← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 32

Sashe 17

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Shafi Na 16
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
(Fatan Alkairi gareku mabiyan littafina, kuyi ha
uri yau na makara
typing
in DOGON YARO ne ya tsareni wallahi
nafiso na fitar dasu a tare
har na
an wani lokaci sannan yace, "kuma da kin kawo shawara me kyau ai kuwa gobe sammako zanyi in Allah ya yarda"
Ta amsa da "Allah ya yarda"
Washe gari yana fita be zame ko ina ba sai gidan Yayan mahaifinsa, sai da ya gabatar da kansa wa me gadin sannan yace ze sanar musu, bayan
a lokaci ya dawo yace ka shigo daga ciki"
Sai da ya sauke ajiyar zuciya kafin ya sa
afa a cikin gidan cike da fargaba da zullumi gefe guda kuwa yana fatan samun kar
uwa a gurinsa.
Ya da
e yana jira sannan Alhaji
ahiru ya fito cikin shirinsa na fita, be nemi inda Yaaye yake ba kai tsaye gun motarsa ya nufa, har direba ya bu
e masa murfin motar ze shiga Yaaye yayi saurin
arasawa wajen ya Dur
usa har
asa ya gaisheshi.
Amsawa yayi a yatsine kafin yace, "amma meyesa kazo a irin wannan lokacin? yanzu fita zanyi kuma"
Da sauri Yaaye yace, "dan Allah Abba kayi ha
uri yanzu abun ya taso min ne nakasa ha
uri shiyasa nazo"
Sai da ya ja lokaci sannan yace, "shikenan inajinka meke tafe da kai??"
Cikin nutsuwa yafara kora masa bayani daki daki har ya kammala zayyana masa abunda yafaru.
Alhaji
ahiru ya nisa sannan yace, "lallai ka taro aiki babba babanka be ajiye ba be bawa wani ajiya ba amma ka tattagi aure ga nauyi akanka, toh shikenan ni banida damuwa akan matsalarka abunda ya shafeka ne koda batai maka da
i ba abunda zance anan kawai shine idan na riga na shige maka gaba har Allah yasa sukai na'am suka baka
arnan to fa daga lokacin hannu na ya kau daga kan ku, walau kuyi zaman lafiy walau ba na lafiya ba kar a sake azo nema na kaji ko??"
Yaaye ya gya
a kai yace, "insha Allahu Abba baza'a samu matsala ba na amince da duk sharu
Alhaji ya murmusa sannan yace, "yaro me
wazo me zuciyar zinare, tamkar mahaifinka haka kake, eh!! karkayi mamaki
anina haka yake tamkar kai
innan sai dai duk da ya gama wannan
wazon nashi ga kyakkyawar zuciya ga zuciyar tamkar dutse hakan ba abunda amfana har ya amfana muku haka dai ya koma, to shikenan Allah ya ji
ansa da rahma ni yanzu zan wuce zan kuma nemi abokina zamuje mu nema maka auren wannan
iya, Allah ya sanya alkairi"
cikin farin ciki Yaaye ya amsa da "amin Abba nagode nagode Allah ya
ara girma Allah ya saka da alkairi"
Alhaji
ahiru yayi dariya gami da cewa , "amin amin amin Allah ya temaka"
Yaaye yace, "Allah ya tsare"
Hannu kawai ya
ago masa lokacin har ya shiga mota.
Yau cikin farin ciki da nisha
i Yaaye ya nufi gidan su Minoji, yana zuwa
ofar gidan yayi parking yana fitowa yafara jin saukar ruwa a jikinsa kuma gashi ba lokaci damuna ba.
Sai daga baya sannan ya lura da inda ruwan yake.
a harabar gidan, Sanye take cikin doguwar riga ta atamfa ta
aure
an-kwalinta a
ugu sai juyi take tana hajijiya hannun ta ri
e da tiyo Tana feshin ruwa ita da yara wanda daka gani kasan duk inda taje tazo jininta ne tushen su
aya tana yi tana dariya dogon gashin ta yayi linkif a gadon bayanta Saboda ji
ewar da yayi da alama hakan yana yi mata da
i sosai.
tsayawa yayi tsam ya zura hannayensa cikin aljihunsa ya zuba mata narkakkun idanunsa lallausan murmushi ya buwayi fuskarsa har cikin rai.
ya da
e a tsaye har ya
auki dogon lokaci be ga alamun zata gaji ko kuma ta dena ba dan ta gajin ba dan haka ya taka zuwa ciki.
aya daga ciki yaran ne tace, "Yami kinga wani ya shigo"
Dakatawa tayi da hajijiyar da takeyi dan ganin kowaye amma jirin hajijiyar ya hanata damar ganinsa sai duhu take gani, tafara tangal tangal tana shirin fa
uwa.
Cikin zaro ido ya furta sunanta "Minoji!!!!"
Cakkk!! ta tsaya tareda rintse idonta lokaci
aya tsigar jikinta ta yarfa duk ta mimmi
ame jikinta tayi tareda tayi wani shan yaji "shishshshsh!!"
Mus'ab da Yaaye sukai saurin yin kanta cikin tashi hankali, da sauri ta
aga musu hannu dukansu suka dakata suna kallonta.
A daddafe ta koma jikin bango ta lafe tana
ara rintse ido gami da cije le
enta.
Cikin sanyi da tsarguwa Yaaye yace, "kiyi ha
uri Minoji na
ata miki rai ko?"
Cikin wannan yanayin da take ta girgiza masa kai.
Mus'ab yace, "kaine Yaaye ko??"
Yace, "eh nine"
Yace, "to kayi mata shiru kawai karka
ara magana har sai ta nemi hakan idan ba haka ba kuma zaka jika a sijin"
Da mamaki gami da firgita Yaaye yace, "Sijin ba kurkuku ba?? to meyesa??"
kafin Mus'ab yayi magana tace, "Mus'ab!!!!!"
ta kira sunansa a kausashe sai da ya
an firgita ya zaro mata ido, har lokaci idonta a kulle yake, a hankali ta motsa kyawawan la
anta tace, " ka bani ruwa insha"
"To" yace sannan ya koma cikin gida da gudu ya dakko mata ruwan a gora ya bata, kur
aya tayi ta sauke ajiyar zuciya sannan ta jefi Yaaye da Gorar.
taja numfashi ta sauke sannan ta bu
e idonta a hankali shima
asa
asa bata
agashi ba, bare ma iska ta shiga.
Yalwataccen murmushi ta saki sannan tace, "Yaaye! Sannu da zuwa"
sai da ya ida cewa "Alhamdulillah" sannan ya amsa da "yauwa gimbiyar mata sannu da wasa da nisha
Ta murmusa gami da yimasa nuni da wata kujera tace, "zauna mana"
Zaman yayi sannan itama taja ta zauna, ya bu
i baki zeyi magana ta katseshi da cewa, "naji da
in ganinka sosai, kwana biyu da banganka ba na
anji ba da
i gashi kuma kazo dai-dai lokacin da na fa
a cikin wani yanayi, sai dai fa kayi ha
uri dani Yaaye domin rayuwa tareda ni akwai
alu bale sosai, uhm sai ka jurewa
ilinbona dan kuwa ko wanda suka zama dole na ma, ina nufin iyaye na da
an uwana har cewa suke ni ba mutum bace, to ya zanyi kuwa tinda da siffar mutane akayi ni kuma aka jefoni cikin mutane kaga kuwa ai nima mutum ce"
yadda take maganar cikin sanyi sai da ta bashi tausayi sosai, ya Jinjina kai sannan yace, "gaskiya ne kema
aya daga cikin mu ce ina nufin kema mutum ce kamar mu, ina fatan dai lafiya kike"
Da kai ta amsa tayi masa alamar "e"
Shiru ce ta biyo baya na wani lokaci kafin Mus'ab ya katse shirun da cewa, "Yami ko ruwa fa baki bashi ba haka ake tarbar ba
in??"
Murmushi tayi tareda yin
asa da kai sannan tace, "na manta ne kawo masa "
Yaaye yace, "ai bana ma jin
ishi"
Tace, "ai kuwa sai ka sha indai ya kawo"
ya murmusa tareda cewa, "shikenan zan sha, dama nazo ne na sanar miki na nemi yayan baba na kuma yace zasu zo shine farin ciki yasa nakasa ha
ura sai da na gaya miki"
Murmushi tayi gami da lumshe ido ta jinjina kai tace, "masha Allah hakan yayi min sosai kaga yanzu na samu
warin guiwar nunawa duniya cewa kaine gwani na, to yanzu meye ya rage kana ta shirye shirye dai ko??"
Yace, "ina
artawa babu wata matsala"
Tace, "ohh da kyau jajircewar ka tana burgeni sosai kai mutum ne me zarra ya aikin ka kuma? komai yana tafiya daidai?? nasan ma a satin nan ka rasa wasu ranakun hakan baze zama matsala tsakanin ka da me gidan ka ba kuwa?"
Yace, "eh
warai amma kuma har yanzu banji yace komai ba amma kwatsam ze iya cewar, karki fa damu dan Allah"
Ta jinjina kai sannan tace, "yayi kyau sosai, ka cigaba da dagewa sannan idan akwai wata famuwar ka sanar dani babu amfanin ka
oye mun komai dan yanzu
auka nake dani da kai duk abu
aya ne"
Yace, "insha Allah zan kula naji da
i sosai Allah ya saka da alkairi"
ta amsa da "amin amin"
Tashi yayi yana cewa, "zan koma kar na takura miki"
Ta murmusa itama ta mi
e sannan tace, "ka gaishe da mutan gidan ku inji ni"
Yace, "to"
Har
ofar gida ta raka shi sai da ya tafi sannan ta koma ciki sai murna take, Ummi tace, "ke kam yau dai kanki akwai motsi"
awa tayi jikinta tana murna tace, "Ummi wanda zan aura ne fa yazo kinga ma ya bani kyautar alewa"
Ummi tace, "zaki aura??"
