Sashe 34
Abban Sojoji · about 6 min read
Zaro ido tayi tare da buÉ—e baki saboda tsoro, taji haushin kyankyasan nan har taji cewa bazata kyalesa ba dole ya mutu,
Nan suka shiga sintiri ita dashi shidai wings ke gare sa, ita kuma da ƙafa take binsa sai faman tashi sama yake yake yi tana binsa da gudu, hada ɗauko takalmi tana kokarin kwaɗesa,
Baki a washe jahad ta shigo ta samo account number É—in yarinyar ta rubuta mata a farar paper,
ɗakinsu ta shiga tana neman waya, sama ko ƙasa babu ita ta shiga lalube ko'ina babu, tashiga mamakin ina aka kai wayar bayan babu,
tunawa tayi da cewa tabar husanna a kwance tana bacci tabbas tana wurinta , fita tayi cikin saurin tsakar gidan
Adai dai lokacin Husanna tafito tana sauke ajiyar zuciya tace"wash Allah da ace ban kashe shi ba dana binne kaina,'
"Husanna ina wayar nan take"?
jahad ta jefa mata tambaya ita bama ta lura da ita ba sai da tayi magana, nan fa tashiga wurga ido na mara gaskiya shiru tayi tana kallon ƙasa,
hakan ba ƙaramin tayarwa jahad da hankali yayi ba, saboda akwai abunda ko ba'a faɗa maka ba zaka fahimta ne ta yanayin mutun,😿*🔥ABBAN SOJOJI🔥*
*writer* *HAFSAT BATURE*
~Boss Lady~
*page* *39 to 40* ðŸ˜
jiki na rawa ta ƙarasa gabanta cike da tsoro tace" husanna ina waya ?
Shiru tayi tana mazurai, hannu jahad tasa ta shaƙo wuyan rigar dake jikinta cikin matsanancin tashin hankali ta sake cewa "tell me where did you kept it ?
muryar na rawa husanna tace" wani kyankyaso ne ya hau mun saman kaine shineee...sai wayr ta faÉ—a cikin....'
"Cikin Uban me !? jahad ta tambaya cikin daka mata tsawa,
duk tabi ta gama firgita tata cikin takura tace "cikin ramin"
Aikuwa rai a tsananin bace jahad ta shiga kai mata bugu ta ko'ina, nan suka shiga dambe, faÉ—a ya katse me a tsakaninsu kai kace basu son junansu,
A ƙarshe jahad tasake ta cikin tsananin ƙunar rai tace"shikenan kinyi farin ciki ko? kada kiyi tunanin ina bakin ciki ne don kin jefa waya, ina bakin ciki ne saboda kinyi mana babbar asara, taimakon da zamu samu na kuɗi a siya miki magani mun rasa, sannan ƴar uwarmu ma mun rasa ta ! saboda daga ni har ke ba wanda ya riƙe numbar da take kira, sannan ita inta kira zata ji waya a kashe kinga shikenan tamu ta ƙare.....'
Zuƙunnawa tayi tare da fashe wa da matsanancin kuka, itama husannar koma tayi ta tsaya jikin bango tana shesshekar kuka jin jahad tace sun rasa ƴar uwarsu SEHRISH
A cikin wannan yanayin mara daÉ—i tsohuwa ta same su, shigowa tayi hannunta É—auke da bakar leda wadda fura ce aciki ta samo musu don su sha tun safe rabonsu da abinci har izuwa yanzu da ake ta faman kiran sallar isha'e
hankali a tashe ta ƙarasa inda jahad take tana faɗin"lafiya meya faru ƴa'ƴan ne me kke wa kuka? Nasan yunwa ce ku kwantar da hankalinku gashi nan na samo mana ƴar fura musha,'
Jin wannan maganartata yasa jahad ƙara sautin kukan nata, tana kuka tana magana "ba wannan zararriyar bace nasamu sehrish tace mu tura mata acct number, nashiga gidan makwabtan mu wurin mamee nace taban nata acct number ɗin, sai da na anso ina shigo wa nasamu husanna wai ta jefa wayar cikin masai,"
Jin wannan maganar yasa tsohuwa sakin ledar furar dake hannunta, tashiga tafa hannu tana faÉ—in "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un shikenan ae kun gama dani shekara 10 kenan wayarnan da ita nake lallabawa ashe kune ajalinta, kun kyauta,'
tana faɗin hakanan ta shige cikin ƙuƙuƙun ɗakin nata ta rufo kopa, tunda suka ga hakan yatabbatar masu da cewa ran tsohuwa ya bace, saboda bata taba yi musu haka ba,
Gashi É—aki É—ayane a gidan É—ayan É—akin ya rushe sakamakon ruwan sama da akayi,
ga wani irin sanyi a wajen nan da nan jikin husanna ya soma kakarwa, hankali a tashe jahad ta tashi daga zukunnawar da tayi ta tunkare ta,
"zo muje mu lallashe ta tabuÉ—e mana É—akin mu kwanta waje sanyi,"
Haka suka je bakin kopan É—akin sukai ta kwankwasa wa amma tsohuwa tayi shiru babu alamar zata buÉ—e,
A Æ™arshe sai dai suka rungume junansu suka Æ™anÆ™ame juna saboda sanyin dake akwai, wannan abun ya tuna musu da wani lokaci daya shuÉ—e a rayuwarsu mara daÉ—in ji ðŸ˜
Rashin gata baiyi ba a duniya
Story by (Hafsat Bature)
Rashin kwanciyar hankali yasa ko kwakkwaran bacci bata samu ba a daren jiya, tunaninta meyasa samu wayar tsohuwa ba'a samu tayi tarying amma swich off, hakan na matuƙar tayar mata da hankali tsoronta kar ace wani abu ya same su su duka,
Jiki a sanyaye ta kammala shiryawa ta wuce kitchen wurin azmi,
"Good morning aunty azmi"
ta faÉ—a tana kallonta, azmi dake faman gyare gyare a kitchen É—in tace "morning baturiya hope u slept well"
yar dariya sehrish tayi ta shiga daga ciki tana faÉ—in "dame zamu fara ne?
Azmi tace "yau fa akwai manyan baki da zasu zo,"
dafe ƙirji sehrish tayi kamar wadda taji mugun abu tace"suwa!"?
dariya axmi tayi ganin yadda ta É—an raxana,
"suna da yawa wasu yau zasu zo wasu sai gobe, daga ciki akwai chief of army staff wato Abban su junaid wanda zai dawo daga ƙasar chaina, amma shi gobe ne zai zo yau dai wasu daga cikin manyan ƴa'ƴansa dake other states ɗin zasu zo domin tarbarsa,
Da buÉ—an bakin sehrish sai cewa tayi "Babban yaya fa shi bazai zo ba,"?
girgiza kai azmi tayi tace"oh shirt! ni wannan babban yayan da kike ta faman zumuÉ—in gani bansan dalili ba,'
"Aunty azmi it's just a question ba wani abu ba, naji kince manyan ƴa'ƴansa shiyasa na tambaya,' ta ƙara maganar tana wasa da yatsun hannunta,
Kafin azmi tace wani abu junaid ya shigo da sallama, nan fa sehrish ta hau satar kallonsa yayi fes abunsa yayi dressing cikin suit black colour
A cikin zuciyarta tace "wai madarar kyau"
"Morning azmi how was everthing" ya faÉ—a shima yana É—an satar kallon sehrish,
Azmi tace "barka dai komai lafiya kana buƙatar wani abu ne"_?
sam baiji me tace ba domin idonsa nakan sehrish wadda ita ma shi take kallo,
Sai da ta maimaita da cewa"junaid ina magana"?
a É—an firgice ya mayar da kwayar idonsa kan azmi da É—an murmushi yace" am dama nazo na sanar miki da cewa sai gobe jirginsu abba zai sauka, sannan jibi babban yaya tare da marshall Omar da Captain suma zasu taso, "
Saboda tsananin zumuÉ—i sehrish tasa hannu a baki irin mamakin nan ga wani farin ciki daya baibayeta kai kace tasan shi ne,
Junaid ya ci gaba da cewa "kada kusha wahalar yin aiki, akwai ma'aikata da zasu zo daga company zasu tsara komai ku hutu kawai,'
yagama faÉ—an hakan tare da juyawa ya fice,
Ita kanta azmi murmushi kawai take yi ba don komai ba sai don ta ƙosa sehrish taga wanene wannan babban yayan da take ta zumuɗi a kansa, tayi tunanin ganinsa abune mai sauƙi , mutumin da saboda tsabagen zafin rai ko magana bayayi saboda abu kaɗan ke 6ata masa rai,
"Yanzu hankalin ki zai kwanta tunda kinji cewa babban yaya zai dawo ko "?
murmushi sehrish tayi ita kanta tana mamakin wannan zumuÉ—in nasan ganinsa