Sashe 49
Abban Sojoji · about 8 min read
*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
ﻗﺼﺔ ïº£ïº ïºï»ï»£ïºŽï»§ïº´ï»´ïº” ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ï» ïºï»Ÿïº ﺮïºïº¡ ïºï»Ÿï»ŒïºŽï»¡
ïºïºï»“ﻴﺖ💫🔥
*Mallakin*
🌹 *HAFSAT BATURE MOHD
~BossLady~🔥
*63 to 64*
Cikin jin daɗi suka ci gaba da firarsu, sai da suka washe gajiyarsu na tsawon one week sannan kowa ya shirya tafiya, marshal omar tare da Captain suka je kaduna, daga nan zasu wuce zari'a a tare, daga nan Omar ya shirya ziyartar ƙanwar amminsu da suke kira da Goggon katsina 🌹
Yau da sassafe suna kitchen suna making breakfast, azmee na tsaye agaban gas tana making suya, yayin da sehrish ke wanke kayan lambu agaban kitchen sink, ta kunna tap sai ruwa ke zuba tana wanke wa, a kasalance take yin komai, gaba É—aya hankalinta, nakan yadda zata haÉ—uwa da *BABBAN YAYA* she's so earger to see him, cos zuciyarta azalzalarta take akansa, gashi har yau batagansa ba, gashi acikin gidan amma Har yau Allah bai bata damar ganinsa ba, a ranar da suka dawo saboda É—auki ko bacci ba tayi ba, da tunanin yadda zasu hadu ta kwana,
Junaid ne ya shiga da kitchen É—in da sallama, jikinsa na sanye da sleeping dress ne masu kyan gaske pink colour abun ba'a magana,
Sai xabga murmushi yake saboda sehrish daya hango, ita kam hankalin ta baya atare da ita, ta kura wa cabbage É—in dake hannunta ido sai shafa shi take yi da sunan wanke wa,
Azmee ce tagansa ya kura wa sehrish ido, murmushi tasaki aranta tace "
*ROMEO kenan shugaban Æ´an soyayya* (Romiyo)
Kafin tayi gyaran murya tace "junaid lpy kuwa ? Do u need something?
firgit ya dawo da idonsa kan azmee wit smile on his face, yace "am...dama.....Big bro ne ke buƙatar Fresh fruits akai masa a part ɗinsa immediatly right now,'
Sunan sa ne ya dawo da ita daga tunanin da ta tafi, sai lokacin ta É—ago tama lura da junaid daya shigo, duk maganar da suke yi bata tsinci komai ba, sai da akai mentioning sunan Babban yaya,'
"Shikenan ynx zan sa sehrish ta kai masa," sai da junaid ya sake kallon sehrish itama a lkcn idonta na akansa sannan yace "Okey" ya juya ya fice, yaji sanyi aransa daya sata a idonsa,
Zuru tayi tana kallon azmee, murmushi azmee tayi tare da cewa "Finally sehrish wants meet Babban yaya today insha Allah,"
Tsananin farin ciki ne ya bayyana a fine face É—inta, murya na rawa tace "aunty azmee pls, ni zan kai masa, ni wlh tsoron haÉ—uwa nake da shi,"
ta faÉ—i tana sunnar da kai, Æ´ar dariya azmee tayi tana faÉ—in "whether u like it or not, u don't Ave choice, aje akaiwa big bro fruit, salon kiyi hauka, kisha mari,"
Shirya mata tayi acikin wani ƙayataccen tray tare da knife ta yankawa ta hada mata,
Hannunta har kerma yake yi wurin amsa, sai faman mazurai take yi, har takusa fita tajuyo jiki a mace tace "Aunty azmee i don't know Where to find his bedroom,' dariya azmee tayi don ta lura cewa sehrish fa a tsorace take da babban yaya, ga zumuÉ—in son ganinsa ga tsoransa kuwa,
" a uptairs ne, part ɗinsa ya ke in ki ka miƙa gaba da room din junaid ba nisa,"
jin jina kai sehrish tayi, tana tafiya zuciyarta na bugu, Just feeling nervous ta riga ta tsorata dashi, ta sama kanta tsoransa since bfr she saws him,
a hankali take taka steps din benen, hannunta riƙe da tray din, time din da ta isa neman part dinsa ta shiga yi, sai da ta wuce room din junaid daga gaba can, ta hango wata haɗaɗɗiyar kofa, tana gani ranta ya bata cewa tabbas nan ne,
a hankali ta yi tura door din ta shiga ciki tana wurwurga ido, lokaci guda ta rikice da ganin haɗuwarsa, wato aljannar duniya ce aka zuba aciki, parlor ne hamshaƙin gaske yaji hadaɗɗun furnitures komai na cikinsa Golden color ne ,
ko'ina sehrish ta wurga ido kyalli kawai take gani saboda haÉ—uwarsa, ga wasu windows na glass masu É—aukar ido, wasu haÉ—aÉ—É—un royal sofa ne aciki L shape, ga jerin pillows asaman su,
bin ceilling ɗin tayi da kallo wani kwan fitila ne na zamani (chandelier) mai girman gaske sai kyalli yake kamar zai faɗo mata akai haka take ji, mutun zai iya 6ata 15 mins yana kallonsa Don kyau , daga ƙasa kuwa wasu kayattun floor lamps ne acikin glass suke masu bama wurin haske,
mayar da idonta tayi, a saman ƙayataccen table ɗin dake a middle ɗin kujerun Container ce mai ɗauke da furanni kyawawan gaske masu tsayi sai ɗaujar ido suke,
Shiru tayi jugun sanyin a.c ne ke ta faman karaɗe ko'ina, tambayar kanta take yi ko nawa aka kashe wurin ƙawata wurin nan?
Wuce wa tayi ciki a hankali mamaki bai ƙare mata ba sai da ta hango wata ƙofar acikin palourn, shiga ciki tayi to fa, zamu tsaya bata baki ne, Bedroom ne ƙayataccen gaske, baki sake sehrish ke bin komai da kallo kamar a mafarki take ganin lamarin, ƙamshin ne kawai ke shiga hancin ta, ganin ba alamun mutun ne yasa ta juya wa domin ta fice,
jin alamar an buɗe kopan bathroom yasa ta juyawa taga wanene ne ? Karaf idonta suka sauka a kansa sbd tsabar firgita tasaki tray ɗin hannunta mai ɗauke da kayan marmarin suka watse a ƙasa, zaro ido tayi waje saboda tsabagen tsoro a ruɗe take,
jikinsa na sanye da bathrobe (rigar wanka) fara mai laushin gaske, wadda ta tsaya masa dai dai guiwarsa, ya É—aure igiyoyinta guda biyu a tsakiyar stomach É—insa, daga sama kana ganin wide chest É—insa,
Hannunsa na ruƙe da hand towel yana matse doguwar suman kansa a natse, sam bai juyo ya kalle ta ba, amma tabbas ransa ya basa cewa wani ya shigo kuma anyi masa 6arin fruits a room ɗinsa tunda ga Apples nan guda uku ƙasan ƙafafunsa sun gangaro, ya jima yana mamakin wani isasshen ne wannan mai walkin sa, 😡
Ita kam sehrish da ke tsaye kamar gunki tarasa makama, tsantsar tsoro ne a fuskanta, dukkan ilahirin jikinta rawa yake yi sbd tsoran hukuncin da zata fuskanta, tabbas ranta ya gama yadda da cewa wannan shine Big Bro (Babban yaya)
lips ɗintaa sai rawa suke yi hakika ta tsorata da ganin ƙirar ƙarfinsa, wannan yayiwa mutun naushi ɗaya sai dai uwarsa ta haifi wani,
So take ta duka ta kwashe fruits ɗin da ta zubar masa a ƙasa, amma babban tashin hankalinta yadda zata ɗauko 3 apples ɗinnan da suka gangara wurin ƙafarsa 😳😳😳😳
In ka ga fuskarta sai ka tausaya mata, miyau kawai take haɗiya kut kut, yayinda zuciyarta ke buga wa da sauti mai ƙarfi,
Har time É—in babban yayan bai juyo ba, yana tsaye yana matse sumarsa da towel É—in hannunsa,
gaban dressing mirrow ya ƙarasa ya tsaya cak, ɗagowa yayi da sexy blue eyes ɗinsa ta cikin mirror yana kallon yaron dake tsaye jiki na kerma,
Allah yaso bata É—ago ta kalli cikin mirror É—in ba, da tabbas sai tayi fitsari a wando, in tayi arba da kwayar idonsa me rikitarwa,
gaba ɗaya komai ya tsaya cak, jiki ba ƙwari sehrish ta duƙa a hankali tana tattare abunda ta zubar, cikin gaggawa take tsince bananar da ta zubar da tufan da lemun 6awo sai tsintarsu take tana jerawa a tray ɗin, zufa na ɗiga a face ɗinta sunan Allah kawai take ambato,
Abunda bata sani ba, jira yake kawai ta ƙaraso zata ɗauki apples ɗin dake wurin ƙafarsa yayi mata Kyakkyawan riƙo, itama ba hauka take ba a hankali take bin tufan dake wurin ƙafarsa da kallo so take takai hannu ta ɗauka, amma zuciyarta nace mata "Karki kuskura"
hawaye har sun soma wanko mata a fuska, cije wa tayi ta daure zata É—auka har takai hannu, Junaid ya turo door É—in yana faÉ—in "Am back babban yayanmu,"
Jinsa yasa tasaki ajiyar zuciya, shima ganin sehrish ga kuma halin da take ciki yasa shi ƙarasawa da sauri yana faɗin "Let me help"
.shiya sa hannu ya tattaro mata apples É—in, yasa mata a tray É—in yana kallonta duk ta firgice,
Cikin rawar murya tace "Nasa ne aunty azmee tace na kawo masa,"
Ƙarba junaid ya yi tare da cewa "ok ki je kawai,"
tana miƙa masa ko waiwaye batayi ba, ta fice jiki na rawa wato tagama rikice wa, wai a hakan ma bata ga fuskarsa da kyau ba,
Kamar wata zararriya haka ta koma kitchen din, duk tabi ta ruÉ—e she was amazed by his beauty,
Kallo guda azmee tayi mata tagane cewa ba lafiya, cikin mamaki tace "Sehrish lafiyarki kuwa"? da budar bakinta sai cewa tayi "Babban yaya aunty azmee,' wuce wa tayi gaban kitchen sink É—in in da tabar vegetables din da take wanke wa,
Bin ta da kallo azmee tayi tana sakin murmushi aranta tace "kaÉ—an kenan,"
"Sehrish ni zan je nafara jere breakfast din a dining pls ki kular mun da farfesun dana É—aura,sannan na manta bansanya salt ba ki zuba mun,"
A cikin wasu haÉ—aÉ—É—un food warmers ta shirya su, ta jerasu a saman faffaÉ—an tray ta fice don tafara jerawa,
sehrish sam bata farimtar komai still she's out of sense , ita dai taji kamar tace ta zuba gishiri,
Cikin rashin sani tasanya Hannu ta ɗauki Ledar detergent, bil'haƙki da gaske taje ta bude murfin sauce pot (tukunyar miya) dake a saman gas, ta zazzage sa duka kaf Aciki , ta kuma ɗauki turner tana motsawa, gaba ɗaya hankalinta nakan surar babban yaya da ta gani, ta mutukar jan hankalinta,
bakomai idonta ke hasko mata ba fa ce wannan doguwar sumar kan tasa mai dan bala'in kyau, 😳😳😳
Shigowa azmee tayi tana fadin "kinsa mun gishirin aciki "? jin muryar azmee yasa ta dawo daga tunanin da take yi, sai lkcn ta ankara da ledar detergent ɗin da ta zazzage acikin farfesun wadda ke a ƙasa, a razane ta dafa ƙirji tana fadin "Nashiga ukuna, wayyo Allah wlh omo na zuba maimakon gishirin !!!?
Sakin baki azmee tayi tana kallonta, jinjina kai kawai take yi, tana jinjina wa lamarin, sehrish kuwa ido yayi luhu luhu duk ta kame kanta,
"Sannu kin ji ? Azmee ta fadi tana kallonta, sunnar da kai ƙasa tayi tana fadin "am so sorry aunty azmee sharrin shaidan ne ba yin kaina bane,'