Tace, "eh Ummi iyayensa ma zasu zo wannan me adai-dai-ta sahun da nake baki labarin sa??"
Ummi tace, "eh na gane shi ooh to Allah yayi mana mafi alkairi amma fa bazance nayi murna sosai ba dan kuwa bana son rayuwar ki ta
untata dole sai dole Minoji ri
on ki sai wanda ya shirya, zaki iya rayuwa cikin wannan
angin kuwa??"
Ta murmusa sannan tace, "aikin sa kai ne Ummi zan iya mana tinda ina son hakan da dai wani ne ya sani to fa banajin zan iya amma ni nasa kaina kimin fatan alkairi kawai amma ni dai shi nake so"
Ummi tace, "dama bakiji addu'a na fara yimiki ba kullum dama cikin yinta nake"
Ta shige
aki tana cewa, " yauwa Ummi na ki gayawa Baba"
Ummi ta bita da ido.
Abban yana dawowa Ummi ta sanar masa beyi tantama ko jayayya ba yace zeyi bincike akai.
Cikin kwana biyu binciken ya kammala duk abunda yake bu
ata ya samu dan haka ya amince da zance, cikin kwana na ukun kuwa ana wayar gari sai ga su Alhaji
ahiru.
a lokacin aka sanya ranar aure wata
aya kamar yadda Alhaji
ahiru ya bu
ata shi kuma Abba ya amince.
a take Alhaji
ahiru ya ciri dubu talatin ya bayar dukiyar aure Abba ya kar
a tareda sa musu albarka.
Da haka suka rabu cikin mutunta juna.
Da Yaaye da Minoji ba'a bambance wanda yafi farin ciki dukansu babu baya.
Har gidan su Yaaye Alhaji
ahiru yaje yayi sallama YaaYa ta amsa, yace, "Alhaji
ahiru ne
anin me gidan"
Cikin mamaki Ayiya tace, "Alhaji
ahiru??? me kuma ya kawo shi gidan"
Karaf sai a kunnensa yace, "banda
an ku ya gayyato ni me ze kawo ni gidan
anci irin haka? ko yawu bazan iya ha
iya ba, ki fito muyi maganar da zamuyi nai gaba dan ba zama ne ya kawo ni ba"
da sauri Ayiya ta zura mayafin ta tayi soro dan kuwa shakkarsa takeji haka kawai.
Bayan sun gaisa yace, "to
anki ne dai ya
akko maganar aure ni kuma nayi ruwa nayi tsaki a matsayina na yayan mahaifinsa mune da
a kuma mun yanke hukunci ni na amince da auren nan dan haka ki shirya wata
aya ne ya rage za'a kawo miki ita gidannan"
Kamar ta si
e dan ba
in ciki da takaici sai dai bazata iya jayayya da Alhaji
ahiru ba dan haka ta sallamar tace, "Allah ya sanya alkairi"
Yace, "yauwa baya ga haka na ranta masa nera Dubu talatin na biya dukiyar aure za'a biyani ko kuma ku bani
ar ku macen taje tayi aikatau a gidana sai a dinga biyanta har ta tara abunda ya kai ha
i na sai a biyani, sannan ya zama wajibi ku gyarawa yarinya inda zata zauna dan kuwa wannan
a
ar manya ce idan kukaji irin dukiyar da ubanta ya tara zakuyi mamaki dan dai shi ba me son nuna kai bane rayuwa ma bata saba irin taku ba dan haka ku san yadda zakuyi da ita, kuma kowace irin matsalace ta taso babu hannu na a ciki na gaya masa wannan shara
in kuma ya kar
a na dai gaya muku, ko me kikaji be miki ba to ba daga ni bane daga
anki ne dama ance
an kuka me jawa uwa jifa to inaga ya ja miki"
Ayiya ta Jinjina kai tace, "ba komai Allahji Allah yasan da zaman mu kuma yasan halin da muke ciki ze temake mu cikin izzar sa"
Alhaji yayi dariya yace, " To kunji dai Allah ya temaka"
Ta amsa da "amin"
Yace, "zan wuce ki gaida yaran"
Ko amsa masa batayi ba tai cikin gida shima yayi hanyarsa.
ta Yakice hijab
in tayi wurgi dashi ta zauna
as tana maida numfashi.
YaaYa tace, "menene wai??"
Da kyar Ayiya tace, "an kai dukiyar auren Yaaye lokaci wata
aya"
Yuuuuuu sharaf Yaaya ta zube a wajen a sumei.
Hankali tashe Ayiya da Yayyi suka fara jijjiga ta suna kiran sunan ta amma shiru, Ayiya tace, "
ebo min ruwa Yayyi"
Da sauri ta
ebo ruwan ta kawo Ayiya ta yayyafa mata, taja dogon numfashi sannan ta fashe da kuka tana cewa, "meyesa Yaaye ze min haka??
*INDO CE..*
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 17 · 0% Book details