Sashe 82
Abban Sojoji · about 8 min read
Kusan tare duk su kayi parking É—in motocin nasu, fitowa Omar yayi fuskarshi É—auke da murmushi ganin mutuminsa É—an uwansa rabin ransa wato Rafayet, wanda shima fitowarshi kenan daga motarsa,
gaba ɗaya su kanal yusif suka firfito shi da sauran dukansu fawan twins, Jabeer irfan da khaleed farin cikine ƙarara A fuskansu ganin Yayan nasu yadawo sunyi missing ɗinshi sosai,
Ƙarasawa su kayi inda yake suka shiga rungumarsa ɗaya bayan ɗaya,
Har haÉ—a baki suke yi wurin cewa "yaya Omar munyi kewarka ssai, bamusan yau zaka dawo ba kayi mana zuwan bazata,"
Murmushi Omar yasaki tare da cewa "I miss u 2 guys hope nasame ku lpy ?
Suka amsa mishi da " muna lfy Alhamdulillah,"
"Good" ya faÉ—i tare da matsawa inda Sgr yake jikin mota jingine yana kallonsa, fushi yake dashi dama bada son ranshi ba ya tafi,
ganin ya tunkaro shi yasa shi dakatar dashi tare da cewa "kada ka kuskura kace zaka zomin nan, i don't wanna see u bansan ka ba,"
Da dariya a fuskar Omar ya ƙarasa yana faɗin "haba lion in nazo ka kashe ni, amma nikam sai na rungumi sanyin idaniyata,"
Yana faɗin hakan yasanya hannu zaiyi hugging ɗinsa, sgr yajanye jikinsa tare da kai masa punch a ƙirjinsa, aikuwa omar ya daddage shima yakai mashi naushi,
Zuba ido su kanal yusif su kayi suna kallon ikon Allah dama haka suke da wasa da wasa su jibgi junansu abun ajininsu yake sun saba,
kamar afilin dambe suka shiga kaiwa juna naushi a ƙarshe kuwa sgr ya janyoshi tare da rungume shi ajikinshi ssae yace "Tiger I missed u so much, ka tafi kabarni,"
dariya Omar yayi tare da cewa "Wato shiyasanya ka nannaushe ni saboda ka huce haushinka ko?
"Eh mana," ya bashi amsa ayayin da Omar ke janye jikinshi daga na sgr yace "mu shiga ciki Har ynx akwai gajiya atare da ni, "
.. Jerewa sukayi suna tafiya yayin da su yusif ke bayansu,
"Abubuwa dayawa sun faru a tafiyar danayi, omar yafaÉ—i a lokacin da suke shugewa palor É—in,
"Haba kamar me"? Sgr ya tambaya,
Omar yace "Idan na huta zuwa gobe zaka sha story bro," .
Jinjina kai Sgr yayi tare da cewa "Okey,"
Sai da sgr yakai Omar har izuwa bedroom É—insa dake a upstairs sannan ya wuce nashi,
Rage kayan jikinsa yayi sannan ya shiga towel yayi wanka ya fito É—aure da towel a waist É—inshi, gaba É—aya jinsa yake cikin nishaÉ—i musamman da yaji shi acikin gidansu cikin Æ´an uwansa, duk da tunanin twins É—in nan na É—awainiya dashi, yaso ya kira yaji ya suke bayan daya barsu amma yyi deciding ya bari sai da safe ya kira Aunty babba ta basu wayar,
Dressing kan shi yyi cikin sleeping dress riga da wando masu kyan gaske milk colour zo kaga ruwan kyau, Omar fa na musamman ne, feshe jikinsa yayi da turare sannan yasa hannu ya É—auki wayarsa da ya ajiye a gaban mirror,
Missed call ya gani na Abban su murmushi yasaki tare da cewa "Abbana kenan baka mantawa da Æ´aÆ´anka duk yawanmu,"
Zama yayi a bedside sannan ya danna wa Abban nasu kira bugu É—aya yyi picking thats means jiransa yake ya kira dama,
tunkan yayi sallama Abban yasoma magana "Omar ka shigo Abujan ne? nayi trying number É—inka baka É—aga ba why '
Cikin natsuwa yace "Abbana nasanya wayata silent so bansan ka kira ba am sorry for that, ynx haka ina a cikin gida,
"Alhamdulillah Omar naji daÉ—i sosai, da Allah ya mai domin kai lafiya, kayi wanka ka ci abinci ko"?
