Sashe 29
Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kiyi hakuri Manga bance bakiji abinda na fada ba amma ki sani sabida kurun na huta ne da rig8mar mata, ki yarda dani bekai zuciyata ba sam,banida burin daya wuce in kyautata miki in biyaki dukkanin bashin haqqin ki dana d'auka,Hilwa idan kikace zakimun haka baki damar wanke tarin laifukan dana aikata gareki ba, ke kanki shaidace banida macen danakeso sama dake kodan wannan kya sassauta mun wannan hukuncin, bana so ki dauki maganganuna a matsayin yaudara ko kuma sabida inada sha'awarki nake miki dad'in baki wlhy sam bako d'aya kece muradina Manga banida wata sama dake" kallon nutsuwa take dire masa harya kai aya,cikin murmushi tace
"Amma menene hukuncin mijin daya hana matarshi cin breakfast har 9 na safe" dariya yayi ya dauketa cak
"Ba laifin sa bane rigimar matar ne yayi yawa ai" suna dariya suka fita be direta ko ina ba se dininga,da kanshi yabata abinci taci sannan yaciyar da kanshi suka koma kallon TV.....
Daren dayazo kuwa Ali sam be nemi manga ba yasani sarai bawai yarda zatayi dashi ba, dan kanta ta kawo kanta be gujetaba sunsha wasanninsu sannan ta zame jikinta daga nasa ta rufe da duvet ta juya masa baya, yau kam manga waninirin azababben desire takeji har qasan ranta, taso sosai Ali Abbas yaci gaba da koda yi mata wasannin dayake mata ne amma ya mata banza, sunfi awa biyu idansu biyu kowa na zatan dan uwansa yayi bacci, itace taje tayi wankan tsarki tazo tazauna busar da kanta tasowa yayi a hankali yazo ya tsaya mata aka yace
"Manga wankan me kikayi acikin daren nan" kunya sosai taji amma seta dake tace
"Kawai haka nayi sha'awar yi" murmushi yayi yace
"Amma har wankin kanma se cikin dare zakiyi" wannan karon yasoma bata haushi ta juyo gaba daya ta fuskanceshi
"Ka soma aikin jari dane wai nikam yaa Ali? Ka soma damuna fa" murmushi yayi ya wuce toilet koda ya dawo batanan tabar d'akin gaba d'aya.....
*Bayan kwana biyu*
Kallon kallo aka tsayayi tsakanin Manga da huddy bayan dirarsu qasar Niger itada ummu, da jirgi sukazo wannan ya sanya su manga sukaje tararsu, bata zata tare da huddy suka zo ba, da qyar ta qaqalo murmushi sabida yanda taji qirjinta na dokawa
"Aunty huddy sannu da zuwa" murmushin ta sakar mata itama
"Yauwa Manga ya gida da qasar kuma" murmushi kurin tayi bata bata amsa ba sabida yanda jikinta ya mutu, ummu na shiga mota huddy da Ali Abbs sukai hugging juna, sannan da kanshi ya sumbaceta a goshi da sauri Manga ta kawar da kanta daga dubansu motar Ali Abbas suka shiga dukkansu yayinda ummu tabi driver shike tuqi yayinda huddy ke zaune agaba...manga na baya se cika take tana batsewa anzo da ita agabn mota gashi daga zuwan Huddy har an kaita gaba ita ta dawo baya.....bamewa wani magana har suka isa gidan.......
Se da dare yayi Manga na b'angaren su kurin taji knocking,wazata gani ba Huddy ba da luggage dinta a hannun hadima, kasa matsawa tayi su wuce seda huddyn tace
"Me martaba ne yace nazo nan sashin gun Ali Abbas" wani baqin cikine ya tarnaqe Manga da qyar tace
" 'yar china ki kaita d'ayan d'akin dame me amfani dashi karta takura" suna shigowa parlon huddy tace
"Manga amma naji ance zuhair baya nan gidan mezai hana naje gun Ali abbas kawai ba amfanin rarraba d'akunan ai inaga" wani kallo Manga ta wurga mata sannan kai tsaye tace
"Kowa da d'akinshi anan Aunty huddy, nima ba d'aki d'aya nake sharinga dashi ba" gyaran tsayuwa huddy tayi
"Inaga tunda yau nazo ya dace ace na k'arb' girkin tunda kin kwana biyu kinayi bana nan, shisa nace ba amfanin raba d'akin tunda kayana bamasu yawa bane" haushi dukya ishi bama kara a lamarin, idan tayi hakuri ai idan lokacin kwanciya yayi dama bame hanata zuwa gun mijinta amma wannan haukan har ina,manga bata qara Managa ba tadai nemi wuri ta zauna...Ali Abbas da kanshi yakirasu parlor ya kalli Huddy tace
"Hudaisa kece babba, sabida haka ki sani bazan raba kwana anan garin ba,semunje gida Nigeria kowa harni ku riqa kwana a d'akuna daban daban tunda kowa yanada nashi akwai yalwantar d'akuna amma nan matsayin baki muke har manga bazan so hakanan ba" turo baki tayi..
"Haba Abbi Ameer,yaushe rabona dakai indai za'ayi adalci,ba wani abu acikin raba kwana, nidai kasani gaskia ina buqatar mijina"
"Haba baby ki fahimceni mana,nan fa ba gida bane ba"
"kurun dai kace baka buqatana,ni zaka tauyen haqqina sabida bakasan ya nae misaing mijina ba" miqewa manga tayi cikin fusata
"Yaa Ali wannan maganar inaga tun farko be dace ni a sakoni aciki ba, indai ba wani abin ake nufi ba nason aci zarafina, kurin kuje kuyita kwanciyar meye aciki, shekaruna biyar ina matse k'afa sabida bansan dad'in mijiba, yanzu wanda suka san dad'in juna sunzo suna magana bandaida anasan cimun zarafi meye na kirana kune can ku qarata ni nan b'angaren ma zan bar muku" tayi hanyar waje da sauri Ali Abbas yaje ya riqota ..
"Haba Manga menene ma'anar hakan kuma?" warce hannunta tayi,yayinda huddy ke dariyan jin dad'in ta had'a fad'a dama haka ta shirya, se yanzu ita kanta ta fahimci tana tsananin kishin mijinta bazata barsu suyi zaman jin dadi ba ta qudurta
Masu karatu shin aganinku watafi gaskia? Anya Ali abbas ze iya da rigimar matanshi kuwa? Menene makomar wannan zaman kishin? Shin anya Manga batayi saurin manta halascin huddy ba kuwa? Anya manga batayi saurin nuna jin zafiba? Kodai tafisu gaskia shekaru biyar faa ba kwana biyar bane sam!!!!!
Vote! Vote!! Vote!!! Plsssss en wattpad kun iya karantawa amma bakwa voting mesa????
