Sashe 19
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Shafi Na 18
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
sai bayan wani lokaci kuma tayi tsitt da alamu bacci ya
auketa.
Yaaye kam mamakin lamarin nata ya hanashi rintsawa sai bayan ta da
e da yin baccin sannan nashi yazo.
Washegari
Tin sassafe Yayyi ta tashi ta
ora musu abin kari kamar yadda Yaaye yace tayi, har ta kammala tazo ta ajiye Minoji bata tashi ba, shi kuwa Yaaye yana zauna sai aikin kallonta yake gani yayi ta
ara wani kyau jikinta yayi su
ul har
yalli da sil
i take ze iya cewa tin daga randa ya ha
u da ita har yau be ta
a ganin kyawunta irin na yau ba.
A hankali ta bu
e idanunta ka
an ta
arewa
akin kallo kafin ta tashi a firgice, Yaaye ne ya katse mata hanzari da cewa, "meye faru?"
an kallonsa tayi ta kauda kai sannan tace, "babu komai naji tsoro ne sosai dan na manta a inda nake kuma naga canji"
Ya saki murmushi gami da cewa, "ai ba ba
on guri bane tinda
akin ki ne"
Murmushi ta
anyi kafin tace, "a ina akeyin wanka?"
Yace, "na ha
a miki Ruwa ke ka
ai yake jira",
ta murmusa sannan ta tashi.
tana fitowa ta gama kintsawa ya shigo
akin tareda sallama, amsawa tayi ba tareda ta kalleshi ba tace, "ka rakani na gaida Ayiya ko bacci take?"
fuskarsa
auke da murmushi yace, "aa ta tashi"
tashi tayi tana cewa, "to muje ko?"
Gaba yayi tana biye dashi har suka isa
akin Ayiya koda ta gaishe ta ba laifi ta amsa ba yabo ba fallasa daga haka Minoji ta tashi ta fice daga
akin ta koma nata.
Ayiya ta kalli Yaaye tace, "hmm bakasan yarinya ba bakasan irinta ba kai dai kawai kaje ka aureta anason ha
a ala
a da iri me kyau yayin auratayya amma kai kaje ka
akko wata yarinya me zubin macijai"
Sosai maganar Ayiya ta daki zuciyarsa sai dai bashida bakin cewa komai.
Yayyi kam tana zaune a gefe tayi
asa da kai tayi shiru.
Cikin sanyi ya koma
akin ya Sameta a tsaye hannayenta a har
e a
irjinta sai murmushi take ita ka
arin murmusawa yayi shima sannan yace, "a tsaye haka? ki zauna karki gaji"
Tace, "nagode da kulawa, kawai a wani lokacin tsayuwa tana matu
ar yimin da
i shine yasa"
Yace, "to amma ki zauna kiyi karin kumallo ko?"
Zama tayi sannan ya ha
a mata shayi ne da buredi sai soyayyen
wai, sai da ya ha
a mata shayin da madara sannan ya mi
a mata.
har zata sha sai ta fasa tace, "kaifa?? maza kaima kaci naka"
amsawa yayi da "to" sannan ya shiga ha
a nashin.
Tanayin kur
a ta
aya tayi ta biyu ta ajiye kofin ta rintse ido da
arfin gaske tsigar jikinta tafara tashi tsaye.
Cikin firgici gami da mamaki yace, "meke faruwa Minoji?"
Girgiza kai tayi alamar "aa" ta tashi zata haye kan gado tafara jin jiri yana hajijiya da ita, da sauri ya ri
ota tareda yimata masauki a jikinsa. cikin wata disashshiya murya tace, "karka damu fa lafiya nake"
Cikin tausayawa yace, "tayaya bazan damu ba? banida tabbacin lafiya kike, shayin ne beyi miki da
i ba? ki fa
a min ko meye kike so sai nayi miki"
Girgiza kai tayi gami da
arin silalewa daga jikinsa tafa
a kan gado har lokacin takasa bu
e idonta dan kuwa abun yayi mata yawa ga haske Gashi yau antashi da rana
wal ga rashin sabo da gidan gashi bata iya cin wani abun kirki ba indai har ta riga ta tsargu da guri.
Yaaye kuwa kamar yayi kuka ga takaicin ta
i cin abinci ga matu
ar damuwa da yayi da halin da take ciki gefe guda kuwa mamakin ta yadda hakan take faruwa yake.
Yana zaune gefenta sai jerin sannu yake mata Yarinya tayi sallama, amsawa yayi yana tambayarta lafiya?.
Tace, "Ayiya tace kazo Yayyi batada lafiya, ta
i cin abinci ta
i yin magana kwata kwata"
Rass zuciyar Minoji ta buga, "Meyesa zaki zamo silar rusuwar nutsuwarta"
Ta jefawa kanta tambaya.
Yaaye da jikinsa ya gama mutuwa ya tashi ya nufi
akin Ayiya kamar yadda ya barta
azu haka yazo ya sameta yanzu, ya zauna kusa da ita yace, "Yayyi meyesa bazaki ci abinci ba? wani laifin mukai miki ne??"
Girgiza kai tayi alamar "aa"
Yace, "to meyesa? kiyi magana mana kinyi shiru"
Yanzu ma girgiza masa kai tayi.
Juyin duniya ta
i cewa komai kuma ta
i yarda ta ci abincin.
Minoji ce ta shigo da sallama ba tareda ta saurari kowa ba tace, "kici abinci Yayyi kuma kiyi magana"
Da sauri ta ja abunda Yaaye ya ajiye mata tafara ci.
Minoji kam bata tsaya jin ta bakin kowa ba ta koma
aki zuciyarta sam ba da
Har Yaaye ya shigo ya zauna kusa da ita bata sani ba sai da yace, "abun burgewa kina yiwa Yaayyi maga kinga ta yarda da abunda muke ta fa
a mata ta
auka"
Murmushin da ita tasan ma'anarsa tayi batareda tayi magana ba.
Haka wunin ranar ya
are Minoji ko ruwa takasa sakawa a bakinta, zuwa yanzu lamarin nata yafara firgita Yaaye, a
angaren Yayyi ma sam batada sukuni bata magana sai ta kama.
Sai da dare Minoji ta cewa Yaaye, "dan Allah ka samo min ruwan cikin gora a kanti"
Ba musu ya amsa da to sannan ya tashi ya tafi.
Tafukan hannunta tasa ta rufe fuskarta gami da jan dogon numfashi ta sauke sannan ta jefi kanta da tambaya "haka zan rayu kenan?" ta kuma bawa kanta amsa da cewa, "aa wata rana zaki saba"
Murmushi tayi sannan tace, ina fatan yin hakan cikin gaggawa dan banason abunda ze
atawa Yaaye na rai, na lura yau beji da
i ba dole zanyi
ari zuwa gobe na koyi cin abincin su, amma Yayyi ta
i sakin jikinta abun tausayi"
wani sashin na zuciyarta ya
ara bata raddi akan maganar da tayi "Yayyi yanzu bazata samu sukuni ba saboda ba ita ka
ai bace Kuyangarki tana tareda ita wato Kilbi kuma bansan meye yakawo ta ba, kuma ki dage kisa mijinki farin ciki dan a gidan nan bakida tamkarshi"
Murmusawa tayi zata kuma cewa wani abu taji hakan ta gagara, sauke numfashi tayi tareda yin mi
a sannan ta zame ta kwanta.
Washegari ba laifi tayi
arin danne komai tayi karin kumallo sai dai Yayyi yau ma sai da Tayi mata magana sannan ta ci.
wunin ranar dukansu haka sukayi shi ba wata walwala.
cikin kwanakin da basu wuce sati ba Minoji ta saba da gidan sai dai rayuwarta ita ka
aice.
Haka rayuwar ta cigaba da tafiya koda yaushe lokaci gudu yake kwanaki na shu
ewa.
Zuwa yanzu ba laifi Yayyi ta saki jikinta sosai. sukan zauna suyi hira da Minoji Yarinya da Yayyi, tsakanin Minoji da Ayiya kuwa gaisuwa ce kawai take ha
a su, tsakanin ta da YaaYa kuwa sai dai kowa ya kalli kowa sai jefi jefi suke
an gaisawa, ita YaaYa zafin kishi ke damunta ita kuwa Minoji jinkai ne yake sa ta
i yimata magana.
Kullum tana
aki idan sun ganta a waje to rana ta
ace ko da safe ko da yamma shine zata fito girkinta ma a
aki takeyi sai ta gama zata zuba a kaiwa Ayiya.
