Sashe 37
Abban Sojoji · about 8 min read
Amma hakan baisa sehrish tadaina nafilfilin da take yi ba, yau ma rashin tsarkin da bata dashi ne ya hanata yin sallolin, addu'o i kawai take faman maimaitawa duk wacce ta zo mata a bakinta,
Amma fa a daren nan tasha kuka, kamar ba gobe, dole mane sehrish tayi kuka domin kuwa halin rayuwar da suke ciki duk juriyar mutun yaji sai ya matse kwalla,
fargabarta wane hali su husanna ke ciki tana tsoran ta rasa jininta, na biyu wane hali mahaifiyarsu take ciki shin tana raye ko ta mutu? na uku wanda shine take jinsa sosai a ranta wato zuwan SGR, BABBAN YAYA,
tarasa me yasa ya tsaya mata a zuciyarta meyasa take jinsa, meyasa take fargabar ganinsa,
Zuciyarta tana azalzalarta akan son ganinsa, idanunta na kwaɗayin sa shi a idonta, Amma a ƙarshe tayi addu'ar Allah yasa ya zama alkhairi agare ta !!!
sai da asuba bayan ta shiga toilet ta canza pad É—in cikinta, sanna fa bacci yayi awon gaba da ita,
A can ciki kuwa suna shiryawa zuwan Abban nasu, farin ciki a gun junaid ba'a magana, saboda ya gama tsara shagwa6ar da zaiyi masa in yazo, sannan akwai abunda yake burin ya sanar dashi ,
Har garin Allah ya waye sehrish batasan meke wakana ba, aunty azmi ta shigo ta same ta tana sharar bacci, ganin yadda jikinta ke kerma ya tabbatar mata da cewa sehrish ba lafia ba, har jikinta ta ta6a temperature É—in jikinta yayi zafi,
Don haka bata attempting tayar da ita ba, kawai sai dai ta gyara mata blanket É—in jikinta, sannan ta fice,
ganin cewa aiki zai yi mata yawa time zai iya ƙure mata, saboda baƙin da zasu zo yau, da buƙatar su kammala girke girken da zasuyi da wuri,
Kanal yusif ta nema ta sanar dashi halin da ake ciki na rashin lafiyar mai aikinsu tukur, taji daÉ—i da yasanar da ita cewa, akwai chefs da zasu zo kada ta samu damuwa,
tun 7 suka ƙaraso, kwararru ne a fannin sarrafa abinci kala-kala, su biyu ne, chef ummu da abokiyar aikinta momina, azmi taji daɗin zuwansu, nan fa kowa ya naɗe hannun riga aka soma gudanar da aiki,
Tuni ƙamshi ya soma gauraye ko'ina harta cikin hancina, irin ƙamshin da ke tada mutun daga bacci,
Wurin 9 na safe, jirginsu hajiya azeema yayi landing daga legos, ƙanwar Abbansu ce, hamshakiyar attajirar mai kuɗi ce, tatara har sunyi mata yawa, a tare da ita akwai Captain najeeb da Talal ƙannensu kanal yusif ne da take ruƙo a wurinta, saboda bata ta6a haihuwa ba, lalura ce ta same ta na rashin aihuwa, gashi Allah ya jarabce ta da sonsu kamar hauka,
Hakan yasa Abbansu ya mallaka mata su, a wurinta suka taso har suka girma,
Kanal yusif ne ya ɗauko su daga airport, izuwa gidan murna agunsa har ba'a magana, saboda ganin captain najeeb da Talal, an jima ba'a haɗuba duk da suna ƙoƙarin sada zumunci, aiki ne ya ke hanasu wani time ɗin, saboda aikin soja ba aiki bane na zama wuri ɗaya ba,
Bayansu sai general Ishaq wanda ya kasance shina first born a wurin abbansu wato yayansu gaba É—aya, wanda ke zaune a kaduna state, tare da matarsa yazo shuwa'arab ce suna kiranta da Aunty Babba, saboda tana auren babban yayansu gaba É—aya, sun zo ne tare da Hafsat yarsu É—aya tilo, wadda take karantar military nurse, ynx haka ta kammala karbar training É—inta aiki take yi, ta gaji abbanta kenan
daga su kuma sai mai bi ma ishaq wato na biyu a wurin abbansu, Abbas mai riƙe da muƙamin Colonel general, tare da matarsa yazo (AMANI) itama balarabiya ce ƙanwar Aunty babba ce yake aure, kuma dama ita ta haɗasu,
A nan cikin abuja suke da zama su ma, babu Æ´a'Æ´a a tsakaninsu soyayya suke sha,
daga shi kuma sai na ukunsu matashin saurayi bai ta6a aure ba,
Bakowa bane face brigadier general Abuhaisam, shi kaÉ—ai yazo daga jos sai security É—insa,
WaÉ—annan sune suka samu damar halarta zuwa tarbar abban nasu sauran kuma suna kan hanya,
Ina fata dai kun riƙe sunan kowanne daga cikinsu saboda in labari ya tashi basai munsha Wahala ba, 😒
A babban main palour kowannansu ya hallara, domin dama nan yafi dacewa saboda girmansa da faÉ—insa gashi set na royal sofas É—in dake ciki guda biyu ne a jere,
Hajiya azeema ta hakimce a kujera mai mazaunin mutun biyu, jikinta na sanye da french less haÉ—aÉ—É—en gaske ash colour an mata riga bubu dashi, ta kashe É—aurin É—ankwalin nan irin ture gaka tsiya, amma fa ita ba tsiya bace domin tana da gashi sosai shukune a kanta ta É—aure da ribbom ya zubo har bayanta, hannayenta na sanye da diamond rings uku uku a kowane fingers na left & right hands É—inta, price É—in kowane ring É—aya yayi 1.5million,
Haka ziririyar chain ɗin dake a wuyanta da earrings ɗinta, sun kai kimanin 200m, agogon diamond ɗin dake hannunta ƙirar graff diamonds ce, farashinta ko ba'a magana, billions ne ke magana 😯
Bata jin wuyar kashe wa kanta kuɗi, kai kace ruwan samansu ake tana kwasa, ko kuma daga saman bishiya take tsinkarsu 😂
takalman ƙafafuwanta kuwa kuɗinsu sun ishi wani talakan jari daga ciki hada ni,
aunty Babba kuwa tana cikin wata jigunanniyar riga haÉ—aÉ—iyar gaske,
Ta larabawa mai round neck yellow colour abunka ga fara sai ta fito É—au kamar hurul aini, kafafunta na sanye da high heels tsadaddun gaske, launin rigarta, tayi rolling mayafi a wuyanta, ya sauka har kafaÉ—arta, amma hakan bai boye dogon gashinta ba,
tana zaune saman kujera mai mazaunin mutun uku (3 seater) mijinta ishaq shine a gefenta yayi shigarsa cikin manyan kaya namu na hausawa,
Hafsa na a zaune A saman 1 seater, kimono dress ne ajikinta, riga doguwa mara nauyi brown colour, ta É—aure igiyar rigar a under chest É—inta, babu head a kanta sai kitson manyan kalaba da akayi mata, ya zubo har gadon bayanta, fuskarta na sanye da light make up, tun da suka shigo kowa na tsoma baki ana fira dashi amma banda ita, cos she's very arrogant, ji dakai ne da ita, bata da mutunci ko kaÉ—an guyababbiya ce, fitinanniya, ga rashin kunya kamar 6eran gida,
hannunta na riƙe da waya kirar i phone 13pro, sai faman ƴan danne danne take yi,
Amani na zaune tare da mijinta a mazauni É—aya,
Sai Abuhaisam na zaune jere tare dasu kanal yusif da Captain najeeb a saman 3 seater, sai talal a next chair din dake jikinta su , firar yaushe rabo suke yi, ana ta faman gaishe gaishe gida ya gama katsame wa,
wasu na dannar waya yayin da wasu ke tsoma baki ana fira dasu,
Su khaleed ne suka fito kowannansu na sanye cikin shiga ta alfarma wankan shadda gezna suka ɗauka launi ɗaya blue sky riga da wando, ba ƙaramin kyau tayi musu ba duba da launin fatarsu chocolate,
Nan fa aka shiga yan rungume rungume kowa cikin fara da nuna farin ciki, kowa ya fito amma banda mutun ɗaya wato junaid gashi kowa ya ƙosa ya ganshi,
Duk magana É—aya biyu sai an ambaci sunan shi, ina junaid? Wai junaid baya nan ne,
azmi ce ta shigo tare da chef ummu hannunsu É—auke da abunsha, jere acikin tray a cikin wasu fancy cups,
ɗaya bayan ɗaya suka bisu suna miƙa musu, kowa na ɗauka yana sha,
Hajiya azeema tace "ina fata dai an tanadarmana abunda zamu zubawa cikin mu domin ni ko breakfast ban tsaya ci ba na kamo hanya,' tayi maganar ne a lokacin da take ɗaukar cup daga saman tray ɗin da azmi ta miƙa mata,
da fara'a a fuska azmi tace "ae mun tanadarmaku abinci kala kala sai wanda kuka za6a,'
general Abbas ya kalli matarsa dake gefensa yace "me na faÉ—a miki? ai tun a gida nace ni bazanci komai ba, sai na zonan don na kwashi girkin azmi don ban mantawa da wannan farfesun nata mai zautar da mutun,'
dariya sukayi gaba É—aya musamman azmi da ake yabon girkinta,
Aunty babba tace "ai ko munyi dabara domin ni kaina zumuÉ—in girkin azmi nake yi kamar kamar me,"
Cikin sanyin murya Amani tace "aunty azmi zanzo ki koyamin pls wannan dambun shinkafar sbd, baby na yana son shi ssae,'
Yadda tayi maganar cikin kwarkwasa ya basu dariya, aunty azeema tace"amma dai Amani ba ta ido, gashi nan kinsa mijin naki jin kunya, gaban ƙannensa kike ce masa baby da girmansa ,'
dukaddar da kai tayi tana murmushi, shima Abbas ɗin kansa na ƙasa Ya aza idonsa kan screen ɗinwayarsa, su kanal yusif sai murmushi suke yi,
Su azmi da chef ummu sun gama miƙawa koya abunsha don haka suka koma kitchen domin shirya abincin izuwa dining,
_wai dagaske ne su Babban yaya Zasu dawo gobe? Captain najeeb ne yayi tambayar_
_jin an ambaci sunansa yasa hafsat shaƙewa daga Kurbar lemun da take yi, tari ta shiga yi Ba don komai ba sai don jin sunansa domin ta ta6a shan Zazzafan marinsa_😂
Page *45 to 46*
_wlh am so eager so see Babban yaya too😢_
_Subhanah, Walhamdulillah,allahu Akhbar_
"Yeah but we are not sure, ba tabbacin cewa gobe zasu dawo, muna zuba ido dai,' kanal yusif ne ya bashi amsa,
Jinjina kai captain najeeb yayi tare da cewa "aiko bazan kwana ba, yau zan koma lagos, ba dani ba
dariya su kayi hajiya azeema tace "ashe muna da manyan baƙi, lion da tiger zasu dawo kenan, wannan karan bansan da wata rigima zai zo ba, Allah kaɗai yasan jinin da za'a zubar,'
Hankalisu twins ba ƙaramin tashi yayi ba dama suna zaune matse da juna, sunyi zuru zuru, zuciyoyi na bugawa,
Basu kaÉ—ai ba hada fawan da su jabeer da irfan da sauran atakure suke jin kansu, a wurinsu zuwan Babban yayansu ba alheri bane, bawai don basu son shi ba, sai don tsoran abunda zai faru zuwansa,
"ae na jima ina bama ishaq shawara akan ya tunzura Abba, ya aurar dasu, wlh indai su kaji mace atare dasu zasu samu weakness ajikinsu su daina jin kansu tamkar dodonni,' sakin baki su kayi jin abunda aunty babba tace,