← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 32

Sashe 13

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Shafi Na 14
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
tana zaune ta cire
an kunnenta sai wasa take dasu a zahirance wasan take amma hankalinta baya jikinta duk tunaninta ma baya kusa babu abunda take tunani sai Yaaye, tanajin zafin abunda tayi masa sosai dan kuwa ba abunda ta saba yi bane sai dai ya zame mata wajibi ta nuna masa gaskiya dan gudun takurawa juna.
Boss yana tsaye akanta sai magana yake amma shiru har sai da yayi a tsawace sannan tayi firgigit ta zuba masa ido.
Zama Yayi sannan yace, "kin kyauta ai hakan da kikai shine ya burge ki har kika kasa ha
uri na dawo sannan ki sanar dani har da kirana ta waya to kyautar me aka baki??"
Girgiza kai tayi tace, "babu"
Yace, "zancen banza da wofi dan yace yana sonki shine ya zama abun sababi abun tijara kuma kice kin burge?"
Sassautawa yayi cikin sanyi yace, " Minoji a wancan lokacin kece kika kwantar min da kai don ganin kin
waci ha
in bawan Allahn nan kuma kin temakeshi, to a wannan karon nine nake ladabi tareda ro
o gareki kuma da sa ran samun abunda nake muradi Minoji ki ji
anci lamarin bawan Allahn nan ki temake shi nasan zaki iya, duk wanda ya temaki wani to fa Allah ze temake shi maganar gaskiya banajin ba son gaskiya yake miki ba, idan kika ha
ura da komai kika sadaukar da farin cikin ki domin samuwar nasa da dangin sa In Allah ya yarda Allah ze ninka miki ninki ninkin farin cikin da kika bashi, ki temaka Minoji"
Shiru tayi tana tunani, kalaman sa sun ratsata sosai, ita kanta tana jin hakan kuma tana son hakan sai dai gwaramar rayuwarta ba lallai ya iya ba"
Kamar Boss yasan tunanin da take yace, "karkiyi duba da yadda yanayinki yake, indai kace Allah to insha Allah kafi
arfin komai Allah ze kawo muku mafitar da kowannen ku ze fita ha
in kowa, kinada juriya nasan zaki jure wata rana ko ba da
i wata rana zakiji da
Jinjina kai tayi tace, "tinda na ha
u dashi ban ta
a jin ina sonshi ba amma naji tausayinsa sosai zan ajiye hakan a gefe indai har da gaske yake yana sona to yana bu
atar temako na indai ya amince dani nima na yarda dashi koda bana son shi"
Boss yace, "naji da
in hakan
anwata"
Murmushi kawai tayi ba tareda ta
ara cewa komai ba.
yau ma haka ta kwana cikin tararradin ya ya kwana ya yatashi duk bata sani ba sai dai tayi mafarkin bashida lafiya dan haka ta tashi a hargitse tin safe take neman lambarsa amma bata shiga hakan yasa hankalinta ya
ara tashi.
Da yamma ta shirya tsaf kai tsaye inda tasan suna zama ta nufa da sa ran zata sameshi,
Isa Kawai ta iya ganewa a gurin gashi da alamun Yaaye baya nan,
Isa yana ganinta ya taso yana fara'a yace, "Hajjaju makkatu"
an yatsine ta amsa masa da "ya aiki ya
ari??"
Yace, "Alhamdulillah"
Tace, "Yaaye fa??"
Yace, "Hajjaju tinda kikace bakyayi yafara rashin lafiya wallahi ko fita aiki bayayi abun yayi musu yawa abun tausayawa"
Shiru tayi tana
an nazari kafin tace, "zaka raka ni gidan su??"
Yace, "
warai Hajjaju ai zan iya ajiye komai na raka ki dan abotar tsakanina da Yaaye"
waya ta
auka ta turawa BOSS kira yana
auka tace, "Boss ku
i nake bu
ata" yace, "me zakiyi dasu?"
Tace, "na tafi duba Yaaye ne kana ganin zanje hannu rabbana ne??"
Yace, "aa shikenan dakwai Pos ne a kusa?"
Tace, "eh amma dai kawai zan kar
i ku
in rance idan ka dawo zaka zo ka kawo masa"
Yace, "idan be amince ba fa? dan
uruciya kawai sai mutum ya
auki ku
i ya baki?"
Tace, "wayyoh abokin Yaaye ne fa"
Yace, "shikenan kice muna gaishe su"
bata amsa ba ta kashe kiran tareda maida kallonta ga Isa tace, "zaka iya temaka min da aron ku
i idan anjima a dawo maka dasu??"
Yace, "sosai ma zan iya mana"
an murmushi tayi tareda gya
a kai ba tareda tayi magana ba, sai da ya
akko mata ku
in tayi siye siye sannan suka kama hanya.
ofar gidan suka tsaya Isa ya aika yaro da cewar ayi Sallama da Yaaye, yaron ya dawo yace, "sunce bashi da lafiya amma ga yayarsa nan zata le
Kafin suyi magana YaaYa ta fito tana zirara ido dan ganin suwaye masu nemansa dan kuwa ance musu mace da namiji ne, idonta ne ya sauka kan Minoji haka kawai taji gabanta ya yanke ya fa
i har takasa ce musu
ala, sai da Minoji tace, "idan na fahimta kece YaaYa ko??"
ta gya
a kai har lokacin takasa magana, Minoji tace, "Yaaye yana ciki??"
a kai tayi alamar "eh" sannan tace, "amma ban ganeki ba daga ina??"
Tace, "amma idan baki sanni ba ai kinsan Isa danshi abokinsa ne, kije ki fa
a masa Minoji ce shi yasanni"
YaaYa tace, "to ku tsaya nazo"
Komawa tayi ciki ta sanar dashi ga mamakin ta sai taga yanata farin ciki da tashi zeyi ma ya fita sai da Ayiya ta hanashi sannan ya koma ya zauna.
ol YaaYa ta dawo tace, "yace ku shigo"
Gaba tayi sannan isa ya bita da abunda ta sisiya, da sallama ta shiga amma aka rasa me amsawa sai shi ka
ai itama dan haka ta nufi kusa dashi ta dur
usa, a fizge ta gaida Ayiya itama ta amsa a ciki ciki.
Kallon Yayyi tayi taganta tayi lakur a gefe kanta a
asa
an murmusawa kawai tayi sannan ta maida kallonta ga Yaaye, cikin sanyi tace, "ya jikinka?"
Yace, "naji sau
i sosai"
Tace, "au haka ne? yanzu ne ko anjima da kaji sau
in??"
Yayi murmushi gami da sunkuyar da kai a hankali yace, "yanzu amma Minoji ya akai kika san banida lafiya har kika zo dubani??"
Tace, "ba da shirin dubiya nazo ba sai da nazo gurin Isa sai yake sanar min bakada lafiya dama na fito ne da zummar zuwa wajenka saboda ina son ganinka, kaje asibiti kuwa??"
Yace, "naga likita dai sai dai har yanzu ban warke ba inajin ma ban ta
a samun sau
in da na samu yanzu ba"
Ta murmusa sannan tace, "kana nufin dai daga ni ne sau
in??"
Yace, "gaskiya ina tunanin hakan"
Tace, "kaga kenan inada hujjar kasancewa tareda kai har tsawon rayuwata idan har ka amince"
Cike da mamaki yace, "da gaske kuma?? sai naji abun kamar ba'a fa"
a kai tayi cike da son gazgata masa tace, "
warai nayi tunani kuma na yanke wannan hukuncin kuma ina fatan kaima yayi maka, bazanji da
i ba indai har bakaso abunda naso ba"
Kasa cewa komai yayi saboda farin ciki sai dai murmushi kawai.
Kallonsa tayi ta kauda kai sannan tace, "kunya kakeji wai? ai sun bamu guri sauran Yayyi kawai ko ba itace Yayyin ba?"
Yace, "itace, bansan tayaya zan iya gode miki ko kuma na nuna farin cikina bane shiyasa nayi shiru, amma naji da
i nayi farin ciki nayi murna kuma zan cigaba da farin ciki indai kina taredani"
Tace, "ka ci abinci dai ko?"
Ya gya
a kai alamar "e" tace, "yauwa haka ake so" sauran ku
in da suka rage a jikinta ta cira ta bashi,
tace, "Allah ya baka lafiya da zarar kaji sau
i to ina nemanka a kowane lokaci ne"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 13 · 0% Book details