Sashe 3
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shafi Na 4
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Kai tsaye gida ya Nufa, be zame ko ina ba sai da ya tabbatar ya siyowa Yayyi magungunan ta sannan hankalinsa ya kwanta.
sosai sukayi murna da samuwar alkairi sama taka,
Ayiya ce ta kalleshi tace, " masha Allah yaye kaga Allah ya kawo mana
auki ka siyowa Yayyi maganinta nayi farin ciki sosai Allah yayi maka albarka"
Murmusawa yayi yace, "amin"
ewa yayi tareda cewa, "bari naje
akina na
an huta"
Ayiya tace, to shikenan"
Da sauri Ya-ya tace, "Yaye baka ci abinci ba fa"
Shiru ya
anyi kafin yace, "na
oshi, amma dai Yarinya ta kawo min in anjima sai naci"
Ba dan ranta yaso hakan ba tace, "to zata kawo maka"
Tinda ya zauna a
akinsa tunanin Minoji kawai yake gaba
aya ya rasa inane yake masa ciwo haka kawai yaji duk wani tunaninsa ya kwarkwance ta ko ina itace take masa yawo, mamakin kasancewar ta a wani iri shine abu mafi girma da yasa shi cikin ru
ani, idan kuwa ya tuna yadda take farin ciki sai yaji dama shine, ya da
e beyi dariya yayi farin ciki har cikin ransa irin yau kuma a dalilinta haka kawai yakeji ina ma ze
ara ha
uwa da ita, ko abinci be ci ba sosai sai dariya da murmushin da yake shi ka
Tin yana
aukar abun kamar da wasa har yafara zame masa damuwa domin kuwa ko ya fita aiki bashi da wani abun arzikin da ya wuce tunaninta zuwa yanxu ji yake idan be sanya ta a idon sa ba ba kwanciyar hankali, abun yafara damunsa domin kuwa hakan babbar kasada ce, besan ko wacece ba besan
ar waye ba besan asalinta ba, amma zuciyarsa tana kwa
aita masa wani abu akanta.
aramin
ari yake wajen hana kanshi bin son zuciyarsa ba amma duk da haka tafi
arfinsa yanzu ido rufe yake neman ta, idan tafiya yake yaga mata sai ya kallesu ko ze ga motsinta a cikinsu, abunda da ba halinsa bane kallon mata da shiga hurumin su.
Haka kawai zuciyarsa take gaya masa yaje unguwar da ya sauke su ranar nan, ai kuwa ba zama, can
in ya nufa sai dai abunda ya manta bata bari ya gane asalin inda suka nufa ba, lelewa yaita yi a tsakanin layin amma ko
aya daga cikin yaran da suke tareda ita be gani ba, haka ya bar unguwar jiki ba
wari.
duk yadda yaso kar Ayiya ko Ya-ya su gane yana cikin damu amma sai da suka gane, yanayin sallama a gidan yaga sun fara binsa da ido.
Kusada Yayyi wadda tinda ta ganshi take fara'a ya zauna yana yin
asa da kai, "cikin yanayinsa na sanyi yace, "sannu da gida Ayiya"
a kai tayi tana
ara rakashi da ido tace, "yauwa Yaye ka dawo lafiya?"
Ya-ya tayi saurin cewa, "barka da dawowa
ani na"
an murmusa yace, "barka dai"
Bayan sun gama gaggaisawa, Ayiya tace, "meke faruwa ne Yaye ko adai-daita sahun ce ta
ara lalacewa??"
Girgiza kai yayi alamar "aa"
Ya-ya tace, "nima sai naga yau duk yana cikin damuwa"
Yayyi tace, "dan Allah ku
yaleshi da tambayoyin nan mana, sai kun sa shi ciwon kai? ko abinci baku bashi ba zaku isheshi da surutu, meye damuwar Yaye wadda ta wuce mu?? koda yaushe tunanin sa yana
arewa ne a wajen tunanin abunda zeyi dan ya faranta mana, addu'ar mu yafi bu
ata fiye da komai dan Allah kuyi shiru"
Maida kallonta tayi gareshi tana cewa, "Yaye nidai a koda yaushe cikin gode maka nake, ka tsaya akaina kayi duk me yuwuwa dan neman lafiyata, kanayin komai dan farin ciki na
an uwana, banida wani bayan kai, ina maka fatan Alkairi a rayuwarka, tareda fatan samun mata tagari me tausayinka kuma wadda zata iya zama da kai a duk halin da kake ciki"
asa yayi da kai yana murmushi me tareda
walla, da kyar ya iya cewa, "nagode Yayyi, cikin ransa kuwa tunaninsa shine, yanzu labarin
addararsa ya gama canjawa, a daa tabbas kullu yaumin sune tunaninsa amma yanzu tunanin wadda bashi da tabbacin mutum ce ko wata halittar, ya gama mamaye ilahirin zuciya da ruhin sa baki
aya, tabbas yanzu ya tabbata baze tsira daga tafarkin wannan baiwar Allah ba rayuwar sa zata samu nakasu indai har be
ara yin tozali da ita ba, baya tunanin rayuwarsa zata
ore a haka ba tareda ya haukace ya susuce ba, a yanzu ma ji yake kamar ya gama zaucewa saboda tunaninta"
Ayiya tace, "gaskiya kika fa
a Yayyi Allah yayi muku albarka ya
ara ha
a kanku da
aunar junanku, hakan kawai shine farin cikina, koda bana raye bana son ranar da zata zo ku rarrabu"
Ya-ya da takejin zubar hawayensa kamar zubar tafashashshen ruwa akanta, cikin sanyi da tsananin
una rai tace, "Yaye dan Allah ka dena zubda hawaye, banajin da
in ganin
acin ranka, inajin ba da
i sosai ina shiga
unci idan ina ganin kukan ka dan Allah ka dena"
Share hawayen yayi kafin yace, "shikenan Ya-ya na dena"
Murmushin da yayi ne yasa nata murmushin su
utowa ba tareda ta shirya ba.
Baze iya hana damuwar sa bayyana ba kuma baze iya jurar ganin damuwar su ba dan haka ya tashi ya fice ya koma
akinsa.
( Hello Fans!!! da nace ba lallai ku ga post ba amma in ta yuwu zanyi, to gashi nan ta Allah ta kasance)
Share da sharhi
*INDO CE
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA