Sashe 30
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Shafi Na 30
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Ina mata yan kwalisa , mata masu aji ,KASAITATTUN mata masu malakan zuciyan me gida kuzo ga Ummu Abdullah tazo muku da mayikan gyara jiki, kala kala, da sabulai na gyaran jiki, da turarrekan wuta da na jiki Dana kaya da na tsuguno,da humra kala kala da shi'umar humra, da kayan chemical,irin su liquid soap, perfume,air freshener,, Hair cream,Shampoo etc tana kuyawa tana hada kaya ,domin Neman Karin bayani Sai ku tuntibi wannan lambar 07046858716
Shiru Yaaye yai musu ya wuce
akinsu.
Washegari tin da sukayi sallar asbah basu kuma bacci ba suka sake dasa hirar yaushe gamo, Ayiya sam ta manta ma da Minoji a duniya bare ta tuna halin da Yaaye yake ciki dan kuwa farin cikin ganin Usman ya rife mata ido.
Yaaye kuwa da yakasa jurar hayaniyarsu sai ya fita waje ya zauna.
yana cikin sa
a da warwara Usman ya iso ya zauna kusa dashi cikin sigar rarrashi yace, "haba Zakin Zakuna Umar
ina me yai zafi haka ne?? na kwana da tunaninka narasa ina ke min ciwo laifina ne ko??"
Kauda kai yayi kafin yace, "aa"
Usman yace, "bakayi farin ciki da zuwana ba
anina?"
Girgiza kai yayi alamar "aa"
Usman yace, "bakayi farin ciki da zuwana ba??"
hawaye ne suka fara tseren sauka daga idanunsa ya girgiza kai gami da kwanciya ajikin
an uwan nasa cikin shashshekar kuka yace, "Yaya na idan kana kusa dani jina nake tamkar jariri amma
addara tasa ka tafi ka barni, silar hakan ne na fa
a cikin gararin rayuwa da kana nan da Ayiya da YaaYa basu rabani da matata ba, tunaninta ne yasa nakasa gane kaina amma nafi kowa farin cikin dawowarka Yaya"
Jiki a sanyaye Usman yace, "bana son kukanka kasani Umar ka dena kaji ko? ba dai Allah ya dawo dani ba? to da yardarsa zan dawo maka da matarka ka kwantar da hankalin ka
anina, amma ina son sanin dalilin su na yin hakan kuma da gaske aljana ce ko kuwa?"
Yaaye yace, "ni ko mecece ina sonta dan nasan bazata cutar dani ba kuma zamu rayu cikin farin ciki bare ma nasan ba aljana bace nidai abunda nasani kawai ita ba mutum ce kamar kowa ba"
jinjina kai Usman yayi sannan yace, "ba komai Umar yanzu ka gaya min ina zanje na sameta?"
Umar yace, "bansani ba nima dawowa nayi na tarar bata nan Yarinya ce ma kawai ta gaya min gaskiya"
Usman yace, "to shikenan da anjima idan hantsi yayi zamuje gidan iyayenta ko? sai muji ko tana can, yanzu katashi muje cikin gida karkayi fushi damu kaji? insha Allah komai yazo
arshe"
Tashi yayi suka shiga cikin gida YaaYa ta kallesu sama da
asa sannan tace, "Yaaye? me kakewa kuka ne?"
Kafin yayi magana Abban Amira yace, "bana son jin komai daga gareki Sumayya, Ayiya ku shirya yau zamu koma can gidan dukan mu"
Cikin fara'a Ayiya tace, "Alhamdulillahi m
ungodewa Allah, nayi farin ciki sosai Allah ya saka da alkairi"
Da amin kawai ya amsa. Anti Ziyada kuwa banda zum
urar baki ba abunda takeyi.
Kamar yadda Usman yace haka suka shirya sukaje gidansu Minoji sai dai suka iske bata can
in haka suka dawo cikin damuwa.
da daddare da Alhaji Usman yazo gidan cikin damuwa Ummi tace, "Usman ba'a san inda Minoji tayi ba, yaron nan Umar yashiga mugun hali ta dalilin wannan al'amari dan Allah ka nema min maslaha da Sarauniyar nan ta rabu da yarinyar nan ta samawa mijinta lafiya, danginsa duk sun tsan-gwame-shi akanta yana cikin damuwa sosai idan nice ma mahaifiyarsa bazan damu da komai ba wanda ya wuce damuwa da halin da yake ciki, muyi masa adalci dan Allah"
Alhaji Usman yayi dariya kafin yace, "shiririta kenan ai dukansu suna gidana, su can dangin mijin Minojin sunce aljana ce sun koreta shi kuma Yarima Noor ya
auketa ya jefar acan wani guri daban har Allah ya dawo da Sarauniya Mariaman ta
akko ta daga gidan yayan mijin suka tare a gidana, kinsan ma abunda ze baki dariya? wai itama sarauniyar gurin fakewa tasamu sakamakon suna son aurar da ita kuma sun samu sa
ani da Baban Yariman gobe wato Yarima Umar shine fa ake ta fushi aka baro can akazo nan aka tare"
Ummi ta rausayar da kai sannan tace, "Allah sarki gwara itama tayi auren nidai tabar Minoji tarayu da mijinta lafiya, dan Allah ka san yadda zakai ka sama min maslaha daga garesu"
yace, "amma fa Mariama tana da gardama akan abunda ba ita tasa kanta ba, dan haka zefi sau
i a nemi mahaifinta"
Ummi tace, "duk ma yadda za'ai ayi"
Minoji tana zaune tareda Umman Sultana suna
ar hira Alhaji Usman ya shigo da sallama, bayan ya zauna yace, "Minojin ce ko Mero??"
Dariya tayi sannan tace, "kazo mana da tsaraba ne? Mariama ta koma masarautar Gabas gurin Yarima Ubaid"
ya jinjina kai kafin yace, "yaushe zata dawo?"
Minoji tace, "bata gaya min ba amma bazata dawo da wuri ba kuma tace kar na fa
awa kowa dan dai kaine kawai na gaya maka"
Yace, "to shikenan"
angaren su Ayiya kuwa cikin
oki suka shirya komai na tafiya tareda sa ran sun rabu da ala
YaaYa ce ta kalleshi tace, "ya baka shiryawa Yaaye?"
Yace, "nan shine gidan mahaifina anan zan cigaba da zama da matata idan ta dawo"
YaaYa ta saki murmushin gaiya dan kuwa gani take kamar Minoji ta tafi kenan acewarta aljani idan yaga guri ya gagare shi baya iya dawowa bare yadda taga ba da
afarta ta fita faga gidan ba.
Sai da tazo daf dashi yadda shi ka
ai ne ze ji abunda tace sannan tafara magana, "uhm Allah sarki Yaaye gaskiya tsarin naka ya burgeni amma tinda yayanka yanada ku
i kuma yana sonka nasan ba abunda bazeyi maka ba ka biyo mu kafin ya gyara mana gidan namu mana?, lokacin mun
ara fuskantar juna sai aure kawai, karfa ka zata dan yadawo zan fasa sonka ne, a'a na riga nayi nisa banajin kira ka manta da Minoji kawai muyi sabuwar rayuwa"
murmushin takaici yayi sannan yace, "ni ba irin ragon namijin nan me dogara da abun wani bane, koda dukiyar mahaifi na ce bazan damu da ita ba zanyi
arin kafa kaina ne zan gyara gidan da kaina kuma zan zage nayi aiki tu
uru na nemi halak
ina, dama can haka nake kuma zan
ora saboda matata Minoji, ya rage naki ko ki ha
ura ko karki ha
ura hukunci na ya yanku"
Daga haka yatashi yabata guri.
Babu yadda basuyi dashi akan ya bi su ba ya
Yamma tanayi suka tarkata suka bar gidan yarage saura shi ka
misalin
arfe 09:24 yaji ana
wasa
ofa kamar baze tashi ba sai kuma ya tashi tareda tunanin waye?,
sallama Alhaji Usman yayi masa bayan sun gaisa yace, "ka gane ni kuwa? nine Usman yayan Minoji, tana gidana kuma gata nan na dawo da ita duk da cewar naji abunda yafaru da ita, to amma kasancewar nasan kai tsakaninka da Allah kake sonta baze yuwu nayi muku shamaki ba amma banda haka da na rabaka da ita tinda danginka basa
aunarta, mu anamu
angaren hakan ba damuwa bace tinda bata cuta bata cutarwa amma ta dalilinka dole musan abunyi, karka damu komai yakusa zuwa
arshe da yardar Allah zata dawo daidai insha Allah"
Cike da farin ciki da murna Yaaye ya amsa da "to Yaya Allah yasaka da alkairi nagode nagode Allah yayi maka alfarma fiye da yadda kayimin Yayanmu"
Alhaji Usman ya murmusa gami da cewa, "muke da godiya ina fatan dai bazamu tsinci wata matsalar ba agaba? ri
eta da gaskiya da amana
ari bisa
ari akan ta daa itace babbar godiyar da zakai mana"
Umar yace, "Insha Allahu ai kunfi
arfin komai a gurina da ikon Allah babu wata matsala Allah yasaka da alkairi"
Alhaji Usman yace, "ameen, tana cikin mota kasanta akwai son bacci tace idan an bu
e gidan ta fito kabiyoni sai ku dawo tare"
da "to" ya amsa sannan suka fara tafiya.
koda suka isa wajen motar sai da Alhaji Usman yasha fama da ita akan ta fito sai da yayi da gaske sannan ya shawo kanta ya dam
a ta a hannun Yaaye"
ar ta shiga gidan duk a tunaninta zatayi karo da su Ayiya kamar yadda ta saba sai dai taga ba hakan bane, kallonsa tayi tareda cewa, "gida shiru"
Yace, "muje
aki kiyi bacci Sar
a me rikicin gangan?"
Gaba tayi ta rigashi shiga tana cewa, "kai ai kafi sar
ar rikici"
Murmushi yayi sannan yabi bayanta yana haska mata,
arewa
akin kallo tayi tsaff sannan ta kalleshi tace, "Ayiya fa?"
Ya rausayar da kai tareda cewa, "da ita ka
ai kika damu? kin manta bawan Allahn da kika bari yana kukan rashin ki?"
Ido ta zuba masa kafin ta fa
a jikinsa ta
ame shi ta fashe da kuka.
Rungume ta yayi yana dariya yace, "zaki bi Yaya Usman ne??"
da sauri ta no
e kafa
a gami da cewa, "a'a"
Yace, "to kukan fa?"
Tace, "nasha wahala sosai haka sukaita azabtar dani ranar, kuma na tafi inata tunaninka banason rabuwa dakai amma sai sun rabani dakai"
Ya murmusa tareda cewa, "bazamu rabu ba da izinin Allah shine ya ha
amu kuma shi ze rabamu ki kwantar da hankalinki, Ayiya da YaaYan ma duka basa gidan sun koma gidan Yayana Usman yanzu mu ka
ai ne"
arasa maganar tareda goge mata hawayen.
yasan idan tana kuka ba'a rarrashinta ko yace tayi shiru ma bazatai ba babu rarrashin da zeyi mata ta dena dan haka ya gyara mata zama ajikinsa, sai da tayi me isarta sannan ta zame daga jikinsa ta kwanta daga haka bacci yai awon gaba da ita.
bayan kwana biyar.
Tana kwance a saman gado
Umar yana zaune a gefenta suna hira yake cewa, "Nazo da kyakkyawan albishir na tarar bakya nan"
Tace, "yanzu inajinka"
Yace, "nasamu aiki a kasuwar tiles"
fuskarta
auke da murmshi, "tace yayi kyau Mijina Allah ya taya maka ya sanya albarka acikin lamarinka, nayi farin ciki sosai"
Yace, "nagode"
Bata ce komai ba har bayan wani
an lokaci sannan tace, "kamar tafiyar doki nakeji fa"
Yace, "doki kuma??"
Tace, "kwarai kuma ina ganin Yarima ne, gurina yazo nasan kuma kanka ze hauro ka zauna cikin shiri"
Cikin zaro ido yace, "me???? wai da gaske???"
Dariya ta shiga tuntsira masa yayin da ya shiga yimata magiya akan ta hanashi kafin ma ya farga tini aikin gama ya gama.
a ta
aice yace, "Assalamu alaiki"
Ta amsa da "wa'alaikas-salam, Sarauniya tace min baka kusa ya akai na ganka?"
Yace, "ba wannan ba yanzu tana ina? ina sauri ne"
Tace, "kasan dai duk nisan da zatai bazata wuce gurin Sarki Ubaid ba, amma idan kasan cutar da ita zakayi karkaje kuma karkace nice na gaya maka"
Yace, "bakisan wacece ita agareni ba shiyasa kike irin wannan tunanin, ni zan wuce sai anjima"
Kafin tace wani abu tini ya wuce ya barta da sakakken baki.
Dogon numfashi Umar ya sauke sannan yace, "Allah ya fitar dani na
auka sai nakusa mutuwa"
Dariya tayi gami da cewa, "aa amma ka shirya ciwon jiki dan kuwa zakayi laushi saboda zafinsa, Idan da nice ma bazan iya magana kamar yadda kayi ba"
yace, "ba komai nidai tinda na tsira"
Tace, "matsoraci, aikuwa nagaya masa inda take yanzu da yaje ze dawo da ita gida nikam haka nake so"
yace, "amma dai baki kyauta ba kin kasa ri
e mata amana"
Tace, "oho ai nace kar ta tafi tabarni ta
*INDO CE..*
SIHIRIN K'AUNA