Sashe 14
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shafi Na 15
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
cike farin ciki ya amsa da, "to insha Allah"
Jinjina kai tayi kafin tace, "ita Yayyi bata magana ne?"
sai a lokacin ya lura da tinda Minoji ta shigo ko motsin kirki be ga tayi ba, duk yadda kuwa take
oki da son ganin Minoji kuma yau gata har gidansu amma be ga wannan
okin ba anya lafiya take kuwa???"
Cike da mamaki yace, "Yayyi baku gaisa da Antin ba"
Sai lokacin ta
ago ta kalleshi ta bu
i baki zatayi magana Minoji tayi saurin dakatar da ita da cewa, "kinada damar yin magana mana"
a ladabce tace, "barka da wannan lokaci"
Fuskarta
auke da murmushi ta amsa a
asaice ta hanyar jinjina mata kai.
Shi kam Yaaye yau abun mamaki da baya
arewa a duniya yau shi yake gani ya kasa gane meke damun Yayyi da ta zama daidai duk da irin rawar kanta.
ewa Minoji tayi tareda nufar hanyar fita tana fa
in, "na barku lafiya Allah ya
ara sau
Bin bayanta yayi yana cewa, "amin nagode Allah ya saka da alkairi"
Tace, "ba komai fa ina fatan dai ba wata matsala"
Yayi saurin cewa, "eh babu"
Tace, "to shikenan"
Yaaye jiyake kamar karsu rabu sai dai ya zame musu dole har yanzu ma be san a yaya yake da ita ba shin ta amince dashi ne ko kuwa? bare ya yankewa kansa hukunci.
Haka ya koma cikin gida cike da kewarta,
yana yin sallama Ayiya tin kafin ta amsa ta tari numfashinsa da cewa, "Ina ka sami wannan yarinyar da batada cikakkiyar
abi'a??"
da mamaki yace, "Ayiya meke faruwa?"
YaaYa tayi saurin tarar zancen ta hanyar fa
in, "kenan baka gani ba? kodan idonka ya riga ya rufe?"
Yace, "ba haka bane YaaYa ban fahimci zancen bane"
Ayiya tace, "ya za'ayi ka fahimta dama? ni yanzu kawai so nake naji yaya kake da ita? baka ga irin gaisuwar da tayi min ba a
ance?? ina ruwanka da
an masu ku
i muna rayuwarmu cikin rufin asiri ka jawo mana tozarci da cin mutunci".
Kujera ya jawo ya zauna sannan yace, "ina ga baku fahimce ta bane amma tana da mutunci sosai tana yawan temako na kuma ina gaya muku sai dai in kun manta ne, nasan bazata tozarta mu ba"
YaaYa tace, "to Allah yasa amma ni ina tsoron hul
a da irinsu kana ganin yadda take tsuke baki tana yatsine fuska kamar taga najasa
yamar mu ma take fa amma a hakan kake baka ganin laifinta ina amfanin wanda ze temake ka kuma yana
yamarka?"
Girgixa kai yayi tareda lumshe idonsa ya sauke numfashi zuwa yanzu damuwa tafara
arsuwa a cikin zuciyarsa ya lura kai tsaye akwai rashin jito a tsakanin danginsa da kuma wadda yake
auna, cikin damuwa yace, "YaaYa!! bafa haka bane a haka yanayinta yake inagan ma Rana ce tasa take yatsine fuska"
Murmushin takaici Ayiya tayi kafin tace, "ashsha: aifa sai addu'a Yaaye bansan kanada gardama ba sai yau da
afar yarinyar nan ta taka tsakar gidan mu, to kodai inuwa ce ta sa takeyin hakan?? amma yanzu ai rana ta karya bare ko a fake da ita kuma dan rana ma ni banga mutum
in da yakeyin haka dan Rana ba sai dai wani abun, amma wannan
a dai
yamar ka take idan baka sani ba"
YaaYa tace, "washhh Allah na ni tinda muka ha
a ido sau
aya ma naji kaina ya sara har yanzu ciwo yake min Allah yasa dai ina lafiya ba kamani tai ba dan wallahi idonta ba kyau"
Dariya ma ta bawa Yaaye dan haka ya dara sannan ya mi
e ya nufi
akinsa yana cewa, "ni kuma a hakan kyau suke min, ita dama ai ba'a iya ha
a ido da ita "
Ba YaaYa ka
ai ba Ayiya ma sakin baki tayi ta raka bayansa da ido har ya
ace musu sannan Ayiya ta sauke gwauron nishi.
YaaYa kuwa Ba
in ciki da zafin kishi ya hanata cewa komai sai juyawa da tayi ta fa
akinta kamar me shirin dukan iska,
Ayiya tace, "YaaYa kina dai lafiya ko??, kai jama'a ? wannan rayuwa kai talaka ba basarake ba kana rayuwa cikin rufin asirinka kaje ka nemawa kanka tozarci muna cikin farin ciki bamuda
acin rai a yau amma zuwan yarinyar nan ya sauya labarin, to Allah ya tsayar iya haka "
Minoji.
