Sashe 88
Abban Sojoji · about 8 min read
Fitowarshi kenan daga bathroom jikin shi nasanye da short ba riga, da alama wanka yayi, shaf shaf ya kimtsa cikin jeans da white shirt, agaban rigar an rubuta*TIGER* Jikinsa sai ƙamshi ke fita komai nashi anatse yake, wani irin sanyin kyau ne dashi,
  Yana tsaye agaban mirror yana gyara sumar kanshi, sam Omar bai tara gashi mai tsayi akansa, saboda wani irin haɗaɗɗen gyaran gashi yake ma sumarsa irin na nigogin nan, irin wanda gefe da gefe ake saisaye sumar kaɗan daga tsakiya kuma abar gashi ba ƙaramin kyau yayi masa ba saboda kyawun sumar shi gata kwantacciya itama,
  Ƙarar shigowar message yaji, matsawa yayi tare da ɗaukar wayarsa dake ajiye saman bed ɗinsa ya duba, tun da yaga sunan Aunty babba yasaki fara'a saboda yasan maganar su Hosana da jahad ce,
  Wuri yasamu ya zauna gefen gadon yana duba saƙon kamar haka
   Â
*Omar barka da safiya fatan kun tashi lafiya, dama maganar twins ɗin nan ce,na shirya zan fita dasu Shopping shine nace bari namaka magana tunda dama kace ko nawa ake buƙata asanar maka, to mun lissafa komai aƙalla zasu buƙaci 1.5 million da za'ayi musu purching duk da babu tabbacin ko zasu isa,bissalam,"
Murmushi Marshal Omar yasaki, aransa yace "in dai akansu ne fiye da haka ma zan bayar burina su samu kyakkyawar kulawa,"
  Cikin sauri nan take yayi masu transfer ɗin 2million sannan ya rubuta cewa in basu isa ba a sanar mishi 😮
Lokacin da alert É—in yaje masu wani irin ihu Aunty babba tasaki tare da cewa "Wlh sun shigo hafsat maganarki ta tabbata,2 million kamar a mafarki"
A lokacin suna zaune a palor suna kallo a faskekiyar plasman dake manne a bango,
  hafsat tace "Lallaikam Yaran nan sun gama shanye kurwar yaya Omar,yanzu ya zamuyi da kuɗin toh?
Aunty babba tace "dabara zamuyi, mu sayi kaya na sanya wa, dai dai size É—insu mu siya musu komai har takalma da sauransu, amma fa basu zasuyi amfani dashi ba, kece zakiyi amfani dasu, iya kaci in Omar yazo mu É—auko mu nuna masa saboda tsaro, sauran kuÉ—in kuma zan killace su awurina,"
Murmushi hafsat tasaki tare da cewa "good, Mommyna hakan yayi kuwa,wannan ba ƙaramar dabara bace, kin ga tanan zamu rinƙa tatsar wani abu muma dama salary ɗina na raina shi yayimun kaɗan," Hafsat tafaɗo tana yatsina fuska,
 "Don't worry My daughter, ae banza tasamu yanzu, ta wani 6angaren zamu ƙaru da twins ɗincan fa,' ta faɗi tana ƴar dariya,
_________________________________________
Ajiyar zuciya Omar yasaki bayan ya musu transfer na kuɗin, shi dae burin shi in ya tashi zuwa yagansu sun canza sunyi kyau, tashi yayi ya fice daga ɗakin izuwa na abbansu donya miƙa mashi gaisuwa, acan ya tarar da junaid shida abbansu suna fira kamar wasu abokai a saman gado,
Junaid naganin marshal jiki na rawa ya tashi da hanzari ya rungumesa yana faÉ—in "Yaya Omar ashe ka dawo, nayi missing É—inka sosai ,"
 Omar yace "Nima nayi kewarka junaid My shagwa6a boy," yayi maganar ayayin da suka raba jikinsu,
 "Nafa daina shagwa6a fa yaya Omar," yayi maganar yana ɗan zumbura baki
  Omar yayi murmushi tare da cewa "Ae ga alama nan nagani, ka daina shagwa6a,"
  Dariya junaid yayi shima Abban nasu dariyar yake yi, wuce wa Omar yayi wurinsa Cikin girmamawa suka shiga gaisawa,
Bayan sun kammala girke-girken nasu na breakfast, azmee ta shiryama sehrsih tana kaiwa dining tana jerasu just like always,.
Bayan sun gama ne ta shirya mata breakfast ɗin sgr a ƙayataccen tray,
Ita kuma ta wuce dining É—in donta yi saving É—in sauran,
A hankali sehrish take tattaka steps na stairs ɗin hakanan take jin fargaba a zuciyarta, har ta isa part ɗinsa a ɗan tsorace take,a hankali tayi sallama babu kowa a palor ɗinsa sai uban ƙamshi dake bugowa mai ratsa hancin mutun kai tsaye,
  Ajiyar zuciya tasaki tare da ƙarasawa ta ajiye masa asaman table ɗinsa, sannan ta tsaya tana jiran fitowarsa,
  tana jikin tsayuwar ta hango phone ɗinsa daya bari saman sofa ɗin, cikin sanɗa ta matsa daga tsaye tana kallon wayar, hannu tasanya ta danna power ɗinta, sai ta kawo haske abun mamaki hotansa tare da junaid su dukansu sanye da kakin sojoji a tsaye sunyi saluting
Cikin mamaki sehrish tace "Shin dama Junaid shima soja ne? kodai kawai kakin ne yasanya? tab aiko saina tambayesa Allah, amma fa sunyi kyau sosai,gaba ɗaya sehrish bata ji alamar mutun tsaye a bayanta ba,ya jima yana tunanin ta yarda zai damƙi mai aikin nan da akace masa namiji ne ba maca ba,laifi biyu gashi kuma yana leƙan wayansa, Anya wannan bai da ta6in hankali?
Jikinsa na sanye da fararen kaya na likitoci domin yau ya shirya tsaf yana son ziyartar katafaren asibitin shi mallakin shi wato SGR HOSPITAL wasu kuma suna kiranshi da Asibitin Doctor Rafayet, dogon wandone fari sai lab coat fara, daga ciki kuwa farar vest ce, takalman kafarsa ma farare ne, masha Allah white in white dress kyau Iya kyau, idonsa na manne da farin glass ƙayatacce yafito ɗass abinshi,hannun nan nashi na sanye da diamond wrist watch sumar nan tasha gyara ya ɗaure abunsa ta baya, sai ƙamshin turaren nan nasa na Imperial majesty ke tashi,
Ya jima a tsaye yana kallon ikon Allah, sehrish kuwa tamkar zatasa hannu ta ɗauki wayar haka take ji, tayi uban ruku'i tana leƙar masa wayarsa,
 Murmushi tasaki tare da cewa "wai Allah na bari dae na koma kan aikina kada ya fito ya yaganni ina leƙar masa wayar,"
 tayi maganar ne tare da yin wani irin kwakkwaran juyi karaf idonta suka sauka akan nashi,
 Zaro ido tayi cikin tsananin mamaki da Al'ajabi a tsananin tsorace take kallonsa abun kamar a mafarki,Kuma shima bai janye idonsa ba akanta
Sai ma hannu dayasa ya cire glass É—in dake a fuskarshi don yasamu damar kallonta da kyau,ya tabbatarwa kansa da abunda Adams ya sanar dashi na cewa maca ce ba namiji ba,
Ganin irin launin kwayar idon sgr tayi matuƙar firgita sehrish domin eye balls ɗin nashi har wani shining suke blue shar dasu,
 tunkan ya buÉ—e baki yayi magana sehrish ta aza hannu akai tana faÉ—in "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un....' tana Æ™arasa maganar zuciyarta tayi wani irin bugu ta sulale Æ™asa a sume.....................................â¤
Abun ya É—aure masa kai, tun kafin yace wani abu mai aikin ya sume tabbas bashi da gaskiya maganar adams ta tabbata kenan,
tsallake ta yayi yasamu wuri ya zauna saman Sofa ɗin, dakan shi yashiga saving ɗin abincinsa, yana ci yana korawa da Cool milk, lokaci zuwa lokaci yana kai idonsa kan mai aikin dake sume ƙasa a baje,
Bayan ya kammala ya wanke hannunsa ya cire tissue ya goge bakinsa,
Sannan ya miƙe bayan ya ɗauki wayarsa dake ringing, picking yayi tare da ƙarawa yana faɗim "Alhamdulillah,Am coming down now,
 Gogan naka fa sam ya manta da mai aikin daya sume masa a palor,tun da ya ɗauki wayarnan tasa yasa a kunnansa ya fice daga palor ɗin,
Down stairs ya sauka anan sukan haÉ—e da Omar suka fice atare,
Abu kamar wasa har ƙarfe biyu na rana yayi ba sehrish ba alamarta, Azmee sai faman nemanta takeyi saboda ta bata new phone ɗin da aka bata, Data shiga bedroom ɗinta taga wayau sai ta ajiye mata wayar cikin kwalinta ƙirar Tecno Camon 18,
 Room ɗinta ta koma cike da mamakin ina Reesh taje ne, sam tagaza zama ganin har ƙarfe uku na rana tayi, ta duba ko'ina har bedrooms ɗin sauran amma bata nan, suma duk sun fita bayan sun kammala breakfast ɗinsu hatta junaid bayanan,
Sam ba tayi tunanin ta duba part ɗin Sgr ba, ƙarshe har garden azmee taje da sauran sassa na gidan ta duba amma reeshi bata nan,
da tagaji da neman nata sai ta koma É—aki cike da zullumin ina Sehrish taje, addu'arta shine Allah yasa kada wani abu ya same ta,
______________________________________
Har wannan lokacin su hosana da jahad na'a store an garƙamesu kamar dabbobi ba sallah ba abinci, yunwa tamkar zata kashe su, hosana duk ta firgice tuni idonta sun juye ta zube ƙasa tana birgima, hakan yasa jahad fashewa da kuka hankali tashe taje bakin ƙopan store ɗin tana faɗin "Dan Allah ku buɗe mana ƙofa !! idan so kuke ku kashe mu kawai ku kashe mu !! laifin me muka aikata ne ? ku fidda mu daga gidan mana wannan wane irin zalunci ne ? Cikin kuka take maganar duk tafita hayyacinta saboda ganin halin da hosana ke ciki,
  Amma shiru ba alaman za'a buɗe masu kopa ko motsin mutun babu, domin kuwa aunty babba sun fice da Hafsat izuwa kasuwa don suyi siyayya da kuɗin da Omar ya turo Masu hosana,
 Rai a6ace jahad ke dakar ƙopar tana kuka tsoronta kar hosana ta mutu saboda tana kwance ƙasa tana juyi,
  tana cikin wannan bugun taji kopar ta buɗe, key ɗin yasaki ,.
ɗagowa jahad tayi da kanta daga jikin ƙopan tana kallonta cikin mamakin ganin ta buɗe,
  Cikin hanzarin ta juya ta kalli hosana dake kwance ƙasa tace "hosana kopa ta buɗe ki tashi mu gudu, Wannan matar kashe mu zata yi kwara mu gudu'
da buÉ—ar bakin hosana sai cewa tayi "YaYa Omar Fa"?
*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
_🔥the father of soldiers🔥_
Free pages
*98-99*
*Hafsat Bature Boss Lady*
*naÉ—auki hutu saboda bani da lafiya ko typing din ma bana iya zaman yin shi, Am srry 4 that😔amma insha Allah da zarar naji sauÆ™i zan ci gaba*ðŸ™