Ummu na, Allah ya barmunke yanda duk kikeso a wurin auta hakan zanyi inshaa Allahu" rungumeta ummu tayi sannan ta ciro wani zobe dake hannunta ta sanya mata ta kuma zare wani a warwaraye guda biyu ta sanya mata tace "Wannan tsarine dan Allah ki kasance sanye dasu akoda yaushe kuma ki riqe Allah daa yawan Adu'a da azkhar safe da yamma kinji" jinjina mata kanta tayi alamar gamsuwa
"Nanda sati biyu zan turo mota zaki koma sokoto" murmushi tayi
"Ummu dan Allah ki tafi dani" hannunta ta riqe
"Auta Yola bata miki dadi ne?" murmushi tayi
"Ba haka bane Ummu na kusa dake nakeso na ganni ai"
"Auta sati biyu ai kamar gobene karku damu abinda akeyi ne ba a gama ba anan din ki kwantar da hankalinki, Nima kuma zan kwana biyu anan tukunna".
*Sokoto*
Yaro na sani lallai bakasan inda nakai Manga ba, kuma kasan nayine sabida na hora ka akan danyen hukuncin daka aikatawa yarinya, sam bakaiwa kanka adalci ba kuma ka tozartar damu da kanka ma, bazan iya doguwar magana dakai ba amma zan sanar dakai abu daya
"Manga zata dawo nanda kwana daya, kuma inaso a shirya kuje da ita dubai amata siyayya, sannan idan kun dawo lallai ashirya bidiri daidai da yayan sarauta akuma wadata ta da kayan gida masu kyawun gaske,wannan guess house dake samaroad amar gyara me kyau arkilla ta mata nisa gaskia banaso, idan zaku tafi dubai kuje da huddy itama ka sauya mata nata kayan gidan, ka kuma mayar da ita gidanka na Arkillah badan komai ba sedan ita tanada wayonta kuma ta gama mallakar hankalin kanta sosai,kaji tsoron Allah yaro kayi adalci tsakanin matayenka guda biyu, kayo halin mahaifinka domin shi sam ba macuci bane yanada adalci" godiya sosai ya mata kanya bar wurin
*Yola 2 sokoto*
A hanyar su manga na zuwa sokoto daga yola gashi tafiya ce me nisan gaske ta kwana d'aya, cikin dare wuraren 3 suna bacci yayinda driver ke tafiya kawai sukaji harbi, a firgice manga ta tashi ta tashi tsohuwar dasuke tare,salatin driver sukaji sannan sukayi parking a hankali, motocine en fashi suka tare sunfi qwara ashirin, daga nan aka soma operation nacin zarafi, Raping en mata sukeyi yayinda suke suke harbe ilahirin mazan dasukayo tukin bayn sun karb'e kud'ad'en hannunsu se wanda Allah yasa beyi gaddama ba ake bari, sun kusa sokoto ma sanda abin ya faru dashi, tashin hankalin driver din befi seda yarima ya sanar masa karsu taso da tsakiyar dare ba, lallai su kwana a kaduna su taso da asuba, ya gama gigicewa sanda yaga an wurga Manga cikin motar en fashin nan, yanaji yana gani itada wasu en mata uku aka tafi dasu, zaman dirshan yayi yana kuka, ga sauran mutane sun saka en uwansu da aka harbe agaba suna kwasar kuka, da qyar ya lallab'a tsohuwwar dake tare dashi suka hakura suka kamo hanyar sokoto....