Sashe 20
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 20
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
yace, "amma dai ban kai ki ba ai"
Shiru tayi masa ganin hakan yasa ya canja labarin bayan ya
ara sassauta muryar sa yace, "meyesa bakyaso na ganki a madubi?"
Batareda ta kalleshi ba tabashi amsa da cewa, "tsorata zakayi idan ka ganni"
an mamaki yace, "kai tsorata fa? nifa namiji ne kinsan mu jarumai ne to wai ma tayaya zan tsorata kamar ban ta
a ganinki ba?"
Kai tsaye tace, "baka yarda ba? wani jarumai duk a baki ne fa kunfi kowa tsoro"
Yayi dariya gami da cewa, "fa
i gaskiya dai ku da har mage ma tsoronta kukeji"
Tace, "eh munji amma a hakan mun fiku jarumta kuma idan zaka iya mu gwada zanga iyakar jarumtar taka"
Gyara zama yayi yana cewa, "na yarda amma fa banda abunda bazan iya ba gaskiya"
Tayi dariya me isarta kafin tace, "har kafara karaya ne tin yanzu?, bafa wani babban aiki bane kawai ina so kasa idonka cikin nawa har na tsawon da
aya (minti
aya) ba tareda ka kawar ba indai ka iya kaiwa to na yarda kunfi mu jarumta idan kuma ka kasa kaga ya tabbata tsoron mu kukeji tinda idan mun fa
a sai kuce aa"
Shiru yayi yana nazari kafin yace, "anya kuwa zan iya batai min tsauri da yawa ba? ke fa ba'a iya ha
a ido dake"
Murmushi tayi ta
an kalleshi ta basar sannan tace, "cikin sauri haka? gaskiya ka yar da maza"
Da sauri yace, "ban yarda a ta
a mu ba gaskiya bamu fa
i ba sai na jarraba"
Ta wani rausayar da kai tana murmushi tace, "ina jiranka"
Yace, "na shirya ke nake jira har minti goma ma zan iya"
Tace, "kamar gaske"
A hankali ta
ago idonta ta jefa cikin nasa.
Sai da yaji tsikar jikinsa ta yarfa har sai da ya
an zabura amma ya danne ya cigaba da kallon
wayar idonta, cikin
an sakanni yafara ganin idanun nata sun fara canja launi wanda yasa yake jin idonsa yafara zafi daga baya ma yaji kansa yafara juyawa yana neman fita daga hayyacinsa zuwa yanzu yafara dena gani sai dishi dishi da wani irin juyayi da tunaninsa ke yi.
Cikin sauri yayi
asa da kai tareda rintse idon da
arfin gaske jikinsa yafara wata irin tsuma.
Minoji kuwa dariya tafara
yalawa harda tafa hannuwa.
Sai da ya gama murtsike idon bayan wani
an lokaci ya dawo hayyacinsa sannan yace, "shikenan nafa
i wai? anya kuwa zan yarda? abun kamar a mafarki ni narasa ma me nagani na tsorata haka"
are masa kallo tayi sama da
asa aranta tace, "wayece maka idon mutum da aljan haka kawai yana gaurayuwa guri
aya?"
Azahiri kuwa cewa tayi, "cikin sau
i ka tabbatar min da cewar tsoron mata kukeji, gardama ta
are amma fa kabani dariya wallahi"
Rausayar da kai yayi yace, "ya zanyi tinda anfi
arfina amma fa ba dan mun gaza bane kima dena murna"
Cigaba tayi da dariyarta har sai da ta gaji sannan ta dena, tinda tayi shiru bata
ara ce masa cikanka ba sai shi ka
ai yake surutunsa yayi ki
an sa yayi rawarsa.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya kowa da abunda ya dameshi, a
angaren YaaYa kullum abun ba sau
i har ta kai ga tanajin inama zata samu hanyar da zata raba Yaaye da Minoji koda baze aureta ba.
Ita kuwa Ayiya irin halaccin da YaaYa ta nuna musu ne yasa takejin takaicin gazawar da tayi wajen cika mata muradinta gashi kullum cikin
orafi da kushe Minoji take a gurinta hakan yasa Ayiya har tafara jin ta tsane ta kuma dama can tasu batazo
aya ba.
Yayyi ma kullum ta ta dambarwa daban ita bata yarda su muzgunawa Minoji ba haka bazatayi wani motsin kirki ba idan Minoji bata bata izini ba.
Yarinya kuwa koda yaushe tana wajen Minoji suna hira indai Yaaye baya nan ganin kullum sha
uwa suke
arayi yasa YaaYa tafara
arin shiga tsakanin su a cewarta baza'a cinye mata kurwar
a ba.
Aunty Madina
Har gobe ba
in cikin halin da
an uwanta ya fa
a a dalilin Minoji yakasa barinta kuma ta
udure wa kanta sai ta muzguna mata kamar yadda Annur ya azabtu itama zata
ana mata, da ta tsinkayi labarin abunda yake faruwa tsakanin Minoji da YaaYa sai tayi
undumbala a cikin maganar ta nemi hanyar da zata samu YaaYa kuma ta sameta ta
ara tunzura ta gami da nuna mata wasu hanyoyin da zata
untata mata cikin sau
angaren Yaaye da Minoji kuwa hankalin su kwance dan suna samun kulawar juna ga so da
auna da suke
awainiya dasu hakan yasa basa iya ganin laifin juna, ko me Ayiya da YaaYa zasu fa
a akanta baya ta
a yarda, haka itama duk abunda sukai mata bata bu
ar baki ta sanar masa bare ransa ya
aci haka take jure duk wani wula
anci nasu, zuwa yanzu har ta kai ga yara da matan unguwar suna shigowa kallonta ko ina ya
auka da yake sanannu ne a unguwar, wasu suce mayya
an Ayiya ya auro wasu suce ba mutum bace wasu suce aljana ce wasu suce wata halittar ce haka dai kowa da irin abunda yake cewa.
haka take zaune waccan ta le
o ta fita tana
orar da
arya da gaskiya waccan ma ta le
o ita kuwa duk abunda zasuyi hakanan take jurewa dan bata so tayi
waran motsin da za'a rabata dashi.
Ayiya da YaaYa ne zaune suna tattaunawa Ma
ociyar su, Babar Fiddau ta shigo, cikin salon gulma da tsugudidi ta tsugunna gami da cewa, "hmm Ayiya??"
Ayiya tace, "babar Fiddau? Allah yasa dai lafiya"
Ta gyara zama sannan tace, "Allah dai ya sittira ai daga gidan gargajiya nake yanzu muka gama maganar sirikar ki da Habi wallahi tace ta ta
a ganin irin haka kinsan ya akai aka tona asirinta? wai ashe yarinya aljana ce? ai wani magani aka barba
a mata a kofar
aki wanda idan mutum maye ne ko aljani za'a gane indai mayyace zakiji tana ta ihu tana tonawa kanta asiri idan kuma ba mutum bace to bazata iya fitowa ma daga
akin ba zakiga duk ta
one"
Cikin sauri YaaYa tace, "ke dan Allah?? wallahi Allah muna so ina ake samun sa?"
Ayiya tace, "Babar Fiddau kin tabbatar?"
Tace, "haba Ayiya wallahi kinji na miki rantsuwa irin ta musulmi yanzun nan Habin gidan Gargajiya tagama bani labari tin yaushe nake gaya miki wannan
a akwai ayar tambaya akanta?? kinsan suk duniya babu halittar da ta kai Maciji
in rana?? sune basa son rana ko ta gamin gafara ina ganin dai wannan
a Iska ce ba mutum ba idan zaki tashi tsaye ki raba
anki da ita ki tashi idan bazaki iya ba ke kika jiyo"
Ayiya tace, "dan
ari ma
ari aikuwa bazata yuwu ba wallahi na haifi
ana na gama rainonsa
arshe ya zama ba rabona ba aljana fa? aa wallahi ba dani ba, Babar Fiddau yanzu ina ake samun maganin nan?"
Babar Fiddau tace, "yauwa ko kefa? ai wallahi zamanin nan ba'a zama aljanu yanzu sun san siga iri iri ta cutar da mutane, ai kibari gobe goben nan sai muje Habi ta raka mu"
YaaYaa tace, "dani za'aje Babar Fiddau dan ko me yasamu Yaaye ni aka yiwa wallahi"
Ayiya tace, "aa idan kika fita yazo yatarar bakya nan masifar duniya akanki ze juye ta kinga kuwa idan nice naje da kaina babu yadda zeyi dani sai dai ya gaji da mita yabari baze min fa
an ba"
Babar Fiddau tace, "wallahi hakane gara kije ma da kanki sai ya fi"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA