← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 32

Sashe 25

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shafi Na 25
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Ina mata yan kwalisa , mata masu aji ,KASAITATTUN mata masu malakan zuciyan me gida kuzo ga Ummu Abdullah tazo muku da mayikan gyara jiki, kala kala, da sabulai na gyaran jiki, da turarrekan wuta da na jiki Dana kaya da na tsuguno,da humra kala kala da shi'umar humra, da kayan chemical,irin su liquid soap, perfume,air freshener,, Hair cream,Shampoo etc tana kuyawa tana hada kaya ,domin Neman Karin bayani Sai ku tuntibi wannan lambar 07046858716
cikin sauri ya
arasa kanta yana kiran sunanta tareda jijjiga ta amma shiru sai da ya yafa mata ruwa sannan taja dogon numfashi, fashewa tayi da kuka tana cewa, "aa banaso katafi dan Allah"
Cikin mamaki yace, "saboda me bakyaso??"
ta bu
i baki da nufin yin magana numfashinta ya sar
e tafara sha
uwa cikin lokaci ka
an tagama galabaita.
Ganin abun
yayi yawa yasa yayi saurin neman sabulu ya wanke hannunsa Sannan ya dawo kanta yafara
arin dai-daita nutsuwarta,
Sai da yayi da gaske sannan numfashinta yafara dai-daituwa sai dai tanajin jiki matu
a, lamarin ya gama
aure masa kai yakasa gane komai a ciki bashi da za
in da ya wuce tambayarta ko ze samu gamsashshiyar magana dan kuwa ya shiga tantama sosai wani
angare na zuciyarsa yana son gazgata zancen Ayiya wani
angaren yana kwa
ar sa da yin hakan.
Minoji kuwa kuka take
arzawa da iya
arfinta.
yana
arin yimata magana ihun da Yayyi ta
wallara ya dakatar dashi, cikin sauri ya fito dan ganin abunda yake faruwa,
A tsakar gidan yayi karo da ita ta fa
i yaraff tana tirje tirje Ayiya da YaaYa sai sallallami suke.
usawa yayi a gabanta yana kiran sunan ta amma shiru sai wani irin gunji da takeyi tana majaujawa a
asa.
Ayiya ta share hawaye sannan tace, "Yaaye idan mun fa
i gaskiya sai kace ba haka ba gashi matsalar da Minoji ta kawo mana a gidan nan, ciwon aljanu ko a ma
otan mu ba'ayi bare a gidan mu a
akin mu yanzu wannan ba tozarci da zalumci bane?? menene laifin Yayyi? babu laifin da ta aikata mata amma zatayi mata wannan mummunar sakaiyar nidai ban yafe mata ba ba kuma zan yafe ba"
Shiru Yaaye yayi ya cigaba da yiwa Yayyi addu'a,
Bayan wani
an lokaci ta sake
walla ihu sai kuma tayi shiru jikinta yayi salaf kamar an zare mata laka sai kuma ta fashe da kuka.
A tausashe Yaaye yace, " Yayyi?? meke faruwa meyesa ki kuka kodai baki da lafiya ne"
Cikin tsananin azabar da take sha tace, "Yaaye kaina zan mutu wayyo Ayiya ki temakeni kaina ze fashe Yaaye ku cire min bazan iya ba"
yace, "kiyi ha
uri ki dena kukan addu'a zakiyi ze dena kinji ko?"
Ayiya tace, "oo ni wannan lamari ya fi
arfin mara
arfi, Yaaye akan wata
a bazan yarda a jefa min
ata cikin wani hali ba dan haka ka
auki matakin da zaka
auka "
A marai-raice yace, "Ayiya dan Allah ki dena maganar nan mana ki bari ta samu lafiya sannan ko me za'ayi sai ayi"
Kallon YaaYa tayi tace, "kinga kama min ita mu kai ta
aki".
Kamata YaaYa Tayi suka shigar da ita
aki saka fara
arin su amma abin ya ci tura sai kukan ciwon kai takeyi,
sai da takwashi lokaci tana ciwon kan sannan ya sassauta har ta samu ta
an sha ruwa.
Tin daga lokacin take fama da ciwon kai har ma da wasu abubuwan ga yawan firgita.
angaren Ayiya kuwa ganin haka yasa ta
ara daukar himmar shiga tsakanin
anta da Minoji.
Yaaye kuwa mugun halin da ya jefa Minoji ta sanadin turaren da Ayiya tabashi yasa tausayin ta ya hanashi wani
waran motsi dan kuwa tindaga ranar batada lafiya.
