← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 32

Sashe 18

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shafi Na 19
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
(NA DAWO
haka YaaYa da Ayiya sukai ta mai da yadda akai suna tsaka da zancen ma
ociyar su ta shigo itama ta zauna suka cigaba da ta
in tare.
Minoji kuwa sai da ta ci kuka me isarta sannan tayi shiru. har tsawon wunin ya
are babu abunda ya fito da ita tsakar gida sai Alwala ko abinci ta
i ci, zuwa dare kuwa ta ida galabaita jikinta yayi wani irin sanyi
alau, tana kwance idonta a bu
e ko
iftawa batayi sosai sai
ai ta zubawa guri
aya ido da alama ta lula wata duniyar.
sai da Yaaye ya gaji da sallama ya
araso kanta cikin razani yana tambayar lafiyarta sannan tasan da isowarsa.
ko kallonsa batai ba ta bashi amsa da cewa "
alau"
Girgiza kai yayi yace, "aa ba lafiya ba Minoji"
arasa maganar tareda kunna fitilar argwagwar wayarsa ya haskata, da kallo
aya ya gane tana matu
ar jinjiki dan haka hankalinsa yayi
ololuwa wajen tashi. zama yayi a gefenta cikin sigar rarrashi yace, "kiyi ha
uri ki gaya min abunda yafaru laifi akai miki ko?? "
Girgiza kai tayi alamar "aa"
Yace, "babu amfanin ki
oye min abunda ya shafe ki sanin hakan ha
i na ne kiyi ha
uri"
an tsawace tace, "nifa bana son maganar ka"
Jinjina kai yayi gami da cewa, "na dena, sannu ki tashi zaune to sai na yarda ba komai"
Hawaye ne suka gangaro gefen fuskarta cikin murya irin ta me shirin fashewa da kuka tace, "bazan iya tashi ba jikina ba
wari"
Dafe goshi yayi tareda furzar da iska a ransa yana tunani da nazarin abunda yake damunta kuma ta
i gaya masa, janyota yayi jikinsa ya rungume ta tsam yana kallon fuskarta cike da tsantsar
auna
ura mata ido yayi yana
ara godewa Allah da ya mallaka masa
aunarsa yau gashi rungume da ita kamar a mafarki wata sabuwar so da
aunarta ne ke
ara ratsa shi har cikin rai.
Sallamar yaron da yaji ne a tsakar gida ya katse masa tunanin ya
an shafa kanta gami da cewa, "kimin afuwa matata ina zuwa"
murmushi tayi gami da gya
a masa kai, kwantar da ita yayi kan filo sannan ya nufi tsakar gidan, yaron yace, "Yaaye wai kazo inji wani a mota yazo Yace sunansa Boss"
"Boss??" Yaaye ya mai-maita sunan cikin sigar tambaya, tunanin inda yasan sunan yake ba wuya kuwa ya fa
o masa dan haka ya fita kansa tsaye, bayan sun gaggaisa Boss yace, "ina Minoji kuwa nazo ganinta ne"
cikin sanyi Yaaye yace, "tace maka bata da lafiya ko??"
an kauda kai Boss dan kuwa yasan ba lallai idan a hayyacinta ta kirashi tana masa kuka da
orafin tagaji da zaman gidan ba, cikin son kawar da zancen yace, "aa, hakane?? kenan bata da lafiya meyeke damunta?"
Yaaye yayi
asa da kai sannan yace, "dawowa ta kenan na tarar da ita kamar batajin da
i amma fa tace
alau take kuma babu alamun hakan na tambaye ta ma tace batason magana ta"
Boss yayi
ar dariya yace, "sai ha
uri fa dan bata da tabbas yanzu zakaga tana dariya yanzu zata koma kuka, dan Allah idan ba damuwa ina son ganinta"
Yaaye yace, "ai lamarin
uruciya ne dama ba komai muje cikin"
Gaba Yaaye yayi Boss yana mara masa baya, bayan ya rakashi ya koma
akin Ayiya .
Da tayi banza dashi sai kuma daga baya ta tashi ta koma kusa dashi ta zauna a gadarance tace, "bana son zaman gidan nan takura tayi yawa babu iska me da
i babu isashshen ruwa babu rawan sha ba wani abinci me kyau, yanzu dan Allah ace nice nake irin wannan rayuwar??"
cikin mamaki Boss yace, "Yami?? kin rasa tunanin ki ne ina alwashin da kika sha na zama da Umar kenan kina son rushe wannan al
awarin??"
Murmushi tayi kafin ta fashe da kuka ta kwanta kan kafa
arsa gami da rungume hannunsa kam cikin kuka wurjanjan ta cigaba da cewa, "basa sona mutanen gidan nan ko
azu sai da suka sani shara a cikin rana sun tsaneni kuma mayya suke ce min nikuma ba mayya bace wallahi ni bazan iya zalumtar su ba, gaskya bazan iya zama tareda su ba Boss ka temake ni dan Allah idan ba haka ba mutuwa zanyi Ka gayawa Abbana"
shiru yayi yana nazarin kafin yayi magana cikin tausayawa yace, "karki damu
anwata ta kaina ki dena kukan zan gayawa Abba zance ya baki gida sai ku zauna ke da mijin ki"
Cikin sauri ta share hawayen gami da washe baki tace, "da gaske??"
yace, "zan miki wasa ne?"
Tace, "yauwa shiyasa nake sonka to yanzu ka tashi ka tafi"
yace, "to sakeni dama ba zama ne ya kawo ni ba ai kece ma kika nemo ni"
Zamewa tayi ta kwanta saman gado tayi mi
a har sai da wasu ga
in na jikinta sukai
ara
assss.
Hanyar fita yayi tareda cewa, "Sai Allah ya kaimu "
cikin kuka ta dakatar dashi da cewa, "aa Boss aa"
juyowa yayi yana kallonta cikin mamaki kafin yace, "meye faru kuma?? kukan nan kuma fa kamar tashin hankali?"
Cikin shashsheka tace, "kafi kowa sanin yadda nake son Umar meyesa zaka yarda da abunda na fa
a akansa?, nifa nace zan rayu tareda shi a cikin irin rayuwar da yakeyi, yana da dangi kuma basu da wani jigon da ya wuce shi meyesa zaka so na rabashi da
an uwanshi? bazan so hakan ba ina son abunda yake so kuma zan juri duk wata wahala akansa bazan gujeshi ba kuma zan zauna tareda danginsa, Boss ka temake ni karka fa
awa Abba komai dan Allah"
Jinjina kai yayi sannan yace, "ke fa kika kirani kika sanar dani har ma kikace in zo kuma yanzu kika gama ha
a ni da Allah akan na rabaki da gidan nan, kai nawa gareki ne yau???"
Cikin kuka tace, "wallahi ba ni bace duk ba nice nai hakan ba"
Yace, "to wacece?? kina nufin duk ba kece kika bani labarin ba?? an saki shara da rana sannan bakida ruwan sha anyi mene anyi mene duk ba ke bace?"
Tace, "wallahi Mariama ce ni wallahi ina son mijina da shi ka
ai zan zauna kuma bazan cutar dashi na rabashi da dangin sa ba"
Tsaki ya zu
a dan kuwa hakan ba abun mamaki bane cikin nuna
acin rai yace, "to naji amma karki
ara yimin irin haka duk dangin ku ma ki sanar musu bana son rashin mutunci"
Da sauri tace, "nagode dan Allah ka kawo min ruwan gora da yawa na gaji da
ora masa nauyi"
Boss ya jinjina kai sannan yace, "shikenan?"
Tace, "eh kace ina gaida Ummi da Abba"
yace, "zasuji amma fa indai akwai wata matsala ki sanar dani"
girgiza kai tayi tace, "aa babu komai"
Gaba kawai yayi tareda cewa, " na tafi"
Share
wallar tayi ta murgu
a baki a zahiri tace, "nifa bana son haka tinda ni na za
a abarni da abu na"
Bayan wani lokaci Yaaye ya dawo ya shigo mata da ruwan da duk abubuwan da Boss yasan zata bu
ata ya siya ya aiko mata dashi.
Tayi murna sosai dandanan ta dawo garas sai kuma surutu ta sako Yaaye gaba dashi kamar ba itace tace yai mata shiru ba, shi kuwa biye mata kawai yakeyi duk da wani labarin baya fahimtar inda ya dosa.
tana tsaye a gaban mudubi tana kallon fuskarta sai murmushi take wanda ita ka
ai tasan ma'anar sa sai Allah,
Bataji motsin Yaaye ba har sai da yazo kanta sannan taji yace, "yau kuma?? kina son mudubin nan amma kullum yana rufe da shawul idan nace zan bu
e ace ba haka ba, ashe ana bu
e shi bansani ba"
Cikin hanzari ta zame ta tsugunna a
asa zuciyarta tana wani irin tsalle saboda razanar da tayi gefe guda kuwa addu'a kawai take Allah yasa be ga fuskarta a cikin mudubin ba.
Cikin mamaki yace, "meye faru kuma? Bakyaso na ga kyawun ki a madubin ne?"
an murmusa sannan yace, "shikenan bari ma na rufe shi tinda abun sirri ne"
har ya rufe ya koma ya zauna takasa
agowa dan har ga Allah tayi matu
aar razana.
usawa yayi dai-dai ita cikin tattausar murya yace, "tashi mana nafa rufeshi nayi miki shigar bazata har na tsorata ki kiyi ha
uri.."
Katse shi tayi da cewa, "ka cikawa Yarinya Al
awarin ta kuwa?"
Ya murmusa kafin yace, "eh da ke zata fara nunawa ma na hanata zuwa"
ewa tayi ta zauna a bakin gado sannan tace, "zatayi farin ciki sosai, tana son motar yara amma dai me kyau ce ko?"
Yace, "ke dai ba lallai tayi kyau a gurin ki ba dan nasan kinfi sar
a rikici ita kuwa murna take"
an murgu
a baki tayi tace, "naji kaima ai a rikicen kake"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 18 · 0% Book details