Hakan kuwa ba
aramin
una yake musu ba musamman YaaYa wadda take
aukarta tamkar kishiya.
Yau tana
aki a kwance tana danne dannen waya Yarinya ta shigo tace, "wai kizo inji Ayiya"
Badan batason gardama mata ba amatsayinta na tamkar uwa a gurinta da babu dalilin da ze sa ta fita yadda rana ta bu
e fau
innan, a hankali take takawa tanayi tana cije baki saboda wani irin zafi da ranar ke yi mata duk da ba wata tafiya bace daga
akin nata zuwa
akin Ayiyan amma ko gilmawa batasonyi ta cikin rana gashi kaf tsakar gidan ba inuwa.
Daga baki baki ta dur
usa tace, "gani Yarinya ta kirani"
YaaYa ta kalleta ta watsar sannan tace, "Ayiya take nemanki"
Kai tsaye Minoji tace, "dama bance kece ba ai ko?"
Shiru YaaYa tayi badan taji da
in maganar ba.
Ayiya tace, "dama cewa nayi ya kamata ki dinga fitowa kina kamawa YaaYa aiki kinga yau ta tashi jikinta ba da
i kuma ko sharar tsakar gidan ba'ayi ba Yayyin ma tinda kika shigo gidannan shikenan lafiyarta ta
are koda yaushe cikin laulayi take"
Yayyi zatayi magana YaaYa ta dakatar da ita da cewa, "ke kuma kiyi shiru mana tinda ba dake ake ba"
Ayiya tace, "ina kika ajiye tsintsiya YaaYa?"
da sauri Minoji tace, "kuyi ha
uri dan Allah zan dinga yin sharar da safe amma bada rana ba ban iya shiga rana ba wallahi illata ni take yamma tanayi zan share"
Ayiya tace, "aa baze yuwu ba yanzu yakamata a share ba sai yamma ba, idan yin ne bazakiyi ba shikenan"
Cikin sanyin jiki ta tashi ta
akko tsintsiyar tafara sharar, ko rabi batai ba jikinta yafara kakkarwa, Yayyi tace, "yaya Minoji ki kawo na share sai ki huta"
Murmushin
arfin hali tayi tace, "zan iya"
YaaYa tace, "ni dai inaga Mayya Yaaye yaje ya auro mana"
Kamar saukar aradu haka Minoji taji maganar sam bataji da
inta ba amma sai ta danne kawai ta cigaba.
Ayiya ta ta
e baki kafin tace, "nima dai ina tantama Yayyi bata ta
a abubuwa makamantan wannan ba sai yanzu a wannan lokacin, Allah dai yai mana tsari amma abun akwai ban al'ajabi"
YaaYa tace, "ai ni kaina banajin da
in jikina"
Yayyi tace, "haba dan Allah meyesa kuke irin maganganun nan ba da
i wallahi"
Ayiya tace, "wuce kije gidan Adama kice ina gaisheta"
a zafafe tayi wurgi da tsintsiyar gami da fashewa da kuka ta nufi
akinta.
Yarinya da Yayyi ne suka mara mata baya suna
arin rarrashinta amma tayi banza tana shiga
akin ma ta kulle
ofa.
Yayyi ma tinda ta dawo baya ta zauna sai ta fashe da kuka.
Kallon kallo Ayiya da Yayyi sukayi kafin Ayiya tace, "tab
i jam wannan babban aiki haka kiga wata yarinya sangargar? lallai sai mun tashi tsaye kinga dan tayi kuka Yayyi ma kukan take wannan wace irin masifa ce narasa meye ala
ar Yayyi da ita da batason ganin
acin ranta, hasalima sai ta bata umarni sannan take wani abun meye hakan ke nufi ne? anya kuwa yarinyar nan mutumce?"
YaaYa tace, "gaskiya yakamata mu binciko gaskiya dan baze yuwu mu zauna da al
ai a gida ba Yaaye yazo ayi ta ta
are ko mu ko ita sai dai ya saketa ma wallahi dan banajin yarinyar nan mutumce idan ma mutum ce to mayya ce kuma idan ta haifa mana
a a gida kinga an samu irinta kenan, gwara mu yiwa tufkar hanci"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA