← Book details Abban Sojoji Local reading mode
READING PART 44 OF 92

Sashe 44

Abban Sojoji · about 7 min read

"Ina so aduk lokacin da zakiyi addu'a ki kasance mai cike da imani, kiyi imanin cewa addu'ar nan da kika yi Allah ya karbeta, don't doubt about it sbd karancin imanin kesa muna rasa wani abun, amma muddun ki kayi masu addu'a kina me cike da imanin cewa Allah ya karbeta, ba tare da kinsawa ranki kokwanton cewa Anya Allah ya karbi addu' a ta kuwa? Ko kuma kinji shiru har ynx ba ki ga sakamako ba, duk ba'a son wannan, kawai kisa ma ranki cewa duk in kikayi addu' a Allah ya amsa kuma tom insha Allah zaki ga sakamako mai kyau, kuma zakiji natsuwa acikin zuciyarki,"
Jinjina kai sehrsh tayi tare da cewa "ngde aunty azmee kuma insha Allah zanyi kamar yadda ki kace"
Murmushi azmee tayi tare da cewa "yawwa rishi na, ko kefe yanzu dai ayimun wannan murmushin kashe zuciyar nagani" ta fadi cikin zolaya tana kallonta,
Sunnar da kai sehrish tayi tana murmushi, itama azmeen murmushi take yi, hannu azmee tasa ta dauki yankakkiyar abarbar dake cikin plate din dake ajiye a saman hannun sehrish,
A baki takai mata tare da cewa "Ha bakin nasa miki'
Bude baki sehrish tayi tana yar dariya, zura mata abarbar tayi, sehrish ta taune, nan take zakin abarbar ya cika mata baki, takama lasar labba,
Azmee tace "yawwa ko ke fa ynx naji magana, bari na baki meatballs din abaki,"
Cikin sauri sehrish tace "a'a aunty azmee zanci ynx, kunsha aiki kun gaji, gashi ban tayaku ba,'
"Kada ki damu sehrish, ae ni nace ki zauna tun da gasu Chef ummu aiki na tafiya yadda ya dace, ina fata dai bakiyi tunanin BABBAN YAYA ba yau ?"
Ta karasa maganar tana kallonta, cikin zolaya,
Sunnar dakai tayi tana murmushi jin an ambaci sunan da ke mata kaikayi a cikin zuciyarta,
"Bani da amsa kenan, tam ni zan tafi ynx kada ki manta, a daren yau kiyi sallolin nafila, kiyi addu'o'i wa yan uwanku da kuma sauran al'ummar musulmai,"
"Insha Allah aunty Azmee ngde sosai"
Tashi Azmee tayi ta fice 👋

Hakika sehrish ta samu natsuwa a ranta, azmee ta iya kalami masu dadi masu sanyi da ratsa zuciya,
zama tayi ta dinga cusa fruits din dake agabanta cikin bakinta, cikin dadi take shan su,
bayan ta gama dasu ta ajiye plate din ta dauko na meatballs din ta shiga dauka tana jefawa a baki, kunnanta har motsi yake, yayi dadi sosai, yaji kayan kamshi, lokaci zuwa lokaci ta kan hada da cool milk din dake acikin cup, tana kurba 😋

Kwance suke rungume da juna, daga su sai dan towel a waist dinsu, da alama daga bathroom suka fito duba da ruwan dake a jikinsu,
"Ayaan ba karamin dadi naji ba wlh'
"game da me kenan ? Jahan ya tambaya yana kara shafa sumar kan ayaaan,
"game da zuwan babban yaya, i felt so happy da junaid ya sanar damu cewa ba date ba time na zuwansu,'
murmushin takaici Jahan ya saki tare da cewa "hmmm da alama bakasan wannan mutumin ba, ni nayi imanin cewa daker babban yaya zai wuce gobe baizo nigeria ba !!!! Ina ji araina !
dan dagowa Ayaan yayi daga jikin jahan yakasance yana kallon face dinsa, cikin kwarkwasa yace "pls stop thinking about that, kawai musa wa ran mu cewa ba nan kusa zai dawo ba, hakan zai bamu courage din ci gaba da jin dadin junan mu,,"
murmushi Jahan ya saki yana kallon cikin kwayar idon Ayaan wadda takasance ash colour ce, mai ruwan toka, mai kyan gaske , shima kallonsa yake yi cikin tsananin sha'awar junansu, zuciyoyinsu na kara azalzalansu akan su kara second round, hannu jahan yasa ya janyo ayaan bakinsu ya hade dana juna ya zura harshensa acikin nasa, nan suka shiga misayar saliva a tsakaninsu,

………………….AUNTY BABBA…………………

zaune take agefen amani sbd dama basu tafi ba, suna jiran zuwansu babban yaya, duk da ita amani acikin garin take , amma abbas ya bata iznin ta zauna ta kwana tunda auntyn ta na nan itama , Inyaso zuwa gobe sai ta dawo gida,
Dukansu suna sanye cikin sleeping dress, riga da wando, masu kyan gaske, kowa ta zubo gashin kanta dayake Allah yabasu,
"Ina sauraronki aunty na" amani tayi mgnr tana kallon auntyn tata dake gefenta saman gado,
"Shiri na musamman ya kamata muyi wa lamarin domin cin nasara akan wadannan zafafan guda biyu, shawo kansu ba abu mai wuya bane, dole sai an hada da shahararrun bokaye, kamar wannan bokon na kurmin dajin nan dake a enugu, "
Xaro ido Amani tayi tare dacewa "Aunty enugu fa kikace ? gsky da kamar wuya wlh,'
Dariya aunty babba tayi tare da cewa "a wurinki ba, ae ni akan na cimma buri na wlh ba abunda bazan iya yi ba, hmmm ke dai kawai abar kaza cikin gashin ta har ynx bakisan wacece yayarki Laila ba, '
zugun Amani tayi tana kallonta hankali a tashe, lamarin ya fara bata tsoro "yanzu aunty yaushe zaki enugun?
Cike da kwarin guiwa aunty babba tace "Ni bana aiki cikin gaggawa, a sannu zamu cimma nasara, amma kafin nan muna Bukatar kudade dayawa, don tunkarar wannan bokan ba abu bane mai sauki, dole mu hada karfi da karfe ki tatsar mana wurin abbas nima na tatso wurin Ishaq, daga bisa ni mayi mgnr zuwa can,'
shiru amani tayi ita dai haryanzu akwai karaya atare da ita, cike da kasala tace " aunty nifa ina tsoro wlh,"
Mtswww aunty babba taja tsoki "ke dallah wane tsoro, aje wannan ma gefe, ke bakisan abunda nake hango mana ba, muddin muka ci nasara akan Babban yayansu da marshal omar to ina mai tabbatar maki da cewa gabadaya zamu rinka juya kowa na family dinnan, sai yadda muka so za'ayi"
ta idasa magabar tana kallon Amani, wadda tayi tsuru tsuru,
ajiyar zuciyata tasaki har zatayi magana wayarta dake saman saman pillow ta soma ringing, da sauri takai hannu ta duba sunan "Babyna" ya bayyana
Aunty babba tace "halan Abbas ne ? Amani tace "eh shine,'
"Yawwa maza ki daga, ki rinka kashe masa murya kina masa ladabi ko mun ci nasara akan kudin da muke bukata,'
amani ta amsa da to, tare da picking call din ta kara a kunne tare fadin " baby na y kke? nayi kewarka sosae,"
Saurara wa tayi tana sauraran muryar abbas dake cewa "nagaza bacci ne, na fito daga wanka ne, naji ba abunda nake son ji face muryarki,"
Murmushi Amani tasaki tana kallon aunty babba data kura mata ido, cikin sanyin murya tace "nima haka babyna, ynx haka maganarka nake ma,'
"Are u serious ? Zamu yi video call ne inaso naganki cikin sleeping dress din nan naki, '
Kallon aunty babba tayi taji me zatace saboda wayar a handsfree take, da ido tayi mata alamar tace masa eh,
"Eh babyna a shirye nake , nima a kagare nake dana ganga, "
Murmushi aunty babba, tayi tare da mike wa ta fita daga dakin tana ji aranta cewa burinta zai cika,

Dare yayi sosai Junaid na dakin abbansu , ya addabe shi ya hana shi sakat, shi ala dole ga auta, suna kwance atare saman king size bed dinsa, junaid ya aza masa kafarsa a saman jikin abbannasu, zallar rigima yake ji,
"Junaid dan Allah ka barni na huta, ka tafi bedroom dinka ka kwanta mana, ko kaje Wurin yayyen ka kwana mana," abban nasu ne yayi maganar cikin jin bacci,'
cikin shagawaba yace "nafi jin dadin kwanciya ajikin ka abba, In kuma kana so nadaina zuwa kwana nan, tam ka je ka dawo da mommyn mu, "
rai a dan bace abban nasu yace " kada na sake ji ka kira min sunanta Allah,"
Cikin zolaya junaid yace "kaifa kace kana so Abba, ba wanda yayi maka dole, saboda dadin soyayya ko su Ammi basu sani ba kaje har us ka aurota, wato kaga kyakkyawa, doguwa fara mai dogon gashi ko ?
Yunkura wa abban yayi tare da fadin "bismillah" ya janyo pillow, ya shiga bugun junaid dashi, dama sun saba ya maida shi tamkar tsaransa, kuma Abban ba karamin dadin hakan yake ji ba, cikin kukan wasa junaid kecewa " Abba dan Allah kadaina ae gsky na fada, wlh momyn mu akwai kyau, shi ya rudaka ma,
Cikin mamaki abban yace "wai junaid ko dan muna kwana shimfida dayane yasa ka raina ni?
dariya suke gaba dayansu, duk yadda yaso junaid ya rufe bakinsa ya daina masa maganar Alexandra (Alekzandra) amma yakiya, dakyar bacci ya kwashe su, su duka,

Insha Allah za'a samu Lunch ko dinner, in Allah ya yarda amma ✨
*💋💋SURGEON GENERAL RAFAYET & MARSHAL OMAR💋💋*

*Welcome to Nigeria* 😍

*finally our Stars Sun bayyana* 😂

*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*

*ku kaddara cewa page 1 ne wannan domin kuwa yanzu labarin ya soma*

Page *57*

Writer *HAFSAT BATURE* ~BossLady~
Chapter 44 · 0% Book details