Sashe 28
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shafi Na 28
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Ina mata yan kwalisa , mata masu aji ,KASAITATTUN mata masu malakan zuciyan me gida kuzo ga Ummu Abdullah tazo muku da mayikan gyara jiki, kala kala, da sabulai na gyaran jiki, da turarrekan wuta da na jiki Dana kaya da na tsuguno,da humra kala kala da shi'umar humra, da kayan chemical,irin su liquid soap, perfume,air freshener,, Hair cream,Shampoo etc tana kuyawa tana hada kaya ,domin Neman Karin bayani Sai ku tuntibi wannan lambar 07046858716
Ayiya tace, "to yanzu me kike ganin za'ayi??"
Tace, "Babar Fiddau ta gaya mana akwai wata me maganin aljanu to ita zamu
akko "
Ayiya tace, "ai bamu da ku
in da zamu biyata tazo"
YaaYa tace, "a gurinsa zamu nema har ma sai mun tsaya jira? ko kuma mu kar
i bashi dolen sa ya biya"
Ayiya tace, "yauwa gara dai mu kar
i bashin ze fi, yanzu yaushe zakije ??"
YaaYa tace, "zuwa yamma zan kar
i bashin ku
in washegari muje"
Da haka suka
are shawarar sannan suka cigaba da tattaunawa.
Kwance take saman gado sai malelekuwa take tana juyi sai cije gefin bakinta takeyi, Yaaye ne ya katse mata tunani da cewa, "Minoji meke faruwa ne?"
Kamar zatayi kuka tace, "Mariama ta"
an mamaki yace, "meyefaru da ita? lafiya dai ko?"
Tace, "sai neman ta nake ko amsa kirana batayi ba bare tazo idan ba sa'a ba Yarima ne ya
aure ta ko kuma ya kaita Daular Larabawa"
Yaaye yace, "to fa?? ikon Allah, shi wai Yariman nan baya rabo da neman fitina ne? kiyi ha
uri ki
yaleshi zata dawo duk inda ya kai ta ma ze dawo da ita kuma kinsan ba lallai ya cutar da ita ba tinda
anwarsa ce kodan mahaifiyarta ma ze raga mata"
Tatta
e baki ta
arayi tana shirin rushewa da kuka tace, "ni dai ban yarda ba gara ma naje na gano ta da kaina"
Zaro ido yayi akanta tareda cewa, "me?? kije da kanki to ta ina zaki bi kenan??"
Tace, "ina ruwanka? kabarni kawai na tafi ko kazo ka rakani"
Yace, "aa dai Mino ki jira na
an wani lokaci zata dawo babu abunda ze faru da ita da yardar Allah, idan kika tafi ni kuma ya zanyi da rashin ki? banason nesanta dake ko da sunan wasa dan Allah ki kasance tareda ni"
Jinjina kai tayi tace, "to na yarda amma zan nemi Gimbiya Malika ta gaya min"
Yace, "kinsan zaki iya yin hakan da kika tashi hankali na?"
Murmushi tayi gami da cewa, "ina ruwanka?"
Tana rufe baki yace, "na shanye idan kuma akwai
ari to?"
Tace, "bazaka sha
in ba"
Yayi dariya tareda cewa, "ran Aljana ta ya da
Murmushi kawai tayi batareda tayi magana ba.
Washegari tin wuri YaaYa ta kammala abunda zatayi suka sa
e ita da Babar Fiddau sai gidan me maganin Aljanu kamar yadda Babar Fiddau ta gaya mata.
Kallo
aya za ai mata a gane kawai zallar shirka take ba wani abu ba.
Ido matar ta zazzaro a yayin da YaaYa ta kora mata jawabi.
YaaYa da tayi mamakin ganin alamar tsoro akan fuskarta tace, " meke faruwa ko baki fahimce ni bane?
hhhhhhhhh matar tayi dariya sannan tafara cewa, "
ar mulki jikar mulki
ar gado ba haye ba da yaro yaja dake gara yaja da tsohon sa
ar babban gida
ar manya jikar manya gaba da baya duk kune kune sarauta kune mulki agurinku muka gani muka koya
ar Sarki jikar sarki
iyar zinare hasken masarauta dake ake ado fitilar gida ran gida hhhhhh"
cikin mamaki YaaYa tace, "meye kuma hakan? nakasa ganewa"
Matar
asa da kai aranta tace, "tinda nake aiki ba'a ta
a ganin gajiyawa ta ba dan haka sai na jarraba duk da irin
arfin mulkin su ai yanzu gimbiyar bata kuda tayi nisan kiwo har nayi abunda nayi"
agowa tayi tana wasu
an surutai kafin ta tashi zumbur tace, "yanzu yanzu yanzu zamuyi abunda zamuyi dole ne tabar miki gida gida naki ne ke da
arki kune kuke da iko dashi "
Lokaci
aya murmushin farin ciki ya buwayi fuskar YaaYa.
haka suka tarkato suka dawo tareda matar ko sallama batayi ba tafara wasu
an tofe tofe tin daga soro sai da ta shigo sannan tace, "kina inaa munafuka
ar munafukai fito yau kwanan ki a cikin mutane ya
are, wuta balbalin balai tsakanin mu dake hhhhh"
Yarrrrrrrrrrrrrrrr taji tsigar jikinta ta yarfa tareda mimmi
ewa lokaci
aya jikinta yafara tsuma, kwata kwata muryar matar batai mata da
i ba dalili na farko kenan da yasa jikinta ya rikice lokaci
aya.
Matar ta
ara da cewa, "zaki fito ne ko sai na shigo??"
"Umarrr!!!" sunan Yaaye tafara ambata cikin sigar neman
auki sai dai akwai tazara me yawan gaske a tsakanin su dan kuwa ya tafi nema musu abunda zasu ci suyi amfani.
Da sauri ta haura kan gado taja bargo ta lullu
YaaYa ce tace, " taurin kai gareta bazata fito ba gara ki shiga da kanki"
Matar tace, "yimin jagora a matsayin ki na
ar gidan.
Kai tsaye YaaYa ta kutsa kai cikin
akin Minoji itama matar tareda babar Fiddau suka bi bayanta,
tsayawa sukai curko curko suna kallon yadda jikin Minoji yake karkarea daga cikin bargon"
Matar tace, "Ni
ar mutum ba aljan ba
ar me ganye jikar jaraba nagi
arfin aljan ba mutum ba, ki bu
e kafin na bu
e ki da kaina"
Ko motsi Minoji batayi da sunan zata bu
e ba hakan yasa YaaYa tasa iya
arfinta ta fizge bargon.
Cikin hanzari matar ta guntsi wani ruwa ta fesa wa Minoji.
Wani azababben numfashi taja tareda firgita a rikice tafara
arin gogewa .
ara fesa mata tayi hakan yasa ta
walla
ara tareda yankewa ta fa
o daga kan gadon zuwa
asa.
Cikin hargagi matar tace, "muguwa kibar musu gida, ki barwa masu gida gidan su ko na jefa ki cikin bala'in da bazaki iya dashi ba"
Girgiza kai kawai Minoji takeyi a wahalce tana wani irin kuka.
Lokaci
aya ta
ara rikicewa suffar ta ma tafara canjawa daga mutum zuwa wata halittar duk inda maganin ya ta
a ta ya tashi yayi sa
a sai juye juye take.
Matar tace, "wannan iska ce me ha
ari wato riki
iyar iska ta ta'alla
a da macijai da aljanu da kuma bil'adama har ma da wasu halittun da ta
i bayyana su "
Idon Ayiya da YaaYa kamar su fito saboda tsoro da firgici.
Babar Fiddau ce tayi
arin cewa, "yanzu ya za'ayi?"
Matar tace, "ku kawo tsintsiyar laushi da garwashi.
Da gudu gudu sukaje suka kawo, ta kar
a sannan ta kwance wata jaka ta ciro wani ba
in abu a farar leda sannan ta zumbu
a shi a cikin garwashi ta
akko wani turare mara da
amshi ta yayyafa a wutar da jikin tsintsiyar, a take
akin ya gauraye da haya
i wanda su kansu su YaaYa sai da suka toshe hanci.
Matar ta cigaba da tsoma tsintsiyar a ruwan ta tana yarfawa Minoji tana cewa, "zaki bar gidan ko bazaki bari ba???, idan baki tafi ba bazan dena azabtar dake ba"
Duk kukan da Minoji takeyi tana kiran Umar ta dena saboda ta kai ma
urar galabaita yanzu temakon Allah kawai take nema dan yafi kowa sanin halin d take ciki.
Sunan tsaye suna kallomta yayin d matar take ta bata ruwan azabu iri d kala, kamar wal
iya suka ga giftawar wani abu wand basu bambance ko menene ba yayi kan Minoji kafin su farga suka ga ya
aga sama ya fita ta
ofa suna maid kallonsu inda take kwance suka ga bata nan.
Ihu YaaYa ta tsillima saboda razanar da tayi sai da suka rirri
e ta.
matar ta bushe da dariya cike da son ko
a kanta tace, "wannan itace ake kira zarra!!! Zarrar mu masu magani, daga yau matsalar ku ta kau babu ku babu wannan shai
aniya a gidan nan
anku ma mantawa zeyi da ita baze sake tunanin ta ba ke kuma ya zaba wajibi burin ki ya cika hahahahaha"
Ayiya tace, "mungodewa Allah mun gode miki kin temake mu yanzu gidan mu ze dawo dai-dai"
Matar tace, "ni nagama aikina zan tafi"
Sukace "ki gaida gida"
Haka suka zauna sukai ta maid yadda akai tsakanin su ukun, Yayyi kuwa da abun ya isheta sii ta tafi ta kwanta Yarinya ma ta koma gurinta ta ma
ale sai kuka take.
Sai bayan Magrib Yaaye ya dawo tareda kyakkyawan albishir
in da zeyiwa Minoji, suna gaisawa a gaggauce ya wuce
akinsu ga mamakin sa sai yaga fayau.
dawowa yayi wajen su Ayiya ya tambaye su YaaYa tayi zaram tace, "Allah na tuba Aljani dan ze fita har sai mutum ya sani mu bamu san ma bata nan ba dan har abinci na shiga na kai mata naga bargo akan gado kuma kamar da mutum nayi tunanin ma itace"
Sam be yarda da maganar YaaYa ba dan haka yace, "Ayiya dan Allah ku fa
amin ko ta sanar da ku zataje wani gurin"
Ayiya ta ta
e baki tace, "Allah ya sittira rashin yardar dake tsakanin mu har takai haka?? ni mamakin fitar tata ma nake har na kas magana, kaje ka nemeta dan mu ba shiga shirgin mu ma take ba bare ko kace, magana ta gaskiya fa"
da sauri ya koma
akin dan
ara tabbatar da abunda YaaYa ta fa
a cikin sa'a kuwa yayi katari da kwanon abinci kuma babu wanda ya ci a yadda aka kawo shi a haka yake, kan gado kuwa shima yayi zaton tana nan da ya shigo sai da ya duba yaga bata nan.
Zama yayi tareda furzar da zazzafar iska yana tambayar kansa "to ina tayi???"
Tunowa da yayi da cewarta zataje masarauta ta duba Mariama yasa ya mi
e zumbur yana cewa, "kenan can ta tafi duk da nace kar taje??"
*INDO CE..*
SIHIRIN K'AUNA