Sashe 8
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shafi Na 9
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
MEENOJI..
Tana shiga kewayen gidan ta arta da gudu ta shiga tana murna ... da ido Ummi ta rakata har ta nemi guri ta zauna sannan Ummin tace, "oo Lafiyarki
alau kuwa? kin shigo da gudu haka ko sallama babu? farin cikin kuma na meye?"
Dariya tayi kafin tace, "wallahi Ummi lafiya lau, kawai dai nisha
i nakeji"
Ummi tace, "to ya jikin
awar taku"
Sai a lokacin ta tuna
aryar da suka zundumawa Ummmi cewar zasuje dubo
awarsu bata da lafiya,
asa tayi da kai tana zare ido, kafin tace, "da sau
i sosai, wallahi me adai-daitar da ya kawoni yana da mutunci sosai ko ku
in be kar
a ba"
Ummi tace, "Allah ya saka da alkairi, Allah sarki dama ana samun irin haka sai taka tazo
aya da mutum, amma yadda naji ana fa
e masu adai-daitar nan wasu ba mutunci ke kam kinyi sa'a"
e baki tayi Tace, "wallahi Ummi yanada mutunci sosai kuma shine ma wanda muka yiwa
arna jiya sai gashi yau mun ha
Ummi tace, "to Allah ya tsare gaba shi kuma da ya kyautata miki Allah yayi masa albarka Allah ya haskaka hanyoyin nemansa"
Ta amsa da "amin"
sannan Ummi ta
ara cewa, "ki shirya gobe kije gidan Antin ku Madina tana nemanki zaki taya ta aiyuka"
A take annurin fuskar ta ya
auke duk wani farin ciki da take ya gushe, kamar zatayi kuka tace, "haba haba nidai bazani ba, haka kawai ina zaune a gidan ubana sai ace wani na tafi gidan wasu"
Ummi tace, "to dalilin me yasa baza kije ba??"
asa
asa tayi da ido a shagwa
e tace, "Allah Ummi kunyarsu nakeji, gaskiya ni bazani ba"
Ummi tace, "to Allah ya kyauta nidai zan gaya mata kince baza kije ba, kar ta zuba ido tajiki shiru"
Murgu
e baki tayi tace, "gaya mata wallahi yafi ma"
Waya Ummi ta cira ta kira Anty Madina bayan ta
auka ta sanar mata sa
on Minoji Mi
a mata wayar tayi tareda cewa, to kar
i tace na baki"
a tayi ba dan ranta yaso ba tace, "ina wuni"
Anti Madina ta amsa da Lafiya lau
anwata akan meyesa baza ki zo ba?? ko saboda Annur ne?? indai saboda shi ne bazaki zo ba to ki kwantar da hankalin ki bama ya
asar nan, kuma koda bansani ba amma ba lallai ya dawo yanzu ba"
Sosai Anti Madina tayi mata kwarjini duk zan
alewar da take sai tayi la
was tace, "shikenan zanzo"
Da haka sukai sallama ta mi
awa Ummi wayar tana cewa, "to gaskia kwana biyu zanyi kafin wannan uban takurar ya dawo"
Ummi tace, "Allah ya kaimu kwana biyun"
Bata
ara magana ba ta wuce
akinta tana
ara sauke ido
asa.
Yaaye Anyi nasara wajen gyaran adai-daita sahun amma an samu tsaiko daga me gidansa, sai da ya bashi kyakkyawan kashedi sannan ya sakar masa ita bayan sunyi yarjejeniya akan indai wani abu ya
ara faruwa ko lafucinta aka
arayi ze
wace ta, Bashi da za
in da ya wuce ya amince da hakan dan kuwa yanzun ma sai da yayi da gaske sannan ya samu ya dawo masa da ita sakamakon da da yace yadakatar dashi a aikin.
suna zaune, Ayiya ta kalleshi tace, "Amma Yaaye tsautsayi ne yafaru haka amma baka sanar mana ba?? ko addu'a ai da munyi ko ba gaskiya ba??"
Yaa-ya tace, "hakane wallahi nima banji da
oye mana da kayi ba, ai ba abun kayi shiru bane"
an murmushi yayi sannan yace, "ai banaso ku tashi hankalin ku ne bare ga Yayyi ga Yarinya be kamata ace suna fuskantar
unci irin haka ba shiyasa nayi shiru amma komai ya wuce ai da sau
i dan Allah ku dena tayar da zancen ma"
Ayiya tace, "to Allah ya
ara kiyayewa"
Suka amsa da "Amin"
Minoji sai bayan kwana biyu da ta gama rigima sannan ta shirya zuwa gidan Anti Madina, tafiya take kanta a
asa sai ha
e rai take, Yaaye kuwa ya mayarda sabgoginsa yankin su Minoji saboda sa ran gamuwa da ita bayason zuwa gidan su dan idan yaje bashi da abinda ze ce musu shiyasa ya ma
ale anan ko zasu ha
u, cikin sa'a kuwa ya ganta tana faman
asa da ido
innan da sauri ya tsaya tareda cewa, "Madam tafiya zakiyi?"
an murmushin
asan baki tayi murya
asa
asa tace, "yau naji ikon Allah idan ba tafiya zanyi ba zama zanyi?, sai da taji ya
ara cewa, "ina zakije?" sannan ta
ago kai ba tareda ta kalleshi ba ta gaya masa, kai tsaye yace, "to"
Shiga tayi ta lafe a inuwa sannan ta sauke ajiyar zuciya tareda lumshe idanunta sai da ta
ebi lokaci sannan ta bu
e su a lokacin ne ta lura basu fara tafiya ba, da
an mamaki tace, "Lafiya kuwa?"
Da sauri yayi
asa da idonsa tareda rintse su, sannan yace, "kiyi ha
uri fa madam gani nayi kamar baki gama shiryawa ba"
Murmusawa tayi tace, "muje kawai ba shiryawa ne banyi ba gajiya nayi shiyasa ga rana"
Da mamaki yace, "rana kuma Madam yanzu taran safiya zuwa goma ne, har wata rana ake yanzu?""
Sai a lokacin ta kalleshi karaf sukayi ido hu
u, ko gama ganin
wayar idonta beyi ba tayi saurin kawar da kai sannan tace, "ooh sannu kaine na jiyan nan ko?"
Yace, "eh Madam hakane, ya kikaje gida?"
Ta amsa da lafiya lau sannan tace, "gashi yau ma mun
ara ha
uwa"
Murmushi yayi yace, "gaskiya ni me sa'a ne da nake ha
uwa da Madam me alkairi Madam duk inda zakije kawai zan dinga zuwa na kaiki"
Da sauri tace, "wayyo
an Aljannah, kamar kasan wallahi bana son rana kaga kawai sai ka
akko ni daga
ofar gidanmu, amma fa dole ka kar
i ku
inka wallahi"
Cike da farin ciki yace, "na yarda Madam ina godiya sosai"
Murmusawa tayi gami da gya
a kai.
Bayan sun isa tace, "to ka bani lambarka yadda zan dinga nemanka idan zan fita ko?"
Ba musu ya saka mata sukayi sallama, tayi gaba sai a lokacin ta tuna inda ta dosa nan takaici ya dawo mata saboda ta
arasa ta gunguni har ta shige gidan, sai a lokacin ya sauke ajiyar zuciya sannan yabar wajen, saboda farin ciki ji yake kamar ya taka rawa"
Da sallama ta shiga Anti Madina tana murna ta amsa tana cewa, "sannu da zuwan
anwata"
Murmushi kawai Minoji takeyi bayan sun gaggaisa suka fara hira sai kuma ta saki jikinta.
kwananta biyu bata ga Annur sai yanzu ta yarda baya
asar dan haka ta sake sosai har ta manta dashi a duniya.
Yaaye kullum sa ran ganin kiranta yake amma shiru kuma kullum sai yazo unguwar sai dai bashida
ancin da ze tinkari inda take dan haka sai dai ya gama shataletale ya koma gida.
Kallon Anti Madina tayi tace, "Anti Madina zan shiga kicin"
Murmushi tayi tace, "me za'a ha
a mana?"
gefe tayi da idonta tana murmushi tace, "nima ban sani ba kawai sai abunda kika gani duk abunda zeyi min sau
i shi zanyi"
Anty Madina tace, "ko nazo na taya ki?"
Da sauri tace, "aa ba sai kin tayani ba kiyi zamanki"
kafin Anti Madina tayi magana har taje
ofa, kicin
in ta shiga bayan ta gama kalle kalle tafara kici kici,
Tsalle takeyi tana
arin
akko wata roba a sama wadda kori yake ciki, kasancewar ba irin mugun tsawon nan ne da ita ba yasa takasa
akkoshi.
Kamar daga sama taji muryarsa yana cewa, "zan iya temaka miki?"
Ido ta zazzaro cike da mamakin zuwansa a lokacin aranta tana cewa, "ai fa da be zo ba da an canja masa suna"
gyara tsayuwarta tayi tareda dai-daita nutsuwar ta a take ta koma kamar ba ita ba fuskarta babu walwala babu alamun wasa sannan ta juyo, cikin son kauda zancen tace, "sallama yakamata kafara yimin ba temako ba"
asa yayi da kai cikin sanyi yace, "kiyi ha
uri Assalamu'alaiki"
Murmushi ne ya su
uce mata ta kawar da kai kafin ta amsa sallamar sannan tace, "zaka iya
akko min kuwa?"
Da sauri yace, "zan iya"
Zamewa tayi zuwa baya har ya
akko ya mi
o mata ko kallonsa bata
arayi ba sai da ya yabata sannan tayi masa godiya.
Shikuwa Annur murmushi kawai yake saki yana binta da ido, yace, "yaushe kikazo ne?"
ba tareda ta kalleshi ba tace, "tin ranar nan nama manta ko yaushe ne"
an murmusa sannan yace, "na takura miki ko?, bari naje wajen Anti dan Allah ko meye kikayi ki kawo min nawa"
murmushin gefen baki tayi sannan tace, "shikenan wai dama kana nan ko?"
Girgiza kai yayi yace, "aa bana nan, na tambayi yayan mu kina ina ne shine yace min kina wajen Anti kuma na da
e ban ganki ba duk nakasa nutsuwa shiyasa nayi saurin zuwa dan na sami ganinki"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA