← Book details Abban Sojoji Local reading mode
READING PART 32 OF 92

Sashe 32

Abban Sojoji · about 4 min read

nan sehrish ta shiga jero mata abunda ya faru hada labarin aljanin daren nan da kuma maganar jini da taga yana bleeding daga under É—inta,
bayan ta kammala bayanin ta shiga Nuna mata kayan da aljanin ya kawo mata sannan tace "Aunty azmi dama akwai aljani me mutunci irin haka ?
data shoulder dinta azmo tayi tare da cewa " dukkan abun da kika gani jiya ba gaskiya bane ! you're just dreaming cos you were scared but am the one that brought all these stuffs to u, kuma ni ce na kawo ki dakin ki, bansan dai mai ya faru ba amma nafito around 10 na ganki while u were fainted on the floor
sai nayi deciding na dauko ki na kawo ki bedroom dinki shine naga blood na zuba a jikin ki, dama already Ina da pad da panties shine na kawo miki wannan shine gaskiyan abunda ya faru,'
Azmi ta karasa maganar tana kallon sehrish wadda tasaki baki galala don mamaki gashi azmi ta rikita ta ta canza mata tunanin ta,
Azmi ta lura da yanayin da sehrish ta shiga sai taji tsoran karfa yarinyar ta rikice don haka ta kara da cewa "Nima na taba yin irin wannan mafarki just like u did, ba wani Abu bane, then maganar menstruation wato blood din da kika gani ba na cuta bane ko ciwo sakamakon punishing dinki da fawan yayi , wannan Jini ne na al'ada Wanda ko wace mace take yi shin baki taba sani ba kuma dama baki taba yi ba am just doubt abt it,
Ta ƙare maganan tana kallon ,
É—an shiru tayi tana nazari ita dai tasan kamar ta ta6a ji game dashi sai ynx take É—an tuna wani abin husanna da jahad sun riga ta farawa tasan game dashi rashin kwanciyar hankali da rashin natsuwa yasa ta gaza fahimtar cewa na al'ada ne tabbas tsohuwa ta ta6a koya musu wannan ,
" nasani mantawa nayi amma aunty azmi wai dagske ba wani aljanin da yazo min ? kina nufi is not true amma fa har abu aka samin a pant na sanya kuma ni banga kowa nd i didnt see u a time É—in ,'
ganin ta fara ƙoƙarin gane ƙarya take mata ne yasa ta ce "pls forget about the past ! we'll talk about It later ,
Daganan azmi ta ƙara wayar mata da kai game da yadda zata tsarkake jikinta da sauran muhimman abubuwan,
Duk ranar batayi aiki ba azmi ce tayi komai kuma har room É—inta takai mata breakfast lafiyaye hada kayan marmari , sannan ta tunatar da ita akan tasha maganin da ta bata,
Junaid yayi kewar ganin ta, ya kasa fita ko ball ya buga saboda tunanin ta , sai faman sintiri yake yi yaga ko zata fito amma shiru babu ita ji yake kamar yaje bedroom É—in nata yayi mata magana,
Gaza jurewa yayi cikin sauri ya sauko down jikinsa sanye da jeans da tshirt
A kopar É—akin ya tsaya tare da yin knocking ,
lokacin har tayi wanka ta shirya tsaf shigar da ta saba yi ta maza, ta canza kuma pad É—in data sa,
har ynx batayi tunanin wasu abubuwan ba kamar hankicif da taga an naÉ—e mata gashin bakinta da na jagirar ta duk ba tayi tunanin wani abu ba, sai ta sawa aranta cewa duk azmi ce tayi wannan,
ta gyara komai daƙar tayi fixing ɗin gashin bakin saboda gam ɗinsa ya ɗan saki saboda jikinsa yayi wetting sakamakon kukan da tasha,
Jin knockinga yasa ta yin gaggawar idasa kifa hular akanta, sannan ta ƙarasa gaban kofan ta buɗe,
Lokacin da ya yi arba da kyakkyawar fuskar nan tata sai yaji natsuwa da kwanciyar hankali sun zo masa
"am tukur dama nazo naji meke faruwa ne yau banganka ba,';
ɗan murmushi tayi jin yadda ya damu da ita tace" Zazza6i nayi amma ynx da sauƙi Alhmdllh,'
ta ƙarasa maganar tana sunnar da kai, aransa ya ce "mai ƙarya ɗan wuta, amma a zahiri sai ya ce "Allah ƙaro sauƙi,
"Ameen ngde" ta faɗa tana ƙara gyara tsayuwanta,
Shiru su kayi na ɗan wani lokaci wani irin kallo yake binta dashi confidence ɗinta na bashi mamaki 🤔*🔥ABBAN SOJOJI🔥*

_Writer Hafsat Bature_

~Boss Lady~

Page 37 to 38
Chapter 32 · 0% Book details