wannan magnar tasa Omar jin tsananin ƙaunar Abban tasu haka yake duk da girmansu in ya kirasu a phone sai ya tambayesu sun ci abinci sunyi wanka, Soyayyar mahaifi kenan
"Abbana nayi abinci ne kawai zan nema yanzu, yaushe zaka shigo gida ne "? Omar ya tambaya,
"Akwai abunda ya tsaida ni ne, amma insha Allah wurin ƙarfe 12 zan shigo,"
Omar yace "Allah ya shigo dakai lpy, my dad i will be waiting to ave ur hug,"
Sun jima suna waya, daga bisani omar ya ajiye wayar gefensa, da murmushi a face ɗinsa, kulawar da abbansu yake basu na matuƙar ƙara musu jinshi azuciyarsu
( Allah sarki yayin da wasu basu da Uban wasu kuma akwai uban amma baisan ya kula dasu koya damu dasu haka ba)
Azmee ce kaÉ—ai ta fito ta wuce kitchen domin shirya abincin, ita kanta tayi late wurin zuwa shirya musu dinner É—in, hakan yasa bata tsaya neman sehrish ba, ta wuce kitchen ta shiga kwaso warmers É—in acikin tray tana kaiwa saman dining table,
tunkan ta idasa jerawa ma, suka fara fitowa kowa sae hamma yake a yunwace suke da alama,
"Aunty azmee 2 times kenan ina leƙowa daga bedroom ɗina in ga in an shirya dinner amma ina ganin ba komai," fawan ne yayi maganar yana shafa ciki,
Murmushi azmee tasaki tare da cewa "kuyi hkr dan Allah, wlh bacci ne ya É—an kwashe ni,"
"Ai kina ma ƙoƙari Allah, girka wa ƙattai abinci, ɗawainiya da tazurai ae is not a simple ɗin wlh,' ɗagowa su kayi gaba ɗaya dan suka wanene me maganar haroon ne wanda shima fitowarsa kenan,
kawar dakai kowa yyi cike da jin haushin maganarsa, zama kowannansu yayi, twins na kusa da junansu sai fawan, su irfan da jabeer da khaleed suna facing É—insu,
Sai haroon daya iso shima yasamu wuri ya zauna yana faɗin "don ƙaniyarku bazaku gaishe ni ba? wai me kka maidani ne sai kace ba yayanku ba, yayi maganar yana kallonsu,
banza su kayi dashi sai fawan ne yace "babu kyau ana cin abinci ana surutu,"
"To fitsararre iya magana dama ae ammi ta faÉ—i cewa bakujin magana kamar uwaku,"
Rai a6ace suke kallo shi abunda suka tsana kuma basa so, ganin sun ji haushi yasa shi ci gaba da cewa "Ƙarya nayi ne? Ammi tace ƴa'ƴan fatima fitsararru ne masu jan kunne ƙarya tayi ne"? ya tambaya yana kallonsu,
Rai a6ace khaleed yace "yaya Haroon ka daina menene haka wai? taya zaka rinƙa cin mutuncin ƴan uwanmu agaban mu?
Azmee dake a tsaye hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, gashi bata da ikon dakatar dasu ƙa'idar aikinta kenan,
"Ta ina suka zama ƴan uwanku? uba kawai kuka haɗa dasu bayan nan sai me? uwa kowa da tashi, kun manta irin tsanar da Uwarsu take yi maku ? Ita batasan baƙar fata,
A zafafe Jahan yace "Kai ya isa wlh, kabar ganinka yayanmu wlh zanci maka mutunci a wurin nan,
"Dama ae baku da mutunci gashi ka faÉ—a da bakin ka, ae gadonsa kayi wurin uwarku,"
Ruƙe hannun jahan Ayaan yayi ganin yana ƙoƙarin tashi yakaiwa haroon bugu, shima fawan ƴunƙurin yayi amma irfan ya dakatar dashi,
duk wannan maganganun na Haroon a kunnan Marshal Omar wanda ke tsaye saman stairs yana sauraronsu, babu wanda yasan cewa ya fito,
Haroon yaci gaba da cewa "Ae da kunbarsu Allah jiki magayi in ma yara........'
Shaƙar da Marshal yayi masa ce ta bayansa yasan shi dakatawa, da karfin gaske ya ruƙo kwalar rigar haroon gaba ɗaya ya wuntsilo dashi ta bayan daga saman kujerar sai gashi ƙasa baje
Wani irin sanyi suka Ji aransu, dama ya hanasu sakat ya hanasu cin abincin ga yunwa suna ji,
Wani irin biji biji haroon ya rinƙa gani murya na rawa yace "Ya Allah ka nuna min annabi kamar yadda naga wannan bawan naka zahiran a idona,"
Damƙoso Omar yayi tare da ɗagosa ya buga shi ƙasa da karfi sai ga haroon asusuce kamar wanda aka zarewa lakar jikinsa sam ya fita hayyacinsa agigice yake faɗin " Innalallahi wa'inna ilahirraji'un akashe ni kawai a huta,"
su fawan sai faman murmushi suka saki ita kanta azmee ba ƙaramin daɗi taji ba, ci gaba da saving ɗinsu tayi, ta zuzzubama kowannansu, cikin nishaɗi suke cin abincin nasu suna kallon yadda Yaya Omar ke jibgar haroon,'
"Bazaka min shiru ba don ubanka," marshal ya faÉ—i a fusace
"Ae wlh sai dae akashe ni," agalabaice haroon yayi maganar,
Miƙar dashi tsaye Marshal yayi a lokacin so yayi ko hannunsa ne ya gota masa wata'ƙil yashiga taitayinsa, cikin sauri kanal yusif ya iso yana faɗin "Yaya Omar ae masa afwa ya jibgu ae,"
Tsoki Omar yaja tare da yin wurgi da haroon kamar kayan wanki haka ya gangara saman tiles ɗin yana faɗin " sakayya na wurin ubangiji, sai mun haɗe a ƙiyama kowa zaiyi bayani,"
Fashewa da dariya su fawan su kayi, shikansa marshal abun yaso ya bashi dariya, wato shi bakinsa bai ta6a mutuwa sai dae akashe shi kamar yadda ya faÉ—a,
Wuce wa Omar yayi shida Kanal yusif suka zauna,
Cikin girmamawa ya gaishe da azmeee, murmushi tasaki tare da cewa "Omar saukar yaushe? ashe ka dawo,
"Ban jima da shigowa ba," ya bata amsa,
"Ya gajiyar tafiya "? ta tambaya tana kallonsa,
"Alhamdulillah gajiya tabi jiki," ya faÉ—i ayayin da yake kai kofin Tea É—in da azmee ta zuba mishi abakinsa yana sha,
Muryar haroon suka ji yana cewa "ae dole gajiya tabi jiki yaya omar tun da anjibgi ƙato kamata agaban ƙanne na,' Yyi mgnr tare da miƙewa yana harararsu Su twins da fawan saboda jin haushinsu da yake yi, yana baƙin ciki dasu, kullum gani yake yi Abbansu yafi son su ƴa'ƴan Mommy alexandra akansu, kullum da wannan baƙin cikin yake kwana, kuma yaci alwashin in bai yi sanadiyar Mutuwarsu ba saiya naƙasa su !!!!!!!!!!!
Fasa cin abincin yayi ya wuce bedroom É—insa yana huci,
Natsuwa su kayi suna cin abinci kowannansu ya lura babu junaid amma sai ransu yabasu cewa yana a bedroom É—insa yana bacci, hakan yasa basu damu ba,
Bayan sun kammala kowa ya wuce É—akinsa domin baccin da suke ji ssae,
Junaid fa har time ɗin yana a garden ƙanƙame da jikinsa saboda sanyi, ko' Ina Na jikinsa rawa yake yi amma yagaza tashi yabar garden ɗin saboda sunyi da sehrish zata same shi acan, bawan Allah gashi athmatic, That's the secrets Of true Love