Sashe 4
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 5
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Aikin da ya sabayi wato tunaninta shi yakeyi yanzun ma.
Ko baccin arziki baya iya yi duk juyin da yayi itace take fa
o masa.
Kamar yadda ya saba yau ma da wurwuri ya fita misalin
arfe goma da
an mintuna na safiya ya ciko adai-daitar sa da fasinja tafiyar kawai yake badan yanayinta cikin nutsawa ba ya doshi wata madakatar ababen hawa inda ake bada hannu, kamar da wasa yaga ku
an ashirin ashirin sababbi suna tashi suna gilmawa Almajirai masu bara a gurin sai
arin
auka sukeyi, da mamaki ya bisu da ido, sai daga baya ya fahimci a inda abun yake tashi cikin wata ba
ar mota nan yaga wasu sunyi cinkuss ana raba musu ku
in wasu kuma ana watsasu zuwa sararin Allah.
Wata daga cikin wanda ya
akko tace ikon Allah ya akayi kuma ku
i suke tashi sama haka wannan wane irin rashin ilmi da rashin sanin ciwon kai ne??"
Yaye da abun ya gama kaishi ma
urar mamaki ko uffan be iya cewa ba, ya kutsa kai ganin sarari a gabansa, cikin sa'a kuwa yayi dai-dai da motar, fuskarta
auke da murmushi take raba ku
in kallo
aya zakayi mata ka gane asalin farin ciki tana cikin shi harma da nisha
Rassss gabansa ya yanke ya fa
i zuciyar sa tafara bugawa dumm!!! dumm!!!! da sauri da sauri, mutuwar zaune yayi a gurin yana kallonta yayinda take gudanar da abunda yake gabanta hankali kwance, ya gama sakankancewa sai ji yayi wani yanayi masa masifa akan an bada hannu shi kuma ya
i tafiya, sai a lokacin ya lura motar tasu har tayi gaba,
Cikin hanzari ya mara musu baya, cikin sa'a kuwa sukayi kwana, shima kwanar yayi kwata kwata ya manta ma unguwar da zeje mi
ewa yakamata yayi ba kwana ba,
bashida burin da ya wuce bibiyar motar yaga inda tayi,
Ya gama nisa a tunaninsa ce-ce-ku-cen matan da ya
akko ya dawo dashi dai-dai badan ranshi yaso ba, haka matan suka fiffi
e suna zuba masa rashin mutunci ba shiri ya nemi masaitar hanyarsa ya
auka bayan ya ha
a su da ha
uri, dan su a zatonsu rainin hankali da rashin mutunci ne yasa shi yin hakan.
in ciki kala kala sun ha
e masa ga rashin damarsa ta bibiyarta da yayi ga rashin mutuncin su ga nutsuwarsa da asalin tunaninsa da ya rasa,
Ganin baze iya galudaya a titi ba yasa shi tafiya inda suke zama ya nemi guri ya zauna.
Abokinsa Isah yace, "Abokina naga kwanan nan kana cikin damuwa sosai wallahi amma ka
i gayamin, kana kallon yadda ka
ara ramewa har ba
i ka
ara kai dama abu kamar gawayi"
Dariyar
arfin hali yayi yace, "abokina ai duk ba
i na dai ban kai ka ba ai ni ba ba
i bane ba ma akanka"
Isah yayi dariya yana cewa, "ba dai zaka fa
amin ba ko?? zurfin ciki fa yana haifar da matsala"
Murmusawa yayi kafin yace, "banajin akwai wata matsalar da zata sameni bayan wannan, na susuce na haukace Isah , tabbas nima nasani narasa tunani na na dena tunanin kowa sai ita yanzu bana mafarkin komai sai mafarkinta narasa me yake damuna na haukace ina wani Tunanin da bashida wata rana a gareni"
Cike da tausayawa Isah yace, "ni dama tin daga yanayin ka na gane kana cikin damuwa, Allah ya warware maka, to amma wacece?"
Shiru yayi na
an wani lokaci kafin yace, " bansanta ba, rana
aya kawai na ta
a ganinta yaune na biyu amma duk ta tafi da nutsuwa ta, ina tausayin kaina ina tausayin dangi na, ina jin tsoron su rasa ni kamar yadda suka rasa yaya na amma wata rana jinake kamar na bita inda take"
Jinjina kai Isah yayi yace, "lallai abun ya tsaurara amma karka damu komai yai tsanani yana tareda sau
i da yardar Allah karka wani damu insha Allah zaka
ara ganinta amma banaso kake irin wannan maganganun ka dena, kayi tawakkali ka mi
a lamuranka ga Allah zeyi maka maganin duk wata damuwar ka, ka nutsu insha Allahu zamu nemo ta"
murmusawa kawai yayi dan kuwa bashida ta cewa.
Sai yamma ya tashi ya cigaba da aiki zuwa dare kuma ya tafi gida.
Ko zaman hirar da sukeyo da
an uwansa yau beyi ba ya wuce
akinsa yayi zaune.
sassafiya ce iska na
an ka
awa a sannu a sannu babu ababen hawa sosai dan kuwa bama kowane ya tashi daga bacci ba, yana cikin tafiya kamar ba'a yaji anayi masa
araurawa, (Horn) cikin sauri ya dawo hayyacinsa ya gangare
asan titi dan kuwa kanshi akayo gadan gadan sai da suka wuce sannan direban motar wanda be wuce shekaru ashirin da
aya ba ya
ago masa hannu yana dariya ya
aga murya yace, "sai ka tawoooo!!!!"
Murmushi kawai Yaye yayi dan kuwa abun yaso bashi dariya babu abunda ya tuna sai ranar da ya
akko su Minoji haka tasa shi yai ta wauta atiti,
haka ya bi motar da ido yana ganin yadda suke wauta suna yawo a titin daga hannun
asa su koma na sama kamar tafiyar Maciji.
Haka kawai ya tsinci kansa da son zuwa garesu dan haka shima ya
ara gudu shi kuma lokacin ya rage gudu, su uku ne a cikin motar da
aninta sai ita,
anin nata yana gidan baya ita kuma tana gaba sai direban wanda Indai ka kalle ta ka kalle shi zaka ka gane cewar yayanta ne,
duk da baya iya jin abunda take cewa amma yana ganin yadda take zuba surutu harda kwatantawa da hannu, sai tuntsira dariya da shewa sukeyi hankalinsu kwance.
zuwa lokacin komai ya gama sukurkucewa Yaye, kawai ya sauya akalar tafiyar tasa yafara binsu, cikin ransa kuwa yana mamakin yadda akayi yaro
anye yayi
warewa da mota haka har yake wasa da ita kamar wani
an wasan tsere,
gefe kuwa jinjinawa kasada irin ta iyayensu yake dan kuwa bayajin ze iya siyarda ran
ansa kamar haka,
Abun ma tambayar anan shine
an waye????.
Wannan tunanin ne yayiwa Yaye
awanya.
lura da binsu yake da tayi ne yasa ta kalli Yayan nata tace, "wancan fa binmu yake, ka nuna masa banbancin mota da agwagwa da buje dan Allah"
Dariya sukayi.
Kamar umarnin
a da uwa fa
arta ke da wuya ya yage motar da wani mugun gudu, kasancewar ba motoci da ababen hawa da yawa yasa kafin Yaye ya farga sunyi nisa, duk iya
arinsa amma yakasa cinmusu sun
ace masa.
(Saura kuce ba yawa in dokewa mutum baki
Shares da Sharhi kawai
*INDO CE.."*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA