Sashe 68
Abban Sojoji · about 7 min read
*Dama nace akwai annoucement to gashi, Littafin nan littafi ne mai yawan gaske Kuma idan nace zan datse shi to tabbas zan lalata littafin daÉ—inshi zai ragu sosae bama zai yi tsari ba don haka Part 3 of this Novel will be paid Book, abubuwa da dama waÉ—anda basai na faÉ—a ba Ina fata zaku goyi bayana, Nasan duk ranar dana ce na dakata da rubutun littafin nan babu wanda zaiji daÉ—i acikin readers É—inshi don haka muyiwa juna Adalci, Sorry 4 the late annoucement* 😔ðŸ™
Ci gaba
_________________________
Zuba musu ido goggon katsina tayi tana kallonsu ko kyaftawa babu, kamar wadda tayi gamo da aljanu,
Zaune suke suna facing É—inta sun matse juna cike da tsoran abunda tsohuwar zata ce musu,
Ta jima da farka wa daga bacci amma batasan dasu acikin gidan ba, saboda suna can cikin É—akin saude suna bacci, ita kuma sauden bata sanar da ita cewa Omar ya sa an kawo wasu Æ´ara ba sai yanzu bayan sallar magrib ta ke sanar da ita, shine tasa ta kira mata yaran tagansu,"
"Jahad me yasa take kallon mu? bata son mu ko? Korar mu zatayi ko"? Hosana ce tayi ƙasa ƙasa da murya tana raɗawa Jahad a kunne,
Jahad tace "nima bansani ba, amma ina tsoran kartace bata son mu, in ta kore mu, ina zamu sa rayuwarmu? Cikin raÉ—a suke maganar tasu, duk sai da suka gama raÉ—e-raÉ—en sannan su kaji goggon katsina ta fashe da dariya tare da cewa
"kun ta6a jin inda uwa ta guji Æ´a'Æ´anta !? Ku fa jinina ne, Æ´a'Æ´an abusufyan ae Æ´a'Æ´ana ne halak malak,"
Kallon juna su kayi jin abunda tsohuwartace, atare suka hada baki tare da cewa "ABUSUFYAN kuma wanene shi ? mu bamu son shi ba,'
É—aure fuska goggon katsina tayi tare da cewa "Bansan shashanci in ma zolayata ku keyi to ku daina, ni ba amun irin wannan wasan yanzu na burkice, ku faÉ—amin gaskiya ku ba Æ´a'Æ´an abusufyan bane,?
Babu wasa a fuskarta tayi tambayar,
hankali atashe suka ce "wlh bamu son shi ba, bamu son wa kike magana akai ba, mu yau muka zo gidan nan,"
Sassauta murya goggon katsina tayi tare da cewa"kuna nufin ku ba ƴa'ƴan abusufyan bane ? Ni zaku raina wa hankali ko? Kubar ganin nafara tsufa da hankali na wlh Wannan furfurar da kuke gani akaina, bata tsufa bace ta arziƙi ce," 😡
ta yi maganar tana hararansu, cikin tsananin tashin hankali jahad tace "wlh goggo gaskiya muke faÉ—a miki, bamu son shi ba, mu ba Æ´a'Æ´ansa bane,"
Jin yadda jahad ta karyatata yasa ta fashe wa da matsanancin kuka, zaro ido su kayi ganin tsohuwar na sharar kwalla, kuka fa sosai hada jan majina tana faɗin "saboda na fara tsufa kke gudu na ko? ban ta6a tunanin ƴa'ƴan abusufyan zasu guje ni ba, wlh sai na kirasa a waya nasanar masa tashin kunyar da kukayi wa goggonsa wlh baxai ƙyale ku ba...'
tayi maganar tana shesshekar kuka abun kamar a mafarki su hosana da jahad suke kallon lamarin,
Jin kukan goggo yasa saude fitowa daga kitchen hankali a tashe karaso wa tayi tana faÉ—in "Subhanallahi goggonmu me nake gani haka kamar kuka a idonki,'
Ƙara fashe wa da kuka gaggon katsina tayi tare da cewa " saudatu dan Allah waɗannan ba ƴa'ƴan abusufyan bane? tayi maganar tana nuna su Hosana da hannunta,
Sakin baki Saude tayi galala cikin mamakin rigimar goggon katsina, girgixa kai tayi tare da cewa " wlh narasa meke damunki goggo ! Sarai fa kinsan cewa Uncle abusufyan bai ta6a aure ba ko? wai yaushe ma yayi budurwar ballantana ma aure har akai ga Æ´a'Æ´a, anya goggo kina shan maganinki akai akai'?
Miƙewa tsaye goggon tayi idonta cike taf da kwalla fuskarta a damuje tasa idonta cikin na saude tace" saudatu hada ke za'a ƙaryatani ko? ke ma kallon zararriya kike mun ko? saudatu da hankali na wlh, waɗannan yaran ƴa'ƴan abunsufyan ne, Jini na ne ina ji ajiki na, dan Allah kudaina mun yawo da hankali wlh zuciyata zata iya bugawa in mutu a wurinnan,"
Goggo tayi maganar cikin ƙunar rai da jin ɗaci aranta saboda ita harga Allah ta tabbatarwa kanta cewa tagwayen nan ƴa'ƴan abusufyan ne, mutun da bai ta6a aure ba, hasalima ma ba a nigeria yake zaune ba gaba ɗaya,
Shiru saude tayi tana kallon goggo dake ta faman kuka kamar ƙaramar yarinya aranta tace "tabbas goggo fa hauka ya tashi gadan gadan, don haka a kunnan babban likita dole nasanar mishi a bincika kwakwalwarta in ba haka ba kawai daga ganin yara sai kice wai ƴa'ƴan Uncle sufyan ne, yau yau ɗinnan fa yaran nan suka fara zuwa gidan nan tab lallai akwai matsala awurin nan........", muryar goggonce ta katse ta da cewa
"Saudatu kinyi shuru baki ce komai ba? Æ´a'Æ´an abusufyan ne ko?
