Sashe 13
Abban Sojoji · about 8 min read
Amsa sehrish tayi da toh sannan ta juya time ɗin da ta sauko azmi har ta kamma gyara falon yayi fes gwanin burge wa sai ƙamshi dake tashi, kai matar taji daɗi ga iya girki ga iya gyaran wuri ya koma kamar sabo uwa uba ga kyan hali, sehrish ta faɗa a ranta tana dan murmushi,
Kitchen ta wuce nan ma ta samu azmi ta gyarasa komai tsaf, shirya masa abincin tayi a tray, ta koma É—akinsa nasa sai da ta jira ya 6uÉ—e mata sannan ta shiga.
Page 17-18
A wani madaidaicin table dake a bedroom É—in nasa ta aza tray É—in ta matsar dashi gabansa, yana zaune a gefen gadon yana daddana wayarsa,
satar kallon wayarsa tayi ba kowa ya faÉ—o mata a rai ba fa ce husanna da jahad tabbas tana bukatar tayi waya da su, amma babu hali cos bata da waya, kuma ba yadda za'ai ta ce zata ari wayar sa, hauka ma take yi ashe?
Muryarsa taji a kunnanta "Thank you zuwa nan da 30 mins ka dawo ka dauki tray É—in,''
Ta amsa masa sannan ta fi ce, acikin ranta tana faÉ—in' tabbas ya kamata nakira naji wani hali husanna da jahad suke ciki wayyo Allah na gashi na lura kamar aunty azmi bata da waya a hannunta,
A É—akinsu twins ta tsaya domin gyarawa masu shi, a hargitse ta samu É—akin sun tarwatsa komai, haka ta kama aikin gyara masu shi, bed É—in ta soma gyarawa bed sheet din takai hannu zata cire, tsayawa tayi tana kallon wani abu a jikinsa, wani irin ruwa ne mai kitib kitib kamar kokko mai yawan gaske a jikin zanin gadon, tunani ta soma yi' shin wannan menene ajikin zanin gadon a iya sani na gidan nan basa shan kokko to kodai madara ce ta zube a wurin gsky i na tunanin haka,
kasancewar zanin gadon maroon colour ne hakan yasa abun ya fito sosai raÉ—au, cike da jin kyankyami ta tattare bedsheet É—in ta zuba a laundry basket É—insu,
Kammala gyaran gadon tayi sannan tayi mopping É—in dakin tsaf ta gyara komai, gaban dressing mirror É—insu taje, mayuka tagani tsadaddun gaske iri iri, karaf idonta suka sauka akan wani kwalban magani, hoton dake a jikin kwalbar kawai take kwallo namiji da namiji ne zir babu kaya a jikinsu É—aya yayi holding penis É—in É—ayan,
Gabanta ne taji yayi mugun bugawa duk da batasan ma'anar hakan ba sai ranta ya bata cewa kawai magani ne na wani ciwon nasu na maza,
Kammala gyarawa tayi afterwards ta koma bathroom ɗinsu, anan ne fa kwalwarta ta ƙara rikice wa ganin wannan farin abun da tagani a bedsheets ɗinsu, gashi nan a har jikin bathtube ɗin ko'ina sun hargitsa shi, haka ta daure ta wawwanke ko'ina tass,
Bayan ta fito sai da ta sake duba kwalbar maganin nan a jiki taga an rubuta (Homosexual) shi kaÉ—ai ta iya ganewa amma ita kanta bata san ma'anar kalmar ba don ba komai ta sani ba.
Sam ta manta da sakon junaid na ta koma after 30mins ta kwashi tray din abincin sa takai masa.
Sai da ta kammala gyarawa ɗakunan kowannansu ba ƙaramin gajiya ta kwasa ba, sauƙin ma ɗakunan sauran ba hargitsi ba kamar nasu Jahan da Ayaan ba,
Har yanzu sehrish ta gaza mantawa da wannan abun da tagani É—akin su twins, akwai wani abu da ya tsaya mata a rai wanda take tuna shi da jima wa daya faru dasu tana kokwanton cewa kodai wannan abun ne, bakomai bane fa ce Sperm !!!
