← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 32

Sashe 16

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Shafi Na 17
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
"Na shiga uku na Ayiya ya zanyi da raina idan Yaaye yayi auren nan?"
Cikin mamaki Ayiya tace, "ban fahimta ba fa YaaYa kina so ki gayamin cewa kina son Yaaye ne?"
cikin gushewar nutsuwa tace, "Ayiya na shiga uku wallahi ni shi nakeso shi zan aura kenan na rasa
an uwansa shima na rasa shi"
ara fashewa da kuka.
Jinjina kai Ayiya tayi tace, "dan
ari ma
ari, YaaYa kina son
annan amma ko da sunan wasa baki sanar masa ba nima baki sanar min ba?? gashi har lokaci ya riga ya
ure, to kiyi ha
uri in Allah ya yarda bazaki rasasu duka ba, ai ana barin halak kodan kunya ai kinyi mana abunda ba lallai a samu macen da zata iya yimana ba a duniyar nan, tsakanin mu dake sai mutunci da mutuntawa da
arin farantawa juna, zanyi iya bakin
ari na kinji
ata? kiyi ha
uri ki kwantar da hankalin ki ko ya auri
ar nan ya zame masa dole ya ha
aku"
Batace komai ba sai aikin kuka da takeyi.
Sai da
yar Ayiya ta lalla
a ta har ta
an samu nutsuwa.
Yayyi da Yarinya kuwa suna gefe abun duniya duk ya ishe su .
Ba shi ya dawo gidan ba sai 10:00pm tinda yayi sallama yafara fuskantar canji da canje canje a gidan, cikin sanyi ya
arasa suka gaisa da Ayiya Yayyi da Yarinya ma suka gaishe shi YaaYaa kuwa tashi tayi ta shige
akinta ta kwanta kan argwagwar gadonta.
Cikin tsarguwa Yaaye yace, "Ayiya YaaYaa fa.."
Ta katse shi da cewa, "YaaYaa me kuma?? batada lafiya ne ka shiga kai mata sannu"
kamar zeyi kuka yace, "Ayi.."
Saurin dakatar dashi tayi ta hanyar cewa, "yanada kyau kayi hakan"
Kasancewar shi mutum ne me sau
in kai da biyayya yasa ya tashi cikin sanyin jiki ya nufi
akin sallama yayi ta amsa
asa
asa gami da bashi izinin shiga.
Daga bakin
ofa ya ra
e yace, "sannu ya jiki?"
Shiru tayi har sai da ya mai-mai-ta tambayar sau hu
u sannan tace, "bansan me zance maka bane Yaaye amma tabbas inajin jiki kuma ina jin
unar rasaka a matsayin mijina"
Cikin zaro ido yace, "me???"
tashi tayi ta zauna sannan tace, "yadda kaji na fa
a haka ne na da
e ina sonka rashin rabo yasa na kasa sanar da kai naso ace na zama matarka ka maye min gurbin
an uwanka da narasa gashi har zaka auri wata, babu yadda na iya dole sai dai nai muku fatan alkairi amma zan mutu da ba
in cikin rasa Namiji kamar kai dan samun makamancin ka ma yana matu
ar wahala"
Saboda girman maganganun da zafinsu sai da
afafunsa suka kusan gaza
aukarsa, ba tareda yasan inda yake sa
afa ba ya fice daga
akin ya nufi
akinsa,
Zama yayi tareda buga tagumi tunanika sunyi masa kwatsam ya ma rasa ta yaya ze fuskanci wannan
alu balen.
washegari tin sassafe Yayyi ta shigo
akinsa ta ta sameshi a zaune yana aikin abu
aya, tace, "Yaaye wallahi ka banzatar da wannan maganar ta YaaYaa idan ba haka ba kuwa zaka rasa wadda kake
auna, a shawarata karma ka bari abun ya dameka ka cireshi daga cikin tunaninka ka cigaba da tunanin shirye shiryen auren Minoji"
Sosai yayi nazari akan kalamanta kuma ya gane gaskiyar ta dan haka ya
auki shawarar ta-ta.
Ana kwana ana tashi har lokacin bikin ya
arato, Yaaye ba shida zama yayi tu
uru iya
arinsa wajen ganin ya inganta komai, kamar yadda ta amince zata zauna a gidan su tareda
an uwansa haka shima yayi
ari sosai ya gyara mata
aki yayi fesss duk da
arami ne amma yaji gyara yayi kyau.
Abunda ya nemi ya kaishi
asa kawai lefe shima rana
aya Minoju ta kirashi ta bashi ku
i masu yawa, duk
an kunneta da zobe na gwal ta tattara ta siyar dan ta temaka masa, hakan da tayi masa yasa ya sha wa kansa alwashin kasancewa a tsaginta a koda yaushe ya shirya fuskantar komai saboda ita.
Ranar jumu'at aka fara biki har zuwa ranar lahadi anyi shagulgula sosai da sosai. daga
angaren Minoji kowa yayi farin ciki dan farin cikinta shine muradin su, duk da Irin
orafe
orafe da magance magance akan ta auri talaka zata
untaci kanta da akeyi besa girar ta
aya ta karaya ba,
angaren Yaaye kuwa ba wani taro sai abokan arzikii dan ba wasu
an uwa garesu ba kowa ya watsar dasu tin bayan rasuwar mahaifinsu, Ayiya ma batada kowa sai Allah dan haka daga su sai su, masu farin cikin Yayyi ce da Yarinya Ayiya da YaaYa kuwa babu labarin murna a taredasu.
Minoji suna zaune itada
awayen ta suna hira Aunty Madina tayi sallama, amsawa sukai sannan ta
araso ta zauna fuskarta babu walwala cikin muryar da take nuna zallar
acin ran da take ciki tace, "kuyi ha
uri fa zan
anyi magana da ita"
Tashi sukai suka basu guri har lokacin Minoji ko kallonta ba tai ba bare ta ce mata wani abun, Anty Madina ta gyara zama sannan tace, "kin kyauta Minoji da kin fa
amin tintini akwai wanda kike so ni bazan damu ba Kinga yanzu
an uwana yana asibiti ba lafiya babu kyau cutar da mutum Minoji laifin me Annur yai miki? shi mutum ne me sau
in kai da kin gaya masa tin farko da abun be kai haka ba, kuma wallahi bazan manta da wannan ba kisa a ranki duk abunda ya sameshi kema ze shafeki"
Bata jira Abunda Minoji zata fa
a ba ta tashi tafice.
Minoji kam ta
e baki tayi tace, "ga ni ga ki ai duk abunda zaki iya sai kiyi banson
aramta dama ai bance ina sonshi ba bare kuce yaudarar sa nayi"
Ita ka
ai tai ta mita har lokacin da
awayen nata suka dawo sannan suka cigaba da
ar hirar su.
Da daddare jirgin amarya ya tashi zuwa gidanta.
Ayiya da YaaYa duk suna
aki sun
ule sai Yayyi da Yarinya da wata
awar Yayyi da ma
ociyar su ne kawai a tsakar gida sune suka tari
an kai amarya cikin mutuntawa, ko
akinta ba'a kaita ba Hajiya Umma tace sai an kaita ta gaida Ayiya tukunna.
Yayyi ce tayi musu jagora kanta tsaye dan duk abunda ze zamo na fitina bata son shi kamar yadda YaaYa da Ayiyan suke nemansa ido rufe. sai da sukai ta
wala sallama sannan ta amsa cike da rashin kulawa.
Yayyi tace, "ku shigo kawai ga shimfi
arasawa sukai aka zaunar da amarya sannan suma suka zauna, Hajiya Umma tace, "ina wunin mu?"
Ayiya ta amsa a ciki ciki ba tareda ta kallesu ba.
Hajiya Umma da Mami sukai kallon kallo kafin Mami tace, "to mudai amana muka kawo yarinya ce
arama wadda nasan kin kusa yin jika da ita dan haka idan tayi kuskure fisabilillahi kiyi mata gyara ki gyara mata kuskurenta"
Sai lokacin Hajiya Umma ta samu bakin magana ta
ora da cewa, "yauwa wannan haka yake Allah ya bada ikon ri
ewa, amin, zamu
arasa da ita cikin
akinta, dan Allah aita ha
uri kunsan lamarin yaro sai da ha
uri"
Ayiya ta jinjina kai gami da cewa, "Amin Allah ya sanya alkairi ya bada sa'a"
Suka amsa sannan suka tashi har sauri saurin fita suke, suna kaita
akinta suka gama abunda zasuyi suka koma gida dan kuwa sun lura Ayiya neman nayi take kuma su bazasu so ayita dasu ba shiyasa sukai komai cikin hanzari.
ko
an matan amarya babu wadda aka bari gidan ya rage sai su ka
Minoji kam jin babu danshi danshi danginta a kusa da ita yasa zuciyarta ta
ara karaya nanfa ta sake
alle sogar kuka.
Yarinya ce ta shigo ta zauna kan sofa tana kallon Minoji cikin tausayawa saboda jin tana kuka cikin sanyi tace, "Aunty ki dena kuka kinji?"
jin muryar Yarinya ne ya katse mata tunanin da take a cikin kukan ta
an saurara tana nazarin maganar.
Yarinya kuwa da yake irin yaran nan ne masu wayo sosai cikin sigar rarrashi tace, "yanzu Yaaye ze dawo ba nisa yayi ba kuma ze siyo miki alewa kiyi shiru kinji? dani da Yayyi muna sonki zamu dinga tayaki surutu"
sassanyan murmushi Minoji ta saki lokaci
aya taji Yarinya ta shiga ranta har
ololuwa share
wallar tayi ta murje idanunta sannan ta kalleta fuskarta
auke da murmushi tace, "na dena to amma indai bakwa tayani hira kullum zanyi kuka"
Da sauri tace, "aa zamu dinga baki labari"
Minoji tace, "to yanzu ma bani labarin"
Dariya tayi tareda cewa, "kai? to ai yanzu Yayyi bata nan bari naje na kirawo ta"
arasa maganar tana
arin tashi.
Da sauri Minoji ta dakatar da ita da cewa, "aa barta karki wahalar da ita"
Komawa tayi ta zauna, daidai lokacin Yaaye yayi sallama a tsakar gidan tsalle ta doka ta falle da gudu tayi hanyar fita tana cewa, "ga Yaaye ga Yaaye"
Minoji ta rakata da ido har ta
acewa ganinta sannan ta murmusa gami da cewa, "sai kace wadda aka zabura"
Sai da yaje ya gaida Ayiya sannan ya nufi
akin sallama yayi ta amsa cikin fara'a. ajiye ledar hannunsa yayi cike da farin ciki ya
arasa kusada ita ya zauna cikin tattausar murya yace, "Amarya kinsha
amshi sannu da hutawa rangida"
Lallausan murmushi ta sakar masa gami da cewa, "sannu da dawowa ina fatan dai kana lafiya"
yace, "ina lafiya lau Matata kinsha hira a gurin Yarinya ko? naga daga nan ta fita, kimin afuwa fa na makara banzo da wuri ba"
asa tayi da kai tana wasa da
an yatsunta murya
asa
asa tace, "Yarinya nikam na samu
a dama inason yara sosai"
Yace, "nako sani tinda dasu nafara ganin ki sune ma suka gayamin sunan ki"
ar dariya tayi ba tareda tayi magana ba.
Daga haka kuma tayi gim da bakinta ko uffan ta
i cewa duk da irin
arin da yake wajen ganin ya sata magana.
Da yaga ta shiga halwar miskilancin nata sai ya tashi ya cire babbar rigarsa ya ajiye ya kalle ta cike da zallar
auna da kulawa yace, "Mino kizo muyi alwala mu gabatar da sallah muyi godiya ga Allah"
Kyakkyawan murmushi ta saki gami da mi
o masa hannunta, tafin hannunsa ya saka cikin nata sannan ta tashi yana gaba tana biye dashi.
Bayan sun
auro alwala suka gabatar da sallah raka'a biyu da addu'o'i kamar yadda addinin muslinci ya tanada.
Ledar da ya shigo da ita ya janyo yafara bu
ewa tayi saurin dakatar dashi ta hanyar tashi tana tanga
i ta haye kan gado tana cewa, "kayi ha
uri bazan iya cin komai ba yanzu, bacci nakeji sosai jikina duk ya mutu"
Bayason takura mata dan haka ya mayar ya ajiye shima ya tashi yana cewa, "baccin tin yanzu?"
Tace, "eh wallahi amma dan Allah karka
ara magana ko me ka ga nayi kayi shiru abunka"
Da mamaki yace "to? izzar jalla karnayi magana? amma dai zan iya kwanciya akan gadon ko?"
Dariya tayi wadda bata fita sosai sai dai alamunta kawai cikin sanyin murya tace, "ka kwanta mana"
yace, "to nagode"
har ta kwanta kamar Tayi baccin sai kace gaske bayan
an mintina kuma sai tafara malelekuwa tana mutsu mutsu sai kace tsutsa, yana son yin magana amma yana gudun karya shara
in da tayi dan haka ya ja bakinsa yayi masa mukulli.
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 16 · 0% Book details