Yau
Yana zaune a gefenta yayin da take kwance tayi shiru sai
ifil
ifil take da ido kallonta yayi kafin yayi magana cikin sanyi yace, "Minoji dan Allah zan tambayeki"
Kallonsa tayi gami da gya
a masa kai.
an sosa
eya a daddafe yace, "dama game da maganar da su YaaYa sukeyi ne dan Allah ki sanar dani gaskiya, koda yaushe cikin tunane tunane nake gara naji komai daga gareki akan na
auki irin maganganun su"
Ido ta zuba masa kafin ta
an murmusa sannan tace, " bazan iya gaya maka ba sai dai ka jira Mariama tazo"
"Mariama??"
Ya maimaita sunan cikin sigar tambaya.
Batace komai ba sai ma gyara kwanciya da tayi.
Yau Yayyi ta tashi da matsanancin ciwon kai gashi ta
i cin komai har sai da dare yayi da Yaaye ya dawo sannan ya lalla
a ta taci tana gamawa kuwa takama amai tana kakari har da jini ga wani mugun ciwon ciki da ya saukar mata.
Dukan su sunyi iya bakin
arin su dan ganin sun shawo kanta amman sun kasa sai dai suka zubawa sarautar Allah ido.
Minoji kuwa ranta duk ya gama
aci a fusace ta tashi ta nufi tsakar gidan a tsaye ta tsaya ta kame
ugu ta zubawa Yayyi ido.
Yaaye ya kalleta ganin ta burkice yasa ya mi
e yana cewa, "koma
aki Minoji ai jikin nata da sau
Dakatar dashi tayi ta hanyar
aga masa hannu sannan ta maida kallonta ga Yayyi wadda daga zuwan Minojin ta dena kukan da takeyi tayi lif ko motsi babu.
Cikin tsawa tace, "waye?? meyesa zaku zo ku takurawa yarinyar da bataji ba bata gani ba?? waye ya baku umarnin zuwa nan??"
A ladabce Yayyi tace, " Ki gafarce mu ranki ya da
e Yarima ne"
Cikin tsawa tace, "har yana da ikon aiko ku inda ban aike ku ba??"
Sai da kowa na gurin ya firgita saboda tsawar da ta doka mata..
Cikin rawar jiki tace, "ranki ya da
e Yarima.."
Kafin ta
arasa ta katse ta da cewa, "ku koma ki gayawa Gimbiya Malika a
aure ku har zuwa lokacin da zan dawo zan
auki mataki da kaina, shi kuma Yarima ku gaya masa zan dawo kuma zanyi hukunci"
Tana rufe baki Yayyi ta sule ta kwanta sharaf sai bacci irin na huce gajiya.
Da ido kowa ya bita musamman Yaaye da abun ya gama sha masa kwanya.
Kallon su Minoji tayi sannan tace, "yanzu kun gane abunda kuke tantama akai???, ni ba kamar Minoji nake ba banida sau
i indai aka ta
a mutunci na zan kasance tareda ku na
an wani lokaci zaku gane banbancin tsakanina da ita dan kuwa ni ba'a yimin abunda raina be so ba, ta sanadin abunda kuke wa Minoji kuka jazawa
ar ku fa
awa komar Yarima, yanzu zan kasance makwanci
aya tareda
anki idan kinajin ke kika haife shi kuma kin yarda da kanki sai ki hana"
Daga haka taja hannun Yaaye suka koma
aki tabar su Ayiya da sakakkun bakuna, yau ko irin maimaita zancen nan basuyi ba saboda tsoro dandanan kowacce tayi
akinta ta kulle.
Suna shiga
akin ta sake shi ta juya masa baya a kausashe tace, "shashashan namiji amma ba sunan ka bane, kana da
ari tabbas tinda ka iya fita ha
in iyalinka amma baka amsa sunan ka Umar ba Yarima na kamar wuta yake yayin da na kasance tamkar mai hakan yasa yake azabtar dani ta hanyar da yaso, Yarima Umar shi fa bashida ha
uri amma kai salihi ne akwai bambanci tsakanin ku, naso ace shima ya kasance me ha
uri tamkar kai amma naso kai kuma ka kasance me zafin nama da himma kamar shi"
ara sakin baki Yaaye yayi yana kallon bayanta dan kuwa baya ta juya masa, cikin rawar baki yace, "kece Mariama? shi kuma Yarima me sunana waye? ita kuma matata wacece?"
Jinjina kai tayi gami da cewa, "hmm tambaya me kyau Sarauniya Mariama
ar sarki Sulaiman Aljani ziryan kenan, Mahaifiyata Bilkisu riki
iyar Aljana kuma balarabiya, Yarima Umarul'farook
a ga Yarima Yusuf
ani ga mahaifina, shine wanda yake iya dakatar dani akan abunda nai niyya matsalar da aka samu mahaifiya ta tafi son shi akaina kuma tana da
arfin ikon da tafi mahaifina tasiri hakan yasa yake shimfi
a mulkinsa akaina duk da kasancewata Sarauniya"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 25 · 0% Book details