Yarfa hannu saude tayi saboda tama rasa amsar da zata bata,
Jinjina kai goggon katsina tayi tare da mayar da idonta kansu hosana da jahad waÉ—anda jikinsu keta faman kerma saboda tsoran tsohuwar don sun lura tana da ta6in hankali,
Rai a6ace tace "Wlh ku Æ´a'Æ´an abusufyan ne !! Ni zakuyiwa karya don kutmar ubanku !! Kunci buhun ubanku Æ´an kan uba
!!! ,
Hankali atashe su hosana ke kallonta, saude kuwa aza hannu tayi akai tana faÉ—in"goggo dan Allah kidaina !! Kidaina zaginsu mana akan abunda basu sani baaa......
tunkan ta ida goggon tasa hannu ta buge mata baki, dafe baki sauden tayi don taji zafin bugun,
Ci gaba da magana goggon tayi a birkice tana kuka, " Ae dama nasani ba wanda zai goyi bayana akan magana ta, amma ni nasani wlh ku ƴa'ƴan ZAINABU ne, dama haka uwarku take kamar ku ɗinnan, shegen taurin kai da kafiyar tsiya, kunnan ta kamar na zomo, fitinanniyar yarinya ƙiri-ƙiri ta guji jini na, dama sai da nace mata cikin jikinta na Abusufyan ne amma taƙi yarda ae dama nace mata jiki magayi amma taƙii ji, kunnan ƙashi ko ae ynx nasan taji jiki bawan Allah bai mata komai ba amma taƙisa, wlh cikinsa ne ku ƴa'ƴansa ne amma kunƙaryata ni, ga falo falon kunnuwanku nan irin na abusufyan shima dayake baijin maganata kangararre ne yaƙi jin magana ae gashi nan......
Zuba kawae goggon katsina takeyi ba ƙaƙƙautawa kai kace radiyon da bata da saiti, notikan kanta sun kwance sai faman zazzaga musu bala'e take yi, tana yi musu magana akan mutanen da basu san da zamansu ba,
tashi su kayi atare su ka tsaya suna kallonta haƙika sun tsorata da tsohuwar tuni idonsu ya cicciko da kwalla,
Goggon katsina bata dakata da surutun ba har sai da Saude tace "goggon kiyi hakuri dan Allah, nima na yarda cewa su ƴa'ƴan Uncle sufyan ne, sai yanzu na ƙara lura da kamannin nasu dagaske ne abunda kika faɗa,
saude na gama faÉ—an maganar ta kalli su hosana tayi musu alamar su amince suma da maganarta don asamu ta lafa,
Cikin sauri suka zube saman guiwowinsu agabanta tare da cewa "Dan Allah kiyi haƙuri goggonmu, munyi miki laifi, tabbas mu jininki ne mu ƴa'ƴan abusufyan ɗinki ne, ki yafe mana munsa kin zubda hawayenki,"
Sanyi goggo taji aranta dama ita burinta kawai su amince cewa su ya'yansa ne, hannu tasa tana share hawayenta, bayan ta kammala ta miƙa hannayenta tare da ruko nasu ta tsayar dasu tsaye fuskarta da murmushi sai kace ba wadda tagama sharbar kuka tace " Alhamdulillah har hankali na ya kwanta ynx, amma fa kun wahalar da gaggonku sosae kun sani ina ta faman zubda hawaye na, da ace abusufyan na nan kuma yasan abunda ku kayi ma goggonsa tabbas sai ya muku dukan tsiya" ,
Sunnar da kai su kayi tare da cewa "ayi mana afuwa goggonmu, bazamu ƙara ba insha Allah,"
Murmushi tasaki tare da cewa " ku koma kuzauna Æ´a'Æ´ana, yanzun nan zan kira mahaifinku a waya ku gaisa," 🙆â€â™€ï¸ðŸ™†â€â™€ï¸ðŸ™†â€â™€ï¸
BossLadyâ¤ï¸ Inaso naji ta bakin ku game da annoucement É—ina nasan kowa ya karanta, sannan comment akan page É—in yau ðŸ‘ðŸ‘ðŸ‘
*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
ﻗﺼﺔ ïº£ïº ïºï»ï»£ïºŽï»§ïº´ï»´ïº” ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ï» ïºï»Ÿïº ﺮïºïº¡ ïºï»Ÿï»ŒïºŽï»¡
ïºïºï»“ﻴﺖ🌹â¤ï¸
*Mallakin*
*🌹Hafsat Bature Moh'd*🌹
~BossLady~💋
Page 81-82 part 2
*Meaning of name sehrish is an arabic name, ma'anar sa kuma Glamorous Personality* 🌹