Sashe 86
Abban Sojoji · about 6 min read
A hankali Babban yaya ya kwantar da junaid saman shimfiÉ—eÉ—an gadonsa, har lokacin junaid fa bai dae na sambatu ba akan abunda sehrish tayi masa, sai da yaji yatsun sgr a bakinsa, sannan ya ware idonsa da kyau yana kallonsa, yayi tsit daga maganar da yake yi,
Tashi yayi ya kashe a.c É—in É—akin gaba É—aya, sannan ya kunna masa Room heater (na'urar dake É—umama É—aki ta zafi) nan take bedroom É—in ya É—umama da wani irin É—umi mai daÉ—in gaske, hakan yasanya junaid fara dawowa cikin hayyacinsa, sanyin jikinsa ya soma ragewa ssae,
Bayan ya kunna masa, ya fice daga É—akin izuwa medication room É—insu, inda suke ajiyar magunguna,
Abunka ga professional surgeon doctor within minutes sai ga junaid yadawo cikin sense É—inshi, bayan babban yayan nasu ya bashi medicine É—inshi yasha,
Sannan yace "Bazan ƙyale ka Ba junaid, u must explain to me where did u go in this night, ka tanadi amsar da zaka bani before tomorrow, Kana mun wasa da lafiyarka ko?" sgr ya faɗi yana kallonsa A yayin da suke daga zaune saman gadon,'
narai narai junaid yayi da ido yana kallonsa, aiko hakan ya fusata sgr rai a6ace yace "zaka kwanta kayi bacci ko saina murƙusaka a wurin nan"? Koma wa junaid yayi tare da jan bargo ya lullu6e hada fuskarshi duka, bawan Allah yana so yace ma Babban yayan nasu Yunwa yake ji, amma ya gaza saboda ganin yadda ya fusata dashi,
Kwanciya shima sgr É—in yayi yaja bargon ya lulu6e jikinsa har wurin neck É—insa sannan bacci ya kwashe su, su duka,
(Bacci da Yunwa😥)
________________________________________________________________
A 6angaren su hosana kuwa, tun da suka shiga cikin wannan tsohon store ɗin da Aunty babba ta turasu, Sam sun gaza samun sukuni, daker numfashin su ke fita saboda ƙura ga ko ina a tsohe ba windows,
Sun jima a tsaye cikin tashin hankali ga wani yin bacci da suke ji,
Jiki a mace hosana tace "nidae bacci nake ji, zan kwanta ko,a ƙasan ne," ta faɗi tare da tattarewa zata kwanta ƙasa, ruƙo hannunta jahad tayi tare da cewa "A'a hosana in ki ka kwanta ƙasan nan wlh ƙwarin nan shigar miki cikin kunne zasuyi suyi miki illah,' ta faɗi tana kallonta cikin karayar zuciya,
Muryar tamkar zatayi kuka hosana tace "to ya kike so nayi jahad ! A tsaye zamuyi baccin ne !!,
Jahad tace "a'a bari ki ga dabaran da zanyi mana mu kwanta," tayi maganar tare da sakin hannun hosana ta wuce inda jarkokin nan suke burjiki, tasa hannu tashiga ɗauko su tana kwantar dasu ƙasa a jere, kusan jarka Goma sha biyu ne, ta rabasu shida shida biyu na jikin biyu su ka ɗanyi faɗi, sannan ta ta ɗauki tsumman dake a ƙasan ledar ɗakin tashiga kakka6esu saboda sunyi ƙura ssae ga matattun girgizo asaman su, daker tasamu suka ɗanyi haske sannan ta wurgar da tsumman, ta cire mayafin jikinta wanda saude tabata, ta shimfiɗa musu asaman jarkokin,
murmushi hosana tayi na jin daÉ—i ganin irin dabarar jahad, gashi ta mayar da Jarkoki sun zama kamar single bed,
Itama jahad É—in murmushi tasaki tare da juyawa ta kalli hosana tace "To ya kika gani yanzu?
"Yayi kyau ssae jahad ," ta bata amsa da murna a fuskarta,
"Zoki kwanta to," jahad ta faÉ—i tana Yi mata alamar tazo ta kwanta,
Wuce wa hosana tayi tare da hayewa saman jarkokin ta kwanta, sannan itama jahad ta hau a hankali ta kwanta suna fuskantar junan su,
tace "mu kuma haka rayuwarmu zata ƙare Ko jahad? ko munyi addu'a Allah baya kar6a......
Cikin sauri jahad tace "Waya faɗa miki? Karna sake jin kince haka, Allah shi ya halicce mu, kuma yana sane damu, yana jarabtarmu ne ba don baya sonmu, face donya jaraba ƙarfin imanin mu, in har muka cinye jarabawar nan, zamu kasance masu nasara arayuwa,'
Hosana tace "Yaushe jarabawar zata ƙare jahad? Ae anyi mana dayawa yakamata suma wasu a ɗandana musu jarabawar mukuma mu huta,'
Murmushin takaici jahad tayi kafin tace "Allah shine mafi sani hosana, mu ci gaba da addu'a kawai kada mu daina, domin Allah yana fushi da duk wanda baya rokonsa,'
Cikin sanyin murya hosana tace "Insha Allah bazamu fasa Yin addu'a ba, muna kai kukan mu wurin Allah ba, har sai ranar da muka koma gare sa,
Murmushi jahad tayi tare da cewa "Hakane hosana,"
A haka har wani wahalallan bacci ya kwashe su, tsakar dare wani uban zafi ya fargar dasu, wata irin zufa ce ke zazzafowa daga jikinsu,
Hosana duk ta razana sai kuka take ta faman yi saboda bata da juriya duba da halin da take ciki ga ciwo ga ta6in hankali,
Daker jahad ta shawo kanta, da cewa ta kwanta ita zatayi mata fifita, cikin kuka tace "dame zakiyimun fifitar,"?
Jahad tace "Hijab ɗin jikin ki, zaki bani," hannu hosana tasanya ta cire guntun hijab ɗin dake ajikinta wanda saude tabata, ta miƙawa jahad, Sannan ta kwanta saman jarkokin,
A haka Jahad ta shiga yi ma hosana fifita tana kore mata saurayen dake shawagi asama, nan take bacci ya É—auki Hosana mai nauyin gaske,
Baiwar Allah Jahad idonta sunyi jawur saboda jin bacci, amma sam tagaza runtsawa saboda fifitar da take yima Hosana, tana tsananin tausayinta ssae, tana jin son Æ´ar uwarta bazata so wani abu ya kuma cutar da ita ba,
Tana Hamma tana yi mata fifita idonta na rurrufewa saboda bacci Amma haka ta jure ta tsayar da kanta don hosana tasamu isasshen bacci 😥 wani sa'in in tana gyangyaɗi har kusan faɗama Hosana take ta galabaita ssae,
Rayuwa kenan wasu mutanen basu da ɗigon imani aransu, basa tuna dame aka haliccesu, basa tuna ta yadda suka zo duniya, Son zuciya kawai, Ynx duk girman gidan general ishaq a ƙalla ba'a rasa bedrooms sama da shida, ga palor Amma a rasa inda za'a ba rai ya kwanta don baƙar mugunta da zalunci sai Store ɗin ajiye tarkacen buhunhuna da jarkoki? Wasu mutanen dae ba tausayi aransu,😿
Masu gidan na can suna shan ra6ar a.c a haɗaɗɗun bedrooms ɗinsu yayin da sukuma suke nan suna fama da Uban zafi, haƙiƙa su hosana sunyi dana sanin zuwansu gidan nan , sai suka ji dama Yaya Omar ya barsu gidan Goggon katsina da aunty saude, Allah sarki ƙaddara ta riga fata 😖
_ku gyara zama domin kuwa yanzu hot pages suka fara, da zafi zafinsu hada hayaÆ™i ma🔥😅 Sannan kada maganar payment ta sagar muku da guiwa zanyi muku sauÆ™i ssae, kuma ku shaidane akan littafin nan in yayi daÉ—i ma kunsani ba asara zakuyi ba_ ðŸ¤ðŸ’‹
  *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
*🔥the father Of Soldiers🔥*
*Na*
*💞Hafsat Bature Moh'd*💞
~BossLady~
*page 96-97*
Free pages 💔