Sashe 36
Abban Sojoji · about 8 min read
yar dariya jahad tayi kafin tace"nima yunwa nake ji dan Allah ki rage mun furan wai yaushe ma har ki ka tashi ki ka dama ta? bayan jiya ki ka ce mun mutuwa zaki yi?
"Lokaci na ne baiyi ba in yayi zan tafi,' husanna ta bata hamsa tana idasa sipping porridge É—in da takai a bakinta,
dakyar jahad tasamu ta rage mata furar, itama ta sha sai da cikinsu ya É—anyi nauyi sannan suka tuna basu yi sallar asuba ba, ga tsohuwa har time É—in she didn't open the door,
Haka suka tashi su kaje su ka dauro alwala suka tsaya a kofan ɗakin da tsohuwa take suna cewa "dan Allah ki buɗe mana ko sallaya mu ɗauka muyi sallah, kuma tun jiya muke baki haƙuri amma kin ƙi buɗe mana kopan,
Jin shiru bata alamun motsi balle tayi masu magana yasa suka wuce gidan makwabtansu don su gudanar da sallar acen,
haka suka ruƙe hannu cikin na juna suka fice gidansu mamee, bayan sun kammala gudanar da sallarsu, mamansu mamee ta kawo musu kosai da kunu a plate saboda ta lura da yunwa a cikinsu, nan suka samu wuri suka zauna saman ledar ɗakinsu suka hau ci, ita mameen ba bata gidan ta tafi school,
After each 30 mins sai sun leƙa sun ga ko tsohuwa ta buɗe masu ƙofa but still a datse ta ke,
Abun ya wuce na hankali har ƙarfe 2 na rana tayi time ɗin mamee ta dawo daga school nan ta same su jugun, sai da tayi wanka taci abinci sannan ta zauna kusa dasu saman tabarma wadda mamansu ta shimfiɗa musu saboda ciki akwai zafi,
kallonsu tayi tace"meya faru ne ? laifi ku ka mata ko har tayi fushi haka? Jahad ta nuna husanna da hannunta tare da cewa "gata nan ita ce ta jefa mata waya a cikin toilet tun daga lkcn ta shike É—aki ta datse tun daren jiya zuwa ynx"
murguɗa baki husanna tayi tace"ae ni ma ba laifina bane kyankyaso ne mai fiffike ya hau mun kaina shine na firgita har wayar ta sulale cikin masan,'' ta ƙare maganan tana hura hanci,
Jinjina kai mamee tayi kafin tace"gsky bana tunanin cewa tsohuwa zata iya yin wannan fushin saboda ƙaramar waya nokia harta rufe ɗaki tun yesterday night up to now bata buɗe ba, tabbas there's something behind we've to find it but firstly ya kamata mu fara trying na buɗe kopan,
tana cikin wannan bayanin mamansu ta fito daga kitchen tana cewa "nima ina tsammanin hakan, saboda baiwar Allan nan duk yadda zaka 6ata mata rai bata nunawa, maca ce mai haƙuri gsky tsohuwa fa akwai na annabawa sai dai wani abun na daban,'
Jikinsu ne yayi sanyi sosai jin wannan maganar daga bakin mamansu mamee, hankalin jahad ba ƙaramin tashi yayi ba, cikin sauri ta miƙe tana cewa"dan Allah ku tashi mu je musa ƙarfi mu buɗe kopan, nidai Allah yasa lafiya...' ta ƙare maganar tana zura silifa ɗin ta a ƙafarta,
Suma suka tashi kowa ya zura takalmansu suka fice mamansu mamee kawai suka bari a gidan tana idasa sanwar rana da ta aza,
Shiga cikin gidan su kayi cikin hanzari, jahad da mamee suka shiga kaiwa kopar bugu da hannunsu da ƙafafunsu, amma gam bata buɗe ba,
ganin zata basu wahala yasa jahad dakatawa ta shiga kitchen É—insu ta É—auko tabarya,
"Matsa mamee kar na buge ki" ta faɗi hakan tana ƙoƙarin kaiwa kofan naushi, cikin sauri mamee taja da baya ta koma gefen husanna ta tsaya,
Da iya ƙarfinta na ƙarshe ta shiga kaiwa kopan bugu da tabaryar nan, amma gam taƙi buɗuwa ko motsi, a wahalarce ta miƙa wa mamee tabarwar "ke ma ki gwada" hannu tasa ta karba ta shiga bugun kopan amma garam taƙi ko motsi,
Sai da husanna ta bari suka sha wahala sun haÉ—a uban gumi sai nishi suke sannan tace" ku matsa na jaraba nima"
ja da baya su kayi suka bata hanya, baya husanna tayi dama shegen ƙarfi gare ta, da gudun gaske ta tunkari kopan naushi ɗaya tayi mata kofar ta balle gaba ɗaya,
gaba É—ayansu suka sauke ajiyar zuciya suna murmushin jin daÉ—i sai dai me !?
husanna ce ta fara kutsa kai cikin ɗakin kafin jahad da mamee suka shiga su ma, gabansu ne yayi mugun faɗuwa cikin tsananin firgici jahad ta dafe ƙirji tare da cewa "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un! Mun shiga uku!!!!
Tana faɗin hakan ta yanke jiki ta faɗi sumammiya, fashewa da wani irin matsanancin kuka na tashin hankali husanna tayi tana faɗin "shikenan komai yazo ƙarshe" zube wa tayi saman guiwowinta tana kuka cikin ƙunar rai,
Mamee kuwa fita tayi da gudun gaske sai gida ta sanarwa mamansu da abinda ke faruwa, ko hijabi bata tsaya dauka ba, zani ta lullu6a a kanta ta biyo ta suka shigo gidan,
Hankalin ta ya tashi ganin tsohuwa baje a ƙasa bakin ta na fidda ruwan kumfa, tama ji ma da mutuwa bakomai bane yafi tayar ma mamansu mamee da hankali ba face ruwan kumfar dake malale a bakinta wannan alama ce dake nuni da cewa poison ne!!! hakan na nufin cewa bata akai tasha, meke shirin faruwa ne? menene ke faruwa? Meye zai biyo baya !?
Wannan koke koken da suke yi ne yasa sauran makwabta ji, nan fa mutane suka yo buya guda sai cikin gidan, lokaci guda gidan ya cika da mutane kai hada cincirundon samarin unguwar wasu harta saman katangar gidan suna leƙe,
Babban tashin hankalin ma wata mata nan da suke kira da maman baffa tayi tsalle ta dire da cewa "Dama ni banyarda da waɗannan yaran ba! Mayu ne sune suka bata guba taci! dama bamu san asalin su ba haka rana tsaka muka gansu a gidan munafukan Allah asirin ku ya tonu," wata da ga cikinsu ma ta ƙara da cewa"maganarki gaskiya ce maman baffa yara sai shegen kyau ga rashin son shiga mutane ashe su suka son me suke ƙullawa, dama ance tsintacciyar mage bata mage wlh dole mu ɗaukar mata fansa tunda ku bakusan halacci ba, ta janyo ku inuwa kun kaita rana har kunyi silar mutuwarta,'
Nan fa wuri ya ɗau cece kuce hayani ta cika wurin, mamansu mamee na ƙoƙarin ta kare su amma abun yaci tura,
Ga matasan dake waje jira suke kawai a basu dama su halakar da yaran dama haushinsu suke ji saboda rashin basu haÉ—in kai, basa kula kowa yau ga dama ta samu,
Hankalin husanna ba ƙaramin tashi yayi ba ita dake zaune ido biyu tana jin abunda mutane ke cewa ita kuwa jahad har yanzu bata farfaɗo daga suman da tayi ba,
Mamee ce ta taimaka ta É—ebo ruwa a cup suka yayyafa mata, da wani irin matsanancin ciwon kai ta tashi idonta sunyi jawur, bala'i biyu ga raÉ—aÉ—in da take ji a zuciyarta ga kuma abunda tafarka taji mutane na cewa,
ganin cewa dagaske hukunta yaran zasuyi su kashe su suma, yasa mamee gudu izuwa gidansu cikin hanzari ta laluba school bag É—inta, wayarta ta É—auko ta dannawa Æ´an sanda kira, taci sa'a an É—aga nan tayi reporting akan abunda ke faru tare da basu address na anguwar,
Abunda yasa tayi hakan kwara hukuncin da ƴan sanda zasu ɗauka akan wanda ƴan unguwa zasu ɗauka, kisan wulaƙanci zasu yi masu ba bincike,
Lokacin da ta koma gidan dakyar ta samu hanyar shiga mutane sun cunkushe ko'ina,
Ta raza na da ganin wasu matasa guda biyu hannunsu ɗauke da galons na fetur ga ashana a hannunsu kira suke abasu hanya su ƙone mayun, saboda rashin imani matan dake cikin gidan suka shiga basu hanya, haka aka janyo su waje daga cikin ɗakin sai kuka suke yi gwanin bantausayi,
Zazzaga musu fetur ɗin suka soma yi ajikinsu nan take numfashin husanna ya soma hau hawa, jahad kuwa ta ƙanƙameta tarungume ta ajikinta sun rungume juna suna jiran ta Allah ta kasance,
A dai-dai wannan lokacin jiniyar motar Æ´an sanda ta karaÉ—e ko'ina, mota guda suka yo sai a kopan gidan dandazon mutanene da suka gani ne ya tabbatar masu da cewa nan ne address É—in da yarinyar ta basu,
Tabbas a ranar sunga bakar rana, dakyar Æ´an sanda suka kwace su, suka sanya su a bayan kanta suka tafi dasu,
Mamee da mamansu sun sha kuka saboda tausayin ya rayuwar yaran zata kasance ?
Case ya koma hannun police sai yadda hali ya bada, a police station suka kwana ana investigation akan mutuwar tsohuwar, ga baÆ™ar yunwa ga tashin hankali, duk yaran su firgita matuka ga kwanan cell sai uban sauro dake cizonsu,_ ðŸ˜â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢â€¢Â·â€¢Â·â€¢Â·â€¢
*ABBAN SOJOJI*
_mallakin_
*HAFSAT BATURE*
_wannan ƙirƙirarran labari ne wasu abubuwa ma daga cikinsa ƙirƙirarsu akayi domin ilmantarwa faɗakarwa da kuma nishaɗantarwa_
_gargaÉ—i ko da gigin wasa ban yarda wani yayi amfani da wani sashe na littafin nan ba batare da iznina ba, wahala tace ban shiga harkar kowa ba kuma nima bana so a shiga tawa kowa ya tsaya iya matsayinsa_
*page* *43* to *44*
_The Father Of soldiers
Kamar yadda su husanna suka kwana a cell ba bacci itama haka ta kwana ido buÉ—e, banbancin shine su suna cikin matsanancin hali, ga sauro ga yunwa ga ba wanka komai ya hargitse musu bayin Allah,
Zuciyarta ce ke matsanancin buga mata wanda hakan ya tabbatar mata da cewa, Æ´an uwanta na cikin mawuyacin hali, saboda aduk lokacin da wani abu mummuna ya faru dasu sai taji a jikinta,
zuciyarta ce ke matsanancin buga mata, zufa ce ke ta faman sintiri a jikinta, kai kace akwai zafi ne Alhalin yanayin garin sanyi ne,
dukkan ilahirin jikinta sai makekketa yake yi, sam zama saman gadon ya gagare ta, tadawo ƙasa jikinsa ta jingina bayanta, tausayin rayuwarsu ce ta kamasu,
tun suna cikin ciki ƙaddarar su ta soma, sun sha baƙar wahalar rayuwa, ba irin tashin hankalin da basu gani ba, wani lokacin har tambayar kansu suke wai Allah baya sonsu ne? astagfirullah 😥