Tana komawa ta zame mayafin ta jefar sannan ta zauna tareda dafe kai, ta
an jima tana nazari kafin ta kalli Mus'ab tace, "rayuwa a irin wannan yanayin zeyi min wahala Mus'ab amma banida za
in da ya wuce ha
ura da duk halinda na tsinci kaina saboda ina son rayuwa tareda shi"
Da mamaki Mus'ab yace, "waye?"
Da sauri ta kalleshi sama da
asa sannan tace, "ashe fa kai bakama san shi ba to wallahi Yaaye sunan sa kamaji da kyau kuma ka ri
e shi zan aura"
Cikin zaro ido yace, "Aure Ya Mi??"
Tace, "fess kuwa"
Jinjina kai yayi yace, "lallai ne to Allah yasa alkairi amma yaushe kika fara soyayya? kuma ina kika bar Yaya Annur"
Wata muguwar harara ta zuba masa kafin tayi
aramin tsaki tace, "ni nace ya SO ni?? lokacin ra yafara bansani ba haka kuma lokacin da ze karka
e tabarmarsa bansani ba, nidai Yaaye zan aura kuma shima ba sonshi nake ba"
Mus'ab yace, "Gimbiya??"
Girgiza masa kai tayi tai wani farrr da ido tareda cewa, "Minoji nake!!!"
Yace, "tofa yau ranar tazo da abun al'ajabi da yawa to bakyason shi meyesa zaki aureshi"
marai-rai-cewa tayi kamar zatai kuka Tace, "tausayinsa nakeji har cikin ruhi da zuciyata sai naji banida burin da ya wuce faranta masa a rayuwa, zan kasance tareda shi acikin irin rayuwar da yake bazan gujeshi ba"
Rausayar da kai Mus'ab yayi dan kuwa yasan tinda har ranta ya biya me dakatar da ita sai Allah bazata gane abunda za'a ganar da ita ba"
Yayyi ce tayi sallama a
akin Yaaye tareda dire masa tuwonsa sannan ta zauna a gefensa.
Kafin tayi magana ya rigata da cewa, "Yayyi kinata
okin ganin Ya Minoji ya akai yau da tazo naga bakiyi murna ba ko magana fa baki mata ba"
Ckin tsananin mamaki tace, "Yaaye da gaske?? wai tazo gidan nan?"
Baki sake ya kalleta kafin yace, "aa tsaya kina nufin bakisan tazo ba wai wasa nake dake??"
Tace, "wallahi Yaaye Allah
aya bansan tazo ba"
aramin mamaki ne ya kamashi ba sai dai duk iya nazari da tunaninsa ya kasa gane inda abun ya dosa.
Yayyi kuwa tayi tsuru tsuru dan kuwa abun tsoro ya bata, tasan dai Yaaye ba mutum ne da ze fa
arya dan ayi jayayya ba kuma ita a iya saninta bataga lokacin da akai ba
i a gidansu ba"
Da ya lura da gasken gaske bata sani
in ba sai ya canja akalar labarin zuwa wani.
washegari ya tashi jiki da sau
i sosai dan haka yayi shirin fita aiki, daidai lokacin da ya fuskanci yanayin yafi mata da
i ya nufi gidansu dan yana gudun duk abunda ze zamo mata
acin rai a irin wannan yanayin kuwa yasan batada wani ru
ani saboda rana ta karya.
Yana sanar da ita yazo ta fito, har cikin harabar gidan ta shigar dashi ta bashi masauki me kyau sannan taja kujera ta zauna ta har
afa
aya kan
aya tana
an karka
a ta cikin nutsuwa gami da shauki, sai murmushi take ta
i cewa komai.
uru yayi yace, "barka da wannan lokaci"
Tace, "barka dai ya jiki??"
Yace, "Alhamdulillah na samu lafiya sosai yau har na fita aiki"
Ta fa
a murmushinta gami da cewa, "yayi kyau sosai, dama abunda yasa na nemeka dan gazgata abunda ka fa
amin ne a ranar, shin da gaske ne kana sona??"
Duk da tambayar tayi masa kwatsam da yawa amma sanin gaskiyarsa ce yasa beji
arrr ba ya gya
a kai kafin yace, "hakane bakiyi kalar mutanen da za'a yiwa
arya ko a yaudare su ba, ban ta
a soyayya ba ban kuma san yadda akeyinta ba rana
aya kawai da na ganki sai naji babu macen da na ta
a jinta har raina sai ke, a ranar na kwana da tunanin ki na tashi dashi daga lokacin ban
ara samun lafiya ba bana tunanin yau da goben rayuwata sai tunanin ki da ban yarda sonki nake ba sai da naji idan na nesanta dake zuciyata zata iya tarwatsewa saboda
ina ganinki kuma na rasa inda kikai kin
ace min da haka na gane kinada muhimmanci gareni, na yiwa kaina fa
a na taushi kaina akan sonki dan ke ba tsarata bace amma na rasa yadda zanyi na riga na kamu sonki yayi tafiyar ruwa dani"
Nazari tayi sosai sannan ta murmusa a
asaice tace, "tambaya
aya: amsa ba adadi, uhm na gazgata tabbas ban
aryata ba, dan haka inason aurenka indai hakan yayi maka ka turo magabatanka wajen mahaifina kafin wani lokaci nake son kusancin mu yafi haka"
rasssssss yaji
irjinsa ya buga har tafin
afarsa.
(yau ma fa na tashi jikin ba da
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA