Sashe 23
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 22
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
tinda ya fita be dawo ba sai yamma,
Da sallama ya shigo
akin ta amsa tana murmushi tace, "sannu da dawowa"
Ya zauna tareda cewa, "yauwa sannu da gida ina fatan dai babu abunda akai miki"
Da sauri tace, "kai wannan tambayar batai min ba gaskiya mene za'a yi min kuwa? ba wannan ne abun tambaya ba yau ka ci abinci kuwa?"
Jinjina kai yayi sannan yace, "eh naci, amma dai wannan tambayar ai yara ake yiwa"
Tace, "kuma sai nayi maka kuma ina sane kaga sai kayi shiru da bakin ka kenan, to yau aikin me kayi"
Ya murmusa sannan yace, "babu, kusan dai hakan zance kinsan mutane babu yarda a tsakanin mu babu yadda za'ayi mutum ya temake ka ba tareda ya sanka ba mafi yawanci hakane yake hana abubuwa da dama"
Murmusawa tayi gami da cewa, "hakane kam amma kar hakan yasa kaji ka sare, kai mutum ne me matu
ari da juriya, idan yau ba'a temake ka ba ranakun gaba suna da yawa Allah zeyi mana temakon sa, bari na kai maka ruwan wanka zakafi jin da
in jikinka"
Da sauri ya tashi yana cewa, "aa zauna abunki zan kai da kaina "
Zatayi magana ya dakatar da ita ta hanyar
ora
an yatsansa akan bakinsa,
asa tayi da kanta ta shiga wasa da zoben hannunta.
Lokacin da ya fito ta ajiye masa abinci ta koma kan gado ta na
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin matu
unci da damuwa duk da irin
arin da Yaaye yakeyi har yanzu ba shi da wata
warar madafa sai dai
an kunji kunji da yakeyi.
Rayuwar ta
ara yimusu wahala musamman Minoji da take jin kamar a kurkuku take.
Ayiya da YaaYa kuwa abunda ya dame su shi suka fi yi duk irin tausayin da suke nuna masa a daa yanzu babu shi sai kyara da tsangwama sun dage a dole sai ya yarda Minoji ba mutum bace shi kuma ya kafe akan ra'ayinsa.
suna zaune Yaaye ya doka tagumi Minoji tana kwance a jikinsa ta
ora kanta saman kafa
arsa duk sun lula duniyar tunani, Yarinya ce tayi sallama gami da cewa, "Yaaye Ayiya na kira"
Lumshe ido yayi ya bu
e sannan yace, "kice zanzo amma ba.."
Da sauri Minoji ta dakatar dashi ta hanyar dafa hannunsa, murya
asa
asa tace, "kaje dan Allah"
Kallon fuskarta yayi cikin matu
ar tausayawa, rintse ido yayi ya ha
iyi wani
ululu da yayi masa tsaye a ma
oshi.
Janye jikinta tayi badan taso ba sai dai ba yadda zatai.
Kamar zeyi kuka ya tashi ya nufi
akin Ayiya.
Bata amsa sannun da yake mata ba tafara cewa, "Yaaye nagaji, muna cikin rufin asirin mu ka
akko mana
aya karka manta da irin halaccin da YaaYa tayi mana a rayuwa ta zauna damu cikin kowane irin hali ta jure duk wata matsalar da ta shafe mu, yanzu dan ta bu
aci abu
aya a gurin mu sai mu gaza cika mata burinta, bana son hakan a yanzu ina me umartar ka da ka saki Minoji ka auri YaaYa idan ba haka ba ka tabbata fushina ze tabbata akanka"
Cikin kuka ta cigaba da cewa, " bazan iya sadaukar da kai wa Aljanu ba Umaru ni ka
ai na haifeka ba tareda temakon wata ba kuma ni nasan ciwonka bazan iya jurar inaji ina gani na barka kana taraiya da Aljana ba ya zama wajibi ka sake ta wannan umarnin mahaifiyarka ne"
arasa maganar tareda fashewa da wani sabon kukan,
Cikin magiya tareda damuwa yace, "Ayiya dan Allah ki dena kuka kiyi ha
uri in Allah ya yarda zan gyara komai, nakasa yarda Minoji aljana ce dan banga alamun da suka tabbatar min da hakan ba amma dan Allah kiyi ha
uri duk abunda ze cutar daku bana son shi nima bazan zauna da ita ba inda nasan zata cutar daku, kimin afuwa Ayiya zan auri YaaYan amma dan Allah karki rabani da Minoji tamkar kin rabani da zuciyata ne ki temake ni dan Allah"
Girgiza kai Ayiya tayi gami da cewa, "inaa ba haka bane duk inda Aljani yake to tabbas sai ya cutar da
an adam ko ka yarda ko baka yarda ba ita aljana ce kuma bazan amince ka ha
a min
a da aljana ba kai ma kanka
arin
watar ka nake daga gareta shai
aniyar"
Da sauri yace, "Ayiya koda ba mutum bace ko tafi aljanu ha
ari ni ina sonta a haka inayi mata son da koda kasheni zatai bazan iya rabuwa da ita ba, dan Allah ki amince kibani wannan damar kiji tausayina a matsayina na
anki .."
Tace, "bansan yaushe ka zama haka ba Yaaye kodai tafara juyar maka da hankali??, bazan iya ba indai banga mijinta ya dawo duniya ba to babu dalilin da ze sa nafasa ha
a auren ka da YaaYa kuma idan kaga auren ya
auru to ka rabu da aljanar can, idan ba haka ba kuma kai zakasha wahala, tashi kabani guri nagaji da magiyar nan kayi abunda nace shine zefi alkairi"
tashi yayi ya koma
akin su ya tarar da Minoji tana zaune a inda ya barta, zuba mata ida yayi maganganun Ayiya suka shiga dawo masa, "yanzu sai na rabu da ita duk irin son da nake mata??"
Ya jefawa kansa tambaya, da sauri ya girgiza kai cikin ransa ya
ara cewa, "aa Minoji ta ba aljana bace bazan rabu da ita ba tare zamu kasance har
arshen rayuwarmu"
Cikin rawar murya me alamun rauni tace, "Umarul'Farook mahaifiyarka tana son raba mu ko? bansan wane laifi na aikata mata ba da yasa ta tsaneni, a iya sani na banyi mata komai ba"
arasawa yayi ya zauna a gefenta ya rungume
afafun ta yana shashshekar kuka, "da gaske ke ba mutum bace?? karki
oye min dan Allah ni mijinki ne Minoji"
Tambayar da ya watsa mata kenan wadda tasa wutar kanta ta
auke, da sauri ta shiga jujjuya kai tana hawaye jikinta ya hau rawa zuciyarta tafara bugawa da mugun gudu, hannu ta
ora akansa tana shafawa har na
an wani lokaci kafin tace, "Yaaye Ni mutum ce kamar kowa, bansan..."
Katse ta yayi da cewa, "nasani karki damu kanki duk neman hanyar da za'ai mana katanga akeyi, bazan ta
a rabuwa dake ba kema kiyi min wannan al
awarin"
Ya fa
a yana kallon fuskarta.
Da sauri ta bu
e ido tarrr akansa hakan yasa yayi saurin kauda nasa idon, "Mariama tana min barazanar zata
auke ni idan ya kasance wata rana ya neme ni ya rasa ya matsayin al
awarin da nai masa kenan?"
tunanin da yafara kunno kai cikin zuciyarta kenan,
tarar tunanin nata yayi da cewa, "kenan baza muyi rayuwa me tsayi tare ba?? ashe wata rana zan rasaki?"
Da sauri tace, "aa bazaka rasani ba, bazan bari ba zan zauna tareda kai bazan barka ba nima"
Kwantar da kansa yayi akan cinyarta ya cigaba da rera kuka itama tana tayashi.
gama Alwalarta kenan ta tashi zata gudu
aki Yarinya ta busa wani kusur me
arar tsiya, rintse ido tayi atake kanta yafara juyawa lokaci
aya hankalinta yafara barin jikinta tafara tanga
i tana
arin fa
uwa.
Dukan su ido suka zuba mata dan kuwa zuwa yanzu abun nata yafara wuce kwanyarsu.
sai da ta
an da
e tana katan-tanwa a tsakar gidan kafin tafara dawowa hankalinta tayi saurin shigewa
aki tana numfarfashi,
Yarinya zata bi bayanta YaaYa ta daka mata tsawa.
Ayiya tace, "daga hura kusur kuma?? a hakan kuma sannan ace ba aljana bace"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA