Sashe 31
Abban Sojoji · about 7 min read
baiwar Allah tana ƙudundune gwanin ban tausayi ta farka da wani irin matsanancin ciwon kai, ga zazza6i ga ciwon ciki duk ita kaɗai ga fuska a kum6ure saboda kukan da tasha,
Ko kakkwaran motsi ta gaza yi tarasa yaya zatayi da rayuwarta, jikinta sai kerma yake hatta haƙoranta game wa suke da juna suna bada wani sauti kaf kaf, tayi matuƙar galabaita tana so taje ta sanarwa azmi amma tagaza ko tashi sai faman nuƙurƙusa take yi,
......hmmmm ina matuƙar tausayawa waɗanda basu da uwa atare dasu basu da wani nasu a kusa da zai kasance tare dasu aduk lokacin suga shiga hali irin wannan Allah sarki much love to our mothers & sisters and so on ,
Addu'o'e kawai take jero wa daga bakinta tana neman sauƙi a wurin Allah, raɗaɗi iri iri ga matsananciyar damuwar dake damuwanta, wa zata kaiwa kukan ta in ba Allah ba ?
A wannan halin wani baccin ya qara É—aukanta,
tun da suka dawo daga masallaci kowa ya koma bedroom ɗinsa wasu suka koma bacci wasu kuma suka kama karatun ƙur'ani kowa da kiwon daya kar6e sa,
gaza samun natsuwa yayi tunda ya dawo tunaninsa wane hali yarinyar take ciki? ga kuma promise É—in da yayi mata nacewa da safe zata ga sako a matsayinsa na bakin aljani,
Cikin sauri ya buɗe closet ɗinsa jerin kaya ne iri iri masu tsadar gaske, gidan ƙasa ya duba jerin sababbin barguna ne da zanin gado, hannu yasa ya zaro blanket ɗaya da bedsheet ɗaya sababbi fal masu kyau da tsada, ajiye su yayi a saman bed ɗinsa,
gaban dressing mirror É—insa ya koma a cikin drawer É—in dake haÉ—e da madubin ya janyo gida na farko,
Katan katan ne na kwalin sabulu masu kyamshin gaske, dozen É—aya ya É—auko tare da wani haÉ—adden soson wanka acikin ledarsa,
a saman blanket É—in ya ajiye su,
Zuba musu ido yayi yana kallo yama rasa me zai yi gani yake kamar sunyi mata kaÉ—an, sam bayaso ta gane cewa shi ba aljani bane ,
fita yayi ya wuce É—akin da suke ajiyar magunguna iri iri da allurar da sauransu tamkar patient room haka yake , saboda suna da military doctor & nurse hakan yasa suka buÉ—e É—akin don ko mutun bai lafiya za'aya iya duba sa acikin gidan,
yasan cewa dole ta tashi da ciwon kai saboda kukan da tayi kuma dole ta tashi da ciwon ciki, don haka ya É—auko mata magungunan da yasan zata samu relief, ya zura cikin aljuhun rigarsa,
Duk hakan bai ishe shi ba, yana ji aransa cewa dole ta buƙaci abinci akwai yunwa a tattare da ita,
Komawa É—akinsa yayi cikin sauri ya rungumo kayan da ya ajiye a saman gadonsa ya fito dasu,
Ya ci sa'a ba kowa har yanzu gari bai idasa washewa ba suna can suna sharar bacci,
Lalla6awa yayi a hankali ya wuce bedroom ɗinta tsayawa yayi a kopan ɗakin saboda baiso ace idonta biyu, kasa kunnansa yayi yaji shiru ba motsin komai ɗan tura kopan yayi ya leƙa yana kallonta,
Kwance take idonta rufe alamun bacci take amma jikinta sai rawar sanyi yake a haka ta kwana tun jiya dama da bedsheets ɗinta take lullu6a kuma ta 6ata sa, ga tsoron baƙin aljanin daya ziyarce ta daren jiya duk shi ya firgita ta tarasa kwakkwaran motsi balle ta ɗauko wani abu tayi covering jikinta da shi,
Ajiyar zuciya ya saki, cikin sanÉ—a ya kutsa kai ya shiga yana takawa a hankali a gefenta ya ajiye mata kayan, sannan ya zaro lallausan blanket É—in ya rufa mata a jiki a hankali, har cikin ranta taji shi gaba É—aya har kanta ya haÉ—a ya lullu6e mata, sai gata tsulum acikin bargon kamar wata new born baby,
smilling yayi alokacin da yaga ya kammala sa mata batare da ansamu matsala ba,
Yana fita ya wuce É—akin azmi tsayawa yayi bakin kofa yayi mata knocking,
"Shigo ciki"
Ta faɗa daga ciki kutsa kai yayi ya shiga, zaune ya same ta saman sallaya da ƙur'ani a hannunta alamar karatunsa take yi,
murmushi tasaki ganinsa tare da cewa "junaid yau kaine a É—akina i forgt when last ka shigo min,'
bai bata amsa ba sai da ya Samu wuri ya zauna agabanta ya lankwashe kafa sannan yace "barka da safiya dafatan kun tashi lafiya,'
"Lafiya lou Alhamdulillah ince ko lafiya,' ? ta tambaya tana kallonsa don tasan dalili kawai ke kawo su wurinta,
Cikin natsuwa ya ce "meya faru jiya baki fito ba wurin dinner É—in mu,'
"Bani da lafiya ne dama na faÉ—awa tukur meyasa ka tambaya,?
ta faÉ—a tana kallonsa, murmushi junaid yayi yana kallon azmi ya ce "nasan komai fa ynx!"
Ji tayi gabanta ya faÉ—i duk da batasan me yake nufi ba cikin nuna rashin fahimta tace" me kake nufi da kasan komai junaid?
"Ina nufin na gane cewa tukur ba namiji bane maca ce kuma nasan kinsan da haka azmi,"
shiru azmi tayi tare da yin jigum tana kallonsa ƙarya ta ƙare amma sanin cewa junaid ne yasa bata tashi hankalinta ba saboda sauƙin kansa,
"taya akai ka gane hakan"? ta jefa masa tambaya,
"Jiya bayan fawan ya bata punishment sakamakon kuskuren 6arawa Ayaan ruwan zafi a hannunsa,'
Nan junaid ya kwashe duk abunda ya faru daren jiya ya sanarwa azmi, hankalin azmi ba ƙaramin tashi yayi saboda ita batasan duk wannan budurin da akayi ba da ace tana kusa da bazata bari fawan ya hukunta sehrish ba, a wani 6angaren kuwa taci dariya sosai jin shiriritar da tayi daren jiya don junaid bai 6oye mata komai ba,
dakyar ta tsagaita dariyar da take tace masa "ynx me ka yanke akan yarinyar zaka sanarwa yan uwanka cewa maca ce ita ?.
girgiza kai junaid yayi tare da cewa "a'a korarta zasu yi nasani koda zasu sani ba yanxu ba sai sun saba da ita sosai, ni ma kuma bazan bari tasan na sani ba insha Allah,'
azmi taji daÉ—in hakan dama tasan hakance zata faru domin junaid yaron kirki ne duk cikin yan uwansa tafi sonsa ji take kamar ita ta haifesa saboda yadda yake respecting É—inta,
"Ya sunanta'?
Ya tambaya yana kallonta azmi tace" sunanta SEHRISH"
short smile ya ɗan saki kafin yace" ynx azmi pls ki taimake ita, nayi mamaki jiya alamu sun nuna cewa bama tasan menene menstruation ba, tasha wahala sosai akwai kayan da nakai mata pls kice ke ce kika kaimata, sannan ga magani nan ki bata ta sha amma kafin nan ki sama mata abunda zata ji saboda akwai yunwa atattare da ita," ya ƙarasa maganar yana sa hannu cikin front pocket ɗinsa ya zaro maganin ya miƙa mata, ajiye kur'anin tayi akan sallayar kafin tasa hannu ta kar6a tana cewa "kada ka damu insha Allah komai zai tafi dai dai nima ina ji araina tabbas akwai damuwa a tattare da yarinyar, a yanayin da kafaɗa min abunda ya faru jiya ya tabbatarmun da cewa tarasa wani 6angare na ilmi arayuwarta sakamakon wani dalilin,'
Har cikin ransa ya ƙara ganin girman azmi a idonsa, itama taga farin ciki a fuskan junaid wannan ya tabbatar mata da cewa akwai wata a ƙasa, Murmushi tasaki kawai
Yunƙurawa yayi ya mike ya kama hanyar fita har yakai bakin kopa ya sake jiyowa ya kalli azmi yace"pls & pls take care of her,'
Dariya azmi tayi ganin yadda ya susuce aranta tace tun ynx daga daren jiya kawai,
Shima fice wa yayi yana murmushi yanzu ya samu natsuwa don haka ya koma bedroom É—insa ya kwanta yana jiran safiya ta idasa yi koya samu yaga wannan kyakkyawar yarinyar,
Sehrish
Motsin mutun da taji a kusa da ita ne yasa ta farkawa tayi mamakin ganinta cikin bargo sai tayi tunanin cewa ko mutuwa tayi ne aka rufe ta don ita tasan ba komai ta kwanta,
Hannu azmi tasa ta zame mata bargon ta yane shi gefe É—aya,
Ta tsorata da ganin yadda sehrish ta koma fuska tayi sumtun ido jawur ko magana bata iya yi,
"Subhanallahi meyasa sameki haka sehrish"? Azmi ta faÉ—i hakan cikin yanayin tashin hankali a matsayin batasan meke faruwa ba,
wani sabon kuka ne yazo ma sehrish cikin kukan take cewa "jiya baki nan fawan yasani tsallen kwaÉ—i saboda na 6arawa ayaan ruwan coffee mai zafi bansani ba, nasha wahala sosai aunty azmi har ciwo naji sosai tun jiya nake faman bleeding bansan me ya kawo hakan ba,"
ta ƙarasa maganan tare da sa ƙarfi cikin rashin jin kwarin jiki ta mike zaune,
Cike da damuwa azmi tace " am sorry for that, I was not feeling well I ave told u about my headache it really pained me yesterday night tunda bacci ya dauke ni I no longer knew where my head was, now am listening to you tell me what happen to u ?
nan sehrish ta shiga jero mata abunda ya faru hada labarin aljanin daren nan da kuma maganar jini da taga yana bleeding daga under É—inta,
bayan ta kammala bayanin ta shiga Nuna mata kayan da aljanin ya kawo mata sannan tace "Aunty azmi dama akwai aljani me mutunci irin haka ?