Sashe 9
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 10
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
dariya tayi kafin tace, "sai kace ganin annabi?, to ya hanya?"
Ya murmusa har cikin ransa yana farin cikin samun kanta da yayi cikin sau
i yau, a tsanake yace, "Alhamdulillah, yau naga kina cikin farin ciki sosai, nima ina jinda
in haka"
Gefe tayi da idonta tace, "ko?"
Yace, " eh mana"
" Yayi kyau" kawai tace bata
ara kallonsa ba ta cigaba da abunda take ko murmushin da take ma ta dena, ya lura tafara burkicewa sai dai baya iya yiwa kansa shamaki akanta indai idonsa ya gani to tabbas bakinsa ze furta, indai tunaminsa ya kai to dole zuciyarsa zata wassafa, sai dai abunda ya kasa bayyanar mata, tsananin sonta da yake har yanajin idan be aureta ba rayuwarsa zata samu tangar
Cikin sanyi yace, "kiyi ha
uri fa Minoji bakina ne bashida linzami, na takura miki, kar kiyi fushi dani dan Allah"
Ajiyar zuciya ta sauke dan kuwa har zuciyarta tafara hargitsawa
iris take jira ta
arasa fusata, murmusawa tayi tace, "ahh ba komai"
hanyar fita ya nufa yanayi yana wai-wayenta sam bayason
auke idonsa daga kanta, ita kuwa ya lura bata damu da ko kallonsa ba hakanne yake sawa yaji zuciyarsa tana tsinkewa.
jiki ba
wari ya koma wajen Anti Madina, tinda ya zauna ko
ala be ce mata ba, kallonsa tayi ta
anyi dariya kafin tace, "iyayen Miskilanci ya dai?? nifa ban ta
a zaton akwai macen da zata dinga sa
anina surutu haka ba, wai har ka dawo daga gurin nata kenan ? ah yau kayi
ari, lallai Annur ka ajiye mana
anyen aiki"
Kamar zeyi kuka yace, "Anti bata son saurara ta, ko dai muryata tanayi mata ba da
i ne?? bata so ta kula ni ko ka
an, ina jin tsoro fa"
murmushi Anti Madina tayi kafin tace, "daa nayi tunanin Minoji ba komai bace a wajen mu, muna da ku
i da duk wani abu na more rayuwa, Annur kana da kyau irin wanda ake cewa azo a gani, duk wani abun burgewa na
a namiji ka tara, amma naga tsaurin yarinyar ya wuce duk inda nake tunani, batayin duba da arzikin mu bata kallon matsayinta da namu bata hangen duk wani abu me jan hankalin
an mata kanka, shin ita wata ta dabance a cikin su??"
Annur yace, "Anti dan Allah ki ma dena maganar dukiya banaso ta soni dan ku
i ko wani abu nafi so ta Soni da zuciya
aya kuma tsakani ga Allah, ban damu ba koda bazata dinga yimin magana ba"
Jinjina kai Anti tayi tace, "na fahimce ka Annur amma gaskiya shawo kan Minoji a gurinka abu ne mawuyaci, har yanzu baka gaya mata abunda ke zuciyar ka ba, kuma ina ganin sai ka dage ka fahimci yadda take domin Minoji abai-baice ba dai-dai take ba, bansan meyesa komai nata yake banbanta ba wani zubin nakanji mutane suna cewa ANYA MUTUM CE?? da ina
aukar abun kamar wasa amma nima yanzu na dasa wannan alamar, Annur kayi
arin samun kan Minoji dan kalarka ce da kai tafi dacewa ba da kowa ba"
a kai kawai yayi ba tareda yayi magana ba.
Anty tace, "bari kaji yanzu zatazo tace gida zata"
Murmusawa yayi yace, "bata son gani na ko?"
Anti tace, "sai dai ka tambayeta kaji"
Yana shirin fita daga falon tayi sallama hakan yasa ya koma ya zauna, sai
asa
asa take da ido ta zauna a kusada Anti sannan tace, "Anti inata da
ewa a Gidan nan fa, yakamata na tafi, kicewa Boss yazo ya
aukeni dan Allah idan nice na gaya masa da kaina baze zo ba sai yaga dama"
Murmusawa Anti tayi tace, "har kin gaji damu?"
Girgiza kai tace, "aa gaskiya ni ban gaji daku ba kawai dai gida nakeson komawa"
tayi magana Cikin wata irin murya me kama da ta shagwa
a sai dai ita dai-dai tayi maganarta a nata tunanin, wanda yaji kuwa kai tsaye cewa zeyi tana sane takeyi.
Annur yace, "bakya son ganina ko Minoji?"
ananun idanunta ta waro masa tayi
asa dasu kafin tace, "wallahi ni ban gaji da ganin kowa ba, ni ban ta
in son ganinka ba"
an murmushi yayi kafin yace, "shikenan ki shirya sai na kaiki ko"
Da sauri tace, "aa Boss ze zo ya tafi dani, au inama da me adai-daita sahu wanda yake kaini unguwa shine zan kira yazo ya
aukeni"
Anti tace, "be kamata ki hau adai-daita ba Minori"
Dariya tayi tace, "ni wacece a
asar nan Anti?? ban wuce wannan matsayin ba ko da wasa, dan Allah ku barni na hau kawai na tafi gida"
Annur kasancewar bayason fushinta yasa yayi saurin cewa, "shikenan amma dan Allah kiyi ha
uri zuwa gobe lokacin kin gama shiryawa sosai"
Badan taso ba tace masa "to"
Washegari Annur tin wuri ya fita domin yimata siyayyar abunda zata tafi dashi kafin ya dawo tini ta kira Yaaye shi kuwa me jiran ka
an yazo ya tsikara parking yana jiran fitowarta,
Bayan wani
an lokaci ta fito, tin daga nesa yana iya hango yanda take rintse ido tana cije baki sai gyatsine gyatsine take.
Da ido ya rakata har ta
araso ta shiga ta zauna ta jingina a jikin kujerar sannan tace, "muje ko?"
Tayarwa yayi suka fara tafiya shiru shiru har suka
an tafi sosai sannan tace, "barkan ka da safiya ya aiki??"
Murmushin da be shiryawa zuwansa ne ba ya ziyarce shi, cikin sauri ya amsa da lafiya lau Dabar Mata ya
ari?"
Dariya tayi tace, "sunan abun dariya to mungode Allah dai"
Jim ka
an ya
ara cewa, "naga kamar baki da lafiya Madam"
tana dariya tace, "ooh Alatsinanajo inji fulani, kaima nan har ka lura da bana jin da
i? to wallahi
alau nake Matar yaya na ce ta
ata min rai ita a dole sai na
ara kwana ko kuma na jira azo a kaini a mota, ni kuma duk ban damu da wannan ba abunda tayi min shi nafi tsana, banaso a tilastani akan abunda ba nice nayi niyya ko kuma nake da ra'ayinsa ba, amma su basa ganewa"
arasa maganar tareda jawo tsaki ta ajiye a wajen.
Sosai Yaaye yayi mamakin jin hakan zuwa yanzu ya shaida duk yadda mutum yake tunanin Minoji to ta wuce nan, idan ya fahimta bataso asata yin abunda batayi niyya ba, murmusawa yayi aransa yana cewa, "na ri
e wannan, domin kuwa matakin farko da ya kamata na taka kenan shine gane duk yanayinta da halayenta da abunda take so da wanda bata"
Azahiri kuwa cewa yayi, "jiran ne bakyaso? da kin zauna ai ko kwana biyar ki
ara yi musu"
Kai tsaye tace, "Allah ya kyauta, kaga rufe min baki nasan ina zuwa ma haka Ummi zatace kowa ma nasan baze goyi baya na ba dan haka kayi min shiru karka
aramin zafi"
ar dariya yayi yace, "to Madam"
Tace, "nifa Madam
innan taka ba
aunarta nake ba, MINOJI Wasu Suce MINORI shine sunana kaima ka kirani da hakan, wai kai yane sunanka ma??"
Yace, "to madam,, ni sunana Yaaye"
Tace, "Yaaye??"
Yace, "eh"
Kwashewa tayi da dariya tace, "wallahi kanada abun dariya Yaaye sunanka?? To
an gidan ku fa? nasan suma sunayen nasu irin na Aljassu ne"
Murmushi yayi yace, "mamata Ayiya muke kiranta Sai Yaa-ya sai Yayyi sai Yarinya, amma fa kowa yanada sunansa kawai dai bama fa
a ne amma idan kinaso zan gaya miki"
da sauri tace, "aaaaa karka fa
amin hakanma kayi
ari ai kawai ka gaishe su"
Yace, "to zan fa
a in Allah ya yarda"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA