Sashe 32
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Gani nayi Hafsatu Manga nance masarautarta ta uba, sannan Ali Abbas bashida alaqa da kowa a gidannan dani yake da alaqa, naga kuma kamar yanda zansa ya sake maka jika haka kaima zan daura maka wani nauyin na sanya Ibrahim ya sakar mun yarinyata kaga kenan Manga na hannunka ubanta yana hannunka sun dawo masarautar su, Innoh kuma dama wahalar datash ta isheni har aikatau duk a sanidiyar muzgunawar d'anka ya aureta bayaso, kaga bayaso ya saketa kazalika Ali Bayason Manga ya saketa duk abinda Manga tagani abinda ubanta ya aikata ne ake maida masa abinsa, sabida qiyayyar Innoh yabar qasar nan dan kawai a nuna masa kuskurensa shisa tun a duniya kaga mijin 'yarsa ya mata basaja sabida qiyayya, shiya bar gida da kowa da kowa nasa yayinda surukinsa ya gudu yabar masa er tasa agida, shin wanene yake girbe abinda ya shuka anan?? Shine ko itane?" zufa ce ta soma karyowa Mahaifin Iro yasani kaf Niger republic babu wanda ze baiwa d'anshi auren 'yarsa a yanzu irin wannan mugun abin daya aikata kowace masarauta tasan ya gudu yabar garin akan anmasa auren dole gashi shi kuwa daya baiwa Iro damar auren talaka gwara yaga gawar Iro
"Yanzu Aboki irin rashin karar dazaka nunamun kenan baka kojin kunya ta? Yanzu dama ashe akwai ranar dazata zo ka nuna baka kaunar j8nina? Lallai kazo da wata magana kuma inshaa Allah Iro baze saki Inno ba har abada" mahaifin innoh kurun soma tafiya yayi yayinda dukkanin wanda yazo dasu suma suka miqa harya kai kofar barin fada yace
"Nanda kwanaki uku zan aiko da takardar sakin Manga, amma da sharad'in senaga takardar sakin Inno nanda kwanaki ukun, duk wanda ka aika yakai takardar inshaa Allah namaka alqawarin shine ze dawo da takardar sakin Manga ya kawoma" zufa se keto masa yayinda Baban Manga hankalinshi yakai maqura wurin tashi, shi akeso akashe anan ga mutuwar aurenshi da macen dayake ga harya koma ga Allah baze tab'a samun nagartacciya irin taba, ga kuma mutuwar auren ersa mafi soyuwa agareshi!!!! Haka suka fice batare da Baban Manga ya koda motsa ba, mahaifin shi ya mayarda dubanshi zuwa ga reshi yace
"Kayi hakuri zansan yanda za'ayi na karbo takardar sakin Manga batare daka saki Innoh ba, ka sani wlhy bazan bari su lalata ma rayuwa ba so yake ka auri er talaka in shiga uku na, yasani tunda ka gudu da mace babu wacce zata sake aurenka daga wata masarautar har abada, nize b'atawa suna ya sanya jinina ya auri er matsiyata yayi kad'an kuma" qurawa mahaifin nashi ido yayi,amma ya kasa furta komai aranshi yake mamakin hali irin na mahaifinshi wato shi sam beji wa'azi ba haryanzu beyi karatun ta nutsu ba, duk wannan abin daya faru beyi realizing cewar ya aikata mummunan kuskure ba, aranshi yace wannan karon sam bazan lamunci wannan rashin adalcin daga wurin mahaifina ba, a zahiri kuwa miqewa kurun yayi yabar fadar gaba d'aya batare dayace kanzil Ba....
Kai tsaye jirgin sha biyu suka hau zuwa yamai, Ali Abbas kansa ya masa zafi, ya kasa gane inda dukkaninsu suka dosa,menene kuma ze sanya yarjejeniya tashiga cikin wannan maganar, manganshi akeso a had'awa zafi biyu lokaci d'aya akashe mata aure kuma akashe na uwar ta, yanadabyaqinin yanzu manga tasoma sansa ba ma kad'an ba, yana wayannan saqe saqen har jirginsu yayi landing a yamai.....
*Ina labarin Manga*
Kallon kowa take da mamaki ta sanya wata baiwa ta mata kiran wani daga cikin dogarawan dasuke tsaronta
"Tambayar ka zanyi kabani amsa kai tsaye menene ya sanya aka kawoni nan kuma mesa aka kawo ni nan d'in?" sadda kanshi yayi qasa yace
"Ranki ya dad'e duk wanda kenan babu wanda keda masaniyar mesa aka kawoki nan, andaice mu tsareki tsaro me kyau karmu barki kije nanda can inji me martba" gyad'a kanta tayi cikeda gamsuwa da bayaninsa ta fahimci inda zancensa ya dosa,gyaran zamanta tayi tace
"Lallai kam da gaske me martaba nasona da hutu, tonan wane unguwa ne? Kallonta yayi bayaso ya sanar mata asamu matsala se sadda kanshi yayi qasa, ta gano baya so ya sanar mata setace
"Jeka abinka nasan zezo shise sanya a sanar dani ai" juyawa kurun yae, ita kuwa se hawaye shar, kallon akwatin kayanta tayi lokaci d'aya ta sak8 wani lallau san murmushi ta kalli hadimar dake d'akin tace
"Ki bani wuri bana san damuwa idan ina buqatar wani abin zan kiraki" ficewa tayi sumsum ita kuwa ta sauka da hanzari ta zuge zip din akwatin kayanta ta soma bincike, qaramar wayarta ta zaro wacce tunda sukazo ta ajiyeta sabida yanda idan takira ummu a Niggria ake zuqar katinta, Murmushi tayi sanda ta kunna taga cewar akwai caji a jiki, zuwa tayi ta datse qofar d'akin sannan ta dawo ta zauna kallon allon wayan take ta kasa tunano Number din Ali Abbas babushi a wayanta katin baze isheta ta kira ummu hartace ta sadata da Ali Abbas ba, runtse idanta tayi ta bude se yau take ganin wawtar ta ta qin haddacw digit din mijinta, Flashing tawa ummu dake can cikin tsananin b'acin ran cin kashin da aka musu, amma Mahaifin Innoh ya sanar musu hikima ce yanda yayi sabida me martaba baze tab'a bari Iro ya saki innoh ba,sabida kowa yasan yabar gida ba wata masarauta dazata baiwa iro aure shi kuwa baya had'a kanshi da talakawa, yanaso ne ya nuna masa kuskurensa.....tana dubawa taga Manga ta kira back da sauri dama tayita kiran number dinta bata shiga
"Ummu naa inasan nabar nan gidan ban gane me ake nufi da ajiye anan ba"
"Ki nutsu Auta gayamin kina ina yanzu?"
"Ummu nima ban sani ba wani gida kurun na farka na ganni ga gardawa da hadimai mata sunfi 30 a gidan hadda akwatin kayana, aciki ma na dakko wannan wayar tawa dana ajiye dan banga babban wayana ba"
"Tou ki saurara kiji,kakanki ne ya sanya aka b'oyeki sabida yanaso ya sanya lallai ALi Abbas ya sakeki, toki sani bazan iya haqura ba, bazan lamunci tarwatsewar rayuwar ku ba sabida haka nawa me martaba waya zezo gobe inshaa Allah, ki nutsu idan kakan naki yazo ki nuna masa sam ke bazaki komawa Ali Abbas ba, kema bakya so dama tsoro kike ji yanzu kuma tunda kinada gatanki abi miki haqqinki, zakiga ze saka a dawo dake cikin mutane ki nuna masa aje koma inane ke bazaki koma ba, ni kuwa kinga idan an kawo ki zansan yanda za'ayi in sace ki zuwa Niger dan na gano seda haka....."daganan ta kwashe komai na yanda akayi da mahaifin innoh dana baban manga ta sanar wa manga ta qara da cewar
"ko yanzu hankalin shi a tashe yake sabida bayasan sakin, kina addu'a kuma ki kula sosai kar wani yaga wayar hannun ki mu kasa gaisawa, zan saka yaro ya kiraki nanda mintuna biyar nasan kina buqatar hakan" da sauri tace
"Sosai Ummu,sosai nakeso inyi magana dashi ince ya kwantar da hankalin shi indai nice bazamu rabuba da yardar Allah" nisawa ummu ta qarajin tausayin su matuqa ta qudurta a ranta se inda qarfinta ya k'are.....
Manga na nan kwancen sega kiran Ali Abbas, dama kuma ta saka wayanta silent sabida tsaro, lumshe idanta tai tamkar yana ganin ta sannan ta sauke ajiyan zuciya datajiyo shi shima ya sauke fiye da nata kan yace komai ta soma kuka
"yaa Ali amma seda nace dakai zanbi Aunty ka barni na taho nan dabasa sona sam,yanzu gashi sun datse ni a wannan gidan sun hanani in ganka kuma nayi kewarka fa" ta qarashe maganar tana sheshekar kuka"
"Karkice zaki mun kuka mana Manga na, zaki qara d'agamun hankali ne fa,kinsan banasan b'acin ranki ko nan da can dan Allah ki kwantar da hankali, idan kikai yanda ummu tace qasar Nigeria ma bazani dake ba, Madina zan koma dake da zama gaba d'aya inda bame takurawa rayuwar ki kinji" shiru tayi ta tsagaita kukan tace
"Toni kamun labari bana jin dad'in komai kai kawai nakeso in gani" murmushi yayi ya soma mata wasa seda ta saki jikinta.....
Washe gari kuwa sega Shinan yazo da kanshi me martaba, cikeda da dabara Manga tagama ce masa batasan Ali Abbas bazata koma ba, ita koda ma su inno zasu koma nigeria bada ita ba dad'i kamar me ya dinga zabga mata albarka ya dauketa suka koma ainahin gidanshi...... Ba jimawa sarkin musulmi yazo daga sokoto da kanshi, en yamai ma sun qaraso aka zauna meeting akai akai yaqi amincewa da maganar su, haka aka kira ganin be yardaba ya sanya itama tace bazata koma ba, haka taro ya watse rayuka ba dad'i....Abinda be sani ba Manga daga fadar shi masarautar ta bari gaba d'aya ba tare da kowa ya sani ba, kai tsaye batare data dauki kayanta ko daya ba se wayarta babba da qarama da caja da jakar hannu.....tasha taje ta hau mota ta wuce Nigeria gaba daya abinta,message kurun tawa Ali Abbas akan tana hanyar Nigeria.....
Mom Nu'aiym
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Billy Galadanchi*
*Sadaukarwa gareki qawa tagari Fulany saddy*
25
Se washe gari su Ali Abbas suka bar garin gaba daya tare da me martaba, yayinda sargin yamai se masifa yakeyi akan sune suka sace Manga babu wanda yabi ta kanshi har Baban Manga suka had'o ba sallama suka sake baro masa gidan wannan karon baban Manga ya saka a rayuwarshi baze qara waiwayar gidaba ya kula sam mahaifinshi baze tab'a canjawa kuma yana shirin wargaza masa rayuwarshi data zuri'arshi baki d'aya,kuma mahaifin innoh ya bashi goyon baya a sokoto ya siya musu gida sannan yace tunda can Allah ya qaddari zaman nasu yaja jari abinsa yayi kasuwanci......
Kallon kallo aka tsayayi tsakanin huddy da Manga bayan da Manga ta isa sokoto,
"Aunty huddy ina wuni?" shine abinda ta furta bayan da taga kallon bame qarewa bane,wani sheqeqe huddy ta kalleta ta zubar sannan tace