Sashe 31
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Yaa Ali wlhy zafi nakeji" Miqewa yayi "Duk sanyin AC n nan kice zafi manga kodai bakida lafiya ne?" shi be gano cewar wai zafin qasan ta take nufi ba, sabida basu haka sosai da huddy ba, juyawa tayi kurun ta soma tafiya a hankali zuwa d'akinta bayanta yabi ya riqeta suka ci gaba da takawa a hankali har d'akin nata kwanciya tayi sannan ta lumshe idanta tace
"Ka kiramun Mama dan Allah, maman Amrah" zazzab'inne? Ko asibiti dai zamuje?" girgiza masa kai tayi alamar no "Maman dai zaka ce 'yar china ta kiramun" beyi musu ba ya juya koda yaje waje ya tarar hudaisa ma bata ci komai ba ta duqar da kanta saman table din dining din tana tunani zece ko kuka, 'yar chinan ya soma nemowa ya aiketan sannan ya juya ya dagowa huddy kanta,ba kuka takeyi ba amma idanta yayi ja sosai
"Baby menene ko kema bakida lafiya ne?" lumshe idanta tayi amaimakon haushinsa datake ji yanzu kuma seta soma jin wani qaunar sa na qara ratsa ta wannan kallon dayake mata ta hango qaunarta sosai a idansa,ta kuma hango damuwa qarara a fuskarsa yanda ya dame fuska
"Ba komai bacci nakeji sosai shisa, jiya ciwon kai ya hanani bacci yanzu kuma naji sauqi se bacci danake ji" sam be yadda da kalamanta ba ya sani sarai tana cikin damuwa da kishin wahalar data d'auka ta d'aurawa kanta
"Allah ya baki lafiya kije ki kwanta tam, Manga ma ba lafiya zanje na kira mama ta dubata,na kasa gane meke damun ta" wani haushi taji ya bata tace
"Amma Abbin Ameer duk kwanakinnan dakayi a agadez baka tashi mayar da Manga maceba se ina nan, sabida kurun ka shirya tozartar dani kuma shine ku duka biyu kuka daddage kuke d'aga murya sekace wani abin shagali, kasani kishi gaskia ne kuma inada zuciya bawai karya nake ba, bayan duk abubuwan da kuka aikatamun sekuma kunzo nan kun nunamun kun yi kwanciyar farko?" wani haushi yaji ta bashi yasani label ta musu abinda yafi tsana kenan arayuwar sa asa masa ido, qanqance idansa yayi cikin tsananin b'acin rai yace
"Hudaisa dukkanin wasu halaye da suka saka ada bana qaunarki sune kike qoqrin dawowa dasu yanzu, ki sani wlhy bazan lamunci wani rashin kirki daga wurin kiba, sanin kanki ne ina miki so na haqiqa daba kowace mace ke samun irinshi daga wurin mijinta ba, naga alama kina so ki janyowa kanki inji na tsaneki wlhy, ki kama kanki mu zaina lafiya dake,ki barni in qara sanki akan wanda nake kikace haka zakici gaba dayi zaki ga mummunan halina dabakisan dashi ba ada" shiru tayi kurun tana kallonshi har Mama tashigo b'angaren da saurinta, wurin mama yayi koda be santaba sosai
"Tana d'akin ta bansan meke mata ciwo ba" wuceshi mama tayi tabi bayan 'yar china zuwa d'agin, manga sarakan raki tana ganin mama ta sanya ihun kuka wai zazzab'i takeji maman dai bata yarda ba tace ta tashi suje b'angarenta seda aka riqeta yanda take tafiya kadai ya sanar da mama cewar yaune ranar farko da wani ya santa matsayin 'ya mace, kai tsaye bagaruwa ta had'a ta zuba ruwan khal ta sanyata sit bath, a haka bayan ta gama ta sanyata akan kujerar er meduguri er tsuguna ta mata me rami a tsakiya ta sanya mata kanunfari bushahsen garin lalle ta turara mata su, bayan nan aka had'a mata madarar tsarki ta na tsarki dashi akai akai, bata bari ta koma d'akinba se bayan kwana hud'u zuwa,zuwa wannan lokacin har Ali Abbas ya shirya da hudaisan sa sun dawo normal,abu d'aya ke damunshi rashin Manga tun ranar be qara ganin taba kuma harga Allah yana buqatarta a kusa dashi sosai.......
Mama da kanta ta dawo da Manga b'angaren zuwa wannan laokcin suna shirin juyawa Yamai ma sabida fad'an da me martaba mahaifin Ali Abbas keyi cewar besan zaman da suke a garin ba sun dad'e....
Tunda Manga ta dawo take tsoron Ali Abbas, hudaisa kuwa ta dawo wata iri tun dawowar manga bata ma magana sosai, ranar da dare Ali Abbas yaje d'akin Manga koda yazo ai haraka kuka ta sanya masa wiwi akan bataso da zafi, haka ya lallab'a abarsa harya cimma burinshi a yanda yaji tamafi masa waccen ranar dad'i sabida yaji se wani launin qamshi gabanta ke fitarwa ga wani sulb'i naman wurin ya cicciko sosai, washe gari ya tasheta atare sukayi wanka suka dawo d'akin kallonta yake cikeda so da qauna
"Hilwa Yauba zafine hala?"Tafukan hannayenta biyu ta saka ta rufe fuskarta tana dariya, sunkuyowa yayi daidai fuskarta yace
"Yaa Ali da dad'i,koba haka kike fad'a ba yanzu kuma zaki wani rufe mun fuska na gulma bayan kin gama ihun da dad'i yanzu zaki rufe fuska" dariya tayi ta shagwab'e mai fuska
"Allah ni yaa Ali bance komai ba" dariyar shima yayi yace
"Idan kuwa kika qaramun sambatu sena bige miki bakin mu huta kawai" dariya ta bushe dashi batai magana ba dai, haka sukaje dining bayan sun kallama ya kallesu su duka
"Huddy ke gobe zaki wuce Nigeria sabida aikinki kwana bakwai kikai anan, ke kuma manga ki shirya zamu wuce yamai har su mommy gobe inshaa Allahu" kallonshi manga tayi har idanta ya cicciko
"Kuje Yamai abinku nidai Aunty huddy zanbi Nigeria d'in kanku qaraso" girgirza mata kai Ali Abbas yae a fakaice bayaso huddy ta gano akwai matsala taja bakinta kau ta tsuke amma, lokaci d'aya taji hankalinta ya gama tashi ainun..... Hakan kuwa akayi washe gari suka shirya kowa ya kama inda zashi cikin tafiyar yamai harda me martaba sarkin agadaz da ummu da mama da kawu Bala.....
Sun samu tarba me kyau se bayan la'asar suka zauna fada dukkaninsu,an gayawa me martaba mahaifin Baban Manga komai game da dangan tamar dake tsakanin su Manga da su Ali, se bayan ya gama jin komai yace
"Idan na yanke hukunci bana sauya magana ta, yaro yaci zarafin jinina kuma bazan tab'a lamun tar wannan auren, ko bayan raina ban yafewa wanda ya sake mayar da auren su ba" mamakine ya bayyana a fuskar daukacin mutanen, banda sarkin yamai yasan halin abokinshi da kafiya
"yallab'ai wannan karan kam gaskia bazan bari Herfsatou ta shiga wannan yanayin ba Aliyou yana san matarshi ina kula da duk wani mostin su akan juna tun zuwansu agadez, gwara tun wuri abaiwa zuciyoyi hakuri sabida nikam bazan sake aikata kuskuren damukayi abaya ba" a fusace ya miqe tsaye
"Zanga wanda yakeda ikon yimun yanda banaso, wlhy bazan lamun taba sam!! Dolene se an raba musu aure,ko uban Alin yaxo zan nuna masa qarfin mulkin danake dashi,ko kaine Audu wlhy sedai kotu ta rabamu dakai,amma Manga bazata komawa auren Aliyou ba,yara mara tarbiya dan iska" miqewa shima sarkin yayi suka soma banbami seda aka basu baki daganan aka dage taron se zuwa gobe idan zuciyoyi sun huta, Sarkin yamai ya shirya idan ma yaqi yarda goben ze nuna masa amincewarsa daganan ya sace Manga ya baiwa Ali Abas su gudu Niger suma bar qasar shiya sani, yayi da shi kuma nashi qudurin daban domin kuwa cikin dare yasanya gautawa suka arce da mNaga zuwa gidansa na hutawa inda za'a bata tsaro na musamman harse wannan shegen yabar qasar tukunna ta dawo........Manga kam koda ta farka ta ganta kewaye da bayi mata waje duk tsaronta maza keyi se kuka ba qaqqautawa.
Wayewar gari aka tashi ba manga sarki yaqi saurararsu akan su kawo takardar sakin Manga koya kawo musu sammacin kotu!!!!!
MoM Nu'aiym
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Sadaukarwa gareki qawa ta gari Fulany saddy*
24
Ganin Ali Abbas na neman zaucewa ya sanya sarkin agadez yayi gyaran zama cikin hikima
"Tabbas kuwa nima na goyi bayan ka, gwara a raban auren nan a yanda na kulama ita kanta bason yaron take ba dole ake mata, sabida haka kai Ali Abbas tashi maza muje ka rubuta mata takardar ta kowa ya huta" da sauri Ali Abbas ya kalleshi yana mamakin kalamanshi seya hango yana mai da ido sadda kanshi yayi qasa yace
"Dan Allah kumun rai wlhy manga ce rayuwa ta,namuku alqawarin zan kula da ita fiye da yanda zan kula da kaina, zan sota fiye da yanda zanso kaina, zan qaunaceta fiyeda yanda zan qaunaci 'ya'yan dana haifa da ciki na,dan Allah ku barni da Manga wlhy matana tana sona" miqewa sarkin agadez yayi
"Babu wata magana sarki me adalci ya gama yanke hukunci, muje masauki na baka biro da takarda kurun,kuma uku zaka rubuta sabisa ka sani ba gyara har abada" sarki kuwa dad'i ya gama kamashi se murmushi yakeyi ya miqe shima yace..
"Naji dad'i matuqa daka fahimceni Aminina wannan yaron sam baya qaunar jinin mu,sabida haka na barka dashi lallai ya rubuta ya aiko nan da kwanaki uku kona kaishi kotu niba ruwa na ka kuma sani" miqa masa hanni yace
"Bakada matsala kurun ka tsame hannun ka barni dashi,ai Ali Abbas jinina ne sabida haka lallai zan tilastashi ya sakar ma jikar ka" kallonshi yayi sabida lokaci d'aya yaji maganarshi tazo masa da alamar harshen damo yace
"Haba Abokina? Yazakace jikarta kuma? Jikar mu dai ko?" murmushi yayi cikeda takaici yace