Tafiya take yi jikin ta a kasalance wata irin kasala ce ta dabaibaye ta, labari mara daÉ—in ji, abunda take kokarin yi musu shine (Kyakkyawan Zato)
Dakyar take taka matattalar benen, idonta a cike taf da hawaye 'Ya Allah kada kasa abunda nake zargi ya tabbata Ya Allah kasa nayi aiki na ba tare da na fuskanci wata matsala ba cikin salama na tafi nabar masu gidansu, ni kuÉ—i kawai nazo nema domin na taimaki Æ´an uwana dake kwance asibiti bayan wannna bana bukatar wani abu,
Tura kofan room É—in junaid ta yi, samun shi tayi ya gama cin breakfast bacci ya kwashe sa, sai sharar baccinsa yake cikin kwanciyar hankali da natsuwa,
É—an murmushi ta saki tare da cewa" Ya Allah ka tsare wannan bawan naka bansan halinsa ba amma ina yi masa kyakkyawan zato"
Hannu takai zata É—auki tray din karaf idonta suka sauka akan wayarsa dake ajiye saman nightstand, ba komai ya fado mata a rai ba fa ce ta saci wayarsa ta kira goggonsu taji ya lafiyarsu Jahad, murmushi tasaki a hankali ta soma tafiya cikin sanÉ—a, saÉ—af saÉ—af ta tafi,
Sai da tasha wahalar daukar wayar tasa sannan taga ashe thumbpring gare ta, dole sai da yatsansa sannan za ta 6uÉ—e, É—afe kanta tayi tare da faÉ—in "wayyo Allah na" dama sarar ta ce,
Juyawa tayi tana kallonsa yadda ya ke kwance yana baccinsa a natse, sama ya ke fuskanta ya wawware hannayensa, murmushi tasaki tare da fadin 'abun zai zo mun da sauƙi,'
Hawa saman bed É—in ta yi a hankali cikin sanÉ—a kamar mage, rarrafe a hankali tayi ta isa inda hannun damansa yake, yatsun hannunsa a buÉ—e suke gasu nan tsirara masu kyan gaske, bayan wayar ta juya inda thumbprint din ya ke, kwafa wa tayi a yatsansa na tsakiya, yasa mata wrong, matsar da wayar tayi ana gabansa cikin sa'a wayar ta bude, tsananin farin ciki ne ya bayyana a fuskarta, cikin sauri ta sauka ta lalla6a tafita ta tsaya a bakin kofan room din nasa, jikinta har kerma yake yi karta ya farka, tuni zufa ta soma tsastsafo mata a hancinta,
Time É—in da ta aza idonta akan wayar, Hoton da tagani a wellpepper É—insa ne yasa jin zuciyarta wani irin bugu,
Zuba ma hoton ido tayi wato ainihin wani haɗaɗɗen matashin saurayi ne, ko a mafarki bata ta6a ganin mutun mai irin kyansa ba, kwayar idonsa ce tafi ɗaukar hankalinta, blue eyes ne da shi, wannan wani irin zazzafan kyau ne! irin wannan kyan shine mutane ke neman tsari da shi, jikinsa na sanye da kakin sojoji ba ƙaramin daukarsa su kayi ba, yayi hoton ne kamar a shirin film a saman mota yayi irin wannan zukunnawar da suke yi in zasu yi harbi da bindiga, hannunsa riƙe da bindigar yayi hoton, doguwar sumar kansa wanda ya ɗaure ta tsayin ta har bayan wuyansa baka wulik,
Kyawawan lips É—insa tabi da kallo dark pink kamar ya shafa janbaki, ga wani dogon hanci tubarkalla masha Allah,
Tayi nisa cikin ƙurewa hoton kallon, sam ta manta da abunda take kokarin yi sai da wayar hannunta tayi ƙarar shigowar sako sannan ta dawo hayyacin ta,
Da sauri ta shiga wurin contacts, numbar goggo ta rubuta ta danna mata ƙira, ba tayi tunanin ko akwai recharge card a phone din nasa ba, amma ranta ya bata cewa ba zama a rasa ba, su da kullum cikin kuɗi suke,
A jiyar zuciya ta saki jin numbern ya fara ringing, sai Allah Allah take suyi sauri su É—aga before he get up,
Jin muryar goggo yasa sehrish sakin murmushin jin dadi
"Assalamu alaikum goggo sehrish ce! Ina jahad don Allah inason magana da ita cikin sauri," ta karasa maganar tana waige waige kar wani ya ganta,
On the other hand goggo ta miƙa wa jahaad wayar, cikin dauƙi ta ƙarba tare da fadin"yar uwa ! dagaske ke ce ! Wayyo Allah na farin ciki,"
Dariya sehrish tasaki jin abunda jahadar ta ce, kamar zatayi kuka itama ta ce"I really missed you my sisters, so much, dana ji voice É—inki i just felt like to cry," ta karasa maganar idonta cike taf da hawaye,
"sister dama akwai abunda nake na fada miki amma narasa taya zanyi magana dake,"
Sehrish ta ce "yanzu ina jinki pls kiyi sauri ba wayata ba ce ta yaron gidan ce baisan ma na dauka ba,"
Cikin fargaba take sauraron jahaad ɗin"sister doctor ya ce ƙarshen month ɗin nan indai ba ayiwa husanna aiki ba, to ciwon nata zai habbaka sai dai a fidda ita ƙasar waje in ba haka ba mutuwa zata yi, sun sa mana ranar aiki 5 ga watan da zamu shiga...." kuka ne ya ci ƙarfin ta, itama sehrish ɗin kukan take yi haka suka dinga kuka ta wayar, babu mai lallashin wani,
"Idan kin gama wayar ina jira!!!
A firgice ta juya idanuwanta azare jin muryar junaid, rufe idonta tayi tare da buÉ—e su ashe kunnanta ne suka jiyo mata hakan sam bashi bane ,
Ganin ya fara yi mata gizau yasa ta ce da jahad ta ajiye waya, zasuyi magana next time in ta samu chance irin wannan,
Cikin sauri ta goge numbar goggo da ta sanya, a wayarsa da duk wata shaida da zata tona cewa tayi amfani da wayarsa,
Cikin sanÉ—a ta lalla6a ta mayar masa da wayar, har time din bacci yake yi,
Haka ta koma É—akin ta tana sharar kwalla, safa da marwa ta shiga yi tana zagaye É—akin, tunanin ta yadda zatayi ta samun kuÉ—in nan,
"Yanzu yaya zanyi! kada husanna ta rasa rayuwarta! sam bata cancanci haka ba, tazo duniya a wahalce kuma ta koma! Ya ilahi i dont ave any other choice fa ce kai Ya Allah, nayi imani dakai, kai kaÉ—ai ne gatan mu, Ya Allah ka kawo mana mafita Albarkacin manzon Allah (SAW) â¤
Dakyar ta samu ta shiga toilet don wanke jikinta, ganin cewa basu da wani aiki a kitchen saboda guys É—in gidan in suka fita sai da marece suke dawo wa, hakan yasa basa making lunch da wuri,
Don haka tana kammala wankan ta, da alwalarta tafito domin time É—in azhar ya yi, har ta kammala sallah bata tuna cewa tabar gashin bakinta a cikin toilet ba,
A saman sallayar ta kwanta tun tana shesshekar kuka tana rokon Allah har bacci ya É—auke ta,
Sehrish ta manta bata rufe kofan ɗakinta ba kamar yadda ta saba, shin na tuna mata ko kuma na kyale ta? tuna wa da cewa ba'a so a tashi mutun in yana bacci indai ba abu mai mahimmanci bane kamar sallah yasa na ƙyale ta, me zai biyo ba?