Sashe 32
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 32
Na INDO CE..
ELEGANT VERIFIED WRITER'S
(Kyauta ne
(WANNAN SHINE FEJIN
ARSHE MASOYANA
Bismillahirrahmanirrahim
(ALHAMDULILLAH BARKA DA ZUWA DUNIYA BABY HAUWA'U NAANA
. yanzun nan yayata ta haihu
an uwa
9/10/2022. 10:30am Allah ya Albarkaci rayuwarki
iyata
Ayiya ce ta katse shirun da cewa, "haba
ata karkiji tsoro mana, zuwa mukai domin muga ya kwananku Jiya ai ba yau bace
ata ki samu nutsuwa babu abunda ze faru sai alkairi"
Da mamaki suka zuba mata ido Umar yace, "kuyi ha
uri Ayiya kawai ta
an tsorata ne, sannunku da zuwa ku shigo ciki"
Yafa
a tareda juyawa yayi hanyar cikin gidan duk suka bi bayansa.
Bayan sun zauna Minoji tabasu abunsha sannan suka gaggaisa.
Yayyi tace, "Ya Minoji ko nema na bakyayi ko?"
Ta murmusa gami da cewa, "aa ba haka bane ba fa"
Yarinya tace, "nima ai baki nemeni ba YaMinoji kuma ina cewa zanzo wajenki sai YaaYa ta hanani kullum sai nayi kuka zaman gidan ba da
Minoji tace, "kullum ina cigiyarki Yarinya nayi kewarku sosai dan dai banida yadda zanyi tinda kun gujeni ni ba kamar ku nake ba"
Ayiya tace, "umm ai wannan ta
are
arnan yanzu mungane inda kuskuren yake asali kuskuren namu ne dan haka mukayo takakkiya dan mu nemi yafiyarki
ata ina fatan zakiyi afuwa ki mana sassauci ki yafe mana, sharrin zuciyane da sharrin shai
an, munyi butulci ba ga ke ka
ai ba har ga ubangijinmu Allah, kinso
ana a lokacin da bashida komai shi ba wani bane iyakar wannan ma ka
ai ya isa yasa nagane ba zalumtarmu kike sonyi ba kinada damarki amma kika watsar kika auri Umar duk hakan be zamo mana izina ba kinga mu da yake bamuyi tunanin komai ba da muka samu wata damar sai muka watsar da tamu gashi yanzu matarsa tafi
arfinmu ta maida ba komai ba, dan Allah kiyi ha
uri ki yafemu kinji?"
YaaYa tace, "tabbas komai da yafaru nice sanadi amma nagane kuskurena kiyi ha
uri kinji baiwar Allah? ki yafemin kuma bazan sake maimaita ko makamancin kuskuren da nayi ba dan Allah kiji tausayina indai kika yafe min ba abunda ya ragemin garinmu zan koma kawai na cigaba da kar
addarata a yadda tazomin Allah ya huci zuciyarki"
Jinjina kai Minoji tayi gami da share kwalla tace, "anawa
angaren babu komai yariga ya wuce banyi ri
on kowa ba na yafe muku kuskure ne kuma shi
an adam ajizi ne, Ayiya dan Allah ki dena kukan nan komai ya wuce fa"
ta share
wallar gami da cewa, "Allah yayi miki albarka
ata Allah yasaka da alkairi, amma banji ta bakin Yaaye ba kaima mun zalumce ka kaima ka yafe mana"
Yayi murmushi gami da cewa, "Ayyah Ayiya idan abu ya wuce a dena dawo dashi insha Allahu babu wata matsala yanzu ahalinmu ya cika ahali zamu cigaba da rayuwa cikin farin ciki da
aunar juna gashi yayana yana nan sa
anin da, ku manta da abunda yafaru miyi
arin gina rayuwarmu ta gobe, amma YaaYa banso jin cewa zaki rabu da mu ba, hakan be min da
i ba"
Cikin kuka tace, "ba yadda na iya sai hakan Yaaye Abban Amira baze saurareni ba mafi alkairi agareni shine hakan"
Yace, "haba YaaYa ina zaune kyace haka? zanyi
arin daidaita komai in Allah ya yarda ki kwantar da hankalinki zaki cigaba da zama tareda mu"
Minoji tace, "haka yake bazamu amince da tafiyarki ba YaaYa dan Allah ki dena damun kanki kiyi farin ciki"
Ayiya t a
an goge
walla tareda cewa, "Allah ya albarkaci rayuwarku da zuri'ar ku
an nan Allah ya
ara sanya haske a rayuwarku"
Suka amsa da "amin" wuni sukai suna hirar yaushe gamo
Sai goma na dare 10:00pm sannan Abban Amira yazo ya
auke su ya maidasu gida.
tin a ranar Yaaye yayi masa maganar YaaYa kuma ya amsa cikin sauri dan kuwa shima yanada zummar hakan sai dai besan ta inda ze fara ba.
Bayan wani lokaci aka maida auren nasu ta koma
akinta.
Minoji ce zaune ta tasa plates agabanta kowanne da abunda ta zuba aciki su madara biskit tuffa inibi kankana gya
a idan taci wannan sai taci wancan sai taune taune take, har Umar yadawo bata sani ba sai da yace nima zanci, ido ta zaro tana cewa, "laa yaushe ka shigo??" yace, "yanzu mana tunanin me kikeyi ??"
Tace, "sannu da dawowa ya hanya amma dai ina sautuna? kwakwa da dabino??"
Yace, "na siyo, ba'a so me juna buyu ta dinga yawaita tunanin nan yakan haifar da matsala ki dena idan ba haka ba kuma bazan kuma siyo miki komi ba"
Da sauri tace, "ai na dena tin
azu"
Yayi murmushi tareda cewa, "kamar gaske yau naje naga su Ayiya suna gaisheki"
Tace, "ina amsawa suna lafiya??"
yace, "eh mana suna lafiya"
Tace, "to masha Allah"
bayan wani lokaci komai yazama daidai rayuwa tayi matu
ar canja musu daga
acin rai ta zama farin ciki, su Ayiya da YaaYa har wani kaf kaf akeyi da Minoji kasancewar tayi nauyi.
ysu Tana kicin tana girki yashigo da sallama kai tsaye inda take ya nufa yana murmushi yace, "sannu da aiki Mama"
Banza tayi masa ta tsikaro baki gaba, ya
ara cewa, "Umma sannu"
Tatta
e baki tayi cikin shagwa
a kamar zatayi kuka tace, "Allah Kaka bana son sunan nan"
dariya yayi tareda ri
o hannunta a tausashe yace, "ina nufin idan mun haifi Mariama shikenan kin zama Umma ba ni da kaina na fa
a ba fa"
arasa maganar yana dariyar tsokana,
ara tur
une fuska tayi tareda
age kanta sama ta murgu
e baki, yace, "tuba nake Habibatie dan Allahi kiyi murmushi banason ganin kin
ata rai
innan kaina bisa wuyana ina neman afuwa"
Ido ta zuba masa batayi murmushin ba batace komai ba sai kallo idanunta suka cicciko da
walla.
Hankali tashe ya rungumeta yana tambayar "lafiya? meke faruwa"
"kiyi ha
uri kiyi min magana dan Allah ki gayamin meyake damunki??"
ora hannunta tayi kan fuskarsa tana kallonsa cike da
auna tace, "ba abunda yake damuna face farin cikin rayuwa tareda kai mijina"
Yace, "indai hakane to kiyimin murmushi
aunata"
Lallausan murmushi ta saki wanda yasa nasa murmushin su
ucewa ya
ara rungume ta tareda cewa, "I LOVE YOU"
Tace, "I LOVE YOU TOO"
subbatar goshinta yayi sannan yace, "ALHAMDULILLAH"
Dan haka nima nace Alhamdulillah
dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ma
aukakin sarki me kowa me komai.
Nayi farin ciki sosai na sauke nauyin wannan littafi da na
auki tsawon lokaci inayi kamar bazanyi ba
sai najiku a DOGON YARO (INA FATAN SAMUN KYAKKYAWAR
AUNA DAGA GAREKU TA HANYAR NUNA ZALLAR SO GA LABARIN NAWA ME SUNA (DOGON YARO) INA
AUNARKU MASOYANA ALLAH YABARMU TARE
*INDO CE..*
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO BC2c
TECNO LD7
WPS Office
1b49410b64b144f6a94fbb6f9b6cf19c