← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 32

Sashe 5

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Shafi Na 6
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Kamar ya
ora hannu aka ya zunduma ihu haka yakeji tsabar takaici da shiga ru
ani.
da daddare yana shirin komawa gida zuciyarsa a cunkushe har wani
aci
aci yakejin yana turnu
o masa gashi duk yadda yaso dena tunane tunane abun
ara ta'azzara yake, yanzun ma tunanin yake hakance tasa yake wani shashashan tu
Ko da wasa be lura da rami a gabansa ba kawai tafiyar yake har saida ya
ure masa gudu
uttt cikin rashin sa'a da rashin sanin abunyi yafara diri diri ya sha burki ya tsaya cakkkk!!!! tsayawar da zeyi kuwa yaji karararaff!!!!! an doke shi ta baya.
Zuciyarsa tayi wata kyakkyawar bugawa a razane ya furta "Hasbunallahu'wani'imal'wakil"
cikin sauri ya gangare
asa ya fito yana duba adai-daitar ai kuwa ta lotse kamar ba ita ba, ido ya zubawa motar zuciyarsa na tsalle cike da
acin rai,
Lokacin har
an adai-daita da mutane sun fara tsayawa.
Rai
ace yace, "wannan wane irin rashin adalci ne??"
Daidai lokacin me motar ya
araso cikin zafin rai yafara sirfawa Yaye masifa,
Shima Yaayen da yake a sama yake sai ya biye masa suka fara ce-ce-kuce wasu daga cikin
an adai-daita da yake ba'a rabasu da ha
in kai tini sun fara shigarwa
an uwansu, gurin yafara caku
ewa har suna shirin dakuwa da juna domin kuwa me motar daga gani irin
an zafin kannan ne.
Kutsa kai tayi ta shiga tsakanin su, cikin tsabar buguwar da zuciyarta take ta nuna Yaaye da yatsa tana cewa, "kaii ka rufe min baki ko nasa ayi maka dukan mutuwa"
Jin muryar da zuciya da ruhinsa ke matu
ar bege yasa shi sakin maganar da yake yafara kallonsu su duka biyun.
Ita kuwa maida hankali tayi kan
an uwanta da yake ta huci ta ri
e hannunsa kamar itace uwarsa cikin bada umarni tace, "wuce muje"
Fizge hannun sa yayi yana cewa, "Bazan tafi ba banda
an iska ne yaya ze tsaya min a hanya kuma har shine zeyi maganar adalci shi jakin inane baya gani ne??? inda makaho ko dattijo ne da zanyi masa uzuri amma yana matashi kuma matashin ma ba yaro ba me hankali amma yana irin wannan da
ancin akan titi ko titin na ubanka ne????"
kallon Yaaye Minoji tayi ta kalli yayan nata ganin yadda yake hucin gaske tasan halin kayanta hakan yasa ta daki
irjinsa tareda daka masa tsawa tana cewa, "ya isa hakaaa manaa!!! akan me zaka
arar da
arfinka a gurin wanda kafi
arfinsa??? kasani ko makahon ne??? meye amfanin tsayawa rigima akan titi??? ka wuce muje gida idan ba haka ba wallahi ko me za'ayi bazan shiga motar ba sai dai kowa yayi tafiyarsa daban, ka wuce muje kawai ko kuma na bi me adai-daitar ya maidani gida da kansa idan yaso a kashemu idan mun koma"
sanin zata iya aikatawa yasa yayi sanyi,
asa
asa yayi da murya kafin yace, "Minoji kina ji kina ganin abunda yayi ai wannan ba abun a raga masa bane, meye a
walwarsa da yakasa gane me yakeyi ki bari na koya masa hankali dan Allah"
Kafin tayi magana Yaaye ya fashe da kuka domin kuwa yarasa abunyi iya cuta dai an cuceshi sai dai yanzu ya gane cewa anfi
arfinsa, da ya
aura
amarar gogawa da me motar ko
an waye har sai yaga yayi yagaji domin kuwa bashida yadda zeyi ya gyara adai-daitar a son ransa a biyashi ku
in da zeje ya gyarata amma ganin Minoji yasa yaji ya karaya baze iya ba"
Mamakin kukan nasa ne yasa tafasa yiwa yayan nata magana ta bu
e baki tana kallonsa kafin ta kalli Yayan nata cikin sanyi tace, "Boss kuka fa yakeyi meyesa kayi masa tsawa haka?? meyesa ka kasa ha
uri ka nutsu"
Muryar Yaaye ce ta katse ta, cikin muryar kuka yace dan Allah kuyi ha
uri bansani bane kwata kwata ban kula ba, kuma banida ku
in da zan gyara ta ne shiyasa nayi magana amma da nasan kune wallahi bazance komai ba, dan Allah kiyi ha
uri zan kiyaye, wallahi tunane tunanen rayuwata sune suka kaini amma ba da son raina ba"
Tsaki ta zabga tace sakarcin banza, To Allah ya kiyaye gaba amma kaida kake kan titi meye naka na tunanin abunda ze jawo maka ajalinka??? , kai a zamanin nan fa ba abunda yafi rai da
i dan haka ka kula da kanka, yanzu ta wuce amma da ace babu ni a motar iya yayye na ne to bazaka ji da da
i ba dan haka ka dena tunanin komai kayi rayuwarka sakkk, ka gane ko???"
Cikin sauri ya
aga mata kai yana cewa, " na yarda nayi miki al
awarin bazan
ara tu
in banza ba da yardar Allah"
Murmusawa tayi tace, "ka kula"
Daga haka ta kama hannun yayanta suka koma mota, suka bar Yaaye da Allah ya kyauta da kunji kunji na mutane, harda masu cewa ya akai sun cuceshi kuma yake basu ha
uri kawai sai cewa yayi "bazaku gane bane"
(Allah sarki Yaaye na Indo
dan Wallayi na gama fa
har yafara jan motar da nufin tafiya muryarta ta katse shi cikin sanyi tace, "Boss anya kuwa?"
Zaratan idanunsa ya zuba mata cikin tsawa yace, "anya Uwar me??????"
Murmusawa tayi ta
ara da cewa, "anya kuwa munyi masa adalci?? kar mu zama Azzalumai mana saboda wata
ar dama da Allah ya ara mana, muna da arzikin da lotsewar mota a gurin mu tamkar ado ne amma shi hakan agurin shi illa ce, be zama lallai ace shine mamallakin adai-daitar ba haka be zama lallai ace mamallakin ta me adalci da sau
in kai bane, be zama lallai yana da wadatar da ze iya gyara ta ba tareda ya shiga matsala ba, bamusan halinda yake ciki ba, ta yuwu ya kar
i adai-daitar ne dan ya rufawa kansa asiri har ya temaki
an uwansa, tabbas bamu kyauta masa ba"
Share da sharhi..
ba fa na ganin comment yadda yakamata
na rantse zan dena
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: [17/05, 10:49 a.m.] INDO CE..: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 5 · 0% Book details