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Billy Galadanchi*
*Sadaukarwa gareki qawa tagari Fulany saddy*
*Kota yaya zan soma kwatanta kirkinki agareni pheey? na sani alqalamina ma bashida qarfin daze iya rubuta yawn alkhairanki agareni,Allah ya saka miki da alkhairi ya sanya alkhairi da albarka me tarin yawa arayuwarki*
22
Har manga ta juya ta hango yanda huddy ke murmushi seta juyo gaba d'aya ta had'e jikinta da nashi wuri d'aya,sumba ta manna masa a goshi sannan tace tana riqe da hab'arshi
"Amma Boo kasan baze yiyu mu shiga hakkinta ba ko, kwana na nawa dakai? Idan dai ba rigima kakeso kamun ba kuma kasan yanzu banida maganin qishirwarka yana hannun Aunty huddy,nayi qoqarima kasani fa bawai sabawa nae ba amma haka nake daurewa,yau kuma Allah ya qwace ni seka zo da rigima,dan Allah ka ka tausayamun" tsororo yayi yana mamakin sauyawar akalar zancen lokaci d'aya ya gano wata wutar takeso ta kunna masa
"Amma manga dukda haka cikin gidan zasumin wani kallo ida.....bakinta ta had'e da nashi ta hau tsotsa tayi 1mnts tana aiki d'aya shiko yakasa komai kurun dai ya riqo qugunta ne, sakeshi tayi tana murmushi
"Nasan wannan zakafi missing, ga shinan na d'an baka, yau Allah ya qwaci bakinnan nawa, da kake kwana kana dirxa" murmushin dai ya sakar mata ya gano ta rigada ta gama da matsalarshi hannunshi ta riqo
"Kayi hakuri na kwana a d'akinnan,bandani dakai se kuma huddy waye zesan an raba mana kwana, kaje ka bata haqqinta datake ta magana akai, sanin kankane cewar babu macen dazata had'a jiki dakai taso kuma ku rabu koda na wuni d'aya ne, banaso kayi tunanin ban damu dakai ba yanda zakayi rashina na kwana daya haka nima zanyi matuqar kewarka kaji" ta qarashe maganar tana me shafar sajensa ta langwab'ar dakai" murmushi ya sub'uce masa lokaci d'aya yaji gaba d'aya ta burgeshi yama manta da huddy a wurin, janyota yayi ta fad'a jikonsa yace yana shafar sumar kanta a hankali
"Tunda kin matsa ba komai, amma kiyi adu'a kafin ki kwanta plss,kuma ki riqa tunawa dani kima tabbatar kinyi mafarki na kinji Hilwa?" qayatacce murmushi ta sake masa sannan ta zame jikinta a nashi
"Ko tare dakai na kwana mafarkanka ke cikashe faifan baccin danake boo,karka damu kaima sekayi nawa, ka tabbatar yau munyi komai damuka saba a mafarki" manna mai sumba tayi a wuya ta juya sannan tace
"Aunty huddy seda safe, yaa Ali acika alqawarin daka dauka yau plss" shiya gane inda Manga ta dosa na zancen alqawari yayinda huddy ta cika ta batse sabida ta zata alqawarin mafarkin dasuke Manga ke nufi, miqewa tai fuuuuuu ta wuce zuwa d'akin nasu kasa ma daurewa tayi ta sanya kuka, shi kuwa sun barshi sororo a wurin yana mejin dad'in qalaman Manga ya qurawa d'akin data shige ido ya kasa janyewa, matsawa yayi kusa da d'akin ya soma knocking a hankali, matsowa Manga tayi ta rungumi qofar sosai hawayen datake ta hanawa su zubo sanda sukayo ambaliya zuwa kuncin ta gashi tayiwa qofar key koda batawa qofar key ba bazata tab'a bud'e masa amma kam tanajin wani qaunarshi da sha'awarsa na fizgarta.....a hankali tace
"Waye?" cikin rarrashi yace
"Manga dan Allah ki bude sallama kurun zan miki" murmushi tayi me quna tace
"Yaa Ali kayi hakuri banaso in ganka zan shiga tashin hankali kasani na soma sabawa dakai gwara ka barni haka nan plss,kuma dan Allah karka kuma bud'e bakinka jin muryanka kad'ai bakasan kalan kasalan dayake saukar mun ba, indai kana sona ka juya abinka kawai" jiki a mace ya juya zuwa d'akin da huddy take a kwance ya tadda ita tana ruwan hawaye da sauri yayi kanta ya riqota yace
"Haba hudaisa,menene ya sanya kike so ki b'ata rawarki da tsalle? Yayana ana yabonki sallah zaki kasa alwala? Kinsan kuwa shirmen da kika tafka agaban qaramar yarinya, bansanki da haka ba yaya zaki bari kishi ya rufe miki ido ki janyowa kanki raini awurin qaramar yarinya sabida qaddarar kishi ta had'aku, sam ki sauya tunani idan haka kika shirya yi" tsaki taja masa ta miqe tana wurga masa wani kallo....