Sashe 6
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shafi Na 7
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
shiru Boss yayi yana
an nazari kafin ya kalleta cikin sanyi yace, "kuma fa hakane maganarki gaskiya ce, to yanzu ya zamuyi?? babu ku
i a jikina ko kinada su??"
Murmusawa tayi ba taredata kalleshi ba tace, "kaji wani zance kana namiji amma babu ku
i a jikin ka sai ka kalleni??"
Cikin sanyin jiki yace, "Be dace mu barshi hakanan ba Minoji ya zamuyi?? wallahi ganin ba wani nisa zamuyi ba yasa ko sisi ban fito dasu ba"
Shiru motar tayi na wani lokaci kafin tace, "a wace mota ma muke???"
yace, "Motar Abba ce"
Zumbur tayi tace, "zance ya
are!!!!! banda abun ka motar Abban mu ai ba'a rabata da ku
i ka duba sai mu bashi ko ragewa ne yayi dan wallahi mun cuceshi Allah ma ya sani, bamu san wane irin hurumi gareshi ba"
jinjina kai yayi cikin jim da
in mafitar da suka samu yafara dube dube cikin sa'a kuwa duk inda ya bu
a sai yaga ku
i danda nan suka ha
a dubu ashirin suka fito, har zuwa lokacin Yaaye yana gurin dan kuwa yarasa kata
us sai juye juye yake a wajen mutane kuwa anata maida yadda akai
wasu suna cewa karya yarda wasu suna cewa gaskiya ya cuci kanshi, wasu ma cewa suke ya bisu duk inda sukai.
Cikin sanyi Boss ya
arasa wajen ya mi
awa Yaaye ku
in tareda cewa, "kayi ha
uri dan Allah"
da kyar ya iya kar
a dan kuwa baze iya cewa a'a ba bayan bu
atar ku
in da yake ya tuna ha
uwarsu ta farko da Minoji ta gaya masa bata son tayi kyauta a sare mata guiwa yasan yanzu ma idan be kar
a ba matsala ce zata biyo baya,
Cikin nauyin baki yace, "nagode
an uwa"
Murmushi Boss yayi tareda
an bubbugar kafa
arsa sannan yace, "ka kula"
Minoji wadda take gefe ta tsikare ta ri
ugu ya kalla, cikin
aga murya yadda zataji yace, "godiya nake madam"
kama hannun Boss tayi tana dariya tace, "wai Madam,, tawo mu tafi gida Boss"
Kamar zakara da kaza haka ya bita zaizai, suka shige mota, sai dai hakan sam be yiwa Yaaye da
i ba sai yaji ba
in ciki idan yaga tana kama hannun Boss haka kawai ba tareda dalili ba.
Sai a lokacin ya samu
afar tafiya gida da karsashin sa.
ganinsa salo salo yasa Ya-ya saurin jefo masa tambayar "lafiya kuwa??"
cikin yanayinsa na sanyi sanyi yace, "lafiya lau, su Yarinya sunyi bacci ne?"
Ya-ya tace, "sunyi bacci harma Yayyi, nima kai nake jira na kwanta dan yau a gajiye nake, kuma bazan iya baccin ba idan banga ka dawo ba"
an murmusawa yayi sannan yace, "yayi kyau yanzu ai sai aje a kwanta ko??, Ayiya ma naga gyangya
i take abunta, ku kwantar da hankalin ku Lafiya
alau nake"
ajiyar zuciya Yaa-ya ta sauke, Ayiya da yanzu ta motsa daga gyagya
in nata tayi saurin cewa, "To
annan, Allah yayi maka albarka bari muje mu kwanta tinda ka dawo lafiya ai fita tayi riba, Alhamdulillahi Allah ya dafa maka"
Ya amsa da "amin" sannan yatashi, har yaje
ofa Yaa-ya tace, " dan Allah ka dinga yin bacci sosai Yaa-ye kar ka tsaya tunane tunane kaga da wuri kake fita"
Da kyar yayi ta maza ya gya
a mata kai maganin kar yayi gaba bece mata uffan ba,
Kasancewar gidan nasu babu wuta yasa
akin nasa yayi duhu dan haka ya lalubo kwaru
ar wayarsa keypad ya kunna fitilarta sannan ya shiga
akin, sai da ya
an gyaggyara
akin ya karka
e shimfi
arsa sannan ya kwanta nan fa abokin nasa Tunani yace, "salamu'alaikum"
tunani barkatai daban daban ne suke kunno masa kai, gefe guda tunanin irin mazantakar Minoji yake da har take iya bugar
irjin namijin da da an
yaleshi da shi kansa dukansa zeyi bare ita wai har tanayi masa tsawa lallai kai tsaye za'a iya kiranta jarumar mata, gefe kuwa tunanin shine WACECE?? har yanzu bashi da tabbacin cewa mutumce kamar kowa dan shi da kansa yaga banbanci harda banbance banbance, wani gefen kuwa begenta ne yake masa sukuwa, ji yake idan da ze samu dama da ya kasance tareda ita har zuwa lokacin da ze dena numfashi da kowane motsawar lokaci jinta yake tana
ara shiga cikin ransa ta gama mamaye jininsa, Zuciyarsa kuwa ba wani fili gaba
aya tagama mamayeta,
gefe guda kuma Yana mamakin yadda akai suka bashi ku
i har suka bashi ha
uri.
a wani gefen kuwa tunanin yadda ze kwasota shida me gidansa wanda yabashi adai-daitar yakeyi dan yasan bashida sau
i baya son wasa baya
aukar raini.
Haka Yaaye ya kwana da tunani kala kala tareda sa ran fitar wuri dan neman me gyara gami da yiwa kansa fatan alkairi da samun nasara.
koda ya samu ganawa da me gyara ya gaya masa bazata samu yau ba dan sai anyi mata babban gyara dan haka ya koma dandalinsu yayi zaune da yake yawancin abokan nasa anan ne suke sana'arsu wasu kuma masu adai-daita ne idan sukaje suka dawo hutawa da cin abinci sai su tare a wajen.
da misalin
arfe 4:20pm suna nan zaune suna hira suka ga
an mata akansu tsaibe tsaibe sunkai su biyar ko wacce tana jin kanta, basuyi wani mamaki ba domin kuwa Isah sana'ar sa a wajen caji da siyarda igiyar caji da covern waya da sauransu harda turi yakewa mutane hakan yasa mata da mazan ma duk suna zuwa shiyasa abun beyi masa
autata ba cikin sakin fuska yace, "me za'a baku?"
aya daga cikinsu tace, "au tambaya ma kake?? mu ba abu zamu siya ba karya
ashi mukazo yi"
a matsayin wasa Isah ya
auki abun dan haka yace, "to shikenan marabanku ko a kawo muku ruwan sanyi kwafi jin da
in aikin ku"
aya tace, "ba bu
ata ka ri
e abunka"
Sagiru da tin
azu yake binsu da ido yakasa magana sai yanzu yace, "nifa nakasa fahimta meke faruwa ne?"
a tsakiyarsu sukayi sai ga wata budurwar ta bayyana sai taunar cingam take tana wani
yall-
yall da ido sai a lokacin Isah ya firgita dan kuwa ya gane Mabruka sarai itace budurwar da yake so kuma yake ta bibiyarta sai dai ta
i saurarar sa
irjinsa ne yafara dukan
ari da sittin.
Cikin kwarkwasa ta
araso ta tsaya tana kallonsa, cike da ru
ani yace, "Mabruka lafiya kuwa??"
kai tsaye ta bashi amsa da cewa, "shugaba ce take son ganin ka"
Duk da besan ko wacece ba sai da ya
ara jin buguwar zuciyarsa ya
aru, cikin inda inda yace, "wa,, wacece?"
Mabrukha ta zame tayi gefe a take shugabar tasu ta bayyana a tsakiyar su, tasha wata shegiyar duguwar riga ta shadda tasha dutsina tin daga sama har
asa, babu wata kwalliya a fuskarta da alamu ma ko hoda bata shafa ba sai tsabar halittar ta,,,
ananun idanun nan nata a
asa fuskarta babu alamun wasa, cikin wani taku irin na wahainiya ta
arasa wajen da Isah yake tsaye yana zazzare ido, sai da tayi masa Lallausan shu'umin murmushin nata kafin tace, "kaine Isah ko??"
kai kawai ya iya gya
a mata dan kuwa tayi masa bala'in kwarjini duk da bata bari sun ha
a ido ba sai dai ta kalleshi harr harr kuma cikin sauri zatayi gefe da idon amma hakan be hanata cika masa ido ba.
yanzu ma saida ta murmusa duk da murmushin nata iya kan bakinta ne zuwa gefensa amma hakan be hanashi bala'in yimata kyau da kuma
aukar hankalin mutum ba, kallon Mabruka tayi tace, "wannan ne?"
Mabruka tace, "shine, dan Allah
AR MAI kiyi masa rashin mutumci gaba
aya ya takurawa rayuwa ta"
lumshe ido tayi ta bu
e su kafin tace, "me kike so ayi masa"
Mabrukha tace, "kyakkyawan kashedi kar na
ara ganinsa a cikin sabgata kuma rashin mutunci nakeso ayi masa, a nuna masa nayi masa nisa"
an nisawa tayi kafin ta kalli gefen Isah, cikin ki
ima ya bu
i baki zeyi magana ta
aga masa hannu.
Cikin wani irin manyance da nuna isa tace, "kaji abunda Mabruka tace tanaso ayi maka rashin mutunci sai dai ni kuma bata tsaya taji hukuncin da na yanke ba, yanzu zaku iya nutsuwa ku saurara.
an gyara tsayuwarta tayi kafin tace,,,,
(Daga taku Marubuciyar SIRRIN
ETA.
A JINI
AYA.
TAJMAHAAL Paid book
AN WANKA.
tareda SIHIRIN
AUNA....)
*INDO CE..*
[18/05, 11:20 a.m.]
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/C8LQPha96zwJHwEWXkZ9aG
SIHIRIN K'AUNA